Sashe 17
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haihuwa!, kalmar ta motsa da zuciyata, kenan yau da zan haihu shikenan komai zai sauya?, kowa zai koma sona tamkar a baya?, za'a daina tsangwamata da tashin hankali?, idan kuma ban haihu ba shikenan haka za'a ci gaba da tafiya?. zuciyata ce ta fara jujjuya tunanika, wa ya kamata in kira in shaida masa halin da na ke ciki?, wa zan sanarwa da cewa rayuwar aurena ta juya cikin tsananin ba
in ciki da
uncin da ban ta
a tsammani ba, wa zan kira ya lallashe ni ya bani ha
uri da shawara?.
mahaifiyata ce ta zo cikin kaina, sai dai ba zan ta
a iya kiranta in sanar mata da matsalar nan ba, ba zan iya fa
a mata matsalar gidan aurena ba, na
wammaci in zauna a hakan ko zan mutu in mutu, har kullum farin cikin iyayena da kwanciyar hankalinsu na ke so, saboda haka ba zan ta
a bari su san halin da na ke ciki ba.
kai na kifa a gefen gadon, idona a rumtse yake kalaman cin mutuncin Hubbi nata yawo cikin kaina, lokaci guda kuma wani lokaci ya haska a cikin idanuna, yayin da wasu kalamai na lokacin su ka haska tarr a cikin kaina, jinsu na ke suna amsawa a
on kaina tamkar yanzu yake fa
ar su.
_"na yi miki al
awarin zan tsaya a tare da ke a kowanne irin yanayi, nayi miki al
awari cewa duk wata matsala ta hanyarki ni zata fara fuskanta, na yi miki al
awari zan ba ki kariya ta kowanne gefe, na yi miki al
awari ba zan ta
a bari idanunki su yi hawaye ba, na yi miki al
awari a kowacce rana zan yi
arin dacewa da ke, ba zan juya miki baya ba, ba zan ta
a canja miki ba, nayi miki al
awarin cire ki daga duk wani ba
in ciki, nayi miki al
awari Sa'ida! daga yau da kika zamto matata, dukkan soyayyata, amanata da rayuwata naki ne ke
aya, ina sonki Sa'ida, al
awarin dawwamammen farin ciki Habibty"._
annan sune kalaman da yay min a ranar
aurin aurenmu, bayan
aurin aure san da suka zo gidanmu gaisuwar surukai, na same shi a
akin Yashaik kafin a gama kimtsa cikin gidan su shiga. lokacin da na shiga na tsaya na kasa zama wurin da yake min nuni saboda kunya, wanda hakan yasa shi tasowa ya tsaya gabana tare da kamo hannayena duka biyun ya saka cikin nasa ya ha
e, kaina na
asa a wannan lokacin amma haka ya
ago fuskata da dogon hancinsa, ya tilasta min saka
wayar idona a tasa kafin ya shiga karanta min wa
ancan kalaman fuskarsa na me washewa da dukkan murmushin farin ciki da jin da
i gami da alfahari.
sabbin hawaye ne masu zafi suka shiga zubo min, a raina ina tambayar duk ina wannan tarin al
warin da yay min?, shin mantawa yay ko kuma fatali yay da su?. doguwar ajiyar zuciya na sauke tunawa da farkon rayuwar aurenmu, sai kawai na saki murmushi me ciwo, ko ba komai ai nayi farin ciki tare da shi ko ya ya ne, ina alfahari da iyaka wannan ma.
tsaida kukana na yi na mi
e na shiga ban
aki na wanko fuskata, na gyara jikina sannan na fita jiki a sa
ule, tunanina me zan dafawa yaran cikin
anen lokaci, amma me da
i wanda zai gusar da rashin jin da
insu, abincin da su ke matu
ar so na tuna, wanda hakan yasa na sauka daga benen cikin karsashi, sai dai da zuwana
ofar kitchen na mur
a handle naji ta a rufe, na zaga ta
aga
ofar itama a rufe.
*(8)*
doguwar ajiyar zuciya na sauke, kenan da gaske ya ke akan furucinsa na zai hukunta ni akan barin
ansa da nayi da yunwa. yanda ban ba su sun ci na safe ba haka kenan nima yau zan wuni babu ci?, dama ana horo da yunwa?.
kan kujera na koma na zauna na rafka tagumi, jefi jefi sai na sa hannu in goge hawayen da ke sakko min, tunani na ke yi daban daban, sai dai akan kowanne na rasa irin warwarar da zan masa. na kalli agogo naga
arfe goma da minti sha biyar, kuma ka
awar lokacin ya ha
e da
ugin da cikina yay saboda tsabagen yunwa, dama banci na daren jiya ba, lokaci guda dukkan tunanina ya tsaya cak, take kuma nauyin kaina ya dawo naji yay bala'in sara min, nayi saurin dafewa ina mai rumtse ido tare da jinginar da kaina jikin kujera, wucewar da
u uku na mi
e jiki babu
wari ina matu
ar jin jiri, a daddafe da bango na fita daga falon zuwa farfajiyar gidan.
