← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 56

Sashe 43

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin saurin maganar nan tata ta ce,"Ke Babanmu ma ya
aro wala
anci ya dan
arowa Mama kishiya ai kuwa na kora kishiyar in fa
a miki, bari wannan labarin sai mun ha
u.

Yanzu kina jina na shiga IG ne ina kallon page na arewaweddings i then came across a picture of someone who looks like your husband, har na wuce kamannin suka tsaya min a rai na ce sai na nemeki na ji.

Mijinki ne ko Ya?".

Na ce,"a me kika gansa?".

"Umm like ango haka, wallah sak mijinki kin san Allah mai halitta sai ki ga me kama da ke ma.

Amma dai wannan na san ba shi ba ne kama ne kawai may be kuma brother nasa ne ba?".

Na ce,"Shine Safiyya".

"Shi wa?".

"Mijin nawa mana".

Wani zabura tayi daga kan gadon da take kwance tare da fa
in,"A'uzubillahi".

Sai kuma ta danno ashar ta ce,"kina nufin kishiya aka yi maki?".

Na ce,"za dai ayi gobe in Allah ya kaimu".

Yadda ta daki
irjinta da
arfi ina iya jiyo sautin dukan ta ce,"kuma sai kike mene ke yanzu?".

Yanda tayi maganar ka
ai ya sakani sakin murmushin da ban shirya ba ina
ara haskota da yanayin al'amuranta a cikin idona.

"Beb na ce sai kike mene yanzu da za'ai miki kishiya?".

Na ce,"sai na ke zaune mana gani muna waya da ke ina jin da
i".

Ashar ta
ara lailayowa ta yarfa min.

"Sa'ida Salman Madobi bura'ubanki na ce, za'ai maki kishiyan kike gaya min kina zaune miji da amayarsa na can hotuna na yawo a media ba ki tafi kin bankawa
an iska wuta sun babbake ba, kai Allah ya tsinewa sanyin halin da na sanki da shi.

Kar dai ki ce min babu wani mataki da kika
auka kan lamarin, na wawoo i cant imagine wai Nazifi ne zai miki kishiya, hey duniya ba tabbas wai yau Nazifin Sa'i zai ha
ata da wata, hewoo ni ko ina zan ta
a yarda da namiji".

Na ce,"Wai ba zamu gaisa ba ne Safiyya kina ta faman magana".

"Ba za'a gaisa ba
in, za ki hanani magana saboda na ta
a zuciyarki.

Kin san yanda na ka
u da lamarin kuwa? tukunna ma! ku
i ku ka yi ne don naga ba shigar tsumma yay ba, kuma yay
iba ya murmure abunsa har da tumbi, if i guess right Nazifi Mai Kalwa yay ku
i ya juya miki baya shine har zai
ara aure.

Ke kuma shashasha Sauna kina kallonsa you didnt take any worst action.

Wait let me drink cold water becoz ina jin numfashina na seezing kar in fa
i in mutu lokacina bai yi ba".

Ina jiyo yanda take kwankwa
ar ruwa, bayan ta gama sha tace,"Na fi kowa saninki, ba ki komai ba akan lamarin auren nan, ba kuma za ki ba, kina nan kina kuka idan kika gama ki kama kiran sunan Hubbi.

To Hubbi ya ci bantan bura'ubansa
an shegiya annamimi butulu mara halacci.

Kinga kina jina ba, just give me your address ina lagos yanzu haka na zo wata seminar, zan yi hayar
an daba mu zo gobe, sai na sa an karairaya Nazifi Sa'ida kinji na fa
a miki, ita kuma shegiyar da ke
arin shairing miji da mijin
awata zan yanke mata nonuwa duka don uban babanta, lamarin Nazifi wasa ne.

Kinga gida guda za ku zauna?".

Shiru ban ce da ita komai ba, gwara na barta ta gama zazzaga masifar sai muyi wayar arzi
i. jin shirun na wa kuma yasa ta cewa,"kai Allah ya kwashewa Nazifi albarka kasa ya
aice, ya rasa wadda zaiwa kishiya sai ke Sa'ida, Allah ya isana ban yafe masa ba wallahi, ina ma mota tabi ta kansa ya mutu dama ai ba son aurenku na ke ba".

Nasa hannu na goge hawayena, sai kuma kukan yaci
arfina na kasa ri
e shi.

Nan hankalina Safiyya ya tashi ta sassauto ta shiga lallashina har sai da nayi shiru.

Na bata labarin komai da ke faruwa, tayi shiru kiran yana ta tafiya sai da na kira sunanta kana ta ce,"na suma ne bari na farfa
o tukunna, ai ban san abun yay tsamari haka ba, ke kuma duk kika manta kina da ni, ko da ya ke ba wani sona kike ba dama kin fi son wannan gantalallan mijin naki".

Nuna mata nayi bana son tana zagar min miji, hakan yasata cewa,"Am sorry Beb amma zan shigo kano just becoz of you indai ina da rai da lafiya. kin san ina jin magananki so nayi shiru da zage zagen, Nazifi ne yaje da halinsa amma wallahi ba zan fasa tsine masa ba kuma Allah yasa matan ta kwashe ku
insa duka ta gudu ta barsa da paralyzed, kuma ba zai ta
a haihuwa ba ko zai auro mata
ari, ina ma abun nasa ya ru
e in ga ta inda shi zai haihun".

