Sashe 51
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk Yayyuna maza sun kammala makarantarsu, Yashaik shine me degree da ya kammala BUK in da ya karanci law, sai sauran masu diploma duk polytechnic suka yi, Ya Imam pharmcy Ya Al'amin Science lab, sai dai cikinsu har yanzu babu wanda ya sami aiki.
Ya shaik driver ne a wani gida yana kai yara makaranta da kai iyalan gidan unguwa, Yaya Imam kuma
inki ya ke yi kuma yana samu sosai, Yaya Al'amin kuma su Abbaa yake bi kasuwa, sai ni yanzu da nake kan karatuna wacca iyaye suka ci burin karatun akaina kamar ni
aya ce na fara boko a gidan, duk wani gata ina samu, duk abin da nace ayi min sai an yi min shi duk domin
arfafa min gwiwa nayi karatu sosai, domin fatansu da burinsu shine na karanci aikin likita dan tun yanzu mafi yawan lokuta Abbaana da likita yake kirana, ni kuma domin farin cikin mahaifana nasa a raina cewar in sha Allahu zan yi duk iya
arina na dage nayi karatu don wanzar da farin ciki bisa fuskar iyayena wanda kuma nasan ta hakanne zan biyasu da kaso babu cikin kaso
ari na
awainiyar da suka yi da ni.
Yanzu haka duk wata jarabawa da za'ai ni ke zuwa ta biyu bayan
awata Safiyya da ke
aukan ta
aya.
Ina maida hankali sosai a karatuna matsalata
aya yaren turanci wato english bai zama akaina balle bakina,
ila don Malamai ba da turancin suke mana karatu ba ne ko da zasu yi magana da mu, hakan na
aya daga dalilin da yasa turanci yay min
aranci, kuma shine kawai matsalata a karatun boko, iyayena duk ba su yi karatun boko ba balle na sami taimakonsu, Yayyuna ba zaman gidan suke ba, amma a hakan ma ina
artawa wajen kwa
awa.
angaren islamifa kuwa nayi saukar
ur'ani na makarantar allo tun ina shekara tara, yanzu haka kuma na kusa yin sabuwar sauka a islamiyarmu, banda tarin littafan addini da na sauke na haddace su, fagen larabci a bakina kuwa ba'a magana.
"Wallahi nayi mugun jin da
in hutun nan".
Safiyya
aya daga cikin
an mata mu ukun
arshe da muka fito daga aji ta fa
a tana gyara goyon jakarta.
Maimuna da ke daga gefen hannun hagunta ta ce,"ba ki kai ni jin da
i ba, saboda dama duk na rasa yanda zanyi da bikin Anty Samira, Baba yace ba za'a je da mu Kaduna ba, kinga yanzu na sami dama tun da dai monday ba makaranta".
Tayi maganar cike da farin ciki.
Haka suka yi ta maganganunsu har sanda muka fito bakin gate.
Maimuna na kallona tace,"Yau me zamu siya?".
Sanyayyan murmushi me fa
i nayi kafin na ce,"abin da aka saba mana".
"Mayyar rake, to ni kam yau siyan rake ba da ku
ina ba, sai dai kowa ya siya abin da ransa ke so". cewar Safiyya tana min harar wasa.
Na harareta da manyan fararen idanuwana, ban ce mata komai ba naja hannunta muka nufi titi muka tsallaka.
Sai da muka je daidai wajen me rake tukunna muka tsaya, sallama muka masa ya amsa mana, daga yanayin yanda mu ke gaisawa da shi zaka fahimci mun saba da cinikayyar yau da gobe, yana zuba mana raken a leda Safiyya na ta zuba masa zance, shi kuma yana ta biyeta da yake yana da baki kamarta, irin hirar ta su ba zaka ce a wajen siyan raken suka saba ba, Ni da Maimuna dai sai um da um da ke itama irina ce wajen rashin son magana.
"Ka biyewa zancenta kana ta zuba raken da yafi
arfin na ku
in da aka baka".
Maimuna tayi maganar tana
ora hannunta a kafa
ata.
ila sai ya kwashe raken gaba
aya kafin ya ankare". cewata wadda nayi maganar da zolaya kuma lokacin ya
ago ya kalle ni.
Dariyar da Safiyya ta saki yasa muka zuba mata ido, raken ne a hannunta tana kaiwa baki tana ce masa,"Yaya Nazifi kaga wa
annan
awayen nawa haushi su ke ji saboda ina sha su basa sha, kuma fa daga yau kafin na
ara samun rake me kyau da za
insa har sai nan da kwana hu
u.
Don haka Yaya Nazifi rabu da su ka cika mana leda".
Na girgiza kai nace da ita,"ke dai ba ki da tausayi"..
Kallona tayi tana
aga gira irin eehh taji
in.
Maimuna tace da me raken,"Yaya Nazifi to kaji mara
aunarka da rashin tausayinka".
Ba tare da ya
ago ya kalle mu ba yaci gaba da zuba raken fuskarsa na washewa da murmushi. gaba
aya yaran jinsu yake tamkar
annensa, shiyasa sau tari idan sun zo siya baya basu da wuri sai yay ta la
ai-la
ai don yana jin da
in hira da su, akwai tarbiya, kama kai da girmama manya.
Sai bayan ya
aure ledar tukunna ya
ago duk ya kalle mu kana yace,"ga shi
annena asha rake lafiya, yau na san har dalalar yawu za'ai saboda za
insa na daban ne, ai dai sha a hankali kar za
in yaywa ha
ori illa".
Yay maganar da
awataccen murmushi kuma cike da zolaya.
