← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 56

Sashe 50

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta kalli Iyam ta ce,"ki yi ha
uri bana sane na bigeki ban san da zuwanki wajen ba ne".

Ta na gama fa
in hakan ta bar wajen, kuma yanayinta kawai zai shaida maka zuciya ta kai nesa, ganin tayo saman nayi saurin komawa
aki.

Abin da ya dameni shi ya damen balle na tsaya fassara yanayin da naji akan abin da ya faru tskninsu.

Na zauna na saka ku
in da Nazifi ya bani a gaba ina kallonsu, kallon da yay sanadin haska min hoton wani lokaci can baya shekaru uku da suka gabata wanda ya haska tarrr a cikin kaina, ina hasko lokacin da na fita na bar gida kafin sallar asubahi Nazifi na kwance yana bacci, na fita cikin mamakon ruwan saman da ake narkawa ina me bara gurin ubangiji yasa na z
ama ta farko a layin da zanje na kamawa mijina, nayi tafiyar
asa tun daga Yakasai har Nasarawa GRA a
afa ba tare da na tsaya ko hutawa ba balle tunanin abun sakawa a baki.

Na
ara hasko lokacin da na ke tsugune gaban Alhaji Fari ina zubar da hawaye ina shaida masa halin tsananin da muke ciki na rashin cin yau balle na gobe, ina mai ro
onsa arzi
i da ya taimakawa mijina da jari ko da na dubu goma ne ko kuma idan da aikatau cikin gidansa ya taimaka min.

Na
ara hasko zuwan Nazifi a lokacin da kuma sanda Alhaji Fari ya
auko tsabar ku
i naira dubu
ari biyar ya dam
a su a hannuna ya ce ga shi yayi mana domin Allah.

Na
ara hasko lokacin da na juya na fuskanci Nazifi cikin tsananin murna da jin da
i gami da fashewar kukan tsantsar farin ciki ina mi
a masa ku
in da cewa,"Hubbi ga shi na ka ne halak malak, Allah ya amsa adu'armu Hubbi yaji kukanmu, Allah yasa
arshen wahalarka kenan yasa kuma silar
umbin arzi
inka ne mara yankewa".

Tunanin da na ke ya katse sanda Nazifi ya dawo yana cewa da ni,"me kika yanke?

Ko na
ara miki lokaci nan da anjima?.

Dubu
ari biyar Sa'ida zata iya isarki taimakawa
an uwanki, idan ba haka ba kuma na
ara miki wata dubu
ari biyar
in kinga har Umra za ki iya zuwa abinki".

Hannu na saka na goge hawayena da babu su, dan ban san ma sun
afe ba.

Ina kallonsa fuskata a washe na ce,"Na amince, na baka kwanakina na tsawon wata guda bisa yardata da amincewata, ka kula da matarka yanda ya kamata, ubangiji Allah ya bata lafiya".

Murmushi yay na nuna jin da
i ya ce,"Na gode. sannan ki nemo sabuwar me aiki don Allah saboda kinga Zahra'u ma'aikaciya ce ba zama take yi ba, kinga akwai yiwuwar a sami me tayata aiki a ranakunta".

Nayi shiru ban ce masa komai ba kaina na kan cinyata ina kallon ku
en, na dakatar da shi daga fitar da yake
arin yi, na mi
e na isa gabansa na kama hannunsa na dam
a masa ku
in na ce,"ba na da bu
atarsu ka
ara a jarinka".

Kallona ya tsaya yi ya bu
e baki zai magana na
aga masa hannu.

"Don girman Allah kar ka ce da ni komai, kaje kawai raina fess ya ke.

Daidai ne dai wanda yay ya sani, haka kuma ranar tsayuwa gaban ubangiji na nan tafe".

Dogon numfashi yaja ya sauke idonsa akan ku
in kafin ya juya ya fita ya bar
akin hankalinsa kwance.

Hawaye ne suka shiga kwaranya a fuskata, sai na du
e a wajen ina dukan goshina a jikin gado, kafin na
ago kaina na kalli sama na ce,"Ya Allah dukkan abubuwan da suke wakana kana ji kuma kuna gani, ka fini sanin dalilin da yasa rayuwa ke ta
wallo da ni haka, na sani ba don baka sona ba ne, amma ya ubangijina ka sama min mafita nan kusa, ka sawwa
e min wannan
antacciyar rayuwar da na ke ciki, Ya Hayyu Ya Qayyum ka dube ni saboda tsarkakan sunayenka".

Sannu a hankali naji ina samun salama a raina, kaina har lokacin ina kallon saman
akin na fara tunano rayuwar baya.
*WAIWAYE*
AYAR RUWA 24.
*MAFARI...*
Ta dabo ci gari, garin da ba kano ba dajin Allah, jalla babbar hausa, yaro ko da me kazo anfika, tabbas a duk inda kaji anyi irin wannan kirarin a kaf fa
in duniya, kasan ba da kowanne gari ake ba face garin kano da ake yiwa la
abi da tumbin giwa, garin da ya amsa wan nan sunan, musamman idan aka yi duba da yawan al'ummar da ke cikin garin,
an asali da kuma zuwo daga
abilu daban daban, garin da ya tara manyan Malamai,
an kasuwa, Attajirai,
an siyasa, Dattawan arzi
i, Sarakai, Makarantun boko da na addini, garin da yay shura wajen ha
akar kasuwanci da kamfanunuwa.

