← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 56

Sashe 18

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"bagidajiya
ar gidan
ananun mutane, shashasha wacce bata ajiye komai ba. ke har kina da ikon hana
armu abinci a cikin gidan
aninmu?, wawiya kawai, ba ki san da cewa ta fiki dajara da
ima a idanun mai gidan ba?, ko mancewa ki kai da ana rabuwa da uwa a zauna da
a?...ko kuma ganin an zuba miki ido kina zaune ke ka
ai har yanzu cikin gidan nan shi ne kike son zuba iskancin da kike so.

To ta
are wallahi, daga yau komai yazo
arshe, za ki gane kin hora
anmu da yunwa, za ki tabbatar da bani da mutunci bani da kirki ko ka
an.

Kuma na rantse da Allah in kika sake wata cutar ta sami Atika sai na saka an
alla miki
afa dan ba zan kai ki police ba, sakawa zanyi kema a kashe ki dan uwarki da ubanki, azzaluma wacce bata san ciwon
a ba".

Yaya ke wannan furucin da suke daidai da watsa ruwan zafi a jikina, kallo take min mai cike da tsana, yayin da ni kuma ke mata kallon da na kasa fassara shi. idona ya koma kan Anty Aisha da ke cewa,"saboda ba ki san darajar haihuwa ba, ba ki san zafin
aukar ciki ba, ba ki san wahalar laulayi ba dole ki bar mana yara babu abinci tun da abincin ubanki ne ya kawo.

Mahaukaciya! jahila! juya! wacce da ita da namiji basu da banbanci, har gwara ma namiji zai yi ciki a
auka ke kuwa fa?, shekara takwas ba
atan wata balle
ari"
Yaya ta kalleta da ce mata,"Aisha
yaleta mu wuce asibitin nan, hankalina na kan sanin halin da yaran nan ke ciki".
sai kuma ta kalle ni ta
ara cewa,"dangin matsiyata gayyar tsiya, masu ba
in baya".
ta fa
a tana tana kama hannun Aunty Aisha su yi gaba, suka bar ni kwance ina kuka ina sauke numfashi a hankali cikin tsananin jin zafin ciwukan jikina.
yar na samu naja jikina har zuwa bakin
ofa na
auki ledar abincin da na zuba, cikin sauri na fita ina kwa
a kiran Yaya!

Yaya!
su na gab da fita a gate su ka dakata, na ja
afa na
arasa gabansu ina mi
a musu da cewa,"na san nayi laifi, na kuma aikata babban kuskure, ban san me yake faruwa ba, kamar yanda ban san a halin da
ana su ke ciki ba, amma furucinku ya tabbatar min da su na cikin yanayi mara da
i, ko kusa wallahi summa tallahi bada gangan na bar su suka fita basu ci komai ba, kuyi ha
uri don zatin Allah, tun da ku ka bamu yaran nan na
auke musu matsayin ni nayi na
udarsu. duk wani dogon bayani da zan yi daga baya ne na sani, amma Yaya a gafarce ni don girman Allah, wannan abincinsu ne na break a tafi musu da shi kafin na zo asibitin".
ba wacce ta katse ni daga maganar da na ke, kamar yanda babu idon wacca ya fasa jifina da kallon banza, Anty Aisha ta warci ledar ta ciro flask
in, tana bu
ewa ta watso min abincin a jikina Allah ya tsare bai zuba a fuskata ba, haka kuma bai zuba da yawa a jikina ba saboda saurin ja da baya da nayi.

"munafuka, kin dafa za ki kai gida ki bawa tsaffi su ci shi ne za ki fake da abincin yara, idan na su ne me ya hana ki basu su ci kafin tafiya, makira kawai".
cewar Anty Aisha, daga hakan kuma su ka bu
ofar gate su ka fice. nayi tsaye ina ina kallon jikina da abincin da ke zube a
asa me uban yawa, wani
unci na daban ya daki zuciyata. maganar me gadi ta fargar da ni da yazo gabana yana cewa,"kiyi ha
uri
ata, ga ruwa ki
auraye jikinki kar zafin tururin yaywa fatarki illa".
ina share hawaye na ce,"na gode Baba".
ara cewa da ni,"a ci gaba da ha
uri watarana sai labari".
juyawa nayi na koma ciki da gudu gudu. a falon na zube ban iya hawa sama ba.
_"Gayyar tsiya, dangin matsiyata, masu ba
in baya."_
kalaman Yaya na
arshe ya haska a kaina, nayi murmushin takaici ina hawaye, wai yau ni ake cewa dangin matsiyata, ba zan fasa fa
a ina nanatawa ba, tabbas ciki mai manta kyautar jiya!.

Jingina nayi da kujera ina juya kaina da ke bala'in sarawa, ga cikina na min ciwo sosai wanda na san bayan zafin duka har da na yunwa ma. idanu na lumshe saboda ciwon da na ke ciki na kasa motsin kirki, jikina duk yay tsami, ban san adadin lokacin da na
auka ina kuka a wajan ba sai kiran sallar azahar naji.

Ganin lokacin sallah yana sake tafiya sai naja jiki da
yar na shiga ban
akin falo, nayi alwala na fito nayi sallah a zaune kamar zan kifa haka na ke jina.

