Sashe 15
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya daina tambayata ko shawarar duk abin da ya kamata ya aje a gidansa, sai dai ya kira Yaya, abin da ta ce shi zai yi, to yanzu ma ta ce da shi duk su nama da kayan marmari da ya ke ajiyewa ya daina domin ta lura ina masa almubazzaranci da kayan abinci, kuma
iba na ke ina bayarwa ba tare da saninsa ba. abubuwan ba
in ciki su ka taru su ka min yawa, shi na rasa laifin me na masa da duk ya ke
untata min. ya hana ni fita kwata kwata, rasuwar da aka yi ta wata kakarmu ya barni da
yar ita ma sai da na sha kuka wajen magiya da ro
o, ita ma
in kafin ya bar ni sai da ya gama ci min mutunci da cewa ai idan na fita gulma da munafurci ke kai ni, da koyo fitsarar wula
anta aure da dangin miji, tun daga wannan furucin na sa kuwa na cirewa raina son fita ko da gidanmu ne.
angaren Rumana da Atika kuwa, zuwansu gidan ban da matsala da nesanta tsakanina da mijina ba abin da ya haifar, yara su ka zamar min annoba, don zan iya cewa ta silar su ne hargitsi ya girmama a cikin gidan aurena, har akansu ina neman na kamu da ciwon zuciya. ya nesanta tsakanina da shi ya kusanta tsakaninsa da yaran fiye da tunani, da su ya ke shawarar duk abin da zai yi a gidan, ko magana zai min wacca ta kama dole sai dai ya fa
awa
aya daga cikinsu ta fa
a min, ga yaran sun raina ni, ba wacce na isa na mata magana sai ta min rashin kunya da fitsara, har kallon idona su ke su fa
a min ai Abbansu ba ya sona su ma don haka basa sona, ko abinci na ba su sai su ce ban iya girki ba ba zasu ci ba, idan ya dawo kuma su gilla masa
aryar ban ba su abinci ba, ba zan ta
a ba
i ba
an nan su ga ba
ona da
ima su gaishe shi. ranar da na tsawatar musu akan ba su gaida Ya Imam ba, Hubbi na dawowa su ka ce ai na zazzagesu na ce zan koresu a gidan, alhalin kuma sun gaida Yayan nawa amsawa ne bai yi ba. ranar na yi kuka na gode Allah, don zagi na cin mutunci da
are dangi yay min a gaban yaran. wannan dalilin na cin zarafina da ya ke a gaban yaran sai ya
ara ba su lasisin yi min duk abin da suka ga dama, ji na ke har gwara kishiya da su, don su idan su ka kunna wata wutar bala'in ba zaka ta
a cewa yara ba ne kuma ba zaka iya kasheta ba. ga sun iya kirsa abin kamar koya musu ake, a gabansa ladabin da su ke yi min kamar uwarsu, amma da zarar an ce bai gidan duk wacca ta ganni ma sai dai tayi min tsaki, ban isa ko
aga murya in yi musu ba nayi hakan na shiga uku ranar, idan suka
ata wuri nasa su gyara sai yaci zarafina. na yi musu fa
a akan
in makarantar da su ke hakan sai ya zama tashin hankali har yana fa
in saboda ba
ana ba ne ba kuma
an uwana ba ne, ina ba
in ciki yayyuna sun kasa sadaukar min da
ansu ko guda, shi ne shi saboda an ba shi zan takurawa yaransa, to in cire idona daga sha'aninsu tun da ba ni ke
aukar nauyinsu ba.
angaren
an uwansa kuwa sun taso ni gaba da gorin haihuwa, ba su tsaya iyaka nan ba har fa
i su ke wai me ake da auren
an talakawa, sam ba su ga abin da aurena ya tsinanawa
an uwansu ba, ban da ma tawaya da yaja masa, da sun san haka aurena zai zamarwa ahalinsu masifa da ba su bari ya aure ni ba. idan na shiga cikinsu tamkar mushe haka suke ja baya da ni suna habaici, a ke min gorin wai ai ko da aka auroni haka na zo babu kayan gara.
alilan cikinsu ne ma su tausaya min, sauran duk daga kyara sai hantara da nuna
yama, shi yasa na kama kaina na ja gefe domin wula
ancin na su ya fara min yawa, har bana so abun zuwa cikinsu ya ta so, mugun ha
urina kawai ke sawa na sharesu bana bi ta kansu, idan na ce zan fan
are ba su isa ma su min kallon banza ba, to bana son tashin hankalin iyayena da damuwarsu, sannan kuma ina tsoron abin da zai jawa igiyar aurena samun matsala.
duk matsaltsalun da ke ta faruwa da sanin surukata, tun ina zuba ido in ga ta tsawatar akan abubuwan da
anta su ke min naji shiru, ga mamakina ma sai na ga tana goyon bayansu, itama ta hau kan layinsu,
anta su min,
anta yay min, itama tayi min. gaba
aya na rasa ta ina
iyayyar ta samo asali, na rasa laifina. idan na bada ha
uri sai ya
ara zama wani babban laifin, abin da na lura da shi ma ba akan rashin haihuwa ka
ai yasa su ka tsane ni su ke tsangwamata ba, akwai wani dalili na su a gefe wanda su ka barwa kansu sani.
