← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 56

Sashe 45

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai sannan naji natsuwa ta samu a muryarta tana aduan Allah yasa ma su tsaya a can gidan su yi bikinsu, haka tayi ta min hira duk dan ta
ebe min kewa, katin wayarta ma ya
are kuma babu jimawa ta
ara kira wai har ta bayar an siyo mata katin
ari biyu, haka muka ci gaba da wayarmu na shagaltu a labarin rayuwarta da take bani, har sai da taji an fara yi mata warning kana ta ce to ko ta turo min Hindatu da Sa'adatu su tayani zama zuwa yamma sai su dawo na ce mata a'a kar su zo a sami matsala tunda duk suma zuciyarsu a wuya take.

Nan ta shiga nanata min da cewa in
ara ha
uri da kauda kai cikin maganganunta na kwantar da hankali da sa natsuwa da haka mu ka yi sallama.

Wajen sha biyu na rana gida ya fara cika da mutane, ashe biki sosai Iyam ta shirya matsayinta na uwar ango dan har sai da ta kai an wangale gate, wa
anda su ka fara zuwan duk
uwa ne irin na nesa sai jama'arta na tsohuwar unguwarsu, kan kace kobo gida ya
inke da hayaniyar jama'a kace auren fari ne ko kuma zata aurar da
ar autarta ne.

Da kanta ta zo har
akina karon farko tun zamanta a gidan tace na sauko na tayata kar
ar ba
i kafin
anta su zo, bayan fitarta na da
a gyara jikina tukunna na fita, tunda na sakko ido yayo kaina ni kuwa na mayar da komai ba komai ba kamar yanda mahaifiyata ta ce da ni, don haka cikin fara'a da mutuntawa muka gaggaisa da mutanen da na samu a falo sannan na wuce
akin Iyam, can na sameta sunata hidima ita da mu
arrabanta, na ce mata gani me za'ai, tayi min nuni da kulolin abinci tace in ke zuzzubawa ga plate ina kaiwa ba
i.

Kamar na juyawata na koma
aki ganin an raina min hankali amma haka na daure kawai na shiga bu
e kulolin ina zuzzuba abincin, alala ne da dambu aka yi sai lemon zo
o da na jinja, idan na zuba kamar faranti biyar sai in
auka in je in raba kana na dawo, hidimar ba
in nata dai ta dawo hannuna gaba
aya kuma ko ka
an ban bar wani shaida da za'a karanci
unci da kishin da ke dan
are a zuciyata ba balle aji da
in ya
a min magana amma a haka ma ban taira ba, don ina jin
in wasu na cewa ko dai ba na son mijin dama ko kuma akwai abunda na
ulla don haka banza dai ba zan ke wannan sabgogin ba.

Sai da lokacin sallar
arfe
aya kana na yakice na koma
aki, sallah nayi na kishingi
a ina hutawa don na gaji kam.

Lubabatu su ka shigo
akin ita da ba
i wanda ta rako, matan abokansa ne da suka yi tasowar yarinta kuma ban yi mamakin ganinsu ba dan dama da su ne mu ke ma'amala ta mutunci tun a tsohuwar unguwarmu, na tarbe su cikin mutunci nasa Lubabatu ta kawo musu abinci duk da ina fargabar kar Iyam ta hana, to da yake taga ba
in sun shafi
anta sai ga uban abinci kuwa an hayo da shi, mun yi hira da su sun nuna min kulawa kusan zan ce don su taushe ni ma shi ne ma
udin zuwan nasu ba kamar yanda nayi tunanin
an taya murna ba ne kamar yanda na san mazajensu za su taya shi.

Bayan tafiyarsu Iyam tace na zo mu ci gaba da aikin raba abinci ni da Lubabatu, lokacin
arfe biyu da rabi a sannan ne Lubabatu ke labarta min ba'a jima da
aura auren ba yanzu haka wasu har sun kamo hanyar dawowa, furucin nata yasa gabana fa
uwa da
ara jin matsananincin kishin Nazifi. ina tsaka da rabon lemo sai ji nayi anwa hannuna muguwar dam
a, na kaikato kaina wajen ganin waye don har ga Allah zatona ma ko su Anty Aisha ne
an neman bala'i da hana kwanciyar hankali suka dawo, sai dai me! ware idon da zanyi sai ganin Safiyya na yi, ban san lokacin da na watsar da kayan hannuna ba na
ago gaba
ayana na rungumeta cikin murna da jin da
i sai kuma kuka kamar dama jiransa na ke yi.

Bata
ago kaina daga kafa
arta ba ta kama hannuna zamu bar wajen bayan ta buga wani uban tsaki da ni kaina sai da ya shige ni.

Sannan na
ago ina cewa da ita,"bara na
arasa rabon nan sai mu je".

Wata muguwar harara ta watsa min tana cewa,"ke dai wallahi anyi asararriya, to idan kin
arasa Allah ya tsine min, lusarar mace kawai".

Ina kallonta da murmushin
arfin hali na ce,"ba wani abu ba ne lokaci guda ne anyi an wuce wurin fa, bara saur...".

Tsawa ta sakar min,"ke dalla rufe min baki idan bassu da hannun
auka su mutu ko kuma wanda ya tarasu ya zo ya raba musu, dama ga su nan duk kalar yunwa, muje ni kina
ata min lokaci".

Ni dai da
i duk ya cikani nama rasa ya zan kwatanta murnar ganinta nace,"Safiyya ta ya kika zo gidan nan?".

