← Book details Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 111

Sashe 87

Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sake kallonshi tayi sannan ta kauda kai tana sake turo baki, duk ya 6atamata aikinta, mema yakawoshi gidan a daidai wannab lokacin.

Wucewa tayi wajen smoothie dinta da duk rabi sun zube blender tayi faca faca tana kallonshi kamar zatayi kuka.

"Kizo mutafi, let someone finish it, ina baby ma tukunna"

Banza tayi dashi tafara qoqarin juye kingin smoothie din

Kamar daga sama taji muryar ummy a falo tana cewa
"Daughter! Daughter!! Wai haryanzu girkin ne?"

Ware idanu tayi tayi saurin juyowa.

"Yauwa gatanan tama sauko, bari inje inji dalilin sa matata aiki" inji ashraf yana nufar kofa.

Batasan ya akayiba sai gani tayi tasha gabanshi gabanta na mugun faduwa, cak ya tsaya yana kallonta kawai

Girgiza mashi kai tashigayi tana waiwayen kofa.

"Please ka rufamini asiri karta ganka anan, na bani" tafada tana zare idanunta a tsorace

Tsayawa yayi yana kallonta kawai ganin yadda tawani tare hanya tana leqen baya

"Wannan trolleyn fa? Daughter! Daughter!!" Suka sakejin muryarta tana nufo kitchen din.

Qara ware manyan eyes dinta tayi tayi saurin kamo hannunshi batareda tasan tayiba tana cewa
"Innalillahi, wayyo banso tazo taganka, please hide"

Tafada tana riqeshi sosai.

Wutar ashraf ne ta dauke diff jin yadda ta kama mashi hannu sosai kamar her life depend on it.

Bude baki yayi zaiyi magana tayi saurin saka dayan hannunta ta dode mashi baki tana girgixa mashi kai a mugun tsorave tana jin takun ummy daff da kofa...✍

Ummin fasihu🧚🏻‍♀️
[10/11, 4:50 PM] +234 803 827 0792: 🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love💖
(ummin fasihu)

kumun hkuri najina kwan biyu da bakuba zashinan hadda bashi nabiya🤧

093& 94& 95

A.A dogon nunfashi ya sauki tare da kallan hannunta da ke kan bakinsa san nan ya kalli fuskar ta kafin yay niyar maga yaga ta kara hade jikinta da nasa dasana diyar tafiyar ummma dataji tana yowa wanja mutuwar tsayee yayayi da kar yake iya jan yo nunfashin sa dake bara zanar daukewakdnmkllnbbbbnkkkkjjnjjikkkmjvhllllllbfjkllll

Bayan yagama komai nashi yayi shirin kwanciya yahau shirya kayanshi cikin wata qatuwar trolley, kaya sosai ya loda don ya quduri aniyar duk rintsi bazai dawo hannu biyu ba, duk dadewar dazaiyi ya shirya idanma takama ayi zaman auren can sai ayi ai ba akansu aka fara ba.

Ataqaice dai shine har wajajen 12 yana shirin kaya, dakyar yasamu yagama ya lalla6a ya kwanta cikeda zumudin gobe, jiyake kamar yajawo daren gari ya waye hakanan.

***

Washegari as usual qarfe 9 saura ya isa company, kamar yawuce office dinshi saikuma yajuya yanufi office dinshi.

Murda handle din yayi yajishi gaam alamun babu kowa ciki.

Wani malalacin murmushi yasaki yana wurwura keys dinshi yanufi office dinshi.

Saida yayi settling sannan ya zaro phone dinshi ya danna mashi kira ya kara a kunne yawani murtuke kamar yana gabanshi.

Ringing taitayi harta katse ba'a dagaba hakan yasashi sakin tsaki yasake danna mashi wani kiran yana ta6e baki wondering ko ina yashiga?

Saida kiran yakusan tsinkewa sannan aka daga.

"Heelloo?.." yaji anfada cikin muryar barci

Dan waro idanu sadeeq yayi sannan ya kalli agogon bango yaga 9 saura minti 2 hakan yasashi cewa
"Inyee? Wato barcima kake haryanzu, don ubanka qarfe nawa?"

