Sashe 11
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina cikin duniyar tunani wayata tayi ringing, na
aga ganin shi ne yake kirana. a ta
aice ya ce da ni,"ki zo ina nemanki".
Da damuwa fal a muryana na ce,"me zan maka Hubbi?".
"Me za ki min!
Kina tambayan mijinki haka!, lafiyarki?".
Shiru nayi na
i cemasa komai. kiran wayar sai tafiya yake yi, can yay nisa ya ce,"ai kin ji abin da na ce ko?, to ki taso yanzu kar ki ragen lokacin bacci, in kin zo kya ga me za ki min".
da fa
ar hakan ya kashe wayarsa, tashi nayi na shiga ban
aki na wanko fuskata, ban cire kayan jikina ba haka na fita don karma na sanya kayan bacci ya tsammaci ko ina jiran ka
an ne.
Ina shiga na iske har yay kwanciyarsa ma, na zauna gefen gadon ina kallonsa ta cikin
an hasken duhun
akin, a hankali nace masa,"gani, ko kayi bacci?".
zaune ya mi
e ya fuskance ni sosai, ya sauke numfashi sannan ya kira sunana. sai da na
ora idona a saman fuskarsa tukunna na amsa saboda yacca naji yanayin sautin muryar tamkar ba nasa ba.
"Ina da bukatar haihuwa Sa'ida, so na ke na ganni
nayi wani guntun murmushi mai ciwo, hannuna bisa kafa
arsa, cikin tausashshiyar murya na kwantarwa da mutum hankali da sanya natsuwa na ce,"to Hubbi mu ci gaba da fa
awa Allah, shi zai bamu ba wani ba, haihuwa a wurinsa ka
ai take ba ga wani mutum ba, damuwarmu ba ita zata sa mu samu ba,
osawarmu ba zata bamu ba, ha
uri da jiran lokaci Hubbi".
"kina nufin ke ba za ki iya haihuwar ba kenan?...".
Na katse cewarsa da,"Subhanallah, baka ji abin da nace ba ne kake ambaton ni ba zan iya bawa kaina ba.
Haba Hubbi kar son wani abu yasa ka yi sa
o, ai ba zancen ba zan iya ba, idan Allah ya kawo mai zai hana kuwa in haifa maka
a, in bai kawo ba ina da ikon bawa kaina ne?, ha
urin nan dai da muka saba shi zamu ci gaba da yi, komai lokaci ne, watarana sai
alubalen jinkirin kaga ya zama alkhairi mafi girma".
aikuwa furucin nawa ya fusata shi, nan ya hau banbami yana fa
in,"fina sanin daidai kika yi da za ki dinga tsara min kalamai, sai anyi magana ki nuna kin fi kowa sanin Allah. to ni dai na fa
a miki ina son haihuwa, so na ke na ganni da
a, idan ba za ki haifa min ba kuma ki sanar da ni. kullum burina ne inji an kira ni da Baban wane, na dawo gida inga
ana ya tarbe ni, to kar ki sa nima na fara zargin wani abun kika sha saboda kar ki haihu, in ba ki haifa yanzu da
uruciyarki ba sai kin tsufa kenan?, wannan ai ni kikawa mugunta ba kanki ba, shekara nawa haba".
ago a gigice ina kallonsa, cikin sar
ewar murya na shiga ce masa,"haba Hubbi! haba!, ta ya kaima zaka shiga sahun masu tuhumata akan rashin haihuwa, kar ka fita daga imaninka mana, kar ka zama me shiga hurumin ubangiji, Hubbi akan me zan maka mugunta in sha wani magani saboda dai kar na
auki ciki?, cikinka fa Hubbi, shin ka manta irin tsananin son da na ke maka ne".
Na tsagaita yayin da na ke goge hawayena, zuwa lokacin kuma kuka yaci
arfina, kallonsa na ke yi ta ruwan hawayen da ya taru a idona.
"bayan iyayena kafi kowa sanin wace ni, kai zaka bayar da shaidar yanda na ke son yara, tun farkon aurenmu ka san da cewa ina bala'in son ace na haihu, na san kaima yanda ka ke son
a tun kafin aurenmu, Hubbi in ace da yanda zan yi in sanya cikin da zan haife maka a cikina wallahi tallahi da duk in da ake samo ciki sai na samo na saka, to amma ya zan yi, lokacina ne bai yi ba...".
nayi shiru ina
ago ido na kalle shi, ba ni ya ke kallo ba, idonsa na manne a
asan tiles, hannunsa dun
ule a gefen bakinsa, yanayinsa na nuni da cewar hankalinsa sam bama akaina ya ke ba, ya nutsa ne can cikin tunanin wani abun.
na da
a matsowa kusa da shi, kaina na kwantar a kafa
arsa, hawayen idona ya sauka ta gefe ya tsarga ta cikin rigarsa, na danne kukana, muryana ya washe wajen ce masa,"na san
azu da muka je asibiti gwajin haihuwa aka yi min, sun kuma bamu sakamakon gwajin nan, Hubbi don me yasa ba zaka fa
a min ba domin in san menene matsalatar, idan ta neman magani ce sai mu nema kaman yanda Iyam ta ce, idan ma wata mafitar za'a nema sai a nema, ba zan ta
aga hankalina ba domin na san komai nufin ilahu ne".
