← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 56

Sashe 37

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta dube ni tana cewa,"yau naga jaraba ni Jummai, to ana dole haka dama? ki bar masa
aki mana tunda ya ce ki fita, kinga tashi don Allah yi waje tunda dai kina da
akin kwanan ni bana son abunda zai
aga hankalin
ana nima nawa hankalin ya
aga, dare mahutar bawa amma ke sai lokacin za ki tashi neman bala'i".
kasa tashi na yi hakan yasa ta
aga murya da cewa,"natacciya ba za ki ta shi ba ne wai". so na ke na tashi
in amma ina jin kunyar mi
ewa a gabanta da rigar da ke jikina. rigar gaba
aya iyaka gwiwa ce haka kuma shara shara ce ana ganin komai na jikina. nayi
asa da kaina hawaye na zuba a idanuna, saukar abu naji akaina hakan yasa na
ago, shi ne ya jefo min babbar rigarsa, daga tsugunen na
aura kana na mi
e na fita da sauri. ina shiga
aki na fa
a kan gado ina kuka me shiga jiki, wani irin kuka da ke fitowa daga can
ashin zuciya tare da bayyanar da labarin da ke cikinta, ban ta
a tunanin matakin share Nazifi zai janyo min matsala haka ba, da na san hakan zata faru tabbas da ban aikata ba na bari mun ci gaba da tafiya a yanda mu ke, ga yanzu har yana tunasar da ni tsinuwar mala'ikun Allah, rumtse ido nayi ina fa
in Allah ka yafe min Allah ka yafe min.

Bayan sati biyu na dawo daga unguwa, da yake azumi ya gabato na ce bari na jajje wuraren da zuwa ya kamani banje ba, in aka fara azumi fitar na zama da wahala. to sai ma kuma ya bani kayan sada
a da ya fitar na azumi ya ce in kakkai wurin da naga ya dace.
a matu
ar gajiye na dawo duk da ba wani jimawa nayi ba na dai fita da sassafe ne saboda gidan rasuwa muka fara zuwa ni da Ummani, tun daga compound na bawa Rumana jakata hijabin ma na cire shi da zummar ina shigowa falo zan rashe akan kujera, ni yanzu kam kullum cikin ciwon jiki na ke saboda bautuwar aikin da na ke sha, me shara da wanke wanken ma Iyam tasa tayi gaba, Fati kuwa ko tsinke bata taya ni
aukewa, za dai a
ata da ita amma gyara ba nata ba ne, ko
akin Iyam
in da su ke kwana tare bata san ta gyara ba dole ni ke shiga in gyara musu.

Da shigowata nayi turus jiyo muryar su Yaya a
akin Iyam, ga
anan yaransu a falo suna ta dabdalarsu duk sun yi kaca kaca da wurin.
akin Iyam
in na shiga don shaida mata na dawo, ina shiga naga kusan duka
an mata masu auren ne ma su ka zo, ban san dalili ba naji gabana ya fa
i, tsoron da ya dirar min lokaci
aya na kawar na
arasa shiga
akin, na gaida Iyam
in na ce mata na dawo ta ce to har da min sannu da zuwa, su kuwa
an nata banda Lubabatu babu wanda ya amsa mini sai kallo da su ka
are min kafin daga bisani kowacce ta
auke ido tana faman yatsine fuska kamar sunga kashi.
maganar da na riskesu suna yi naji sun koma yi
asa, dama can banji me suke cewa ba balle na bu
aci jin sauran zantukan. to kan me ma suke tsammanin zan damu ba yan ba dani ake maganar ba?

Ni
in kuma ba munafuka ba?.

Sai da zan fita a
akin kuma naga Ummaa ta fito daga ban
aki, da murmushina na tsuguna ina gaida ita amma itama sai naga tayi min yanda su Yaya suka min, wato dai amsawa a da
ile ba don ta so ba.
kawai sai naji kaina ya
aure, na farko zuwansu gidan kaf
insu kamar za'ai wani taro? na biyu Ummaa ba haka ta saba min ba dan ko satin da ya wuce naje gidan kuma fuskarta sake ba alamun kwai matsala tsakanina da ita.
fita nayi daga
akin cikin sanyin gwiwa, karo muka yi da su Fati ita da matar
anin Hubbi
Sulaiman, yanda su ka kalleni su ka watsar haka nima na kallesu na watsar, dama ita Zalihan cikin facalolina da ita ne bama wani
asawa tun can da.

Da sauri nayi gaba dan jikina bani ya ke wannan taron na su kaman da wata a
asa, ga kuma kallon banzan da na lura duk suna bina dashi, kaman sun yo zuga ne don cin mutuncina yacca aka saba. ina shiga
aki kawai nayi wankana na shirya na fita, kasa sauka nayi don sam bana so na sauka mu kuma ha
uwa da wani cikinsu, ga dole ma sai na sauka naje na sameshi tunda na ga motarsa tabbacin ya dawo kenan, Allah yasa sun yi girki sun ba shi su hutar da ni.
ni dai addu'ata Allah yasa zuwan na su ba shi da ala
a da ni dan gaskiya tuni na gama gajiya da wannan tashe tashen hankulan da komai ya
i ci ya
i cinyewa, kwanciyar hankali na ke bu
ata a yanzu kam. kawai dai na sa a raina yau duk wacca tayi min a cikinsu tabbas zan rama ba zan
yale ba ko a gaban uwarta ko a gaban
anin na su.
ko da na shiga
akinsa yana ban
aki, na zauna jiransa sai ga yara sun shigo suna fa
in za su tafi islamiya. jiran fitowarsa su ka yi saboda ku
in littafan da za su kar
a. bayan ya fito ya ce na
auka rigarsa na
au ku
in na ba su, sai dai ko da na duba babu hakan yasa shi cewa na
auka ma
ullin motarsa,"cikin wajen da na ke zuba takardu akwai ku
i ki ba su".
na ce,"nawa?"
su ka ce,"kowa dubu biyu aka ce Abba".

