← Book details Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 111

Sashe 100

Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan dagowa tayi ta harareshi sannan tayi saurin sunkuyar dakai

Dan wara idanu yayi sannan ya kada kai
"Zanyi maganin wannan ne very soon" yafada yana kada kai

Itadai bata dagoba bare ta tanka mashi

Cinyar kaza yaciro yanufo bakinta dashi, ganin hakan yasata kauda kai

Binta yayi dashi nanma ta maida kan wani 6aran

"Kinsan Allah? Zanmiki dura" yafada yana sake tunkararta da naman

Sake kauda kai tayi tana cewa
"Allah am full" adan shagwa6e

"You're not" yafada yana qara nufarta dashi

Yunqurawa tayi zata gudu yayi saurin kamota ta waist yayi pulling dinta ajikinshi

Luu tafada a qirjinshi tana rintse idanu sanaddiyar shock dayabi ilahirin jikinta asanaddiyar waist dinta daya ta6a

Luma yatsunshi biyu yayi a kwarin waist dinta hakan yasata zabura bashiri tana riqeshi
"Oh my God, please stop"

Murmushin gefen baki yayi don tun ranan yagano nan na daya daga cikin weak point dinta

"Then eat" yafada yanayi kamar zai qara sa yatsa awajen

Hakan yasata saurin kada mashi Kai alamun ta yarda zataci

Kaimata yayi abaki, babu yadda ta iya hakan yasa ta bude bakin tadan cira tahau taunawa ahankali

Duk yadda taso ya saketa taci dakanta yaqiya dole ta haqura yacigaba da bata tana jikinshi

Saida taci sosai don qin kyaleta yayi saida ya tabbatarda ta qoshi sannan ya kyaleta ta sauka daga jikinshi tana sauke Ajiyar zuciya

Sai a sannan shima yasamu zarafin cin kayan, saida yayi nak sannan ya kora da milk din mai sanyi

Duk abinda yake saudart na zaune kai a sadde

Tattara kayan yayi sannan yaba saudart umarnin tayi wanka ta chanza yana zuwa

Saida taji alamun yafita sannan ta sauke Ajiyar zuciya

Tashi tayi kamar yadda yace tashige toilet donyin wankan don itama tana buqatar hakan

Tadan jima a toilet din sannan tafito daure da towel qarami tana yan ra6e ra6e

Ganin be dawo ba yasa tayi saurin nufar closet dinta ta bude taciro wata long hijab tazura sannan tashiga shiryawa ata cikin hijab din

Saida tagama shirinta harta yi yana shafe shafenta na mai da humrori masu qamshi ta zauna a gefen gado sannan yashigo

Dagowa tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar dakai tana amsa sallamarshi

Da alama shima wankan yayi don harya chanza shiga zuwa farar jallabiya

"Kinyi alwalla?" Ya tambayeta yana kallonta

Girgiza kai tayi batareda ta dagoba

"To jekiyi"

Tashi tayi ahankali tanufi toilet din kamar wanda kwai yafashemawa aciki

Koda tadawo harya shimfida sallaya yana zaune akai

Ganinta yasashi miqewa itakuma ta qaraso bayan shi ya kabbara sallah yajasu sallar raka'a biyu ta nuna godiya ga Allah (s.w.t) daya nunamusu wannan ranar

Saida suka gama sannan yajuyo ya dafe kanta yashiga kwararo musu addu'o'i wanda ita kanta saida tayi mammaki don batayi tunanin yanada ilimin addini irin haka ba

Saida yagama sannan yasake daga hannayenshi sama yashiga roqamusu zaman lfy da zuri'a masu albarka

Sai a sannan yafara mata tambayoyi gameda addini itakuma tana amsawa calmly, sosai yaji dadin hakan harsaida hakan ta nuna a fuskarshi

Bayan wannan suka tashi suka nade sallayoyin ya amsa ya maidasu a closet

Ganin yana neman cire jallabiyar agabanta yasata kauda Kai da sauri

Shiko ko ajikinshi, cire jallabiyar yayi yarage daga shi sai short nicker da singlet ya haye gado yana sauke qayyataccen net din dake maqale na gadon qasa wanda ya sauko yarufe koina ya qara qawata gadon