A kan sallayar na kwanta ina son yin bacci, ba don komai ba sai don in mance da abin da ya faru da kuma samun sau
in ciwon jikina. ina ri
e da cikina ji nake kamar zan mutu saboda ciwon da yake min, ganin zan kashe kaina ya saka na tashi na lalla
a na hau bene da
yar, shima da dafa bango har naje
aki. magani na
auka da niyar sha sai kuma na tuna babu abin da na ci, ko da na sha maganin ba wani aiki da zai min. horn
in mota na jiyo hakan yasa na
arasa ina dubawa, Hubbi na gani ya faka mota ya fito ya nufo cikin gidan, gabana yay mugun fa
uwar da ban ta
a ji yayi ba, na saki labulen na fita a
akin da sauri, jin takun hawowarsa benen yasa na tsaya har ya
araso.

Kamar bai ga mutum ba ya wuce ya shiga
akinsa, nabi bayansa na same shi a tsaye a jikin durowa yana lalube da alama akwai abin da yake nema, jiki a sanyaye na
arasa ciki, har lokacin ciwon bakina bai daina jini ba.
murya a hankali cikin tsoro da shakkar abin da zai biyo baya na ce,"Hubbi."
Banza yayi min kamar ba halitta mai motsi ke magana ba, ya
auke kansa gefe ya cigaba da abin da yake yi.

"Hubbi".
na sake maimaitawa ina kallonsa, nan ma shiru.
gaban
afafunsa na du
a ina ri
afarsa alamu na neman yafiya.

"Hubbi magana na ke maka fa, na san nayi maka laifi amma kayi ha
uri ka yafe min, kafi kowa sanin halina ba zan hana su Atika abinci haka kawai ba.

Meye ribata in na hana su abinci?, wallahi ko wasu
an ba zan hana abinci ba balle kuma su da su ke
ana".
magana ya fara, sai dai maganar ya ke yi tamkar ba da ni ba, ni kuma nayi cak saboda ki
ima ina kallon bakinsa da ke motsawa.

"shugabar makarantarsu ce ta kira, ta shaida min an kai
aya daga cikin yarana asibiti har an kwantar da ita, in yi gaggawar zuwa domin akwai
atuwar kashe ku
e. ina zuwa likitan ta shaida min ciwon ciki ne amma sun
auki hoto anyi gwaje gwaje, tun bayan awa biyu yanzu Atika na cikin matsanancin hali na rayuwa, bata farka ba, har yanzu bata motsa ba Sa'ida! bata samun isassan abinci a cikinta haka likitan ya fa
yay shiru da maganarsa, naga ya
auko
aramar takarda alamun daman ita yake nema tun
azu, ya tura durowar ya kulle sannan ya gifta ni zai wuce na ri
e hannunsa na ce,"Dan Allah Hubbi kayi ha
uri, wallahi ban san bata da lafiya ba, ban kula ba kuma bata fa
a min ba".

Zafin hannunta shi ya ratsa shi sosai hakan ya tabbatar masa da zazza
i ne a jikinta bana wasa ba, ya kalli fuskarta yaga duk ta canja ga gefen bakinta a fashe, zai so yay tambaya akan silar ciwon, sai dai ba ya son jin wani ba'asi, hasalima fuskarta haushi take bashi.
ganin irin kallona da yake min sai na
auka ko ya fara sauka ne, sai na sake marairaicewa ko Allah zai sa ya fahimce ni, kumburarrun idanuna na hawaye na ce,"don girman Allah ka bawa zuciyarka salama ka tsaya ka fahimce ni.

Hubbi kana yawan min nasiha akan fushi da ha
uri.

Hubbi ka tuna wata rana da nayi fushi da kai tunasarwar da kayi min?...ka fa
a min fushi tamkar ta
in hankali ne
arshensa Nadama ne...ka tunasar da ni cewa fushi shi ne tarkon abin da shai
an yafi amfani da shi wajen halaka
an adam. haka ka
ara tunasar da ni da fa
in manzan Allah(SAW) akan maganin fushi; yace idan kai fushi idan kana tsaye ne ka zauna, idan kana zaune ne ka kwanta ko kuma kabar wurin da aka saka kai fushin...Hubbi ka tuna...".
bige ni yay yana
wace hannunsa, ya nuna ni da yatsa yana cewa,"ba ki kai nayi fushi da ke ba...na sani kina so na sakko ne saboda na bu
e miki kitchen, to kinyi a banza wallahi don ba zan bu
e ba sai dai kema a kai ki asibitin, ai yanda kika hana yarana abinci kema haka za ki kwana babu abinci a cikinki, in yaso ki
ana abin da suka
ana.

Useless woman".
ya fa
a yana hararata ya shige ya fita ya bar min
akin. nayi murmushi mai ciwo kan abin da ya fa
a, ban da abinsa ta ya zan nemi wani abinci a wannan halin bala'in da na ke ciki?, ta ina abinci zai samu gurbi a cikina?, ai hakan ba abu bane mai yuwa a wajana.
ina jin tashin motarsa alamun ya
ara fita, na jawo
afata na fito daga
akinsa na koma nawa, na kwanta a kan gado nayi lamo jikina duk ciwo yake min, ina ta karkarwar sanyi.
Chapter 18 · 0% Book details