Na mi
e muka fita tare da su, bayan na basu ku
in na raka su bakin gate su ka wuce kana na dawo motar don
auko hulunansa da ya ce za'a kai wanki. dama a kujerar baya ya ke ajiye su, na tattaro su gaba
aya don kusan ya saka su dukka. sai dai ina shirin fitowa daga motar wani abu ya
auki hankalina da yasa ni ware idona akai gaba
aya. lokaci guda idanuwana su ka disashe, ganina ya fara
arin
aukewa, haka na daina jin sautin komai a kunnuwana, lokaci guda
walwata ta tsaya cak da aiki, ganin ina neman gaza sha
ar iska da fitar numfashi nayi saurin fito da kaina daga cikin motar.

Sai dai ba ni da wani iko da motsa jikina domin kuwa jini ya tsaya da gudanar da aikinsa balle na sami damar
aga
afa na bar wurin saboda tsantsar tashin hankalin da na shiga.

Yanda jikina ke karkarwa daidai yake da ka
awar guguwa a tsakiyar rana, haka yanda na ke jin dummm a cikin
on kaina tamkar saukar tsawa a tsakiyar duhun dare ne, allon
irjina kuwa girgiza ya ke yana neman barin
irjina ya tarwatse a
asa wanwar, ban san ta ya ba, ban san ya za'ai ba, amma tabbas bana tunanin zan iya gasgata abin da
walwata ta karanta a jikin katin
aurin auren hannuna, balle kuma har zuciya da gangar jiki su iya
aukan lamarin.

Idanuwana na rumtse gam na
an sakanni kafin na shiga bu
e su a hankali, har yanzun dai a disashe su ke bana gani sosai, don haka kawai sai na ke kallon invitation card
in ina
ara kallonsa, na kasa sakinsa ya kuma
i fa
uwa daga hannuna duk da irin karkarwar da hannayen nawa ke yi. ta cikin ruwan hawayen da su ka
an taru a idona na ke
ara bin rubutun jiki da kallo, so na ke na aro hankali a wani wajen tukunna in
ara karanta abin da ke jiki, bana tsammani a yanzu akwai hankali a tattare da ni kam, don in akwai ba zan karantowa kaina wannan ba
ar musibar ba, Aure fa, Aure guda ba abin wasa ba, auren da ban san da batunsa ba, inaa da sake, ko da mijina zai
ara aure to ba ta wannan hanyar wula
antawar ba, rashin darajtawa har ina haka?.
_hasbunallahu wani'imal wakil._, zuciyata ta ambata, tabbas babu
arya a rubutun da na gani, Aure Hubbi zai
ara, saura kwana biyu
aurin aurensa, amma ban sani ba, wadda na ke da hakki akan sanin hakan.
wani wahaltaccen yawu ya wuce ta ma
oshina da
yar, ya sauka a cikina da babu komai face ba
ar yunwar da ke
ulata tun ranar jiya, kayan cikin nawa suka amsa, na rumtse ido saboda ra
in wahala. wucewar sakan
aya, biyu, ubangiji ya bani aron
wari na samu damar
aga
afata na bar bakin motar ba tare da ko na maida murfin na rufe ba, haka na bar compound na tafi bana iya ganin gabana sosai, cikin matsanancin tashin hankali da ka
uwa na fa
akinsa.
______________________________________
19)*
Zaune na same shi akan cushion ya mi
afafu kamar ba wanda na fita na bari ya fito a wanka ba, rediyo na kusa da shi yana sauraren tafsir a freedom radio, hannunsa kuma ri
e yake da littafin Muwa
a yana karantawa.

A hankali na
arasa gabansa na tsaya, kallonsa nake yi tun daga tsakiyan kai har tafin
afarsa, nafi
arfin minti biyu tsaye a gabansa amma tamkar bai san da shigowar tawa ba,
afafuna suka gaza ci gaba da
aukar tsayuwata, na du
e a gabansa ina dire gwiwoyina a bisa carpet.

Sai a sannan ya
ago ido yay min kallo
aya ya
auke, can kuma sai ya
ara dubana da kyau sannan ya bu
i baki yace,"lafiya?".
kai na shiga girgiza masa na gaza furta komai. tsaki yaja na takaici yana sakko da
afafunsa
asa fuska a
aure ya ce,"sarai kin san bana son wannan halin ko, mene ya faru?".

Hannuna da ke aikin karkarwa na
ago na mi
a masa katin
aurin auren ina cewa,"tabbacin wannan na ke son sani Hubbi".
Chapter 37 · 0% Book details