Saudart wayancewa tayi da shiga toilet saida ta dade sosai sannan tafito tana tafiya ahankali

Dayan side din gadon tawuce ta daga net din tashiga ta zauna a darare

Ganin beko motsaba yasata kwantawa tana qudundunewa cikin hijabinta

She's feeling so nervous ga tarin fargabanta dake ranta, komai ganinshi take kamar a mafarki, tunda take bata ta6a kwana same daki, same bed da namiji ba saigashi yau gata fa namiji a gado daya, namijin ma mijinta, mijintan wai ashraf, Ashraf da ada batada maqiyi sama dashi, shine mijinta wanda ahalin yanzu idan tace bata sonshi to tayi qarya.

Ita kanta batasan sanda tafara sonshi ba saidai tagano hakan ne alokacinda yadanyi nesa daita na kwana biyu agidan ummy

Alokacin tagane ainahin me takeji gameda shi don wani matsanancin kewa da kishinshi taji tanaji a lokacin har...

Zancen zucinta ya katse jin mutum ya kwanto bayanta ta ziro hannunshi ta cikinta ya rungumeta

Tsit tayi tana qara qanqame jikinta gabanta na tsananta faduwa

Jitayi yana neman cire hijab dinta hakan yasa taqara riqeta

"Shhh I mean no harm, kawai sonake kisha iska ne" taji yayi wishpering a kunnenta

Haka yaita lalla6ata harya samu ya rabata da hijab din

Ahankali yafara romancing dinta romance mai birkice lissafiñ mace

Kan kace me lantarkin ta yaja sosai, koina na jikinta yadau chaji

Saida yaga yagama birkitama diyar mutane lissafi sannan yanemi shiga the main the main😜

Ganin hakan yasani jan doyoyin qaffafuna na fice masu adaki tunkafin suyi disvirgin din idanuna🤪

No editing👏

Ummin fasihu🧚🏻‍♀️

🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love💖

102

Cikin barci Abu mai dan gumi na kai kawo a kumatunta

Dan yatsine fuska tayi tana dan motsawa alamun bataso amma hakan be hana jin shafarba

Ahankali tafara bude nannauyan idanunta da suka dan kumbura

Caraff ta hada idanu dashi zaune gefen kanta yana cigaba da shafamata kumatunta murmushi a fuskarshi

Saurin maida idanun tayi ta rufe gamm cikin wata matsananciyar kunya dabata ta6a jinta ba yayinda abubbuwan dasuka faru adaren jiya suka shiga flashing a kwakwalwarta

Daren jiya dare ne na tarihi agareta, daren da bazata ta6a mantawa dashi ba, daren da ta cika burinta na mallakawa wanda ya cancanta kanta Wato mijin aurenta na sunna

Dukda ba qaramar wuyaba tasha amma taji dadi, taji dadi Allah yabata ikon bama mijinta kyautar da ba zai ta6a gogewa a kwakwalwarshi ba, taji dadi da Allah ya kareta tsawon rayuwarta har zuwa rana irinta jiya, don wannan bakomai bane face kariyar Allah domin yanmata ire irenta da dama bai basu damar haka ba, wasu sun rasa nasu mutuncin sanadin rudin shedan wasu kuma an Kwata da qarfin tsiya, ita da Allah ya tseratar mezai hanata gode mashi?

*Budurci* mutuncin mace ne, duk macen da ta rasa nata ga wani ba mijinta tayi asara, domin babu babbar kyauta dazata sa kizama mai qima a idon miji na har abada kamar yasameki dall a leda ya kasance shi zai 6areki

Yanmata akula, adage da neman kariyar Allah kuma a riqe mutuncin kai don budurci idan ka rasashi ka rasashi kenan bazai ta6a dawowa ba ko me zakiyi, Allah yacigaba da tsaremana mutuncin mu dama kanmu baki daya (amin)

Ganin hawaye na gangarowa ta ruffafun idanunta yasashi rudewa yayi saurin dagota jikinshi

"Oh my... Am so sorry, nine ko? Am sorry, inane kemiki ciwo?" yafada cikin sigar lallashi

Bata ce komaiba sai lafewa datayi a broad chest dinshi hannunta dafe da blanket din jikinta don she's still naked

Kissing din kanta yayi ya dago fuskarta yashiga bin every nook and cranny din fuskar da kisses cikin tsananin shauqin so da qauna

Sake maidata yayi qirjinshi ya rungume gamm kamar wanda za'a kwacemawa

"Allah ya albarkaci rayuwarki mi-lady, Allah ya daukakaki yacigaba da kasamcewa tare dake, haqiqa nayi sa'ar mata ta gari wanda zata zama uwa ta gari ga yayana, wanda zata dora yayana bisa tarbiyya inganttaciya.

