← Book details Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 111

Sashe 107

Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranar haka suka kwanta kowa rai a 6ace

Washegari ma haka suka tashi amma ba wanda yanuna a fuska don lafiya lau suke mu'amalantar juna kamar babu abinda yafaru

Fadan nasu bewani dadeba suka shirya don bayan zuhr suna zaune sunacin abincin rana ashraf yatado maganar inda yake nusar daita dalilin dayasa yayi hakan, kishin matarshi yake kuma amatsayin ta na matarshi kamata yayi ta tayashi kishin kanta

Sai a sannan ta sauko takuma amince don tayi nazari cewa sai da so ake kishi kuma abin alfaharinki ne mijinki ya nuna kishi akan wata shiga taki don kar wani yagani har ya yaba

Nan take sukaba juna haquri suka koma yadda suke

Anan yake gayamata gobe insha Allah zasu fara zuwa companyn

Da daddare bayan isha'i yace ta shirya sufita

Cikin murna tayi hakan suka fice

Ga mammakinta dakuma farincikinta gidan Mamy sukaje

Taji dadin zuwa gidan sosai don sunsha hira da qannenta damasu Mamy bakidaya inda tayita mammakin shaquwar da qannenta sukayi da ashraf yadda kasan dan gida

Anan suke gayamasu gobe insha allah zasu fara zuwa aikin

Dayake dama sunada masaniya akai sai suka bisu da addu'a da fatan alhairi

Daga nan sai suka wuce gidan daddy

Zokuga murna wajen saudart yadda kukasan ta shekara bata ganshi ba ko jin muryarshi

Shagwa6a Kala Kala taita yamashi suna mata dariya ashraf na qara jingina soyayyar dake tsakaninsu don yadda tasake haka da daddy batayi hakaba da Mamy

Shima fatan alhairi yaimasu sadda suka fadamashi dakuma fatan nasara

Sundan jima a gidan sannan suka fito daddy ya rakosu har mota yana masu bankwana suka tafi

Direct bakery dinta suka nufa

Ganin hakan yasashi danneshi cikin tsantsar farinciki don yau ya faranta mata bako kadanba

Haka suka fito suka shiga bakery din wanda wannan shine karon farko da ashraf zai shiga cikinshi

Sosai wajen da tsarin wajen ya burgeshi

Haka sukaita gaisawa da ma'aikatan wajen masu aikin dare wanda bakinsu har kunne ganin madam dinsu da mijinta sunkawo musu ziyara sai rawar jiki suke wajen welcoming dinsu

Saida suka zazzagaya bakery din sosai sannan suka yada zango a office dinta inda cikin qanqanin lokaci aka cikamasu gaba da kayan snacks da kayan sanyi kala kala

Sun jima office din suna ciye ciye da fira sannan suka tashi da niyyar tafiya

Basu suka dawo gidaba sai wajajen 12, kowannensu agajiye yake liqis, haka suka shige ciki suna hada hanya kamar yan maye...✍️

Ummin fasihu🧚🏻‍♀️
[12/14, 9:43 PM] +234 813 274 0349: 🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love💖

106

Washegari tunda suka tashi sallar asuba basu komaba, tare suka tsaftace gidan sannan suka fada kitchen suka samarma Kansu abinda zasu karya dashi

Saida sukayi wanka suka shirya tsab sannan suka karya cikeda nishadi da raha

08:15am suka fito daga gidan ashraf sanye da brown American suit mai farar inner sai dan necktie dinshi daya matse wuya dashi takalmunshi brown hakama wristwatch

Itakuma saudart sanye take cikin English gown peach colour wanda yadan matseta daga sama ya bude daga kugu zuwa qasa, hannun rigar net ne dogo har zuwa wuyan hannu, anma rigar kwalliya da manyan tuttoci pink a gabanta saita dora zumbuleliyar hijabinta pink colour wanda badon tasa heels ba da saita ja qasa kafadarta rataye da pink side bag dayan hannunta riqe da faskekiyar wayarta

Tare suka jero suna tafe suna hira gwanin sha'awa

"Wa zaiyi driving?" Inji ashraf

"Kai mana, ni da wadannan zumbula zumbulan kayan zanji ko da driving?"

