← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 56

Sashe 41

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nazifin ne zai
ara aure?".

"Ehh Maman Yasmin,
azu ma su ka kai lefe jibi
aurin aure, ban san ya zan yi ba Maman Yasmin ina ga Nazifi so ya ke ya kashe ni, wallahi yanzu haka zuciyata ciwo take yi min, kuma Maman Yasmin ina sonsa ba na son wata tayi silar rabani da shi".

Maman Yasmin tayi wani murmushi da sautinsa ya fidda jin da
i ta ce,"To kuma sai mene na kuka Sa'ida?

Sai me don Nazifi gayyar tsiya zai
ara aure?

Ke yanzu har wani kishinsa kike bayan bai ganinki da mutunci daidai da
wayar zarra, to ni wallah ce na ke ma kin daima sonsa kina dai zaune ne jiran
addarar da ta ha
a ta zo ta raba".

Sai kuma ta numfasa ta
ara cewa,"in fa
a miki gaskiya wallahi mugun da
i naji ba ka
an ba da batun nan, ai gwara ya
aro auren ya kawo wacca zata ci kutumar ubansa ta gasa masa aya a hannu da shi da duk
an uwan nasa tunda ke kin kasa
watarwa kanki
anci.

Allah ne ya dubeki ya kawo maki mafita, saboda haka ki bar damun kanki ki zuba ido kiyi kallo kina daga kwance za'a rama maki duk abunda aka yi miki. da yardar Allah auren nan sai ya saka su cikin ba
in cikin duniya
an bantan uba marasa mutunci, za su auro daidai da rashin mutuncinsu ne don ba za su samu wacca za su juya irinki ba lusarar banza da ha
urinta ke halakar da ita".

Haka Maman Yasmin ta din
a zazzaga bala'i, ita da na kira ta kwantar min da hankali,
arshe sai ga shi zage zagen da take ya ha
e har ni, wai saura in bari kuma idan Amaryar ta zo na bata wuri itama ta takani son ranta.

Awannan ga
ar ba shawara ko ha
uri zata bani ba har gida zata zo tayi min mugun dukan da zan kasa motsi.

Yashaik ne ya amshe wayar daga hannunta don yanda take bambamin bala'i tamkar ita za'ai wa kishiyar, to da yake shima yanzu ya san komai dangane da halin da nake ciki, don lokacin da ya takura kansa da zuwa gidan C.I.D
in da Kaka ya saka shi, Ummani ta zaunar da shi ta fahimtar da shi komai, da ike indai ta fa
i abu to ko ba haka ba ne ya yarda kawai, cikin ikon Allah kuma sai gashi ranar ya zo ya taradda Yaya na yi min tijara shima Nazifin nayi min, dama yana daga
ofar falo zai shigo yaji duk abunda ke faruwa, shigowar da bai yi ba kenan ya juya, a daren ranar ya kirani yay ta bani ha
uri ya kuma lallasheni shima yay min nasa nasihohin, har yake cewa zai bani jari sai na fa
a masa ai tuntuni Nazifi ya hanani sana'a kowacce iri, wai in ba a aikin gwamnati ba matarsa ba zata yi kasuwanci ba tasa a ke masa kallon
aramin mutum.

Tunda Yashaik ya fara lallashina da kalaman kwantar da hankali gami da nasiha mai ratsa jiki, wallahi sai naji tamkar Abbaana, dama shi komai nasa na Abbaa ne hatta muryarsa wani lokacin. cikin
anin lokaci sai naji raina ya fara washewa a
alla ba
in cikin Nazifi ya ragu, bai barni ba har sai da yay silar da na saki murmushi mai sauti, da haka muka yi sallama bayan na ce ya gaida su Yasmin da Ajmal sannan na ajiye wayar daga gefena.

Har na aje wayar sai kuma na
auka na kira Ummani, itama hankalinta ba
aramin tashi yay ba da ganin kiran nawa, musamman da ta jini ina kuka sosai.

"Sa'ida me yake faruwa ne?

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un".

"Ummani aure zai
ara kuma bai fa
a min ba tsabar bai
aukeni da daraja da
ima ba a cikin gidan nan, Ummani na gaji ni kam na gaji ba zan iya ci gaba da zama ba don ban san da manufar da ya
ullo auren ba, ki cece ni Ummani kar su kashe miki ni da ba
in ciki".

Daga
angaren Ummani ta jinjina kai tayi shiru domin ita kanta lamarin ya ta
ata,
arin aurensa ba abun mamaki ba ne, kawai ta yanda ya
ullo da lamarin wajen
in shine abin takaicin da
acin rai.

To ya za'ayi ita uwa ce, bata da wani kalami da zata fa
awa
arta wanda ya wuci nasihar dai da ake yi kullum, sai kuma ta kwantar mata da hankali, in ace ma Abbaa ya sauko ne sai tace to da safe ta taho gida ta zaune ta rage zafi in suka gama bidirin bikinsu ta koma in
an uwan nasa sun bar gidan, amma tabbas Nazifi bai kyauta ba ko ka
an, ita tsoronta ma kar su illata zuciyar
arta amma babu komai adu'a bata bar komai ba, tana yi mata za kuma ta
ara dagewa akan hakan.

Da kalamai masu da
i da tausasawa mahaifiyata taita lallashina tana bani baki tana nusar da ni fa'idar ha
uri da
auke kai da mi
a dukkan lamura ga ubangiji, da sannu komai zai shu
e ya zama tarihi.

