← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 56

Sashe 26

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ameen Ummani na gode sosai Allah
ara lafiya da tsawoncin kwana".
ta numfasa kafin ta
ara cewa,"kuma ina so na ankarar da ke Sa'ida, duk fushin namiji duk wula
ancinsa akan matarsa ba ya fasa nemanta ya kar
i hakkinsa duk da suna iya jurewa amma akwai cutuwa a hakan daga ke har shi. ban ce kisa shakku akan mijinki ba ban kuma ce ki fara zarginsa ba, amma dai kin yi shashashanci da sakarci, na san kin sani tunda kina da ilimin da ni kaina za ki bani, amma ko a addini wannan
auracewa junan bai halatta ba. naji kin yi iyakar yinki wajen ba shi ha
uri amma bai ha
ura ba, to kin manta ke macece cikin ruwan sanyi da dabararki ba tare da tashin hankali ba za ki dawo da hankalin mijinki gareki, amma ta irin hanyar ko in kula da kika bi ai hauka ne, sai ya fara sha'awar wata macen can daban, ga
an uwansa kusa da ke da su ke jiran kowacce dama dan shiga tsakaninki da shi amma ba ki fahimta ba. duk wannan abin da suke aure su ke son saka shi yayi ko ya sallameki, amma in sha Allahu ba zasu yi nasara ba. gwara ki zauna ku fahimci juna, da kalar na ki salon ki fa
a masa idan har akan rashin haihuwa ya sauya miki to kin amince masa ya auro wata ke ba ki da matsala da kishiya".

Haka mahaifiyata ta saka ni gaba da tarin nasihohi akan biyayya da ha
uri a zamantakewar aure, ta bani shawarwari wajen kulawa da mijina, da hanyoyin da zan bi wajen karkato da hankalinsa kacokam gare ni. numfashi na sauke bayan gama jin duk kalamanta, cikin raina ina al
awarin cigaba da ha
uri da kau da kai fiye ma da wanda ni a baya. nan ta umarce ni da in tashi in fara shiryawa la'asar na yi magriba zata kawo kai, bacin haka ma in yamma tayi masu mota sun fi cika ku
A sanyaye na mi
e ina wucewa
akina, ina shiga kuma na fashe da kuka don har ga Allah ni dai bana so na koma gidan Nazifi a yanzu, ina so zuciyata ta huta na lokaci mai yawa in dawo hayyacina. to na rasa ta yanda zan bu
i baki in bayyana musu cewa shi da kansa ya sallamo ni, ina hasko yanda zasu
untata ne shiyasa na za
i in
oye
in, gwara kawai in ha
a kayan in koma can
auye nayi zamana in ya so in nemi
angaren da kwata kwata bamu kai musu ziyara ba, ko in koma gidan nasa in yaso duk wula
ancin da zai min yayi na shirya
auka, da wannan shawarar da zuciyata ta bani na shiga kimtsa kayana cikin
warin gwiwa.

Motarsa ta faka a ma'adanar motoci, ya fito daga cikin motar hannunsa ri
e da leda fara me
auke da tambarin gidan abinci. me gadi yay masa sannu zuwa shi kuma ya shige bayan gaisawarsu. da shigarsa falo ya aje ledar akan kujera,
arasawa yay ya kunna tv ya dawo ya zauna, can kuma ya mi
e tare da
aukar ledar ya shiga kitchen, abincin da ke cikin takeaway
in ya juye a plate, duk abin da yake yana yi yana bin kitchen
in da kallo, gani yake kamar zai ga Sa'ida ta bayyana da wannan annurin a fuskarta, fuskar da kana gani zaka tsinci zallar so da
aunar kyautatawa mijinta, fuskar da bata nuna fushi ko da tana cikin damuwa, ko da ta gaji zaka ga akwai murmushi a fuskarta.
cikin sanyin jiki ya fito daga kitchen
auke da plate a hannunsa, duk cikin kwanaki shida da suka wuce yaune ranar da ya fi jin gidan ya masa mugun girma, haka kuma yau yafi jin yana matu
ar kewar matar gidan. zama yay yana cin abinci sai dai cinsa yake yana jin kamar magani, bai sani ba rashin da
in daga bakinsa ne ko kuma daga abincin ne, duk da dai yana
ora hakan ma akan damuwar da yake ciki, don faruwar lamarin su Atika yasa Iyam ta
auki fushi da shi, tana fa
a masa lallai sai dai ya za
a ko yaran ko kuma muguwar matarsa juya wadda bata san darajar
a ba.
shi bai ta
a sanin Sa'ida ce gidan nan ba sai bayan tafiyarta, don ranar da ya dawo jin gidan yay ya zama tamkar kango, ga dai shi ba wai suna good time da ita ba ne, haka ba wuri guda su ke kwanciya ba, amma sai yaji ashe motsinta ma a gidan rahama ne, a washegari kuwa da safiya tayi babu abincin safe babu na rana sai yaji duk kewarta ta cika shi, duk da ko kusa bai nadamar turata gida, haka ya gangara ya tafi gidansu zai ci abinci saboda shi ba mai son na siyarwa ba ne, sai dai yana zuwa Iyam tayi masa gate tace ai yanda ba'a bawa yara abinci a gidansa haka itama abincin gidanta ya daina ci duk da gidan ubansa ne, dole yana ji yana ganin abincin da yake so ya tafi ya barshi, sai
anwarsa Basira ya kira ta kai masa office da yake bassu nisa da gidanta.
kasa cin abincin yayi ya ajiye ya kwantar da kansa a jikin kujera, idanuwansa a rufe tamkar mai bacci, ya jima a haka kafin ya bu
e ido yasa hannu a aljihu ya
auko wayarsa. lambarta ya danna sai dai bai latsa kira ya tafi ba, sunan da ke kan screen
in kawai yake kallo, shi kam har ga Allah ko da yace ta tafi bai ta
a tsammanin zata yi zuciyar tafiya ba, kamar yanda bai ta
a tsammanin za'a yi kwanaki har bakwai babu kiranta babu sa
onta, saboda shi ya san wace ita akan ha
uri, kuma shi ya san wace Sa'ida akan son Nazifi.

