← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 56

Sashe 6

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mutumin da ba ya jimawa a ban
aki shi ne yau sai da na fara fidda tsammanin zai fito tukunna sai ga shi ya fito,
ugunsa
aure da towel sai wani
arami kuma a hannunsa yana goge ruwan kansa da jikinsa.

Ta gabana ya wuce ya isa wajen mudubi, yaja stool ya zauna ya shiga shafa mai, ni dai kallonsa kawai nake yi, wallahi kamar sabon mutum ba mijina ba, maganar da na ke ta so nayi ta gagara fitowa, na rasa tantance abin da nake ji a
irjina, tsoro ne ko kuwa shakka. haka ya gama shafa mai da oil perfumes na oud ya taso, yana niyyar bu
e wadrobe idonsa ya kai kan kayan da na ajiye, idonsa ya
auke akansu ya
ago yana kallona, kamar me shirin fa
ar wani abun amma sai bai ce komai ba.

Kayan ya
auka ya saka, jallabiya ce milk
irar dubai.

Gado ya haye ya jingina bayansa da filo, sai a sannan na sami zarafin yin magana nace,"Hubbi wai lafiya?".

Shiru bai amsa min ba kamar ma ba da shi nayi maganar ba.

Na danne abin da na ke ji a zuciyata cikin raunin murya na
ara cewa,"Hubbi wai me yake faruwa?, in da akwai wata matsalar ka fa
a min don Allah, jiya fa baka kwana a gidan nan ba, kuma yanzu ka dawo ka
i ce min komai, gaba
aya fa ka sani cikin damuwa da tashin hankali, idan laifi na maka bisa rashin sani ka fa
a min na gyara in kuma nemi afuwarka, kai
in fa shugabana ne".

Nan ma banza yay min tamkar da dutse na ke magana.

Na hasala, duk yanda naso in taushi kaina abin ya faskara, kun san an ce mai ha
uri bai iya fushi ba, muryata a sama nace,"magana fa na ke yi maka kana jina kayi min banza, nace aina ka kwana?".

Idanunsa ya
ago ya waresu tas akaina, kallona yake da irin mamakin
aga masa muryar da nayi a karon farko tun aurenmu da shi, da kausashshiyar muryarsa mai kaifi yace,"ni kike
agawa murya?".

"Ya ba zan
aga maka murya ba alhalin kayi abin da yake ba daidai ba, kuma baka gyara kuskuren hakan ba kake ci gaba da yi, me ka mayar da ni da zan ke magana kana bawa banza ajiyata".

Idonsa kamar zai fa
o wajen kallona ya
ara cewa,"ok in dawo gida ba ki iya min sannu da zuwa ba, ba ki tambayi matsalar da ta sameni ba, sai tsare ni da banzan tambaya, to matsayinki na wa kike tuhumata?".

Yanayin yanda yay maganar cikin
agawar murya ya kamata inji tsoro, to amma ko ka
an sai banji hakan a raina ba, bayan ba
ara
ata min rai da yay, kuma tambayar da yay tasa na bu
e kallona da kyau akansa nace,"ohhh ka manta nauyin da ya rataya a wuyanka kenan, to matsayina na matarka ta sunnah, wadda ka auro ni saboda kana so ba saboda an cusa maka ba...yau ko ba aurena kake yi ba tun da har da kanka ka kawoni cikin gidan nan ka je ai ina da hakki kuma ina da hurumin tuhumarka inda kaje ka kwana da abin da ya hanaka dawowa gida".

Ina fa
ar hakan na juya zan bar
akin saboda marayan kukan da ke neman
wace min, wanda ni kuma ko kusa bana so yaga rauni na tun da a yau nayi jarumta.

Ina gab da fita ya kira sunana.

"Sa'ida".

Yanayin yacca ya ambaci sunan ka
ai zai baka tabbacin garga
i yake so yayi haka kuma ransa a
ace yake.

Na juyo nayi masa kallo
aya na watsar nace,"ina jinka".

Tasowa yay daga kan gadon yazo gabana ya tsaya, ba don komai ba sai don ya nuna min ainihin tsayinsa, gabana ba
aramin fa
uwa yay ba da hakan musamman yanda nake jin tururin zuciyarsa a saman fuskata.

"Ki bu
e kunnuwa da kyau ki jini, daga rana mai irin ta jiya, ko
arfe nawa zan kai a waje, kar ki kuskura ki
ara gigin rufe min
ofa, idan kuma ba haka ba wallahi tallahi ranki sai yayi mummunan
aci, hukuncin da zan
auka akan hakan ba zai yi miki kyau ba.

Gidana ne ba gidanki ba, ruwana in fita lokacin da na ke so in kuma dawo a lokacin da naga dama, ni ke aurenki ba ke kike aurena ba, saboda haka ina rabaki da tuhuma makamancin haka...don haka Sa'ida, Sa'ida kika
ara rufe min
ofa...".

Sai kuma ya
yasta yatsu yana jijjiga kai alamu na shi ya barwa kansa sanin abin da zai aikata.

Ni kuwa hakan raina fes, ban damu da kalaman garga
insa ba ko ka
an, ashe ma cikin gidan ya kwana, kuma rufe
ofan yay masa zafi, don haka na saki gajeran murmushi na jin da
i na juya zan bar masa wajen aiko a zafafe ya fizgoni na dawo gabansa.

"Me kike nufi?".
aga gira nace,"ina nufin sai in har ba ka
ara kaiwa irin lokacin jiya a waje ba, amma sai na rufe
ofofina, don ba zan bari in kwana a wangale ba saboda a cikin gida na ke ba'a kango ba".

