Sashe 52
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai
arasa maganar ba Mrs Jadda ta
walla
ara sakamakon tozalin da idanuwanta suka yi akan uban jinin da ya wanke rabin gilashin motar, bata san lokacin da ta fiddo da hannuwanta da ke
oye cikin mayafinta ba ta
ora su aka tana biyo kalmar innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Tun driver bai
arasa bayaninsa ba ta bu
e murfin motar ta fita a sukwane, lokacin jama'a har sunyi cincirundo a wurin, cike da tsantsar tashin hankali ta ra
a ta tsakaninsu, ganin yarinya kwance cikin jini yasa ta
ora hannu aka tana salati tare da zube gwiyoyinta a
asa.
"Wayyo Allah na, jama'a ku taimaka min mu shiga da ita cikin mota". maganar take cikin bala'in tashin hankali mara misaltuwa.
"Munta
a mu wuce asibiti". ta
ara fa
a tana kamo yarinyar jikinta.
"You are under arrest". taji sautin muryar wani babban mutum a saman kanta, tana
aga ido taga
an sanda guda biyu suna
arin sanyawa Driver ankwa. hankalinta ya kuma kaiwa
ololuwar tashi, nan da nan ta shiga ro
onsu akan su yi ha
uri su bari tukunna a isa asibiti koma meke da akwai sai ayi.
Kuma take anan hannu na rawa ta
auko waya ta kira mijinta ta sanar masa halin da ake ciki wanda ta mance da ya ba ya
asar ma, da kanta ta
auki Sa'ida da ke kwance cikin jini ta sanya a mota, har lokacin salati kawai take yi ganin kamar yarinyar ta rasa ranta, driver yaja motar a miliyan yayin da motar
an sanda ta mara musu baya.
Babu wanda ya lura da Safiyya da ke ta ruzgar kuka sai a yanzu, tsoro da fargaba da tashin hankalin da ya risketa yasa ta du
e a wuri
aya ta
oye kanta a tsakanin cinyoyinta, jikinta gaba
aya rawa yake yi tana kiran sunan Sa'ida, ba ita ka
ai ba duk wani me zuciyar imani in yaga mummunan ha
arin sai hankalinsa ya nemi ya gushe.
Wani dattijon mutum ya
araso wajenta, yana ta
ata ta
ago a furgice, idanuwanta har sun yi luhu-luhu, bakinta na rawa tace masa,"Sa'ida tah kar ta mutu Baba don Allah kar ta tafi ta barni".
Sai kuma tayi shiru tana
ara fashewa da sabon kuka.
"Ya Allah?
Ya Allah". iyakar abunda take fa
a kenan ta kasa yin aduar da take son yi.
"Kinga kwantar da hankalinki ina ne gidan ku?".
Sai ta mi
e a rikice tana girgiza kanta,"ba zani gida ba, ba zani ba hankalin Abbaa zai tashi Ummani zata yi kuka".
Kai da kaga yanda take maganar kasan ba'a hayyacinta take ba, tsohon ya ri
eta da kau aka tari me napep suka shiga don nufar gidansu ko na su Sa'ida
*YAKASAI B, LAYIN KWALE-KWALE.*
arfe takwas na dare a lokacin, unguwar ta
an yi tsit ba kamar da rana ba, gajiyayyen gida ne madaidaici daga
arin dama cikin tsakiyar gidaje biyar
in da ke jere, irin ginin gidan daga waje jar
asa ce sai ciki kuma aka yi
an gyare-gyare da bulo sai dai babu filasta, da zarar ka shigo dogon soron gidan guda biyu zaka ji warin daddawa na tashi, soron farkon duhu dun
um baka iya ganin ko da yatsanka, a soro na biyu kuma zaka yi karo da manyan botikan da ake wanke kalwar yin daddawa, shima babu haske sai na farin wata da ya ratso ta
atuwar
ular langa langar soron, duk da cewar dare ne a lokacin kuma babu hasken fitila amma kana iya ganin
an tsirarrun
udaje sun yi ya
o a saman bokitan kalwar.
