← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 56

Sashe 13

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anty Aisha ta ce,"ce na ke gidan ma ba kowa da mu ke ta sallama ba'a amsa ba, wannan ai sai a shigo ayi sata ba ki san anyi ba".
shirunta ya ha
e da sakkowar Yaya daga saman bene, tana watsan wani kallon banza ta ce,"da kina ciki amma kina jin mutane kika kasa fitowa".

"wallahi Yaya banji ba, da yake na kunna radiyo ne ina girki. sannunku da zuwa".

"yauwa". ta amsa a da
ile kafin ta
ara cewa,"Baban yaran nan ya ce
akinsu na sama, na hau da kayansu kuma naga ba wani
aki gyararre".
cikin fargaba na ce,"ehh
akin kusa da nawa ne na su, aikin da na ke yi ne ma yasa ban samu na gyara musun ba. da ike za'a kawo gadajensu to su ma masu kawowar shiru naga basu zo ba".

Anty Aisha ta ce,"gyara ya hau kanmu kenan, to bara muje mu gyara musu...".
na yi saurin tarar numfashinta da cewa,"haba Anty Aisha ban isa ba, saboda su wallahi na ce gwara in gama dafa abincin. amma ai nama gama yanzu zan je in gyara musu".
ta wuce ni tana fa
in,"a'a gwara dai kiyi abin da kika saba ki dafa kici ki kwanta. ni ai bana iya tafiya in bar su haka ban ga sun sanya ha
arinsu a makwanci ba, ba zan samu sukuni ba sam, ba da sau
i nayi na
udar ba, don ma dai Nazifi ne ban da haka ai wallahi da
ata zan juya. ka yi sadaukarwar abin da ka haifa sukuntum guda kuma tun ba a je ko ina ba an nuna maka kulawa zata yi wuya, ko da ya ke sanin ciwon
a sai wanda ya haifa.

Yaya ni nayi nan".
zuciyata ta matse sosai da zafi, na mayar da ruwan hawayen da ya cika idona, ban iya cewa komai ba, Yaya ta bi bayanta su ka haye saman su ka bar ni nan da yaran. na maida kallona ga yaran da ke tsaye a gabana, na dafa kafa
unsu ina
alo murmushi na ce,"yaran albarka in zuba muku abinci?".

Atika ce ta ce,"Matar Yaya
arami me kika dafa?".
na kama kumatunta ina cewa,"abu me da
i, har sai kunnenki yay rawa".
su ka
anyi dariya Rumana na cewa,"ferfesun kaji?".
kai na gya
a na ce,"ehh har da shi, sai kuma dashishi".

Rumana na tsalle ta ce,"irin wanda Ummaa ke yi?".
aga mata kai tabbacin haka. duk
in su suka kama murna, ina ri
e da hannayensu muka wuce kitchen. a tray na zuba musu na sanyo musu ferfesun naman kazar a bowl, su ka taya ni
auko wasu muka fito, nan kan carpet na ajiye musu su ka zauna su ka fara ci ni kuma na juya kitchen
in don zubowa su Yaya na su.

Kiran Hubbi ya shigo wayata na
aga ya ke shaida min ga masu furnitures
in nan sun zo. na fita na hau saman na shaidawa su Yaya, sai sannan na ke
ara ganin ashe ma basu ka
ai ba ne har da nasu ba
in wanda su ka zo da su suyi musu gyaran. cikin su biyun dai babu wacca ta tanka min bayan wa
ancan da su ka gaishe ni. na juyo na sakko ina fa
awa me gadi yaywa ma'aikatan iso, ai na fita hakkinsu tun da na sanar musu za'a shigo.

Ina
akin Hubbi na jiyo muryar Yaya na kwakwazon fa
a,"mene haka na ke ganinku zaune a
asa kamar wasu almajirai, don me Nazifin ya siyo wancan dining
in ya ajiye, ko dama na kwalliya ne?, kai ku tashi ku koma can ku ci abinciku, kar a
ara baku abinci ace ku zauna kan kafet ku ci. ba ba
i ba ne ku, nan gidanku ne gidan Babanku, kuyi yanda kuke so yanda ku ka ga dama kar ku ji shakkar yin komai, duk abin da ku ke so kuyi magana da Babanku, idan Antyn tayi muku wani mugun abun ku dinga fa
a masa kun ji ko".

Sai kuma Anty Aisha ta
ora da fa
in,"umm ni dai Yaya ban da kin ce wallahi yaran nan ba za su zauna ba. ji fa don Allah yanda aka barsu su ka
ai a falo kamar wasu marayu, wallahi ko ba
o aka yi sai ya ce
an ru
o ne bana gida ba, don an bambamta
iri
iri. to ni dai har ga Allah ina ganin wani canji da ban gamsu da shi ba zan zo in
auke yarinyata, ba zan cutar da kaina ba akan yiwa
anina kara".
da babbar murya Yaya ta
wala min kira, kamar wacca aka hanka
o daga
akin sai ga ni na fito jiki sai
ari ya ke yi. a dabarbarce na ce,"kun sauko, ga abincin...".

"ke dilla can dakata banza mara mutunci, ba yunwatattu ba ne mu, da fari ma in tambaye ki, nan gidan waye?".
kaina a
asa murya na sar
ewa na ce,"gidan aurena".