Numfashi ya sauke ya ajiye wayar a gefe yana so ya daure kar ya kirata
in amma ya kasa daurewa saboda mugun kewarta da ke addabar zuciyarsa, sai dai yana kira aka shaida masa wayar a kashe. wannan hakan kuma ya ta
a zuciyarsa, kallon agogon falon yayi wanda yake
auke da hotonsa da nata, hoton tun na
aurin aurensu ne, kuma agogon Yaya ce ta basu gudunmawarsa.
arfe hu
u da rabi na yamma, ya sauke numfashi ya rumtse ido gam tare da ri
e kansa, anya yau zai iya kwana shi
aya a gidan nan? anya zai iya kwana a koma ina ne babu motsin Sa'ida?
ewa yay tamkar wanda aka tsikara yana isa gaban TV ya kashe, sannan ya dawo ya
auki ma
ullan mota ya fita ba tare da tunanin ina za shi ba, shi dai kawai zai fita
in ne don neman mafitar da zuciyarsa ta bashi.
********
na fito daga wanka na saka kaya, ina tsaye na kasa fita sai sa
a da warwara na ke yi, Sauda ta shigo
akin tana cewa,"wai ba ki shirya ba? kin san fa yacca abin hawa yake ga shi har biyar da rabi saura, kar muna bakin titi su Abbaa su dawo mu sha fa
a, naga kamar ma ba ki son tafiyar".
ba tare da ta lura ba na share hawayena, a sanyaye ina murmushin dole nace mata,"ke kin raina gida ne, ni in da za'a barni ma ai shekara zanyi".
tana dariya ta ce,"cab
i abinda ba zai yiwu ba kenan. bara na
auko mayafina". ta fa
a tana juyawa ta fita.
daga tsakar gida na jiyo hayaniyar su Walida, ko me su ke wa murna oho ina dai jiyo su sama sama da Ummani. gyalena na
auko na yafa daidai kuma da
aga labulen
akin da Ummani tayi tana shigowa ciki.

"kin gama shirin?".

"ehh na gama, a samo almajirai su fitar min da su kin san wa
ancan marasa kunyar ba taya ni za su yi ba". ina nufin su Asad da Khaleel
an wurin Baba Tijjani.
tana ta kallona ta ce,"sai kuma ga mijinki ya zo
aukar ki".

Da mamaki na kalleta nace,"Mijin wa?."
ta ce,"mijinki mana, ga shi can a waje yana jiranki. ya jido kayan za
i ya bawa yara har da ku
i, Walida dai ta ce cewa yay ta zo ta kamo hannunki ta kai ki zai bar mata motarsa".
da wani mamakin
arara a fuskata na sake cewa,"Wai da gaske Ummani?".

"A'a da wasa.

Malama je ki dawo ki kwashi kayanki ki wuce ki tafi gidanki lada ya isa".

"Ummani yaran nan
arya su ke yi fa, a halin nan dai Nazifi bai zuwa gidan nan balle har ya ce
aukana ya zo yi".

"to ai sai kije ki duba idan ba shi
in ba ne shikenan, idan shi ne kuma sai kiyi murna".
ta fa
a tana fita. ta barni da bin ta da kallo zuciyata na harbawa cike da mamaki gami da tsoron zuwansa.
mayafin na mayar na
auki Hijabi na saka na fita jiki a mace.

Yana zaune cikin mota ya hango fitowarta, ya sauke numfashi ji yake kamar an cike masa wani gurbin da ya jima da yin rami a cikin zuciyarsa, a hankali yake ganin takunta zuciyarsa na motsawa, sam ya kasa
auke ido daga kanta domin kuwa gani yayi kamar an canja ta, kwana nawa dudu bai ganta ba amma har ta isa
ara yin kyau da cika haka?, wato ita hankalinta kwance yake ma, shi yana can rashinta a gidan da matsalar da yake ciki sun hana shi sakat.
ko da isa gaban motar sai na tsaya, ina iya jin kallonsa a jikina, fuskar nan tawa naci kunu ina kalle kallen gefe abuna sai
ifta idanu na ke, yay horn wanda ya ke shaida min na in shigo motar amma sai nayi biris. sai ga shi ya fito da kansa ya taho har inda na ke, yay tsaye gabana hannayensa na
e a
irji.
an ja da baya ina ce wa,"salamu alaikum".
sautin murmushinsa na ji kana ya ce,"yi ha
uri Ya Sayyada, amsawar sallama ne dole ba yinta ba".
na ce,"haka ne.
Chapter 26 · 0% Book details