Daga cikin gidan kuwa tsakar gidan yay
al, ko'ina fes fes, duk kuwa da rabi da kwatan simin
asa ya farfashe. kai da ganin yanda komai yake a killace a tsabtace kasan ba gidan
azamai ba ne duk da cewar gidan talakawa ne sosai, ba zaka ta
a cewa gida ne da ya tara iyali da yawa ba saboda tsananin tsabtarsa, kuma da zarar ka zu
i kyakykyawar iska zaka zu
amshin turare
an tsinke sama-sama.
"Kambun-baka gaskiya ne domin yana faruwa kuma yana iya kai mutum ga mahallaka (mutuwa) saboda tsabar tasirinsa a jikin mutum, saboda haka ya zama wajibi mu nemi kariyar ALLAH Shi ka
ai, sai ri
o da hanyoyin samun waraka ko riga-kafi wadanda suka inganta a shari'ar Allah wajan kare kanmu da iyalanmu daga sharrin Kambun-baka da hassada.
Kambun-baka ko Kambun-Ido, Nassi ya yi bayaninsa kamar yadda itama Hassada akayi bayaninta, kuma duk an bayyana mana irin illar da Kambun-baka yake yi ga lafiyar mutane domin yana iya hallakar da mutum ko kaga mutum yayita fama da rashin lafiya mai tsanani.
Addini ya koyar da mu hanyoyin da za mu nemi ALLAH ya kare mu daga sharrin dukkanninsu da ma masu yin su gaba
aya, mu nemarwa kanmu, iyalanmu, dukiyarmu da duk wata ni'imar da mu kasan muna da ita kariya da tsarin ALLAH Ubangijin kowa da komai kuma mai iko akan kowa. yana da kyau muyi Riga-kafi akan kambun baka, wato (neman kariyar Allah kafin abin ya faru da mutum har yayi tasiri akansa), da kuma yin maganin da bai sa
awa Shari'ar Allah ba idan abin ya faru har yayi tasiri akan mutum. saboda haka mu yawaita karanta Ayatul Kursiyyu da Surorin Falaqi da Nasi musmaman a lokacin da za mu kwanta bacci saboda neman Allah ya kare mu daga sharrin Kambun-baka da na hassada, saboda tasirin sharrinsu a jikkunan mutane ya zarce wanda shafar jinnu ke haddasarwa, ga naci da
alata wajen son dauwama a jikin mutum da sanya cututtuka iri-iri, ubangiji ya kare mu da kariyarsa".
Maganar da ke fitowa kenan daga cikin
aya daga
ananun
akuna biyar
in gidan, Kowa a cikin
akin zaune yake bisa
atuwar tabarmar da ke malale a tsakar
akin, kamar dai yanda suka saba kullum a gidan duk bayan sallar isha'i, sun kasa kunnuwa cikin natsuwa suna sauraron karatun da mahaifin su Malam ke musu.
Ummaa kishingi
e a kusa da Malam, sai Iyam kwance gefen Malam
angaren damansa Gwaggoje mahaifiyarta na yi mata firfita, Amarya daga bakin
ofa ri
e da tourchlight mara haske dalilin sanyin batir, sai yaran su a kusa da juna rabin hankalin su akan Malam sauran rabin akan Iyam da bata da lafiya tana fama da ciwon
afa da ko takawa bata yi, yayin da duk wani rai zuciyarsa kema Iyam adu'ar samun lafiya domin kusan ita ce garkuwar iyalan Malam Bala Mai Kalwa.
