Sashe 102
Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita harga Allah batason aikin office, don babban burinta tazama full house wife wanda zata kula da ragamar gidanta batareda wani abu ya raba hankalinta biyu
Tun tana yarinya aure ke burgeta kuma take tsara yadda take burin aurenta ya kasance
Shiyasa bata ta6a ra'ayin aiki ba don aganinta duk silar raba hankali biyu ne shiyasa tun farko taqi aikin office ta za6i tabude nata business din wanda ki tana a gida zata iya running din abinta batareda ya shigarmata a hidimar gidantaba, shiyasa duk nacin daddy saidai yagaji ya kyaleta
Ita bata ta6a tunanin zai dauki wannan abin dazafi ba, dukda ya waske yanuna kamar beji haushi ba ita tasan he's boiling inside
Tasan Ashraf kuma tafishi sanin wannan bangaren nashi saboda shi yafara gwadamata
Tasanshi da saurin fushi kuma tunda ta yanke shawarar zama dashi na har abada tasan tanada aiki gabanta, dole saitayi haquri da wannan halin nashi na saurin fushi amma batayi tunanin tun yanzu zasu fara samun matsala dashi ba, this is just three weeks da tarewarsu, be kamata ace sun fara samun sa6ani ba
Buga tagumi tayi da hannu daya tana tunanin mafita
Jin qarar budewar kofar toilet yasata dagowa
Shine yafito cikin bathing robe yanufi mirror batareda ya kalli side dinta ba
Binshi da kallo tayi harya jawo stool ta zauna gaban mirror din
Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta sauko itama hannunta riqe da bargon data siturta jikinta dashi ta qaraso bayanshi
Yana kallonta ta madubi ta qasan ido harta qaraso wajenshi ta amshe brush din hannunshi tana cigaba da sharce mashi gashin
Bece mata komaiba sai jawo lotion dinshi dayayi zai shafa
"Are you angry?" Ta tambaya a tausashe
Saida ya kalleta ta madubi sannan ya janye ido yana matsa lotion din a hannunshi yace
"No" a taqaice
Zuro kanta tayi ya gefen wuyanshi tana kallonshi ta mirror tace
"You are, am sorry bansan zakayi fushi ba"
Dan ta6e baki yayi yace
"Meyasa zanyi fushi? Ra'ayin ki fa kika fada, bakison aiki under *wani*" yafada yana stressing din Kalmar *WANI* din
Ajiyar zuciya ta sauke sannan tace
"Ba yadda ka daukaba nake nufi, you misunderstood me, Kwata Kwata bana ra'ayin aikinne"
"Shine nace fine ko? Tunda baki ra'ayi ai baxan maki doleba" yafada yana ajiye lotion dayagama shafawa
"You still don't understand me"
"Meye ban fahimtaba? Da Hausa muke magana, why zakice ban fahimta ba?"
"Saboda baka fahimta ba, daka fahimta da bakayi fushi ba" tafada tana danja baya ganin yana niyyar tashi
Closet yanufa yabude yace
"Eh nayi fushi ne dazu saboda ban fahimta ba amma yanzu na fahimta"
"Haryanzu baka fahimta ba tunda ba barin fushin kayiba"
Juyowa yayi ya kalleta hannunshi dauke da kayanda yaciro
"Waya gayamaki am still angry?"
Nuna idanuwanshi tayi tace
"These"
Yar Dariya yayi yana barin gabanta yace
"Then idanunki sun nuna maki ba daidai ba don ni am not angry" yafada yana warware kayan zaisa
"Then musu na burgeka" tafada tana qarasowa gabanshi
Da taimakonta yasaka kayan ya feshe jikinshi da turarrukan shi yasa takalmi
"Where are you going?" Tafada tana kallonshi
Dan kallonta yayi kafin ya kauda kai yace
"Waje"
Dan murmushi tayi ta qaraso wajenshi tace
"Ahakan? Zaka fita kana fushi dani?" Tafada tanadan langwa6e Kai
"Injiki ba"
"A.A bekamata wannan abin yazama wani abu daban ba, ka tsaya my fahimci juna"
Tallabo fuskarta yayi yamata light kiss a kumatu yace
"Ni na fahimceki saidai idan kece baki fahimceni ba, bakison aiki a qarqashin wani, fine.. I won't force you"
Zata sake magana ya dora yatsarshi a la66anta yace
"Shhh please muyi dropping wannan topic din ok? Please... Zan tafi mezan siyamiki"
Girgiza kanta tayi ahankali tana kallonshi
"Bakison komai?" Ya tambaya a tausashe still yana riqe da fuskarta
Kadamashi kai tayi kawai
Kiss ya doramata a lips sannan yace
"To natafi, kije kiyi wanka uhm?"