Ina kallonsa sosai na
an waro ido waje na ce,"Naira sittin fa muka baka, wannan kuma ai ya kusan na dubu ko ma yafi".
Maimuna ta ce,"wannan sudar ce ai duk taja, ka rage don Allah".
Annuri ya
ara wadatuwa a saman fuskarsa sannan yace,"kar ku damu
annena, idan ban baku ba zai zama asara ne, saboda dama da makarantar taku na ke ciniki, ga shi kuma kunyi hutu, kuna ta murna abinku ni kam ina ta fargaba domin zan rasa kasuwa, ko cinikin kwana guda bana so na rasa".
Tausayinsa yay matu
ar kama mu, tun ma daga yanayin yanda maganar tasa da ke tattare da damuwa tsantsa.
Safiyya tasa hannu ta kar
i ledar tana ta zuba masa godiya.
Maimuna ta warce ledan daga hannunta tana fa
in,"ke ba ki da tausayi sam wallahi, hankalin ma ba shi ne da ke ba".
Sannan ta dubi me raken ta
ara cewa,"gaskiya ba za'a yi haka ba, idan ka barsa za'a samu masu siya ko ba'a nan ba".
Haka muka yi ta fama da shi akan ko yane ya rage amma sam ya
i, dole muka ha
ura muna zuba masa adu'a da godiya. san da muka juya za mu tafi muka ce ya gaida Antin mu ya amsa mana da tabbacin zai isar da sa
onmu.
Tare da
ara cewa,"Mahaifiyata bata da lafiya don Allah ku sakata a adu'arku ta kullum".
"Subhanallah Allah ya bata lafiya yasa kaffara, Allah ya tashi kafa
unta nan kusa, Allah yasa zakkar jiki ne".
Muka ha
a baki wajen fa
ar hakan, yaji da
in adu'ar na mu sosai, ni dai sarkin tausayi har da
walla ta taru a idona, muka masa sallama muka wuce, yayin da shi kuma ya
aga bindi(jelar saniya da ake kore
uda) yana kore
udajen da ke neman kawowa raken hari, gefe guda kuma yana
ara
aga murya da fa
in,"Asai rake, azo a siya rake me za
i, ga arha ga da
i".
Cikin wa
a yake ta fa
in hakan domin janyo hankalin abokan ciniki.
Ai kuwa abin kamar almara, nan da nan sai ga sauran
an makaranta sun zo sun siye shi tas, a lokacin babu abin da ya tuna sai maganar Sa'ida da tace za'a siya insha'Allah, murya a hankali ya ce,"Na gode da adu'arki".
Ya fa
a kamar a gabanta, bayan ya gama tattara ku
in cinikinsa ya tura baron raken ya tafi.
*MANDAWARI ROAD, KANO.*
Daga cikin ba
ar mota
irar Rolls-Royce, wata dattijuwar mata ce fara
al zaune a bayan kujera yayin da driver ke tu
ata, kallo
aya zaka yi mata ka gano tsantsar hutu, natsuwa, kwanciyar hankali da jin da
i a jikinta, ka kuma san lallai naira ta samu wuri ta zauna. kunnenta zuwa wuyanta da tsintsiyar hannunta da
afarta sanye su ke da gwalagwalai na gasken gaske, ga walwalin adon stones na tsadadden less
in jikinta na matu
aukar ido.
Waya ce kare a kunnenta
irar Iphone 15pro max, hankalinta ya tattara gaba
aya ga maganar da ake yi ta cikin wayar, da dukkan alama waya ce take yi da mutum me muhimmanci a rayuwarta, saboda yanayin tsantsar farin cikin da ya nuna a tare da ita, tun fara wayar bata furta komai ba, sauraren shi kawai take yi cike da annashuwa, a karo na barkatai fuskarta ta
ara washewa da sanyayyan murmushi me fa
in gaske, take kuwa ha
oran makka guda hu
u dake a bakinta sama da
asa suka bayyana, inda asalin kyawun fuskarta ya
ara fitowa.
"Tom shikenan, amma ka sani ina kewarka sosai ya kamata kaji tausayina ka dawo haka".
Shiru ya gimla na
an sakanni tana ci gaba da sauraron maganar cikin wayar kafin ta sake cewa,"ni dai ba na son wayo".
Siririyar dariya ta maye gurbin murmushin da take yi sannan ta
ara cewa,"To ya zanyi da kai, yanda kaso haka zan so, fatana shi ne ka din
a kulawa kaji ko, a tsare mutunci ka kuma ji tsoron Allah a duk inda kake".
Ta numfasa tana lumshe idanuwanta tare da cewa,"Allah yay maka albarka, Allah ya kiyaye min kai.
Ka kira Madam ku gaisa tana ta min sababi baka ganinta da gashin ido".
"Oak to bye bye, i love you so much my son".
Wayar ta yanke sa'ilin da take sauke gwauron numfashi tare da kwantar da kanta jikin kujera still idanunta a rufe, yanayinta kuma na canjawa, kamar dai tana
auke da wata
oyayyar damuwa da ke ma
ale can
asan zuciyarta, yayinda a gefe
aya ta
an takure hannunta cikin mayafi kamar me jin sanyi.
Kuma kamar a mafarki Mrs Abubakar Jadda taji tayar motar su ta bada sautin
ara
uuuuuuu,
arar da ta shiga har can cikin dodon kunnenta, lumsassun idanuwanta suka bu
e a sanda Driver ke furta kalmar Innalillahi wa'inna ilihi raji'un.
"Me ya faru Munta
a?". tayi tambayar a ru
e idanuwanta na firfitowa waje, tashin hankali na farat
aya na bijiro mata.
"Ranki ya da
e mutum na buge...".