Cikin muryar barcin yasake cewa
"Yes... am...coming"

"Coming din gidanku? Mtcheew wlh danazo naga baka zoba i thought ka dauki shawarata ce yanzu haka kana gidan ummy, amma kai kasani ai, scallywag kawai" ya katse wayar yanajan tsaki.

Wani mugun tumble ashraf yayi daga kan gado sai jinshi yayi qasa kasancewar dama baki bakin gadon yake.

Wawware idanu yashigayi don shapp ya mance dawanu zuwa gidan ummy, wai tayama wani barcin ya daukeshi, abu na qarshe dazai iya tunawa shine ya zauna gefen gado ya dan kishingida da kan gado yana lazimi yana jiran garin yadanyi haske yatashi yafara shiri. Kai amma a gaisheshi.

Saurin miqewa yayi tsaye yana cire brown jallabiyar jikinshi.

Agaggauce ya tu6e ya rage saura boxer kawai ajikinshi ya rataya towel a wuya yashige bathroom.

Saida yakusan awa daya sannan yafito don yau wanka na musanmman ne😉 ba irin na kullum bane.

Koda yafito direct yawuce gaban mirror dinshi yaja kujera ya zauna kamar irin mace ta zauna zatayi kwalliya.

Sosai ya 6ata lokaci wajen shafe shafenshi don yau komai saida aka qara akan nada, sumar kanshi banda kyalli babu abinda take, dan siririn sajenshi sun kwanta luff sai shining suke, roll on ma saida ya murza kala uku duk masu shegen sanyin dadi.

Saida yagama kwalailaitar sannan yawuce gaban closet dinshi yabude yaciro kayan da dama tun jiya aka riga aka waresu akan su za'asa yau.

Cikin dan qanqanin lokaci ya gama shirin.

Wow! As-in WOW! duk inda haduwa takai to ya kureta, sosai ya hade cikin qannanun kaya wando fari mai layi biyu a gefe gefe kalar royal blue, rigar kuma kalar royal blue mai hula daya saketa abaya, a bayan rigar akwai logo da akayi printing kalar fari mai taken *MONARCH*

kaffafuwanshi sanye da fararen shoes hannunshi na dama daureda agogon kirar Apple fari sai wani qwamemmen shade daya qwamama fuska shima fari amma glass din baqine wulik don bakama hango kwayar idanunshi.

Turarruka saida yafeshe kusan biyar sannan ya gamsu, wayoyinshi ya kwasa ya saka daya a aljihu ya riqe daya sannan ya sauko qaton trolley din jiya ya fiddo qarfen yashiga ja yanufi kofar yana duba agogon hannu shi.

Ganin har 12 ta gota yasashi qara azama ya fita daga dakin ya kulle sannan ya sauka qasa janye da trolley din.

Saida yakashe komai na wuta agidan sannan finally yafita ya kulle kifar yanufi parking space yana wani tafiyar taqama wanda kallo daya zakamashi kasan akwai abinda ya taka.

Haka ya qarasa wajen wata baqar mota wulik ya danna key tun kafin ya qarasa yana wani yamutse fuska.

Yana qarasawa ya bude booth ya kinkimi trolley din yasaka aciki sannan yamaida yarufe ya zagaya mazaunin driver ya bude ya shiga yana kada kai.

Maido kofar yayi ya rufe sannan yajawo seat belt ya daura yayi connecting din wayarshi da mp3 din motar yasanya waqar jaruma ta hamisu breaker yawani qure volume sannan ya tada motar ya figeta gwanin burgewa ya harba kwalta.

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Parking yayi a parking space yana sauke ajiyar zuciya.

Bin gidan yake da kallo yana ayyana abubuwa da dama a ranshi.

Kashe kidan motar yayi ya bude kofar ya sauko.

Sake bun gidan yayi da kallo tacikin google din idanunshi yana qarasawa bayan booth.

Budewa yayi ya ciro trolley dinshi sannan ya maida yarufe ya kulle motar sannan yafara jan trolley din yanufi cikin gidan yana jindadin yadda gidan is so silent and peacefull.