"A'a munriga mun ajiye deal ke zaki kaimu ni na maidomu"

"Uhn uhn? Allah nidai bana iya driving da wadannan kayan" tafada a shagwa6e tana folding hannayenta a qirji

"To muyi deal, wanda yafara kaiwa ga motar shizai zauna a 6angaren mai zaman..."

Be idaba yaga ta ruga cikin dan gudunta ta nufi motar, ganin hakan yasashi saurin maramata baya saidai ina? Harta rigashi qarasawa

Dariya ta fashe dashi ganin yadda ya 6ata fuska kamar zaiyi kuka

Yi yayi kamar zaiyi mata rankwashi tayi saurin noqewa tana karewa da hannu

"If I knock you ehn? Wannan ojoro ne wlh baki bari na ida magana ba kika ruga" yafada yana harararta

Fiddo harshenta tayi tana talemashi fuska tace
"Eh din, c'mon zokayi driving dina"

Kwafa yayi yana jinjina kai sannan ta zagaya bangaren driver ya danna remote ya bude itama ta bude sannan suka shiga

Rufo motar sukayi atare sannan yayi starting din motar yayi reverse suka fice daga gidan

Tafiyar minti sha biyar sukayi suka isa company din

Tun acikin motar take bin company din da kallo tana tuna wasu abubbuwa dasuka shude

Jin shiru be motsaba bare ya fita yasata kallonshi taga shima ita yake kallo yawani 6ata rai

"Yadai?" Tafada tana daga gira

"Mtcheew jinake wama ya hanani hadowa da nikab? yanzu haka zamu fita aita kallon min ke" yaqarashe yana so6are baki

Tsaya tayi kawai tana kallonshi, lallai tana da aiki yau Allah ya hadata da murdadden mutum, dama yasan yanada wannan kishin ya buqaci tayi aikin

"Kinyi shiru" yafada yana kallonta

"To me zance? Sokake ka maidani masquerade koina arufe abun tsoro kamar ninja?"

Tsaki yaja wanda ta lura habit dinshi ne yace
"Ni wlh sainaga ma kamar wannan shigar tafi yimiki kyau"

Ajiyar zuciya kawai tayi bata ce komaiba don itakam batada tacewa kuma

Sundan dade ahakan sannan yaja tsaki ya bude motar yafita, binshi da kallo tayi tacikin motar harya zagayo side dinta ya budemata

Murmushi tadanyi ganin yadda yake ta wani hura hanci ta dauki jakkarta ta ziro qaffafunta ta sauko ya maida yarufe

Kamo hannunta yayi ya riqe tightly kamar wanda akace za'a kwacemawa suka nufi cikin company din

Duk wanda yayi musu kallo daya saiya sake kallonsu don they looked soo breathtaking

Haka suke wuce ma'aikata suna kaimasu gaisuwa saudart na dagamusu hannu tana dan murmushi while gogan ko kallonsu beyi yawani hada rai kamar hadari

Ahaka suka shiga main door din company, maimakon su shiga da daddaya kamar yadda ya kamata sai yajawo hannunta suka shiga tare ganin tana neman tsayawa

Haka kofar takoma tarufe tasake budewa daga ciki sannan sukayi stepping out

Yadda wurin yake a sadda tasanshi haka yake so silent and cool ma'aikata kowa a post dinshi sai masu kai kawo jefi jefi, wurin sai tashin qamshi mai hade da sanyin dadi yake

Basu tsaya wata wataba suka nufi lifter inda duk inda suka gifta sai ma'aikata sun kwashi gaisuwa wanda saudart ce kadai mai amsawa itama ta hanyar murmushi

Direct private lifter dinshi suka fita wanda shikadai ke shiga ta cikinshi, saikau sadeeq idan takama

Daddana code yayi kofar ta bude sannan suka shiga

Satar kallonshi tayi suna atsaye a elevator din suka hada ido kasancewar shima ita yake kallo

Yi yayi kamar zai bangajeta yana cewa
"Naa.... Amebo kawai"

Dariya tayi tace
"Amebos dai, kaima Ai kallona kake"

Dan budemata idanuwanshi yayi yace
"Ni kike cewa haka? Kin manta ni boss dinki ne?"

