Sashe 29
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"insha Allah ba zan kuma yanke hukunci ba tare da na tsaya na saurareki ba, kuma insha Allah ba zan
ara nuna miki cewa su Rumana ba
anki ba ne, na ba ki izini daga yau kiyi musu duk yanda kike ganin za kiwa yaron da kika haifa da cikinki, na dam
a dukkanin tarbiyarsu a hannunki domin ina da tabbacin za ki fini iyawa, abu
aya kawai zan fiki akansu shi ne so, kuma ke za ki zama shaida akan yanda na ke so yara. batun kuma gwajinki sakamako ya nuna lafiya lau kike ba ki da wata matsala lokacin haihuwar ne kawai bai yi ba, ni da ke duk lafiya muke Allahne bai bai kawo mana ba".
alla naji sanyi cikin raina, amma ban san me yasa na kasa gamsuwa da shi da zancensa ba, haka hankalina ya
i kwanciya gaba
aya, sai dai naji da
i sosai da batun cewa mahaifata lafiya
alau take. a hakan dai
sai da ya san yanda yay yasa na saki jikina
ari bisa
ari da shi kafin muyi bacci.
sai da na kwana biyar da dawowa sannan ya ce in shirya muje gidansu, a kwanakin har wani murmurewa nayi saboda samun natsuwar zuciya da ta ruhi, tsakanina da shi ba wani rikici ko sa
ani hankalin kowa kwance, duk da akwai canjin dai da ya kasa gyaruwa, ban sani ba ne ko shikenan har abada ba zamu ta
a komawa yanda mu ke da shi ada ba, wani lokacin zai ta nur
ufanci yana shareni amma ba zai
auki lokaci mai tsayi ba ya sakko, sai dai fa yanzun kam na gama karantar shi shima duk yana min abin da yake min ne saboda ina da tawaya ta wajen haihuwa, dukkan fatansa da burinsa bai wuci ace ya samu
a ba ta jininsa, na yi yun
urin zama da shi da dama akan mu shawarta ko aure zai yi amma na kasa, idan nayi yun
urin haka sai zuciyata ta karye.
sai da ya fita wurin aiki ya dawo sannan muka tafi gidansu, sai dai kamar wancan zuwan da nayi na
arshe babu wata tarba mai kyau daga uwar mijina, jin haushina tsantsa bayyane a saman fuskarta, don ko da na gaida ita da
yar ta amsa mini, sona kam dai yanzu ba shi a tare da ita. zama da nayi a
akinta ma sai ce tayi da in fita daga parlo ko wajen Amarya tana so zata huta. haka na kwaso jiki na fito parlo in da anan na sami
an mata gidan suna kallo ana hira, Rumana da Atika na ganina amma yaran nan babu wacce ta gaida ni kamar ma ba su sanni ba, Atika ma da nayi mata magana sai tsaki ta min tayi wucewarta
akin Iyam, abin ya ta
a zuciyata sai naji ina ma kar su koma gidan namu don gani nake komawarsu zai
ara ta
ara zamana da Hubbi.
yini muka yi a gidan, da Amarya muka ta hira duk ta
ebe min kewa, dama ita Ummaa ba wani sakin fuska take ba, Lubabatu kuwa dama ta gidana ce, in muna tare sai ka ce Hassana da Hussaina, na samu na saki jiki daga takurewar da nayi, don duk na damu da rashin nuna halin ko in kula na uwar mijina, ban san me na mata ba na kuma rasa ta hanyar da zan bi na gyara ala
armu.
sai dare ya zo
aukarmu da yaran, kuma tun a mota yay musu fa
a sosai, fa
a irin na uba da
ansa, yace in har suna so su shirya da shi to su girmama ni kamar yanda za su girmama Yaya da Anty Aisha, don yanzu ni ce matsayin uwa a gare su kamar yanda shima ya koma uba a garesu.
to tun daga wannan ranar kam sai dai in ce Alhamdulillah. sati biyu tsakani ina zaune a parlo muna waya da Hubbi, sai ga su Maman Yasmin sun zo, nayi tsallen murna na tafi na rungume su, naji da
in ganin su sosai, yau dai Hindatu ta wanke laifinta na rashin zuwar min da take yi, a hakan ma ashe da
yar Babanmu ya barsu su ka zo, wai yana tambayar me za su je suyi min a gida bayan ba jimawa na zo gidan suka ganni.
tare da Hindatu da Sauda mu ka shiga kitchen, dama ban
ora abinci ba da yake Hubbi ya tafi Kaduna yau, kuma sai dare zai dawo, shiyasa ban wani
ora girki ba na ce idan yaran sun dawo a makaranta na dafa mana indomie.
gidanmu mayun taliyar hausa ne da manja da yaji, ko a gida idan za'a dafata haka mu ke ha
uwa da
angarenmu da
an Babanmu, dama
an Baba Tijjani tsakaninmu da su kallo, gwara ma Surayya ta kan shigo cikinmu bata da mugun hali irin na
an uwanta. taliyar na bayar aka siyo mana muka dafa tun da naji suna murna a dafa
in, Sauda ta ha
a mana lemun tsamiya don Maman Yasmin mayyarsa ce.
