Sashe 2
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To amma me?, duk da irin tarin dukiyar da kake da ita, da irin daular da kake rayuwa a ciki, muddin babu kwanciyar hankali to babu farin ciki da jin da
inta.
Ni a wurina gwara in rayu cikin talauci akan ace ga tarin dukiyar amma babu zaman lafiya babu kwanciyar hankali balle na sami natsuwar zuciya.
Na sake sauke ajiyar zuciya mai nauyi a karo na uku, murmushin da yafi kuka ciwo nayi ina girgiza kaina wanda ni
aya na san ma'anar hakan.
Abu
aya na barwa kaina sani shi ne kowanne matakin nasara ba'a hawansa sai da
alubale, kuma komai na duniya fararre ne
ararre, kuma dogaro ga Allah jari, babu kuma mai yi sai Allah, muddin akwai yau, gobe da jibi to komai zai shu
e ya zama tarihi.
Na gyara
aurin
ankwalin da ke kaina, turare na
auka oil na shafa, sannan cikin sanyin jiki da mutuwarsa na fita a
akin ina jin
afafuna tamkar a
ara.
Cikin sauri da rashin jin da
i a raina da ban ankarewa tafiyar lokaci ba na fita, na san duk inda Hubbi yake yanzu yana kan hanyar dawowarsa gida, wata
ila ma ya dawo ban sa ni ba, tun da
an kwanakin nan bana sanin dawowarsa in ba zaman parlo nayi ba, kamar yanda ba zan san fitarsa ba, ga shi ko abinci ban
ora ba sakacin da ban ta
a yi ba, abincin da idan nayi ma ba'a masa cin kirki ko kuma a barni da kayana, amma duk hakan ba zai sa in daina ba, zan ta
arin sauke ha
in da ke kaina na dafawa tun da an siyo an a jiye.
Ina fitowa daga bedroom ko
asa ban sauka ba don gani nake zan
ara
ata lokaci ne.
Kitchen
in sama na wuce kai tsaye, babu
ata lokaci na bu
e fridge na
auko gwangwanin bama da nake zuba dafaffen kayan miya a ciki, ni kam ba ruwana da wahalar jajjage ko marka
e kullum, da ya jido uban kayan miya na ke marka
e su in dafa in juye a kwalabe.
Ina aiki ina ta muraja'a, A
anin lokaci na kammala dafa taliya jallof sai tashin
amshin busassan kifi take yi da
amshin kayan lambu, na juyeta cikin tsadadden kular abincin da Hubbi ya zo da su last week daga dubai, wanda naji Hamida na fa
in ku
insu ya kai dubu
ari biyu, bayan nan na
auko bilenda na ha
a lemun abarba na juye shi cikin jug.
Da kammalawata na kwashi komai na kai parlon Hubbi da ke nan sama na jera akan table, na gyara
akin ko'ina ya
auki
amshi sannan na fito na kulle. da na le
a parking lot ta window banga motar da ya fita da ita ba na san bai dawo ba, hakan yasa nayi komai a nutse sai dai kuma cike na ke da mamakin rashin dawowar tasa da wuri yau, tun da shi duk inda biyar da rabi take ya dawo gida, da ya ci abinci zai kwanta sai an kira magrib zai fita masallaci ba zai dawo ba sai bayan isha'i, in da nake jin da
i kenan Allah bai bani miji mai son zaman majlisa ba, yafi ganewa zaman gidansa, duk da yanzu na kanyi fargabar dawowarsa duba da bama wanyewa lafiya da shi, ga shi na rasa gane kan dalilin hakan, na rasa silar tashin hankalin, na rasa ta ina aka samu sa
anin.
akina na koma nayi sabon wanka, na fito na shirya cikin riga da skirt na atamfa da
inkin yay matu
ar amsar jikina, skirt
in ya fito da cikakken
uguna, musamman hips
ina wanda shi ne abu mafi
aukar hankali a jikina bayan baiwar madaidatan
irji.
Na bar
akin ina ta baza
amshi, duk da halin da na san ina ciki yanzu a rayuwar aurena, hakan ba shi ke hana ni gyara jiki in ci kwalliya in isa ga mijina ba, ba kuma shi zai sa na waje ya shigo in bari ya gane ina cikin matsala ba, na iya sirrinta zaman aurena.