Saudart... Bansan me zance mikiba, tabbas ke kyauta ce agareni daga Allah, Dana rasaki da ba qaramar asara nayiba

Na nufeki da sharri ke kin sakamin da alhairi, bansan me zan cemiki ba, bankuma San dawace kalma zan baki haquri ba akan abubbuwan danayimiki abaya, am ashamed of myself, please do forgive me" ya qarashe cikin sanyi

Saudart dake lafe a qirjinshi tana sauraranshi ga wani sanyi dake ratsa zuciyarta saboda kalamanshi ta lumshe idanu ta bude cikin jindadi

Dago fuskarta taji anyi hakan yasa ta kalleshi saikuma ta sauke idanunta qasa

"Please forgive me" yafada yana shafa kumatunta tenderly

Murmushi tadanyi sannan ta dago ta kalleshi
"I've done that, nariga na yafema tun lokacin da naji kayi hakan ne a rashin Sani, nima ka yafemin abinda nayi mak..."

Katseta yayi ta hanyar rungumeta matakam cikin tsananin farinciki yace
"I love you so very muuuuch" yafada yana showering dinta da kisses ata koina ganin abin nashi yawuce makadi da rawa yasata fara neman sauka ajikinshi tana qara qanqame bargonta

Dariya yayi mata ya lakace mata hanci sannan yatashi yacire jallabiyarshi yana kallon yadda tawani saurin kauda Kai, murmushi yayi cikin zuciyarshi yana cewa dolene ma yaciremata wannan kunyar

Toilet yanufa ya hadamata ruwan dumi sosai sannan yadawo wajenta

Saida akasha daga sosai sannan ta yarda ya dauketa shima saidai ya hada daita da blanket din wai be gananmata jiki

Shidai banda Dariya babu abinda yakemata

Cikin toilet dinma saida yasha fama kafin ta zauna ruwan sai kukan shagwa6a takemishi dukta rikita dan mutane

Saida ya canzamata ruwa sau uku sannan yabarta tayi wankan tsarki sannan ya nadota a towel kamar jaririya ya maidota daki ya dorata kan gado

Fiddomata jallabiyar mata yayi tareda hijab ya ajiyemata sannan ya fita

Ganin yafita yasata tashi tana dan cije qasan lips ta zira kayan sannan ta tada sallah

Koda tagama ta dade tana kwararo addu'o'i ga aurensu sannan tashafa

Tana zaune tana danna counter ashraf yashigo dakin dauke da tray

Kallo daya tayimashi ta dauke kai don sosai take kunyar kallonshi babu kayan kirki ajikinshi, daga shi sai boxer da singlet, ita da don tatace daya maida jallabiyarshi

Ajiye tray din yayi a gefenta ya tashi ya dauki sabbin toothbrush biyu ya cirosu ya matsa toothpaste sannan yabata daya

Tare sukaje sukayi brush din sannan suka dawo suka zauna

Bubbude abubbuwan daya kawo yayi yana tambayarta me takeso

Da mammaki take kallon kayan, tea ne a flask sai Irish da kwai yayi gwanin kyau sai rolled fried egg

Dagowa tayi ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana dagamata gira daya

Murmushi tayi kawai ta sauke idanunta qasa

Hada masu tea din yayi niyyar yi ganin hakan yasa ta kar6a zatayi ya hanata acewarshi beson ta wahala

Kakkauran tea ya hadamasu sannan ya subamasu Irish din a plate daya ya dora rolled egg din gefe da gefe

Itadai kallonshi take wani abin nashi na bata Dariya ganin yadda yazage yana aiki kamar mace
Chapter 100 · 0% Book details