can ta bayan gidan na nufa wajen da shuke shuken fulawoyi su ke, na nemi manyan duwatsu da busassun itatuwan fulawa da aka ciccire na ha
a murhu, na gangaro durum na kawo shi bakin tagar kicin. takawa nayi na zura hannu ciki, da dabara na samu na bu
e murfin durowar sama da
yar tukunna na lalubo ashana, dama tagar da
an fa
inta da haka nayi nasarar ciro
aramar tukunya.
zuwa nayi na iza wuta na
ora tukunyar, sannan na dawo na gangara durom
in zuwa tagar suto, shi dama ana iya shiga ta tagar don haka na shiga ta ciki na
ebo macaronie da kayan sarrafata wajen girkawa, cikin sauri sauri na ke komai gudun kar mai gidan ya dawo.
a wurin me gadi na aro wu
a da ce masa na nemi tawa na rasa, don haka yankan kayan miyan nayi tun da babu abin jajjage. nan da nan na tashi jalof
in macaronie, adu'a na ke tayi ta dahu da wuri har in samu na zuba akaiwa
an makaranta abinci tun da break biyu su ke fitowa dama, babu
aramin cooler da zan zuba musu abincin don haka
akina na koma dole na lalubo wani
aton flask me guda
aya, ashe da ranarsa da har ina cewa Kakarmu da ta bani bana so, a cikinsa na juye musu abincin na rage ka
an wanda zan ci.
bayan na kammala ha
a musu komai ina sauri in fito in kaiwa Me gadi ya taimaka ya kai musu, isata bakin kofa in
aga labule na jiyo kamar tashin hayaniya daga compound, sai dai kafin nayi wani tunani akai aka cakumar min wuya.
tsoro yasa na ambaci sunan ilahu da
arfi, sai dai idona na sauka kan wacce ke dam
e da wuyana abin ya bani girgiza ni.
Anty Aysha ce sai huci take tana hararata, gaban rigata na
ara kallo in da ta cukume da kyau, kafin nayi magana Anty Aysha ta riga ni da cewa, "don bura'ubanki wacece ke?, wanne kalar jahilci ne cikin kanki?, uban me kike gadara da shi a cikin gidan nan da kike ganin kin isa ki yi kowanne kalar iskanci ki zauna lafiya?, to koma me kike ji da shi yau zan banbance miki tsakanin aya da tsakuwa, zan sauke miki kowanne kalar buyagi Sa'ida, tabbas yau za ki ciji yatsa kina me nadamar abin da kika aikata don kutumar ubanki".
baki sake na ke kallonta da ma
aukakin mamaki, ba kalaman ba ne su ka shige ni, zagin shi ya girgiza ni. ko ban kasance matar
aninta ba ina ganin ai babu dacewa ta dan
ara min zagi na rashin
a'a irin haka. sai dai kafin na kai ga wani motsi Yaya da ta iso ta
auke ni da gigitaccen marin da ya kai ni kifewa
asa, sai dai nayi jarumtar ri
e kaina a tsaye.
kuma kafin zafin marin ya sakeni ta
ara min wani ta
aya
arin, wanda a ru
e na
ago ina
arin
wace ri
on da Anty Aysha tayi min inyi ta kaina.
ganin hakan Yaya tace,"Au
arin
wacewa ma kike?, guduwa za ki?, To bara nayi miki dukan tsiya sai naga da wanne
arfin za ki
wace ki gudu, Sa'ida ai yanda kika kwantar min da Yarinya a asibiti kema sai na illataki wallahi".
tana fa
in hakan ta fara dukana, duk inda hannunta ya kai a jikina nan take duka kamar wacce ta samu ganga, ni kuma duk wannan bala'in da na ke ciki tunanina ba ya ga in
waci kaina ko in
au matakin cin zarafin, a'a hankalina da tunanina na kan furucinta na cewa na kwantar mata da
a a asibiti, wacce
ar?, mene dalilin kwanciyar?, kar dai sharri yaran su ka ha
a min?, wa
annan su ne tarin tambayoyin da ke cikin kaina kuma amsarsu kawai na ke da bu
ata.
sai da na farga daga hallakanin da suke shirin yi tukunna na fara kiciniyar
watar kaina, amma ina sun ri
e ni gam sai dukana su ke babu ta yanda za'ai na iya
wacewa kun san ance sarkin yawa yafi sarkin
arfi.
"Yaya ki daki cikin shegiya tunda babu uwar komai a ciki sai kashi".
Anty Aysha ta fa
a tana kallon Yaya.
Ai kuwa kamar Yaya na jiran tuni akan hakan ta dun
ule hannu ta daki cikina da
arfi.
"Wayyo Allah!". na fa
a da
arfi jin azaba wacce ban ta
a jin irinta ba a cikina.
cikani Anty Aysha tayi ta du
a ta
aga
afata nayi baya na kifa
asa, ta saka
afa ta dakar min kwankwaso, a wahalace na runtse ido ina kuka amma hakan baisa sun daina dukana ba. da dukkan iyawata na tattaro
arfina na ture su daga jikina, naja baya da sauri ina
oye kaina.
idonuna masu zubar da zazzafan hawaye ya tsaya cak akan Yaya wacce ke numfashin wahala tana girgiza, yanda take abin ba zaka ta
a sanyata cikin sahun manya mutane ba, ba
aramar mace ba ce, sai
walwarta kawai da ke aiki da
arancin shekaru, zancen da na ke muku tana kan shekaru arba'in da
an kai ne.