Daga gira tayi saikuma ta juya idanu🙄 tace
"Boss indeed"

Hade face yayi yace
"To bani haquri"

Kallonshi tayi tana yatsina sannan tayimashi puppy face🥴

Wara idanu yayi yace
"Ni din"

Murguda baki tayi tace
"Eh din😏"

Kamo hannunta daya yayi ya jawota jikinshi yace
"Sake yin abinda kikayi yanzu"

Qoqarin kwace kanta tayi tana turo baki

Dama abinda yakeso kenan kan kace me? Harya hada bakinsu waje guda yashiga sarrafa lips dinta

Riqe waist dinshi tayi idanunta a lumshe tana amsar saqonshi while shi yana riqe da fuskarta da dukkan hannun yana kissing dinta passionately

Elevator din ya dade da tsayawa batareda sun farga ba sai can suka saki juna suna mayar da numfashi

Dago idanunshi dasuka fara chanza Kala yayi ya kalleta yaga itama shi take kallo tana numfashi ahankali

Wani naughty look yayi mata tareda cije lip dinshi naqasa sannan ya danna wani botton kofar ta bude ya miqomata hannu babu musu ta saka hannunta cikin nashi tana turo baki

Haka suka fito kofar elevator din takoma ta rufe

Bin wajen take da kallo tana tuna lokacin datake aiki anan

Kallon office dinta dake rufe tayi tana tuna rayuwar datayi acikinsa abaya

Jin anja hannunta yasata dawowa daga duniyar tunanin data Lula

"Ya dai?"

Daga kafada tayi alamun ba komai sannan tabishi

Office dinshi ya bude suka shiga, shima yananan yadda yake sai tashin qamshi yake

Suna Isa tsakiyar office din yasaki hannunta yadanyi gaba yana wara hannu yace
"You're welcome back to our beloved company *MRS ASHRAF AUWAL*"

murmushi tayi sannan tasa hannu ta dafe ciki ta sunkuya dramatically tace
"Thanks sir"

Matsawa yayi gefe yana nuna kujerar dake facing din inda yake zama yace
"Have a seat ma'am"

Sake yin yadda tayi dazu tayi tace
"My pleasure"

Sannan tawuce ta zauna, murmushi yayi shima ya zagaya ya zauna a kan kujerarshi yayi irin balancing dinnan nashi sannan ya hade rai yace
*"Kinzone domin kimin godiya saboda na za6i yin hakan dake?"*

Dagowa tayi ta kalleshi yayinda farkon zuwanta office din yashiga flashing a kwanyarta

Dagowa yayi daga balancing dayayi still fuska tsuke ya dora hannayenshi a table din yace
*"koko kinzo muyi selfie kisamu abin dorawa a status?"*

Fashewa da Dariya sukayi gabadaya harda kyalkyalawa tunawa da bayan dasukayi, idan da yanzu ka shigo ka tarda suna wannan dariyar saikayi tunanin ko ciwon mental garesu

"Yeah, nazo daukar selfie ne my arrogant A.A" tafada tana dariya

Shima dariyar yayi ya yafito ta da hannu yace
"Oya zokiyi my proud peacock"

Tashi tayi tana Dariya ta zagayo wajenshi ya Kama hannunta ta zaunar daita laps dinshi ya amshi wayar hannunta yafara kashemasu selfie suna Dariya, daga bayama zurmuqeqiyar hijabin ya ciremata suka cigaba da hotonsu, saida suka gaji don Kansu yabata wayar yace
"Hope wadannan sun isheki?"

"Sosai ma Mr rudie"

Zagayo hannunshi yayi ta cikinta ya matseta da jikinshi sosai har saida tadanyi Yar qara yace
"Waye rudie din?"

"Kafini Sani"tabashi amsa tana lumshe idanu jin yana sissina wuyanta

"Bawani" yafada cikin mumble yana qara cusa kanshi a wuyanta

Ganin hakan yasata yunkurin kiqewa yayi saurin qara qanqameta

"Sweet meye haka? Nanfa office ne aiki yakamata muyi"

"Ai shi muke yi" yayi mumbling yana kissing din gefen wuyanta

"Nidai uhm uhn, kabari" tafada kamar zatayi kuka

"Nima uhm uhm" yafada shima yana dora hannunshi saman boobs dinta ta saman
Chapter 107 · 0% Book details