In da sabo na fara jure halin ko in kulawar mijina yanzu, hakan yana damuna amma na kan nuna masa bai dame ni ba balle hakan ya
ara ingiza shi, ban ta
a fasa hidimta masa ba, shi kansa ya san ina da mugun ha
uri don idan wata ce tuni anji kansu, a yanzu banda burin da ya wuci mu zauna mu fahimci juna da shi, ya karanta min kuskurena in gyara, domin har ga Allah bana jin da
in irin zaman da muke yi, auren soyayya muka yi ba auren
iyayya ba, kuma tsawon shekara takwas da aurenmu bamu ta
a zaman da za'a ce don mun sami sa
ani wai zamu shafe sama da kwanaki babu ruwan wani da wani ba har ta kai ga muna raba makwanci, ga shi ya
i bani damar magana da shi, ni kuma iyakar sanina ban masa wani laifi ba, haka dangisa ma, ban san matsalar da ta gifta a tsakaninmu ba da kowa ke nuna min
iyayya
uru
uru, har shayin shiga cikinsu nake, sun dinga min kallon banza kenan ana jajja baya da ni kamar mai warin ja
a, sai in shiga taro ma in fita babu wacce zamu yi magana da ita in ka cire gaisuwa da zata ha
a mu, abin da yake matu
aure min kai duk wannan matsaltsalun cikin
an watanni ne, da can komai lafiya, har gani nake tamkar duk matan duniya babu wacca tayi dacen dangin miji irina, so da
aunar da suke nuna min kamar za su cinye ni, miji kuwa ai sai son barka, a ko ina zan bugi
irji in ce nafi kowacce mace sa'a, sai dai banda yanzu, yanzu kam
aya na ke da wadda aka aurawa mijin da bai sonta.
A yanzu haka so nake na samu wani in karanta masa halin da nake ciki ko na
an ji sanyi cikin raina, sai dai gaba
aya na rasa wa ya kamata nayi maganar da shi, ni dai ban isa na tunkari
awa da zancen matsalar zamantakewar aurena ba, ban ma ni da sha
iyar
awa, mahaifiyata kuma bana so na tunkareta da magana makamanciyar wannan, ba don komai ba sai don gudun shigarta damuwa, tun da a ko yaushe burinta taji nace mata lafiya muke babu wata matsala, haka kuma a kullum nasiharta a kaina in ta ha
uri in kuma guji kai
orafi domin hakan na
ara ta
are zamantakewar ma'aurata, kuma bani da Yaya mace ko
anwa balle in shaida musu halin tsananin da na ke ciki, sai Yayyu maza da Allah ya bani har hu
u, su kam bana jin ma zan yi kuskuren musu wannan maganar, kun san ance mai
aki shi yasan inda ke masa yoyo, idan zan kira su in kwan dubu ina fa
a musu matsalar da ke faruwa ba zasu ta
a yarda ba, in ace matsalar daga ni ne to nan za suyi saurin cafewa har a iya samun mai zuwa har gidana ya na
a min na jaki, amma batun wai in fa
a musu laifin Hubbi ne tabbas ruwan ashariya sai na sha na
oshi, ba kuma wai don basa sona ba ne, su na mugun sona tun da ni
aya ce mace a cikinsu, kuma su na matu
ar tausaya min, amma batun dai su goyi baya ga laifin mijina sai dai ya zama zance, gwarama ranar da Ya Imam ya zo duba ni yaga duk na bushe ya zauna yay min nasihohi masu ratsa jiki akan zaman duniyar gaba
ayanta
ar ha
uri ce.
Abbana kuwa zafi ne da shi, ina fara fa
a masa zai sa azo a
auke ni ko kuma yace in kwaso kayana in taho, duk ranar da mijin ya san darajata yazo ya bada ha
uri in koma ko ya rabar masa da
a, ni kuma ko kusa bana son abin da zai ja igiyar aurena ta sami tangar
a, ina cikin matan da za su iya shanye kowanne kalar ba
in cikin gidan aure akan dai a sake su, wani waje daban ma ban so inji aure ya mutu bare a kaina, abun da na yarda da shi kawai babu wani
unci da ke dawwama, komai zai shu
e kuma ubangiji zai warware min kowacce matsala.
Tun barowata sama har na sakko
asa kiran lambar Hubbi nake yi bata shiga, zuwa yanzu da akai magriba hankalina ya kai
ololuwar tashi, ga dai shi ba wai dare ne yayi ba, to amma ban saba ba, tun aurenmu sau
aya ya ta
a kaiwa bayan isha'i a waje, shima kuma dalilin hatsarin da ya samu ne, shiyasa ko yanzu nake ta jin kaman da akwai wata matsalar, sai dai ina ta kore mugun sa
e sa
en da zuciya ke min.
Mayafi na yafa na fita, mai gadi na hango ni ya taso da sauri ganin na fito a furgice, gabana ya russina yana tambayar lafiya, da
yar na daure na ha
iye kukana na ce masa.
"Tun da Hubbi ya fita bai dawo ba ne?".
Mamakin tambayar tawa ya bayyana
arara a irin kallon da yake min, na san mamakin bai wuci ace ni da za'a tambayi fita da dawowar mijina ba amma wai ni ce ke tambayar.
Cikin girmamawa yace da ni,"Hajiya ai bai jima da fita masallaci ba, amma dai da mota ya fita ina ga ba masallacin nan kusa ya tsaya ba".
Wani
unci naji ya ziyarci zuciyata, na kawar da
acin raina da damuwata na ce,"ok".
Abin da na iya fa
a kenan na wuce na bar wajen, don idan na ce zanyi doguwar magana tabbas sai ta sar
e da kukan da nake dannewa.
Ina komawa ciki na shiga bedroom nasa na
asa, ya da
e da dawowa kam daga yanayin yanda
akin ya nuna.