Danna doorbell yayi sau biyu, jin shiru yasashi murda kofar yabude yashiga da sallama.

Kamar yadda yayi tsammani babu kowa a falon sai t.vn daketa 6a66atunta ita kadai, dakin sai zuba qamshi yake mai sanyin dadi.

Qarasowa falon yayi yana jan trolley din daya fara gajiyar dashi.

Ajiyeshi yayi a gefe sannan yafada kan daya daga cikin kujerun falon yana lumshe idanu.

Yadauki kusan mintina uku ahakan batareda wani ya sauko ba hakan yasashi miqewa zaune ya zare shade din idanunshi ya maqala agaban riga yana kallon sama.

Tashi yayi ganin babu mai niyyar saukowa harzai nufi sama yaji kamar motsi a kitchen.

Kamar yawuce saikuma yaji zuciyarshi na kwadaitamashi zuwa kitchen din hakan yasashi juya akalar tafiyar tashi zuwa kitchen din hannayenshi zube a aljihu.

Cak ya tsaya abakin kofar a dalilin hango wata baby doll tsaye tabama kofar baya tana girki.

Kallo yafara binta dashi daga kafarta zuwa kai.

Sanye take da straight skirt baqi mai tsaga a baya wanda ya bayyana straight sexy fair legs dinta wanda yake very smooth dasu, skirt din roba ne don haka ya kwanta ajikinta sosai wanda hakan ya bayyana perking and arousing hips dinta sai wata jar half shoulder blouse wanda itama ta kwanta mata ajiki sosai sai kanta dake sanye da hula wanda dga gaban goshinta zuwa farko farkon kitsonta abude suke kasancewar ta nannade jelar kitsonta tayi doughnut dashi hakan yasa hular takasa rufe kan sai tayi kamar tayi acuci.
Sai baqin headphones dake bisa kanta wanda kusan hakan ajininta yake muddin tana aiki ko wani abu to saita dode da headphones hakan kesa taga saurin aikin kuma bazatayi saurin gajiya ba.

Binta da kallo yafarayi daga kafaffunta dake sanye da takalmin soso baqaqe wanda suka matuqar qawata yan qannanun shaped feets dinta zuwa dogayen kaffafunta sake glowing zuwa round pecking shaped hips dinta zuwa tiny waist dinta zuwa straight bayanta zuwa straight wuyanta zuwa kanta dake daukeda headphones.

Nan take yaji wata iriyar kasala ta saukarmashi yakoma ya jingina da kofa yana lumshe idanunshi yana sake budesu akanta.

She's just perfect! Gaskiya dolene ya godema Allah yakuma cigaba da godemashi daya mallaka mashi ita a matsayin matarshi halak malak, gaskiya da ya rasata da yayi babban rashi a rayuwarshi.

Cigaba yayi da binta da ido duk motsin dazatayi, yanajin wani abu na tasomashi sanadin yadda take dan motsawa wanda kesa hips dinta moving in a sexy way.

Saudart kau batasan wainar da ake toyawa ba, she's super happy yau ummy tabari tashiga kitchen, tun washegarin ranar da tadawo gidan take nacin zata shiga kitchen ummy na hanawa acewarta tayi zamanta ta huta batason ta huta, itakau aduniya babu abinda ke burgeta kuma kebata nishadi idan tanayi kamar girki shiyasa kullum saita tisata gaba kamar zatayi kuka akan tabari tashiga, to yau dai allah ya daurata kanta tasamu ta yarda amma da sharadin baby zata tayata, dagudu ta amince don she missed cooking dan kwana biyun nan dabatayi ba.

Koda taje tasamu baby ta tadda barci take hakan yasa ta lalla6a tafito don dama tafison tayi ita kadai don baby bawani abun kirki zata iya tayata dashi ba inbanda cikata da surutun dazatayi.

Ta dan dauki lokaci tana tunanin me yakamata ta dafa musu sannan ta yanke shawaran yimusu fried rice da pepper chicken sai tayi baking din cup cakes sai ta hada banana smoothie.

Saboda aikin yayimata dadi yasata dodewa da headphones tana sauraron cool music ta hau aiki.
Chapter 87 · 0% Book details