tabbas babu babban tashin hankali a gidan aure irin ace uwar miji ta sanyo ka gaba, ni a baya ban san wani matsalar uwar miji ba, idan naji
awayena suna
orafi akan uwar miji sai in ce ku ne dai baku iya zama da ita ba, ku sota tamkar mahaifiyarku sannan ku mata biyayya kamar taku mahaifiyar, to duk sanda na fa
i haka Hassana Tijjani ta kanyi murmushi kawai ta ce Sa'ida ba za ki gane ba, in uwar miji na sonki tana sonki kawai, in kuwa bata sonki to wallahi duk son da
anta ke miki zaman auren ba zai ta
a yi miki da
i ba, in kuwa tana sonki to ko
anta bai sonki kya sami
ar salama, ita uwar miji idan ta sako ki gaba duk wani kalar biyayya da za kiyi mata a banza ne, ashe hakan da su ke fa
a gaskiya ne domin kuwa ga shi ina ga ni, kallon banzanta gareni ya fi tsorata ni fiye da na
anta.
duk wannan tashin hankalin da na ke ciki iyayena da
an uwana babu wanda ya sani, ban ta
a fa
a ba kuma ban ta
a nunawa ba, sai dai kawai fa duk wanda yay min farin sani yana ganina zai ce ina cin matsala, hankalina ba'a kwance yake ba. domin kuwa lokaci guda na fita a hayyacina na
ara yin wata muguwar rama, nayi duhu duk na sakwarkwace, na zama kamar mara lafiya
walwa saboda kullum a firgice na ke, haka na ke jin duk rayuwar ta fita a raina, har so na ke dare yayi
arawon bacci ya
auke ni in sami
ar salama, don bani da babban tashin hankali sama da wayewar gari, da zarar gari ya waye na shiga fargaba da taraddadi kenan.
uhmm so kenan, wallahi duk wannan tsananin da na ke ciki na gidan aurena har yanzu banji soyayyar mijina ta ta
u a raina ba, ban ji ina nadamar aurensa ba, ban ta
a jin ina ma ya sawwa
e min in huta ba, sonsa na ke da dukkan raina, sam bana fushi da duk abin da yake min, uzuri na ke masa da kuma adu'a, tun bayan aurena da shi ban canja akalar adu'ata ba, kafin na yiwa kaina shi na ke yiwa, ni har na fi so ya zo yana min bambami akan ya shareni kwata kwata babu magana, kuma kullu yaumin bana fasa zuwa neman yafiyarsa da basa ha
uri a kowanne daren rana kafin kwanciyata, zan ta ha
uri ba zan karaya ba, Allah na zan ta fa
awa ya daidaita tsakaninmu, ya kuma bani ikon cinye jarabawar.
yau na tashi da matsanancin ciwon kai, hakan yasa na kasa fitowa gaba
aya, tun da nayi sallar asuba na dur
ufa kan sallaya, bacci ma na ke so na koma amma na kasa saboda gabana da ke ta fa
uwa, ga shi ina so na tashi in je in tada yara su yi shirin makaranta sai dai in na tashi jiri sai ya mayar da ni.
yar dai na lalla
a na tashi a daddafe na fita,
akinsu na shiga, na shiga ban
aki na tara musu ruwan wanka, sannan na fito na tashe su kan suyi wanka. su ka tashi da
yar kowacce na faman
ata rai, zama nayi ina lallashinsu da ba su ha
uri akan cewa watarana sai labari, yanzu ne su ke da dama da lokaci na yin karatu, idan basu yi ba nan gaba za su ciji yatsa.
na lallama su da
yar su ka sauko su ka wuce ban
akin, na jaddada musu da su yi sallah in sun shirya.
aki na koma saboda sanyin zazza
i da ya rufe ni, ina shiga na
udundune cikin bargo ina ta karkarwa, kaina jinsa na ke kamar zai fa
o, haka cikina ma wani bala'in ciwo ya ke min. ban ankara ba kawai naji amai, duk
arina na kar in yi akan gadon hakan sai da ya faskara, amai nayi sosai mai wahalarwar gaske. gaba
aya jikina sai ya saki, da
yar na kimtsa wajen a wahalce na dawo na kwanta, hawaye kawai na ke zubarwa saboda ni
aya na san irin azabar ciwon da na ke ji a jikina.
ina cikin wannan halin aka turo
ofar
akin, Rumana naji tana cewa,"Anty mun gama shiryawa".
fito da fuskata nayi ta cikin bargon ka
an, bana iya ko ganinsu da kyau, murya a wahalce na ce da su.
"wayata na kan mudubi
arfe nawa?".