Maimakon amsa tambayata sai ce tayi,"Ina ne
akinki?". tayi maganar a zafafe.
akina na sama".

Tana ri
e da hannuna muka hau sama, muna shiga
aki ta isa ga wadrobe ta bu
e ta
auko mayafi ta cillo min,"saka mu je".

"Muje ina?"
"Gidan yankan kai".

Ta fa
a tana wurga min harara da ke bayyana tsantsar jin haushina da take yi.

Sai kuma ta kama fa
in,"Shashasha kawai mara aji, mijinki na
ara aure amma saboda rashin sanin ciwon kai ke ce da rabon abinci wa
an bikin da ba gayyarki ba, ai wallahi ke dai banza ce ta ajin
arshe wacce ta rako mata duniya, to idan tunaninki wannan biyayyar aure ce kike magana ta gaskiya zubarwa da kai daraja ne da neman suna irin na jahilan mata.

Su kansu wa
anda ki ka zage kina bawa abinci kallon typical mahaukaciya su ke miki".

Hannuna na
ora bisa kafa
arta na ce,"numfasa don Allah, ni wannan abun ba ya damuna don haka kar ki bari kema ya dame ki".

Ta tunku
e hannuna,"to ita Jummai cangal
in nan ta dawo ta tare naganta a compound tana faman ba da istruction".

Kallonta na ke yi sosai da yanda
wayar idonta ta ka
a tayi jajir, na sauke numfashi na ce,"na fa
a miki ki daina kiranta da wannan sunan ko dan darajar auren
anta da na ke".

Ta fusata ta ce,"Ki sa a yanka ni Jummai cangal ba zan fasa fa
a ba".

Tayi maganar tana
aga kiran da ya shigo wayarta, tayi sallama tare da cewa,"na je Ummani".

Tayi shiru na
an wani lokaci kafin ta sake cewa,"insha Allahu Ummani ba za'a sami wata matsala ba, naji fa
anki kuma ba zan sa
a daga nasihar da kika min ba, amin ya Allah".

Ta sauke wayar na ce,"Gidanmu kika je?".

Ta ce,"Ehh da nake ta kiranki kika
auka saboda ga annoba na kiranki sai na nemi waccan fat friend taki ta tura min lambar Ummani, ke ni tsautsayi ne ma ya kai ni gidan don ba a haka na zo garin nan ba. kinga kayan jikin nan nawa sai da naje can na sauya su, da na bacci na zo da hijab
in me aiki don ina tashi na kira Baba na ce a yankar min tiket, jiya fa ban iya barci ba Sa'ida ina ji ma jinina ya hau sai na koma zan yi bp.

Ummani ce tayi min fa
a da nasiha banda haka da shigowata gidan nan tuni anyi asibiti da kaf zuri'ar Nazifi da wanda ya zo taya su murna, ke ka
ai za ki rage kema
in kuma ba haka zan barki ba sai na raunanaki".

Ina murmushi na ce,"Uhmm ke dai ki koyi ha
uri kam, wannan zafin zuciyar taki yay yawa, duk akan wata kishiya ki
aga hankali.

Ko da yake ni naji da
i ma sanadinta ga shi Allah ya kawo min ke bayan rabuwar shekaru da yawa".

"Mtssswww Kinga ba doguwar magana na zo muyi ba saka mayafinki mu je".

"Wai sai ce kike in saka mayafi muje, ina zamu?

Kuma ai kin san ban tambaya ba".

"To me miji ai na fa
a masa tifa tayi awon gaba da kishiyar uwata zamu wuce asibiti da ke tare dubiya, in kuma yarda ne ba kiyi ba duba kiga".

Ta fa
a tana nuna min message, da gaske kam take yi dama ba wani shiri su ke da shi ba don haka duk amsoshin da ya dawo mata da su a gajarce ne kamar yanda itama ta tura masa sa
on kamar tana basa umarni.

Na ce,"To ai bana fita da mayafi kin fi kowa sani, mi
o min hijab".
unshe ki da ake da hijab ya zama past Beb, so yafa mayafi mu tafi, a tarihin Amaryar Nazifi da na duba babu saka hijabi idan zata fita a al'amuranta kuma auren Nazifi ba zai sauya ra'ayinta ba, infact ba macen da Namiji zai juya ba ce yanda ya so and tana da mutunci sai dai akwai ji da kai.

Duk nayi wannan binciken akanta ne bayan gama wayarmu da ke jiya, mun ma yi waya da ita na karanta mata bani da hankali ko na mis
ala zarra har fe
e mutum ina iya yi, kuma gasa fatar na ke nasa ayi masa romon kayarsa ya ci, don haka ta kiyaye ta
a wacca zata shiga gidanta don gatan ta cikin gidan ya fita da kaf abunda ta ke ta
ama da shi, sannan ta shirya kur
an ba
in cikin gidan aurenta domin wanda zata aura annamimi ne".

Mayafin ta dankama min aka muka fita ina kallonta baki sake, ita ta rufe
ofar tana ri
e da hannuna muka sauka, gabanin zamu fita a falo Iyam ta shiga dakatar da mu da saurin murya. ni na juyo amma Safiyya tsayawa kawai tayi shima kuma dan na tsaya
in ne na ru
ota.

Iyam ta iso garemu tana fa
in,"ki kaita ina?
Chapter 45 · 0% Book details