muna cikin cin abinci sai ga Rumana sun dawo daga makaranta, ba don mun ha
a ido da su ba ba za su gaida
an uwana ba, gaisuwa na
aya daga abin da basa so, don ko ni da muke kwana tare mu tashi tare ba kullum su ke gaishe ni ba sai dai Abban na su, nayi iyakar yina akan su
oru akan hanyar hakan amma lamarin na su sai adu'a.
na ce suje su cire kayansu suyi wanka su zo su ci abinci kafin lokacin islamiya yayi, Yasmin sarkin son yara
an uwanta nan fa da
i ya cikata da ganinsu, duk da sun girmeta don ita shekara bakwai take yanzu. muna ta hirar saurayin Hindatu da zai kawo ku
i Maman Yasmin na mata tsiya akansa, sai ga su sun sakko, idan na gansu fes fes raina yana sanyi da hakan, sai in
ara jin sonsu sosai, don wallahi ko fushi na ke yi na gansu
acin raina kan gushe duk da dai ga yanda mu ke da su, ba su
auke ni uwa ba kamar yanda ni na
auke su tamkar
an cikina.
Rumana ta zo ta zauna kusa da ni tana fa
in,"Anty abinci fa".
kafin nayi magana Atika ta ce,"Anty wai wannan taliyar hausar aka dafa?".
ta fa
a tana nuna taliyar da ke cikin bowl Maman Yasmin na bawa Irfan.
na ce mata,"ehh ita na dafa har ma da salad, in kika ci kunnenki sai ya kusa tsinkewa".
na fa
i hakan ina bu
e cooler sai ce tayi.
"ni ba zan ci wannan taliyar ba gaskiya".
ina kallonta na ce,"to me kike son ci?".
"a dafa mana wani abun, soyayyan biredi da
wai zan ci".
ajiyar zuciya na sauke, bana tunanin ko
an da na haifa zai juyani kamar yanda su ke juyani, ina binsu ne a yanda suke so ba don komai ba sai don in zauna lafiya a gidan aurena.
Rumana da tace zata ci na zuba mata nata suka koma gefe ita da Yasmin wacca ta ce zata
ara. ita kuma na tashi na shiga kitchen na soyo mata biredin na kawo mata, yarinyar nan tun da na bata ta kar
a sai ta tsaya kallonsa tana aikin
ata rai alamun bai yi mata ba.
raina ya
aci na
aga mata murya da cewa,"ba za ki wuce kije kici ba sai anjima ki zo kina min kukan yunwa. idan shima kuma ba za ki ci ba sai ki kai ki ajiye don ba zan kuma dafa miki wani abun ba ai na fa
a miki ku din
a cin abin da ya samu".
daga mata wannan maganar sai ta saka kuka kamar wacca nasa hannu na buga. nayi mata banza na wuce na barta, Maman Yasmin na kiranta akan ta zo amma ko kallonta bata yi ba, Hindatu kuwa lallashin duniya ba wanda bata mata ba har tana tambayarta me take so amma bata tanka ba, dama zuciyar bala'i ce da ita.
arshe kawai sai ta yar da plate
in, da yake na tangaran ne take ya fashe, ta tunku
e hannun Hindatu a jikinta tana cewa,"Ni ki
yale ni". tana fuzgar numfashi ta ce,"kuma in Abba ya dawo sai na fa
a masa an hana ni abinci".
ai ko na dalla mata harara na ce,"kar ki fasa fa
a masa kinji mara kunya fitsararriya, yanzu ma ki bisa can ki fa
a masa".
yarinyar nan da ke ta
ware a rashin kunya cikin
uni sai ce tayi,"ni ba fitsararriya ba ce, abincin naga ai Abbanmu ya siyo, dama an ce juya bata san darajar
a ba, kuma tun da kike azabtar da mu da yunwa ba za ki ta
a haihuwa ba".
Ai karaf magar a kunnen Maman Yasmin. ta bu
e baki tana kallon
ta da matu
ar mamakin furucin nata, kafin tayi mata wata muguwar cafka ta fizgota gabanta.
"kika ce me? ba ki da kunya dama? don ubanki ita ba Babarki ba ce".
"ni ba Babata ba ce, Mai gidan ne Abbana".
Abin ya matu
aure kan Maman Yasmin naga ta ware ido tana kallonta ta ce,"kaiiii haka kike?". ta fa
a da al'ajabi da mamaki.
ban san me tace ba kuma bana da bu
atar na sani, iya wannan
acin ran ma ya isa. saboda haka na shiga ro
on Maman Yasmin akan ta
yaleta kawai, abincin ne dai ba zan
ara dafa mata wani ba ko me zata yi kuwa.