← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 56

Sashe 10

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shigata falon Iyam babu kowa, don haka na nufi hanyar
akin barcinta tun da banda shamaki da duk mallakinta, a hankali na mur
a hannun
ofar na sanya
afafuna ciki bakina
auke da sallama. tana daga kishingi
e akan
aton gadonta ta na kallon wani film a tashar gaskiyaplus, da ike ita
ar gatan
anta ce tv biyu gareta falo da ta
aki. tun daga yanayin yacca ta amsa min sallama na sha jinin jikina, wani kallo kuwa da ta watsa min sai da na kusa kifewa a
asa, anan fa na
ara tsinkewa da lamuran da suke ta faruwa.
cikin mugun tsoro da shakkar yanayin fuskarta na
araso ciki na dur
usa ina gaida ita, ba yabo babu fallasa ta amsa min gaisuwar tana mi
ewa zaune yayin da ta ke gyara
aurin
an kwalinta.

"Ke ce da daddare haka?".

Da mamakin furucin nata na
ago ido na kalleta, to sau nawa muna zuwa a lokacin da ya wuce haka ma, sai yau ne zai zama laifi?, sai kawai na sadda kaina
asa ina jan yatsu na ce,"tare da shi muke ya tsaya
akin su Adamu ne. mun sameku lafiya?".

"Lafiya lau". ta amsa a da
ile ta na jifana da wani irin wula
antaccen kallo.

Ledar da na shigo da ita na mi
a gabanta na ce,"ga wannan muka zo miki da shi".

"Nazifin ne ya siya ko, na gode masa kuwa Allah ya
ara bu
a masa, yaron arizi
i irin albarka, haihuwa me gidan rana".
auka tana bu
awa don duba me ke ciki.
*(5)*
Ni dai nayi shiru raina ina ta jin babu da
i da yanayin yan da yau ta sauya min, ta fito da duk abin da ke cikin ledar waje tana ta sakawa wanda ya siyo albarka, yacca take fa
a da biyu don kusan magana ce take fa
a min, sai na ji duk na
agu ya shigo su gaisa mu tafi.

"To wannan tufar dai ita zan fara ci, wannan yogot
in kuma ba in sanya shi firiji zuwa safiya yay sanyi sai yafi da
in sha".

Sakkowa tayi a gadon nayi saurin yun
urawa ina cewa,"haba Iyam ina
akin sai kin je da kan ki, kawo na saka miki".

Saurin janye ledar tayi tana yarfa min wani kallo, tana min harar
asan ido ta ce,"matsa ban wuri".

Matsawa nayi ta wuce ta je ta saka abunta a firij, lokacin Hubbi su ka shigo shi da Adamu da Yayan Shago. ganinsa da tayi tamkar an tsundumata a aljannah, bakinta ya
i rufuwa nan da nan ta shiga gyara masa wajen zama duk da cewa wurin a kimtse ya ke.
gaisawa su ka shiga yi tana masa tambayoyi dangane da lafiyarsa da aikinsa, can ta waigo tana kallona ta ce,"
an je ki daga can babban falo mana, ai ba kya samu a gaba da kallo ba kamar wasu tv, hirar uwa da
anta ai akwai sirri".

Furucin nata ya ta
a ni, na mi
e jiki a sa
ule na fita idona duk ya cika da ruwan hawaye, yaran dai har yanzu suna wajen Malam don ina jiyo
ar hayaniyarsu,
an matan kuma suna
akunansu sai dai ba na je ba su tsammaci faruwar wani abun, idan na zo na saba a
akin Iyam na ke yini, duk mai son hira da ni sai dai ya sameni acan. ni ka
ai na zauna nayi jugum kamar wata marainiya wacce bata da uwa bata da uba. damuwar da na ke ciki sam ba zata barni
auko waya in daddana ba don
ebe min kewa, ga tarin tambayoyi sun cika
walwata, ko canjin Hubbi bai girgiza ni ba kamar canjawar Iyam a gare ni.
kusan tsawon minti biyar Ummaa ta fito daga
akinta, ganina zaune ta saki baki tana kallona da mamaki.

"Sa'ida zuwan yaushe?".

Ina murmusawa na ce,"zuwanmu babu da
ewa kenan Ummaa, Ina yini".

"Lafiya lau, to kuma kika zauna ke
aya anan kamar wata ba
uwa, ruwan da aka yi da magribar nan ne yasa duk muka wuce
aki da wuri, ke
aya ce ne?".

Nace,"aa tare da shi muke".

"to
alau dai ko?".

Na amsa da,"
alau Ummaa, mun fita ne dama sai muka biyo ta nan
in mu gaishe ku".

"Allah sarki, Nazifin bai shigo ba ne?".

"A'a yana
akin Iyam, yanzu na fito a
akin nima ina jiransa ne zamu tafi".

"bari na le
a ai ban san kun zo ba, ina nemansa dama".

Ta fa
i hakan tana min wani kallon hadarin kaji.
akin Iyam ta wuce ta barni da bin bayanta da kallo, mi
ewa nayi na nufi
akin Gwaggoje, tana kwance bacci har ya fara
ibarta jin maganata yasa tayi saurin tashi tana min sannu da zuwa. na zauna muna ta hirarmu da ita, har tana tsokanata wai bamu iya zuwa ba sai dare kamar wasu korarru, ko da ike wata
ila tuwon gidan muka biyo, ni dai dariya kawai na ke yi. sai kuma ta hau min hirar zuwa
auyen da zata yi
arshen wannan watan, tana cewa
ila ma tare zamu je tun da su Asama'u suma duk za su je, mijin Aina'u ne dai bo
ararre ya hanata. shirin siyasar kano da aka fara yasa ta maida hankalinta ga radiyon, aifa nan ta fara tsinewa shuwaganni, idan na ce ta daina sai ta
ara tunzura tana akan me ba zata tsine musu ba duk sun sanya talakawa cikin wani hali, yanda ta ha
ance yasa nayi shiru ina dariya
asa
asa.

