← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 56

Sashe 28

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Na ce,"to Allah ya gyara amma ni dai babu wani abu da na ke sha, asalin
ano na daka sani shi ne dai ban sha abin da zai
ara min ba balle har ta kai ga ya rage min, amma karka damu zan koma mai da
in da kake so".
nayi furucin domin na daina
ullewar kai, na cire kaina a sahun matan da ke jin kunyar mazajensu ta fannin soyayya.

Yayi murmushi yaja kumatuna yace,"yauwa Habibty nah".
zameni yay a jikinsa yana cewa,"bara na rufo
ofan falo".
ya fa
a yana ficewa na bishi da kallo.

Yana fita nayi saurin
auko maganin da Maman Yasmin ta bani na fara sha nan take sai da na shanye ha
in zumar tasss, harda goro ma da akace naci rabi amma haka na cinye guda. na le
a falon naga baya nan nayi sauri na shiga kitchen na bu
e fridge na
auki ruwan rake da ke cikin jarka na zuba garin maganin, na kafa kai shima na shanye sannan na tsaya sauke numfashi ina zare ido don duk
arfin hali nayi wajen shan su.
ni tun aurena ban san shan wani abu maganin mata ba, ko lokacin aurena in aka bani bana sha, saboda gab da aurenmu da kansa ya ce don Allah kar in sha komai na gyara da za'a bani, in ke ba shi yana ajiyewa akwai dalilinsa na fa
in hakan. to kuma bayan auren sai ya ce dama yana so ya
ani asalin za
in halittata yaji, to kuma iya wannan da
in ma ya ishe shi ba sai na
ara da komai ba, kar in zo ina sha in canja da
i kuma, saboda haka duk ya tattaro wanda ya ajiye da wanda nima na ajiye muka zubar.
to yanzu tun da anzo lokacin da asalin halittar tawa ya bar masa da
i ai sai in kama kaina inyi abin da ya dace ba in zauna da sakakkun la
a ba. har zan fita a kitchen
in idona ya kai kan fruit na
auka nasha nasha na bar na bari, don bana ta
a mance wata likita da ta fa
a min cewa babu mafi muhimmanci a gyaran jikin mace irin shan kayan marmari, kuma sosai da na lazumci shansu na ga sakamako mai kyau.
ni ko a yanzu ma ban wani yarda da dalilinsa ba, kawai dai ya fa
a ne don kare kai ya kuma wanke laifinsa.
ina shiga na tarar bai dawo
akin ba, don haka na shiga tu
e kayana na
auki towel na
aura. lokacin ne kuma ya shigo sanye da kayan bacci masu taushi yana ta
amshinsa me da
muka ha
a ido da shi na wuce ina zuba kayan da na cire cikin basket. zan wuce shi ya ru
oni yana fa
in,"ina baccin?".
da muryar shagwa
a nace masa,"na kasa, wanka na ke so nayi tukunna".
wace hannuna nayi toilet
in sai dai ina zuwa bakin
ofar sai na dakata na waigo na kalle shi na ce,"Hubbi kai ba zaka yi ba?".

"daga wanka na fito ai".
na narke idanu ina langwa
ar da kai na ce,"to ka zo kayi min, ni duk na gaji".
murmushi yay wanda na rabon da naga irinsa a fuskarsa zan rantse an shekara. ya cire rigar jikinsa ya na
e wandon ya kama hannuna muka shiga ban
akin.
*(13)*
Tare mu kayi wankan da shi, kuma tun a ban
akin labari ya fara canjawa, ko da muka fito tuni na kasa daurewa salonsa, ni dai sai in ce rabon da mu mu'amalantu irin ta yau tun daren farko na, shi kansa ba
aramin gigicewa yay ba da yanda yaji ni tamkar sabuwa a leda.
yana ta aikin sauke nauyayyan numfashi ya ke min godiya da sa albarka, wannan kam lazim ne duk lokacin da ya samu natsuwa tare da ni.
can kuma ya fara surutan,"Habibty ba ki canja ba, kina nan da da
inki sai ma
ara da
in da kika yi, kinsa naji da
in da na jima banji ba, ina sonki Habibty, ina sonki, Allah yasa da rabon samun zuri'a mukawa".
hawaye ya fara zubo min, ba komai yasa ba sai tuna baya, lokacin da muke zaman lafiya cikin tsantsar so da
aunar juna, lokacin da ko
aga murya ba ya yi min, in laifin nayi kuwa cikin kwantar da murya zai min fa
an ya kuma gyara min kuskurena.
sai da cikakkiyar natsuwa ta tabbatarwa kowannenmu kafin muka yi wanka kana muka dawo muka kwanta. lafe na ke kawai a saman
irjinsa idanuwana a lumshe, baccin na ke so nayi amma ya
i zuwa, ba zan ta
a iya musalta da
i da farin cikin da na ke ji ba a cikin a raina sai dai sam na gaza bayyana hakan a saman fuskata da yanayina. shima shiru yay yana shafa gashin kaina, da
aya hannun kuma yana shafa fuskata da tattausan le
e na, a hankali ya hura min iska a kunne yana
ara rungumeni jikinsa, muryarsa kwance cikin taushi ya kira sunana.

"Habibty". na amsa da,"ummm Hubbi".

"ba ki ha
ura ba har yanzu? ba ki bar fushin da ni ba?".

"na daina mana Hubbi".

"to amma ai ni kin
i nuna min, yanayinki sam babu hakan, ki saki jikinki plss ba Nazifin da ya canja miki ba ne cikin wasu
an watanni, wannan Hubbinki ne tun na aure. na sani na saki
acin rai har adadin hakan ba zai
irgu ba, amma kiyi ha
uri da duka kuskurena, ki yarda da ni kinji, mu komawa rayuwarmu ta baya, rayuwar ma'aurata mai cike da tsantsar so da
aunar juna, kwanciyar hankali da shimfi
adden zaman lafiya".
ni dai nayi masa shiru kawai, domin mamaki ne da rashin yarda a raina, gani na ke kawai saboda wata manufa ya ke son sasanta komai, don har yanzu babu ainihin muryar Hubbi a dukka kalamansa da yayi, kuma har yanzu babu wannan ha
anin son da yake nuna min idan muna tare.

"Habibty ni dai na san dukka abubuwan da na ke yi miki wanda basu dacewa, kuma nayi al
awarin gyara su, to amma kema ina so ki fa
a min me kike so na gyara?".
hawaye ya cika idona na ce,"Hubbi ni so na ke ka dawo mai kulawa da ni da tausaya ni, kuma ka ke min adalci wurin tsayawa ka fahimce ni a duk san da sa
ani ya gifta, sannan ka bani damar zama uwa mahaifiya wacce ta tsuguna ta nayi na
uda bayan
aukar cikin wata tara akan Rumana da Atika, ba zan cutar da su ba kamar yanda ba zan so in ga sun halaka ba, in suka yi ba daidai ba akwai bu
atar a gyara musu, don haka kar ka tsammaci gyara tarbiyarsu wurin tsawatar musu da zan yi yana nufin bana
aunarsu. wallahi ina
aunar su Hubbi tun da aka ce an baka su, kaima ka sani ina tsananin sonka, da kai na ke so na
arasa rayuwata, don Allah kar ka kuma goranta min akan
an nan, sannan don Allah da Annabinsa Hubbi ka fa
a min sakamakon da asibiti su ka bayar...".
kuka yaci
arfina nayi shiru, da sauri ya
ora ha
arsa saman kaina yana
ara rungume ni, shiru na
an sakanni ya ce.
Chapter 28 · 0% Book details