Sashe 46
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke kuma algunguma gidan uwar wa za ki je".
ar bakin Safiyya zata yi magana nayi saurin saka hannu na rufe bakinta dan na san magana zata ya
a daidai da tambayar da Iyam tayi.
Nayi
asa da kaina ina cewa,"zamu je dubiya ne Iyam amma babu jimawa zamu dawo".
"To ba za ki je ba dawo".
Safiyya ta juya ta fuskanceta tace,"Algungumin mijin da take Aure ya bata izinin fita bai kuma ba ta umarnin ida
n wani ya hanata tafiya ta hanu ba".
Raina ya
aci na ce,"wai mene haka Safiyya".
Ta ce,"ba ta haife ni ba haka kuma ba auren
anta na ke ba".
Kafin na
ara wata maganar ta figeni mun yi waje, tunda muka fito bata tanka min ba har muka hau napep tace masa jan bulo second gate,
ofar S Fari Beauty Saloon ya ajemu, mu ka shiga ciki, wajen ya mtu
ar ha
uwa don sune lamba
aya na wajen masu gyaran jikin mata, babban wuri ne na gani na fa
a don suna da reshika wuri wuri a fa
in nigeria, farashinsu ka
ai zai shaida maka ba wajen zuwan
anan mata ba ne, sai dai fa duk rashin ku
inki aka miki gyara sau
aya a wurin ba za ki
ara sha'awar zuwa wani wajen ba gwara kike tarin ku
i ko da ashirin ashirin ne, wurin na su ba
oyayye ba ne kana sauka second gate zaka hasko shagon nasu na kallo Hayfa Furnitures.
Da hannu Safiyya ta tanka
ani gaban me wankin kan tace,"don Allah wanke min kan shashashar nan ya fita kiyi masa desng me kyau irin wanda zai gigita miji".
Me wankewar na dariya ta ce to an gama ranki ya da
e, ni kaina sai da na yaba da gyaran da akawa kaina ashe gashina haka yake da kyau ban sani ba, bayan an gama gyaran gashin aka yarfa min jan lalle da ba
i, hannayena da
afata suka fito shar da su. duk wannan abun da ake fuskar Safiyya a
aure don har muka je wani shago a rijiyar zaki ta siya dan
areren less da yaji uban aiki a jikinsa irin wanda ake siyarwa a
inke da kuma shadda.
Da mamakina naga mun wuce asibiti sai da muka je take gaya min za'a min gwajin haihuwa ne, ai ba
aramin da
i naji ba don dama tuni na ke so naje asibiti a duba ni to amma ban san me zan ce wa Nazifi ba idan zanje ga shi sam bana son masa
arya.
Barowarmu asibitin gidan wata Antinta muka wuce, nan ta zaunar da mu da yake sun jima ba su ha
u ba, kuma ni kaina sai naji da
in zuwan sosai don gaba
aya ma sai na mance da batun wani biki a gidana balle kishiyar da za'a min.
A wannan zaman ne muka yi hirar yaushe gamo da Safiyya har take shaida min ta fara aiki a babban asibiti, na tayata murna sosai na kuma ji ina ma ni ce a matsayin da take, sai dai ni na riga nayi watsi da damata na tarwatsa mafarkin Abbaana. ina mata maganar aure ta harzu
a tana cewa ita da aure ai sai yanda taga rayuwa ta
arewa Nazifi, ta yanda ta san Allah zai ci uban nata mijin tun anan duniya kafin aje ga lahira, Anti ta shiga mata fa
an cewa ba duka aka taru aka zama
aya ba, amma
ar nan furrr ta
i tace ai tunda Nazifi ya zama
an bantan uba to kowa ma zai zama.
Ni dai hmm kawai na ke cewa don na rasa abun fa
a kam, sai gabanin magriba kana muka yi haramar tafiya shima sai da na yi mata da gaske da ta ga na mi
e zanyi tafiyata.
Sanda muka koma gida
an taron biki duk an watse sai iya gayyarsu, mutan Abuja ma da su ka je
aurin aure an dawo don su muka sama a falon, kuma Safiyya bata bani damar tsayawa ba ta figen muka yi sama duk da ina ce mata bari naje
akinsa na duba ko ya dawo na masa sannu da zuwa.
Bayan munyi sallar magriba ta bu
e mana ledar gasashshiyar kazar da ta siya a hanya da gurasa da tsire, haka ta tilasta min ci da yawa, ba Safiyya ta tafi ba sai bayan sallar isha'i direban gidan Antinta ya zo ya
auketa, ta tafi tana ta ro
ona da Allah akan kar na taka
afata zuwa
akin Nazifi a daren yau sai in har shi ya kawo kansa gare ni.
Na so na yi yanda ta ce amma saina kasa natsuwa kwata kwata, haka na sakko jiki a sanyaye cikin raina ina tuna shi fa yanzu ba nawa ba ne ni ka
ai mijin mata biyu ne.
Ko da na shiga
akin nasa na same shi kan gado ya mi
afafu kunnensa ma
ale da waya fuskarsa sai washewa take da wani irin murmushi me fa
in gaske, murmushin da ya bayyanar da dukkan hakoransa waje yana ayyana ainihin farin cikin da ruhi da gangar jikinsa su ke ciki.