Tayi wani makirin murmushi da sake cewa,"to gyara zancenki, domin ko yanzu ba sai anjima ba kina iya barin gidan nan ki tafi a fanko, nan gidan Nazifi ne, Nazifi kuma
anina ne, ba
an uba mu ka ha
a ba uwa
aya uba
aya tafi gaban wasa, duk abin da yake mallakina yana da iko da shi kamar yanda duk mallakinsa ina da iko da shi. soyayyar da mu ke yi masa da tausayinsa yasa mu ka
auki
anmu mu ka ba shi, wannan yaran da kike gani ba bare ba ne yanzu, ba ki da ikon kallonsu ki ce nan ba gidan ubansu ba ne balle kiyi musu iyaka da shi, yanzu Nazifi ne uwarsu ubansu, su kuma ko yau Nazifi ya fa
i ya mutu sun zama magadansa. saboda haka kinga kuwa sun fi
arfin ki ci mutuncinsu, ba marayu ba ne ba
an kishiya ba ne ba kuma
an tsintuwa ba ne. ko da kika ganki matar gida ba wai ke aka bawa su ba, mai gidan aka bawa, don haka ki tsaya iyaka matsayinki".

Ni dai take takensu da na lura yasa naja baki ban ce kanzil ba, don ha
urin ma idan na bayar zai iya zama wata rigimar,
arshe ma
anin na su ya dawo su ha
a masa
arya da gaskiya, shima ya juye min nasa rashin mutuncin. yaran su ka tashi daga inda su ke suka bi bayan budurwar da Yaya tasa ta kwashe abincin nasu ta kai musu kan dining, can su ka ci gaba da cin abincinsu. yayin da su kuma su ka koma saman don
arasa gyara
akin yaran.
ni dai tun da nayi komawata
aki ban
ara fitowa ba, ina jin duk wani kai komo na su da su ke yi, ba wasu yawa gare su ba amma yanda ka san masu jeran kayan amarya duk sun cika gidan da hayaniya. qur'ani na
auka ina karantawa don shi zai mantar da ni babinsu, sai bayan sallar la'asar na daina jin motsi, a sannan ne na fito na lura da sun tafi, tafiyar da ko arzi
in sallama ban samu ba.
akin yaran na bu
e na le
a, zaune na gansu kan gado
aya suna kallo.

Atika tayi murmushi da ganin nawa ita kuwa
ayar ta ha
e rai tana juyar da fuska gefe.
arasa wajen na su,
akin na su yay kyau, gadon yara ne guda biyu aka saka kowacce da nata, sai drowern kayansu ma kowacce da nata,
akin ya burgeni sosai kam dan dama in ta
angaren gyaran gayu ne Anty Aisha ba daga nan ba, zama nayi cikinsu ina masu hira wanda har sai da Rumana ta saki ranta, dama ita ce me bakin magana, nan kuma aka shiga bani labarin
awayen makaranta da malamarsu me sa kamun kunne, har tana fa
a min tun da sun dawo nan ga makarantar da zan ce Yaya
arami ya saka su.

A haka Hubbinya dawo ya same mu, annurin fuskarsa ka
ai ya shaida min yana cike da tsananin farin ciki, sai naji tausayinsa duk ya kama ni, ya kenan yau in ace
ansa ne na cikinsa?, hannu na kai saman cikina ina rufe idanuwana tare da ro
on Allah ya azurtamu da haihuwa kafin mutuwa.

Farin cikinsa ya kasa
oyuwa, abin da ya siyo musu ya basu suma sai murna su ke yi, wayarsa ya
auko ya kira Yaya yana
ara yi mata godiya da alkhairinta gare shi, Anty Aisha ma ya kirata daga baya. ya tambayi yaren sun ci abinci suka ce masa ehh, yace to su taso suje
akinsa, a tare muka fita gaba
aya muka bi shi, haka naci albarkacin yaran walwalarsa gareni ta dawo, mu ka ta hira kamar ba shi ba da ya canja
an kwanaki, bini bini ya tambayeni me ya kamata a siyawa yaran, ni dai abin da na fara cewa shi ne akai su makaranta da wuri gudun kar ayi musu nisa a karatunsu.
bayan
an kwanaki da safe na fito a wanka, turus nayi ganin Hubbi ya shigo
akin wanda rabonsa da
akina har na manta. kallonsa na tsaya yi wanda shima ya ke bina da kallo, to da yake dai tun zuwan su Atika ya
an sakko tsoronsa ya ragu a raina, muryata a hankali na ce,"ina kwana".
ciki ya
araso yana zama bakin gado.

"kin tashi lafiya".

"lafiya lau, mun je
akin ai na tarar baka tashi ba. na
auki
ari biyu a wallet na bawa su Rumana ku
in makaranta".
arasa gaban madubi na
auko takarda
arama na mi
a masa ina da
a cewa,"jiya aka basu a makaranta wai sun manta ba su baka ba".
ya kalli takarda yana cewa,"ta mece?".

"ban duba ba".
a yay ya duba ya ajiyeta. sai kuma ya kishingi
a da gadon yana danna wayarsa. ni dai tun fitowata daga wankan na ke jin tasirin kallonsa na shiga jikina. tun da aka bamu yaran nan naga ya dawo hayyacinsa, kuma alamunsa sun nuna ya gaji da
auracewa junanmu, so ya ke ya kasance da ni sai dai ni
in kuma na
i basa dama da fuska, don ko jiya da naga take takensa na agwiwa ya ke
aki na gudo.
Chapter 13 · 0% Book details