A tarin unguwannin da ke cikin garin kano, unguwar yakasai na daga cikin manyan anguwanni wadda ake kira da Yakasai rabin birnin kano, idan muka tattara zuwa makarantun da suke cikin garin kano da bamu san iyaka adadin su ba, Shekara secondry school na
aya daga cikin makarantun sakandire ta gwamnati da ke a cikin anguwar ta yakasai, me
auke da
alibai maza da mata.
aya ga watan octoba ita ce ranar da duniya ta shaida a matsayin ranar murnar samun
anci na
asa najeriya, a bisa girman ranar ga
asa yasa hutu ke ta'alla
a ga dalibai, ma'aikatan gwamnati, kamfanunuwa masu zaman kansu, har ma da wasu daga cikin
an kasuwa.

A yau da ya kasance talatin ga watan Satumba, daga cikin harabar makarantar sakandire ta shekara,
alibai ne ke ta dabdalar shigewa cikin ajujuwa bayan kammala taron asambili da akayi, mafi yawanci fuskokin su
auke da farin ciki saboda murnar hutun da aka basu na tsawon kwanaki biyu sakamakon murnar zagayowar ranar
anci na
asa. tun bayan komawa aji kowanne
alibi ka kalla zaka ga za
uwa a fuskarsa na son a buga
ararrawar tashi domin tafiya gida.
arfe
aya da rabi dai-dai aka buga
ararrawar tashi, kuma a wannan lokacin ajinmu SS2 mune muka fara fitowa.

Sunana Sa'ida Salman Madobi, shekaruna goma sha biyar a duniya, ina
aya daga cikin sabbin
aliban da aka kawo watan da ya wuce da na baro makarantar Aisami na dawo nan ta shekara.

Ni
in ba doguwa ba ce haka kuma ba gajeriya ba ce ina da matsaikacin tsayi me kyau gami da dirarran jiki na jan hankali, ina da cikar halitta ta ko'ina, doguwar fuskata na
auke da dogon hanci da madaidaicin baki da kuma irin idanun da ake kira da sexy eyes, ba zan ce ni kyakykyawa ba ce can amma dai ba na cikin sahun munana ina da kyawuna daidai misali, hasken fatata ba irin hasken nan ba ne sosai kuma ba ba
a ba ce ni, sai dai na
auko
abi'ar mahaifiyata na bala'in ha
uri da sanyi. ban da yawan magana ina son shiru a rayuwata ni kam, dan ina iya zaman minti talatin a wuri ban magana ba duk kuwa irin surutun da ake yi, wannan dalilin ne yasa wasu ke cewa ina da girman kai wasu kuma su ce saboda
ar gidan masu ku
i ce, basu san ni
ar masu rufin asiri ba ce, kuma ba komai yasa ake min kallon
iyar masu
umba ba sai dan zubina da irin shigata ta uniform da jakar makaranta da yanda na ke fesfes, da Yayana da ya ke kawo ni a motar uban gidansa idan ya kai yaransa makaranta, wannan yasa da yawa ke tunanin Abbaana wani Alhajin Neran ne.

Sunan Mahaifina Malam Salman, Asalinmu
auyen Madobi ne daga baya kuma karayar arzi
i da mahaifin su Abbaanmu ya samu yasa muka dawo nan cikin kano da zama, tun lokacin ina cikin zani.

Abbaana yana kasuwancinsa anan kasuwar kurmi shi da
aninsa Baba Sabi'u in da su ke siyar da citta da kayan
amshi na abinci, yanzu haka kuma sun koma
an tebura anan bakin asibitin Murtala suna siyar da atamfofin leda turmi da falle falle.

Mutane da yawa sun shaidi Mahaifina akan kirkinsa da dattakonsa, duk wanda ya san Malam Salman Madobi zai bu
i baki ya ce maka mutum ne na gari wanda ya san darajar
an Adam da kyautatawa, ba a ta
a jin kansa da kowa rayuwarsa kawai yake yi shi da iyalansa da
anuwansa, ga shi da
arin taimako.

Mahaifiyata ita
aya ce matarsa Sa'adatu muna kiranta da
Ummani, ita kanta jama'a na shaidarta da halin kirki da sanin yakamatarta, kowa kuma zai ce maka Ummani bata da wani farin ciki sama da taga ta taimaki wani da ke cikin tsananin bu
ata duk da itama
in ba shi ne da ita ba, akwai ta da halin kawaici da kauda kai gami da masifaffan ha
uri da ka iya hallakar da ita, amma banda idan aka ta
anta, duk ha
urinta da shirunta ajiye shi take a wannan fannin ko da za su samu sa
ani da mahaifina, akwai soyayya me
arfi tsakanin iyayena da kuma fahimtar juna, kyautatawa da rufawa juna asiri.

Mu biyar ne a wurin iyayenmu, maza hu
u sai ni
ar autarsu mace, Sa'id shine Babba wanda mu ke kira da Yashaik saboda tsantsar uztazancinsa amma mutum ne me zafi don shi ya gaji Kakanmu Zakariyya mahaifin Abbaanmu da mu ke kira Kaka, sai Yaya Imam da ke bi masa shima
in yana da zafi kamar Yashaik, sai Yaya Al'ameen shi kuma irin Abbaa ne kaifi
aya mara magana sosai, Yaya Salman me sunan Abbaa shine na hu
u muna ce masa Abbayo, shi kuma ba gidanmu yake zaune ba a gidan babban wan su Ummani yake, sai ni Autarsu wadda tazararmu da Yaya Abbayo shekaru bakwai ne.

Ba masu ku
i ba ne mu sai dai muna da rufin asiri, Mahaifinmu jajirtaccen uba ne wajen ganin ya tsaya akan dukkan bu
atun iyalansa da kuma ganin ya gina
ansa kan tarbiya me kyau da kuma basu ilimin arabi da boko gwargwadon iyawarsa, mahaifina bai boko ba amma mutum ne shi me son ganin
a na karatun boko shiyasa ya tsaya mana tsayin dka a wannan
angaren.
Chapter 50 · 0% Book details