Kallona ya tsaya yi kamar wani mutum mutumi, wani irin kallon mamaki yake bina da shi da har ya hanasa magana, sai da yaga dama ya sake min hannu yana sauke dogon numfashi tare da cewa,"ki kawo min kayan karin kumallo".

Kai tsaye nace,"rasawa kayi a in da ka kwana?".

Kallonsa da nayi kawai sai naji tausayinsa ya tsarga min, amma hakan na da ke na
ara
ata rai nace,"sai dai ka jira na rana".

Ficewa nayi da sauri na wuce
akina, a can na sha kuka na
oshi, ban
ara fitowa ba sai da akayi sallar
arfe
aya tukunna na sauko.

Ina shiga kitchen na sameshi gaban cooker gas yana
arin
ora tukunya.

Yanda bai kalle ni ba haka nima ban kalle shi ba, na wuce na shiga hidindimuna, yana ta aikin girka ruwan shanyinsa nima ina aikin
ora shinkafa da miya, har ya kammala ya fice bai min magana ba haka nima ban masa ba, dan ko da nazo
ora tukunya ma na
an buge shi ban sani ba ruwan zafin ya zubar masa a hannu sannu ban ce masa ba, haka shima
in kallo kawai ya bini da shi.

Bayan na kammala girki na kwashi kwanukan abincinsa na kai
akinsa, lokacin yana zaune bisa darduma yana jan carbi, na ajiye na zauna ina fa
in,"ga abincinka".

Sai kuma na kalli hannunsa nace,"kayi ha
uri bana sane ruwan zafin ya zubar maka".

Ina jin yanda ya kalle ni, ban san tunanin me yayi ba sai kuma yaja jallabiyarsa ya lan
wasa
afafu, na dire plate
in da na zuba masa shinkafa da miya a gabansa tare da zuba lemo a kofi shima na ajiye.

Fuskata a ha
e kamar hadari, tun da ya
au cokalin yake ta kallona, ni kuma hannun nasa da ruwan zafin ya zuba kawai nake kallo, sai naga kamar shi ya hana shi cin abincin, a hankali nace da shi,"ba zaka iya cin abinci da hannun ba ne?".

Ya ha
iye yawun da ke ma
oshinsa yace,"abinci babu nama ba kifi?".

Nace,"ka ci abin da ya samu mana".

"Ban gane me kike nufi ba".

Na mi
e ina kwashe kayan da ya cire nace,"babu
aya daga cikin abin da ka tambaya a gidan".

"Kuma shi ne ba za ki iya shaida min sun
are
in ba, ban hana abu ya
auko
arewa ba a
i sanar min".

Baki na ta
e nace,"ban ganka a gidan ba ne".

Bai ce da ni komai ba naji ya
auki waya, Labaran ya kira wanda yake bawa yayo cefanen gida, ya karanta masa abubuwan da zai siyo, ina jinsa yana tambayana bayan nama da kifi sai mene babu, ni kuwa na bawa iska ajiyarsa, sai da ya
aga murya sannan nace,"ina jin su ka
ai ne babu, sai maltina wadda ta rage iya shan yau ce".

Wankinsa da ke cikin kwando na tattara na
aure na ajiye a gefe, na ce masa,"ga wannan wankin".

Ta gefen ido ya kalle su yace,"Shehun bai zo ya
auka jiya ba?".

Nace,"ban sani ba ko ya zo
in".
ufule yace da ni,"saboda kin je ina?".

"Saboda ina
akina".

Na fa
i hakan ina tsugunawa zan
auke plate
in abincin gabansa da ya gagara ta
awa har yanzu, ya barsa sai shan iska yake daga ba ya yace ba zai ci mai sanyi ba, dakatar da ni yay da cewa,"me kika taka ne wai?".

Shiru nayi ban ce masa komai ba.

Ya
ara cewa,"ba magana na ke miki ba".

Kamar ba zan tanka ba sai nace,"me kuwa na taka Hubbi wanda ya wuci abin da ka taka".

Yanayinsa naga ya sauya haka kuma muryarsa tayi sanyi wajen cewa,"asibiti na tsaya jiya, na bige wani yaro, amma da sau
Gabana naji ya fa
i, har zan yi
orafi kan cewa shi ne ya gagara ya sanar da ni, sai kuma kawai na bagarar nace,"Allah ya
ara sau
Yace,"amin, ya zubar da jini da yawa yau zanje a
ibi nawa a saka masa".

Kallonsa nayi ta
asan ido nace,"Allah ya taimaka".

Ina fa
ar hakan na bar masa
akinsa na fita.

Samu nayi ana
wasa
ofan falo, na
arasa na bu
e, ganin wadda ke tsaye a gabana nace,"Hassana Tijjani".

Na fa
i sunan nata da muryar bayyana murna da jin da
in ganinta. hanya na bata ta
araso ciki tana ta nishi alamun ta gaji da yawa, jakar hannunta ta wancakalar kan kujera tare da kwance goyon bayanta, sannan tace da ni,"me gidan yana nan?"
Nace,"Yana ciki". sai ta fasa cire mayafinta tana sake cewa,"ke
aro gudun Acn nan, jina nake kamar a garwashi".

Na wuce wajen makunnin AC na
aro ina cewa da ita,"daga ina kike haka ne?, Naga sai zufa kike ha
awa...bari na kawo miki ruwa".
Chapter 6 · 0% Book details