Bai ce da ni komai ba, har tsawon wani lokaci duk mun yi jungum jungum, janye jikinsa yay ya mi
e akan gadon. lokacin nima na tashi jiki a sanyaye, har ga Allah ina son kusantuwa ga mijina, nayi kewarsa da soyayyarsa.
"Hubbi".
Na kira sunan nasa murya a hankali.
"Ina jinki".
hannu na kai na kamo nasa ina cewa,"Hubbi mu da muke son haihuwa kuma mu ke raba makawanci, mu ka sani ko rabon samun cikin na a dararen da muka tsallakewa".
Muskutawa yay ya gyara kwanciyarsa da cewa,"ba'a
au ciki a darare kusan dubu uku ba sai a dare
aya?, mtssww ni bani da matsala da rashin kusantarki haka kema na san ba ki da matsala za ki iya ri
e kanki, me amfanin mu'amalar da ba za'a
au ciki a haifa maka ba...mun gama maganar zan yi bacci".
ewa nayi zan bar
akin ya ce,"ina kuma za ki?".
"zan je in kwanta ne".
"nan ba wurin kwanciya ba ne?".
na waigo na kalle shi ban ce komai ba. cikin muryar
acin rai ya ce,"Malama kar ki bu
e min
ofar
aki".
numfashi na sauke, nayi tattaki gaban wadrobe na bu
e na
auko kayan baccinsa riga da wando na saka, gadon na hau na kwanta nesa da shi, ina jinsa yana tofemu da adu'a kafin yaja bargo ya rufe mu gaba
aya.
washegari da asuba muna cikin karatun
ur'ani ni da shi, wayarsa da ke kan gado tayi
ara, na yun
ura na mi
e naje na
auko masa, sai dai ganin sunan Yaya a jiki nayi mamaki matu
a da tambayar kaina kiran ko na lafiya da farar asuba haka.
tun bayan sallamarta da ya amsa da gaisheta da yay naji yay shiru bai
ara cewa komai ba, sai dai ina iya jiyo sautin maganarta amma bana ce ga abin da take cewa ba, tayi kusan minti biyu tana magana can naji ya ce da ita.
"ehh mun je, bamu dawo da wuri ba ne sai dare, sai na fito zan biyo ta nan
in".
yay shiru kafin ya
ara cewa.
"sai na zo
in dai Yaya". ya
ara yin shiru na
an sakanni kana ya ce,"tom shikenan ba matsala.
Allah ya
ara lafiya, a gaida yaran".
ba don karatun
ur'ani mu ke ba bana tunanin zan iya ci gaba da zama, saboda yacca lokaci
aya naji gabana na fa
uwa tun gama wayar tasu, to gwarama in ci gaba da karatun ko ba komai damuwa da
acin
asan zuciyata sa wanke.
da yake yau asabar ban koma baccin safe ba kasancewar akwai tahfeez,
arfe tara mu ke tafiya sai
arfe
aya, kuma bana tafiya sai na girka na rana na ajiye masa, ga shi yau
in ya ce kunu da
osai yake son ci, bayan ya san bamu da garin kunu da
osai a ajiye, ya dai
ata min lokaci da rai kawai, saboda haka yana gama min
arin karatu na shiga kitchen.
sai a lokacin na ji
a gero, sannan na shiga gyaran waken
osai, Allah yasa ma akwai bilenda ban da haka da ba
aramin lokaci zan
auka ba kafin in gama, kuma rashin gamawar da wuri ya zamar min
acin rai tun da shi
a'ida ne cin abincin safensa kafin
arfe takwas, in har kuwa ya wuce haka sai in ba lafiya ko kuma wani
waran dalili.
sauri sauri na ke tayi na gama ganin takwas ta doso, ga shi ko abincin ranar ma ban samu na
ora ba, dole haka zan bari sai na dawo tun da kunu da
osan da yawa kuma zai ri
e masa ciki har in dawo. na kwashi kayan abincin na kai
akinsa na ajiye, tashinsa nayi na sanar masa sannan na koma
akina, wanka nayi na shirya cikin uniform din makarantata, ganin yanda lokaci ya
ure na sakko a gaggauce.
ina komawa
akinsa na tarar har ya gama karyawa, nima yunwar na ke ji sai dai ina tunanin zama in ci gudun
ara
ata lokaci. tun da na shigo bai
ago ido ya kalle ni ba, zama nayi na zuba ka
an na ci, ina kammalawa na dube shi na ce,"Hubbi na gama".
kallona ya tsaya yi da tambayar,"ina za ki je?". mamakin tambayar yasa na kalli jikina don in ga ko bai lura da yunifom
in da na saka ba ne, tambayar ta shi ta rainin hankali ce, kawai lurar da nayi so yake ya ce ba zanje ba, ko kuma ya tabbatar min da na daina zuwa makarantar, kuma take tsoron hakan ya kama ni.
fuskata a narke na ce masa,"makaranta mana Hubbi, yau fa asabar".
idonsa ya mayar kan waya yana fa
in,"ohh na sha'afa ne. ki
auki ku
in mota yau ba zan sami damar kai ki ba".
hakan ma ya wadatar ni kam a wajena, ai da ya hana ni zuwa gwara bai kai ni
in ba tun da duk tsiya dai zan iya zuwa da kaina. kawai dai nayi mamakin rashin kai ni
in. tashi nayi na je na
auki wallet
insa, na bu
e ina cewa.
"nawa zan
auka?".
"nawa ne ku
in motar dama?".