Kai na girgiza kawai na ce,"kinga mayi wayar wani lokacin".

Na fa
a ina kashe kiran don ba zata daina wannan mugggan adu'an da maganganun nata ba, bata san zata iya fa
a a bakin mala'iku
an amin ba.

Da Yamma ina kwance
aki abun duniya ya ishe ni Hajjo ta zo ita da yaranta biyu Amina da na ke kira Mamana da kuma Muslimata. bayan mun gaisa na kawo musu abun sha tana kallona tace min,"Nazifi ya kira ni ya karanta min duk halin da ake ciki, fa
an da kika ji ina yi miki
azu nayi ne saboda fuskantar yana wajen.

Mahaifiyarki ta fa
a min gaskiyar komai dan ko da muka yi waya da shi ba yarda da zancensa nayi ba,
namiji me kai
ara ba abin yarda ba ne.

Daga can gidan naku na ke yanzu, itama mun yi magana ni duk sai yau na ke jin komai, tana ta faman nanata min kalmar ha
uri kin san hali, na ce mata ai shiyasa mata da yawa ake wayan gari zuciyarsu ta buga sun mutu saboda ba
in cikin
a namiji, to
ilan kema so take ki mutu ina jin dai sun gaji da ke ne. anji ha
uri ba ya yawa kuma me ha
uri shi ke da riba amma irin ha
urin da ke kike yi ba komai ba ne sai cutarwa Sa'ida, kawai saboda kina da ha
uri sai aka ce kike
aukar kowanne cin kashi, bama na miji ba kawai har da
anne da Yayye, anji mahaifiyarsa idan ta miki anan ki kauda kai, amma banda
an uwansa saboda haka ki takawa kowa burki Sa'ida kina jina, ko matarsa ce ta shigo karki wani sakar mata fuska balle ta sami fakar rainaki har ta kai ga cin mutunci, ke mu'amala da ita ma ba dole ki barsu idan ha
e miki kai za su yi can su
arata, banda hauka ma duk sun zo sun tare miki a gida ita tana gani saboda uwar kawai ce bata san abunda ya kamata ba ta
i tsawatar musu.

To ni dai na fa
a miki ki taka musu burki hatta shi kansa karma ya kawo matarsa ya din
a wula
antaki a gabanta, hanyar ma da kika
auka kici gaba da yin hakan ba zan ce miki ki daina ba, ta hakanne za ki mutunta kanki.

Kuma daga yanzu duk wata matsala idan kina da ki tafi kanki tsaye wurin Yayan mahaifinki ki fa
a masa, ai ban taho ba sai da na jira ya dawo na sameshi na fa
a masa yace shi waccan shari'ar ma bai san da ita ba har kawo yanzu da na ke fa
a masa.

Kuma Allah yasa Malam Mudassir(
anin Kaka) yanan da ike ya san daidai sai yay ta fa
a yana akan me yasa ita mace ba'a bata ikon da zata yi magana ko ta kare kanta kawai shikenan duk abinda miji ya fa
a kai za'a hau a zauna ga uban masu daidai da gaskiya yay magana, mace ta kawo kukanta gidansu da take tunanin samun sassauci sai a
i sauraronta balle tayi magana kawai a yanke hukunci, ba dole ba
in ciki yaywa mutum yawa ba, shiyasa ai ga matan nan duk ba'a rasa su da ciwon zuciya da hawan jini, sai
arka ta mutu bincike ya nuna ciwon da yay ajalinta a zo ana inama inama, me yasa da take raye baku bata izini da ikon da zata fa
i damuwarta ba, shikenan da yarinya tazo ku iyaye maza ku
i sauraronta ke kuma uwa bakki da aiki sai na tayi ha
uri kowacce mace ha
uri take yi, to don kowa na ha
uri shikenan sai aka ce matsalar wata bata fi ta wata ba, duk rashin bawa
a ikon fa
ar halin damuwar da suke ciki ke sawa zuciyoyinsu su buga".

Hajjo bata jima ba ta tafi bayan ban baki da ta babbani, ta kuma bani adu'oi da
ora ni akan dabaru masu tsari.

Tun bayan tafiyar Hajjo ban
unshe kaina a
aki ba, idan fita ta kama fita na ke nayi sabgogina na dawo, sai dai kaf cikin yara da manyan babu wanda ya ishe ni kallo banda Rumana da suka dawo a lalle take nuna min itama na
auke kai kawai nayi gaba tare da mata garga
in kar in ga
afarta a
akina.

Tashin hayaniya na jiyo kaman na fa
a hakan yasa na fita da sauri na le
a tunda masu jeran kayan amarya sun zo suma, tunanina ko da su ta ha
osu sai dai ina le
a kaina
asa na hango Yaya Babba wato Babban
an Iyam wanda Yaya take bi, Da yake shi ba nan garin yake ba can kaduna ya ke zaune yana kasuwancin gwanjo, kowacce ta natsu a falon hatta ita Yayan yana musu fa
"Haka ake yi dama sai ka ce garin mahaukata, ku zo ku wani tare a gidan mutum, kuma don rashin hankali kun zo kuna
aga hankalin matar gidan, ai duk an fa
a min abubuwan da kuke aikatawa, hisabi ne dai yanzu tun a duniya Allah ke yi ba sai anje lahira ba da gaggawa Allah ke sakayya kar wacce ta fasa mugun halinta".
Chapter 43 · 0% Book details