Sallamar su Iyam ce ta katse maganar da muke yi muka
ago idanuwanmu kansu.

Iyam ta shigo tana cewa da mahaifiyar tata,"ai kamar na sani nace bara in le
o ba lallai kin saki net ba".

Gwaggoje ta
ata fuska bata ce da ita komai ba, Iyam kuma ta shiga sauke mata net
in.

Hubbi ya zauna suna gaisawa, har yana tambayarta ita babu wata matsala a
akin nata, ta ce da shi babu matsalar komai, ta fa
a tana saka masa albarka.

Wajen
arfe goma muka yi haramar tafiya, lokacin ne kuma Iyam ke cewa da Hubbi.

"Ka kuwa ji haihuwar matar Nasiru?".

"Ahh matar Nasiru ta
ara haihuwa, lallai ne amma kuwa kinga bai kira ni ba wallahi, Allah ya raya".

Ta ce,"wallahi dai kaga su matansu sai haihuwa suke yi, ga su nan kowanne da yara uku biyu, kai ne dai shiru har yanzu, ban san menene matsalar ba, kai
in dai lafiyayye ne na san
an da na haifa, amma ya kamata ita ka kaita asibiti a dubata, ai ba a zauna shiru haka ba ayita zuba ido wa tsammanin da ba tabbas".
a hankali yace,"haka ne zamu je
in in sha Allah".

Da sauri ta cafe,"Shalele ba fa batun wani in sha Allah ba, da zafifi ake bugun ice, in ba'a san abin yi ba yanzu shin sai yaushe?, rayuwar nan fa tafiya take tayi, girma ne ya ke da
a kamaka, kana so ka mutu ne baka bar
an da zai ke maka adu'a ba, haba ai ka samu ganin jininka ma a duniya rahma ne".

Sai kuma ta juyo gare ni tana cewa,"kuma ke Sa'ida ba ki sha wani abu ba da zai hanaki
aukar ciki ba?".

Kaina a
asa nace,"ban sha komai ba Iyam, amma ai mun je...".

Hubbi yay saurin tarar maganata da cewa,"Iyam bari mu wuce na bar ba
o zai zo ga kiransa naga yana shigowa".

Wani kallo tayi masa da cewa,"tana magana kuma ka katseta, ko wani abun ne baka so na sani?".
kansa
asa yace,"a'a fa ita ai tana maganar mun je wajen wani me magani
azu to bamu sami ganinsa ba, dama ina so sai mun gansa
in sai kiji komai".

"To ai shikenan Allah ya kyauta, sai ku daure ku
ara zuwa amma kuje da wuri tun da irin su jama'a yawa suke musu.

Gwara idan haihuwar ce bata yi muji da wuri ai ba'a ta zama haka ba, sa'anninka dai duk gasu nan da
ansu, kuma in jin da
in rayuwar nan ne dai ai ka fisu, dukiya gata nan bata wasa ba, kaima in kana ganin yaronka ai sai kafi farin ciki da kwanciyar hankali, ga shi nan yanzu naga duk ka rame, kuma na san ba zai wuci damuwar rashin haihuwar kasawa ranka ba".
ta fuskanto ni ta ce,"ko cikin danginku akwai masu matsalar haihuwa ne Sa'ida irin wanda basu ta
a haihuwa ba haka?, kin san akan yi gado, kuma auren irin wa
annan cuturwa ce ga namiji ba ka
an ba tun da an yaudare shi ba'a fa
a masa ba, amma dai ko me ke nan ki samu ki fa
awa iyayen naki a nema miki magani ba'a ta zama haka ba, kinga shi mijin naki hidindimu sun masa yawa ba ya ta fama da na magani ba tun da babu tabbas
in ma za'a sami abin da ake so, dole dai iyayen na ki sai sun mi
e tsaye sun taimaka miki, abubuwa sun masa yawa shi kam, ga hidimarmu ga taki ta yau da kullum...kuyi magana da Ummar taki, nima
an gabana yawa gare su da sai inji da ke, to ba zaune na ke ba kullum cikin nemar musu taimako na ke yi duk da su lafiya
alau su ke suna haihuwa abin su...ko Malam dai kina ganin yacca yake rubuce su da ayoyin qur'ani, ya kamata gaskiya dai a duba miki rashin haihuwa ai bala'i ne, ga shi ni Allah ya sani ina ta so inga
an Nazifi wallahi, Allah yaji ya gani bana so na mutu banga jikokina daga gare shi ba".
nasa hannu na goge hawayen da ya sakko min ba tare da na bari ta lura ba. ban iya cewa komai ba, haka ta rakomu har waje tana ta
an maganganu. kan hanyarmu ta komawa gida babu yacca banyi ba ya fa
a min sakamakon gwajin da aka yi min amma kamar ba muminin da na ke ta ha
awa da ubangijinsa ba,
ememe ma ya
i min magana.

Muna zuwa gida kowa ya wuce
akinsa, ni dai ko da na shiga kan gado kawai na fa
a ko hijabin ma na kasa cirewa, kukan zuci na ke yi domin kuwa ruwan hawaye ya
i sakko min.
Chapter 10 · 0% Book details