Zama nayi kan kujera daidai da saukar
wayar idona akan manya manyan kulolin abinci na gani na fa
a sama da guda biyar, sai kuma farantan da ke shaida har anci abinci tunda ga saura nan da aka bari har da su roman ganda manya manya, ba sai an fa
a ba wannan kam daga gidansu Amaryarsa ya taho da shi.
Nayi saurin
auke idona a wajen na mayar kansa ina ji zuciyata na tafarfasa, ya ji sallamata haka kuma ya san da shigowar tawa amma tun duba
aya da yay min a wula
ance sai ya watsar, nayi shiru sai a sannan ne na fahimci da wanda yake wayar, Amaryarsa ce tunda gashi nan har yana fa
a mata ba ita ka
ai ce a matse da wayewar gari ba shi kansa ya matsu, hakan yasa na kasa jurewa na mi
e na fita a sanyaye ina mai takaicin rashin zuciya irin tawa, da na bi maganar Safiyya da ban tarar da wannan wula
anci da cin fuskar ba, dama ai ba wata tsiyar naje yay min ba bangajiya zan masa na kuma tayasa murna, daren nan kam duk iya satar bacci bai yi nasara a kaina ba, haka nayi ta faman juyi da sa
e sa
e cikin raina har aka yi asuba, kuma sai bayan sallar bacci me nauyi ya kwashe ni.
Bani na farka ba sai
arfe goma da rabi, ina tashi nayi wanka na shirya cikin shiga me kyau, sai dai ko mai ban shafa a fuskata ba.
Fita nayi na je
akin Iyam na gaisheta,
an nata duk sun wuce sai Yaya kawai da sauran ba
inta na
auye don ko Ummaa ban gani ba, shi kuwa dama ban ma nufi hanyar
akinsa ba don gwara na kama kaina kafin ya kuma yaga ni.
Yauma kamar jiya ni na gyara falon da yay mugun kaca kaca ka rantse bai ta
a ganin tsintsiya ba, a ka
in lokaci wuri yay fes fes, na shiga kitchen dan
ora abun kari shima nan na taradda shi an kaca kaca da shi an
ata uban kwanuka, Allah ya gani sam ban iya
azanta ba balle na
auke kai na ce zan barwa wa
anda suka
ata su gyara, balle na san ba gyarawar za su yi ba.
Na tattara su duka na wanke su, sai bayan na gama na
ora jallof na cous cous yanda zai isa har dare ban
ora wani abincin ba, dan ba lallai idan na hau sama ba na sakko yau za su kawo amaryarsu bana son abunda zai ja min
acin rai.
Kammala aikina yay daidai da zuwan Safiyya kamar yanda tayi min al
awari jiya cewar zata dawo yauma ta
ebe min kewa.
Tana ta hararata saboda na sakko nayi aiki muka hau sama, murnar ganinta a yau kam sai yafi min na jiya, saboda tafe take da takardar sakamakon gwajin da aka yi min jiya, wanda ya tabbatar da cewa lafiya
alau na ke bani da wata matsala, haihuwa lokacinta ne kawai bai zo ba.
Wannan albishir yasa naji kamar anyi min bushara da aljannah, sai lokacin hankalina ya kwanta don ko sanda Nazifi ya fa
a min cewar lafiya na ke ban yarda ba.
Ai kuwa take na kira Ummani na shaida mata itama tayi murna tayi murna tare da adua to Allah ya kawo nan kusa.
Safiyya ce ta zaunar da ni gaban madubi tayi min kwalliya irin ta zamanin nan da ake yi, kasancewar ban ta
a shafa irin su foundation
in ba sai nayi wani kyau na masifa hancina ya
ara tsayi, kayan da ta siya jiya ta dam
a min tace nawa ne, ba rasa suttura nayi ba haka ba rasa suttura masu tsada nayi ba amma sai naji kyautar ta zamar min ta musamman kuma tafi min dukkan sutturun da na ke da, nayi murna sosai, shaddar na saka wadda ta min masifar kyau, tayi min
auri na ture kaga tsiya, ni dai duk sai na rasa ma bakin magana don dawowa nayi tamkar bani ba, ashe ban sani ba haka na ke da masifar kyau, dama an ce in kana da kyau ka
ara da wanka, ai kam adu'a iya adu'a nata zamba
awa Safiyya tare da fatan
orewar amintarmu.
Ta kira min Ummansu mu ka gaisa wacca itama ta
auki lokaci tana ce min,"Sa'ida kina jina".
Na ce,"Ehh Umma".
Ta ce,"Yauwa to ki bu
e kunne da kyau kiji ni, zama da kishiya ya banbanta da zamanki ke
aya da mijinki, duk yanda ki ka kai da danne kishinki wataran sai ranki ya sosu kin bayyana shi, haka sai kin matu
ar kauda kai daga kan rawar kansa, abin da zan
ara maimaita miki shine ki ri
e adua, kyautatawa, girmamawa, ladabi da biyayya tsakaninki da mijinki da mahaifiyarsa. tsafta da ca
a ado gami da iya narka soyayya kar ki bar wata tayi miki zarra, idan kika ri
e wa
annan abubuwan ba boka babu Malam Sa'ida za ki kama miji a tafin hannu ki bar wata ta sakakken baki.