Tun bayan gama wayarmu da Ummani na kwanta babu abunda na ke sai hawaye, hawayen da sai da ya ji
a filon da na ke kwance, ban san dalilina ma na damuwa akan lamarin auren nan ba, ai tun ranar farko da Yaya ta zo taci zarafina na sakawa raina muddin ba haihuwa nayi a gidan nan ba ba fa zan huta da gori da cin mutunci ba, aure kuma kamar Nazifi ya riga yayi ne na san da wannan don da hankalina ai da tunanina take takensa ka
ai sun isa su sanar da ni hakan, to da yake dai kishi halitta ce a jikin tsokar zuciya babu yanda zanyi sai dai nayi ta adu'a Allah ya sau
a min, sabon tozarci ne dai na san zan fusance shi idan matarsa ta zo, haka nayi ta faman lissafin yanda zan fara gudanar da sabuwar rayuwata a cikin gidan daga gobe.

Kaman yanda na saba cikin dare nayi sallolina na kaiwa Allah kukana, karatun
ur'ani tunda na fara sai da na sauke izu goma ina karatun ina kuka, kuma kaman
aukewar ruwan sama haka hawayen idona ya
afe babu ko saura da ke son fitowa daga zuciyata, wani
warin gwiwa na shigana wanda ban ta
a jina a cikinsa ba dangane da abunda na
udurta a raina.

Washegari da safe ban farka ba sai wajen
arfe goma na safe duk da ba baccin da
i nayi ba, Lubabatu dai ta le
o wajen takwas tace Rumana ta fito za'a kaisu
unshi da kitso to tunda na mayar da
ofar na rufe ban
ara bu
ewa ba duk da naji an zo an buga nayi biris.

Shi kuwa dama yau ban shirya zan le
a wurinsa ba sam balle tunanin abunda zan shirya masa ya ci.

Na yi wanka nayi shirina nai zamana a
aki na kunna data na hau online don
ebe kewa amma duk da haka can cikin zuciyata na
arayin babu da
i, ina cikin tunanin abunda zai faru tsakanina da su idan na fita sai kawai ganin Yaya nayi ta shigo cikin
akin babu sallama tana banka min uwar harara, ban san garin ya aka yi na mance ban saka ma
ulli ba don ni
udirin da nayi yau cikinsu babu me ganina.
irjina ya buga na sauke dogon numfashi, kafin tayi magana cikin sanyin jiki kuma a tsorace na ce,"ina kwana".

Ta zuba min ido wajen kallona ta ce,"da ban kwana ba za ki ganni ne tsaye gabanki, wato ke ba ki da mutunci ko, wuyanki har yay ri
ar da gari zai waye ki
i sakkowa ki dafawa mahaifiyarmu abinci saboda ba ki da tarbiya ba ki san darajar iyaye ba, idan uwarki ce za ki hanata abinci ko da ita ta saka aka yi miki kishiyar?".

Kaina a
asa na ce,"don Allah kar ki
ara sako mahaifiyata kiyi komai akaina ni
aya".

Ai kuwa ta fusata tayo kaina zata mareni na ri
e hannun da
arfin da ban san ina da shi ba, a hankali na sakko na tsaya gabanta ina kallon cikin idonta na ce,"Kin bani shekaru sama da sha biyar, a haife kuma kin haife ni, ba iya aurar da kamata kika yi ba har jikoki kina da.

Bai kamata ace da girmanki kina dabi da
ar cikinki ba kuma matar
anin
aninki, kamar hakan abun kunya ne, don haka na ro
e ki kija sauran guntun mutuncin da nake ganinki da shi kar kiyi saken da zan bi ta kai in taka na wuce, bana saurin rama abu ina da ha
urin shanyewa amma duk ranar da tura ta kai bango babu wanda zai ji da
ina, ba zan so in gwada miki a yanzu ba saboda darajar
arki da ke hannuna".

Kallona take yi cikin tsananin mamaki, sai kuma ta harzu
a ta
wace hannunta da na ke ri
e da shi tana fa
in sai tayi min duka taga wanda ya tsaya min.

Hargaginta ya janyo hankalin
asa sai ga su yuya guda kamar za'ai ya
i.

Suwaiba matar Yaya Babba ce ta ri
eta tana bata ha
uri, ita kuma cikin huci take fa
in,"barni Suwaiba in daki yarinyar nan ta gane Annabi ya faku,
ar cikina tayi min rashin kunya in
yaleta, idan ban sa Yahya ya
alata ba shegiya na ke sai dai muyi shari'a.

Kamarta fa na shayar da wannan Nonon".

Ta fa
a tana nuna nononta da kuma juyawa ta kalli Fati ta ce da ita,"ke sauka kira min su Mardiyya ni ba zan yi da ita ba sai dai
ana".
ar ban nuna mata tsoro ba, ina tsaye yanda na ke
am su ko sai faman ha
uri suke bata, ni dai abu
aya kawai na sani ba zan daku ba kuma ba zan yi duk abunda za'a saka ni ba sai idan naga dama.

Nazifi ne ya shigo duk kuma sai suka ja da baya suna ba shi wuri, ya kalli Yayan yana ce mata,"me yake faruwa?".
Chapter 41 · 0% Book details