Jummai(Iyam) ita ce matar Malam ta farko wadda aka yi aure tun
uruciya, tana da bala'in kishin mijinta ga fafutukar sana'a don kusan ita ce jigon kasuwancin kalwar da Malam ke yi a
auyuka da birni, ita ce take dafawa tayi aikinta tas shi kuma ya fita da ita kasuwa a siyar.
anta goma banda wa
anda su ka rasu, Hashimu(Yaya Babba) Maijidda(Yaya), Najibu, Aisha(Anti), Rabilu(Yayan Shago), Nazifi(Yaya
arami), Adamu, Lubabatu, Basira, sai auta Fati.
Asiya(Ummaa) ita ce ta biyu yaranta bakwai; Basiru, Sadiya, Zubaida, Habiba, Musa, Jabiru sai Garzali.
Fauziyya(Amarya) ita ce ta uku yaranta biyar; Radiya, Musbahu, Naziru, Sumayya, Sharifa.
"Salamu Alaikum". sallamar da akayi daga tsakar gida taja hankalin su, Amarya ta
aga labule ta le
a bayan ta amsa sallamar.
"Nazifi". ta kira yi sunan nasa idonta a kansa.
"Na'am, ya naji ku a
aki kuma".
"ummm yau bamu zauna a tsakar gidan ba saboda sauro".
"kuma kinga na sha'afa ban taho da magani ba". yay maganar a sa'ilin da yake
iban ruwa a buta yana ka
e sumar kansa da
asan wandonsa.
Ta sake cewa,"Ka kira wani a cikin su ya taho da shi, a ha
o da battery wannan yayi sanyi neman mutuwa ma yake gaba
aya".
"Ai na ma siyo sabuwar tocilayit
azu ta caji, na barta ne a gidan su Muntari anjima zan kar
"Ciniki aka yi ne naji fa ana ta cajin da tsada".
"Wallahi yau kasuwar rake kam Alhamdulillah anyi ciniki dan duka wanda na fita da shi sai da ya
are, shine ina tahowa naga fitar na siya dubu
aya amma
arama ce".
"To masha'Allah, Allah
aro kasuwa me albarka, an gode".
Ya amsa da amin sannan ya banka
a labulen
akin ya shiga, ya nemi gefe
aya ya zauna yana gaishe da mahaifinsa tare da Gwaggoje da Ummaa, sannan yabi mahaifiyarsa da ido itama yana yi mata sannu da jiki, duk sai sanya masa albarka suke yi shi kuma yana amsawa cike da jin da
i da farin cikin alfaharin da ahalinsa suke da shi.
Kamar ba shine na
azu da yake tura baron rake cikin wasu jemammun kaya ba, yanzu yayi wanka ya sauya kaya zuwa blue jeans and white shirt me dogon hannu, ba sabbi ba ne kuma ba masu tsada ba ne amma yay masifar kyau sai zuba
amshi yake yi, lallai duk ranar da ku
i suka zauna a jikinsa ba
aramin shege za'ai ba wajen kyau da iya
aukar wanka.
"Yaya
arami zance kaje ne?".
Zubaida tayi tambayar da tsokana. ya
ago yay mata wani kallo ba tare da ya ce mata komai ba, fuskar nan tasa da bata rabo da murmushi na ta
yalli.
Basira ta amshe da cewa,"ehh fa Yaya
arami ka da
e baka yi kyau ba irin na yau, ko dai ko dai".
Maficin da ke kusa da shi ya
auka ya jefa musu yana fa
in su kiyaye shi. kallon da mahaifinsa ke yi masa yasa shi mi
ewa cike da kunya yana cewa da Amarya,"Abincina fa?".
"Ka duba kicin yana nan a wannan koriyar robar, ka
iba naka ka barwa sauran".
Bai fita a
akin ba ya zaro
ari biyar a aljihunsa ya mi
awa Malam, mahaifin nasa bai kar
a ba ya girgiza masa kai alamar A'a, har ranso bai so ba, sam baya jin da
in su bawa mahaifin su ku
i ya
i kar
a haka su ke fama ko da yaushe, ya ce shi
auke masa nauyin ci da gidan ma da suka yi ka
ai ya ishe shi, ban da
ananun hidindimu da duk su ne suke yi.