Kada mashi kai tayi sannan tace
"Allah ya tsare" a sanyaye
Amsawa yayi da amin yana sakin fuskarta sannan yafita tabishi da kallo
Ta dade nan tsaye tana kallon ruffafiyar kofar kafin tasaki Ajiyar zuciya ta wuce toilet donyin wanka
Wunin ranar haka ta idashi a sanyaye batajin dadin komai, komai yinshi take kamar marar lakka gashi yaqi dawowa har magrib
Hakan yasanya ranta ida jagulewa tana jin kamar taita ihu ko zataji sauqi
Shikau a 6angaren ashraf koda yafita rasa inda zaya yayi, he's angry, very angry shiyasa yaza6i yafice daga gidan don beson yayi pouring din anger acan
Karo na farko kenan daya ta6a shanye 6acin ranshi, ada idan yayi fushi yana bursting ne nan take amma yau sai tsintar kanshi yayi da son qin nunawa, shiyasa ma yayi saurin barin gidan saboda yadda yakejin zuciyarshi don qiris yake jira yayi bursting
Awani eatery ya tsaya yashiga, soft drinks kawai yayi ordering aka kawo mashi
Zubawa yayi a cup yafara kur6a ahankali
*wani?* wai *wani*, wai shi take referring da *wani*
Sake kur6ar drink din yayi yana lumshe idanu
Shi a yadda ya dauketa yanzu be kamata ta kirashi da *wani* ba, ya dauka Ai yanzu sun zama daya, komai nashi natane natama nashi ne amma ga yadda ya fahimceta yanzu ita ba haka ta dauka ba
Tana mashi kallon A.A din da, haryanzu mu'amalantarshi take irin na da, idan ha haka ba why zata kirashi da *wani?*
Yasan she's proud amma yayi tunanin wancan karonma don basu shiri shiyasa take nunamashi hakan Ashe a jininta yake
Idan bahaka ba me take nufi da hakan? Wato tafi qarfin tayi aiki qarqashinshi ko?
Haka ya zauna awajen yanata saqa da warwarewa shi daya, Karon farko da yaji be sha'awar sharing damuwarshi da kowa, ciki harda babban amininshi sadeeq
Gani yake wannan matsalar a tsakaninsu ne kuma a tsakaninsu yakamata suyi solving dinta
Bashi yabar wajenba saida akafara kiraye kirayen magrib
Tashi yayi yawuce masjid din kusada wajen yayi magrib yatsaya akayi isha'i dashi sannan yanufo gida...✍️
Meye shawararku ga saudart?
Ta yarda koko ta zauna kan bakanta?
Ummin fasihu🧚🏻♀️
[12/12, 7:47 PM] +234 813 274 0349: 🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Story written by Ashaanty love💖
104
A parking space yayi parking din motarshi yafito yana wurwura makullan hannunshi
Bayan seat ya bude yaciro ledojin dake ciki sannan ya kulle motar yanufi cikin gida
Da sallama yashiga falon, qamshin daya riga ya kama falon tafara mashi maraba gawani sanyi mai dadi da A.C ke badawa
Shiga yayi falon ya nemi wuri a kujera mai daukar mutum daya ya zauna
Jingina da kujerar yayi yana sauke Ajiyar zuciya sannan yadago kafarshi daya ya doro a dayan yana qoqarin zame safarshi
Jin qarar taku yasashi dan dakatawa sannan yadago calmly
Murmushin nan nata mai bayyana beauty point dinta tayi tana cigaba da tunkaroshi cikin salon takunta
Nan take kaso mai yawa daga fushinshi ya yaye yayinda yaji wani sanyi na ratsa zuciyarshi
Lumshe idanu yayi yasake budewa akanta
Sanye take cikin skinny red trouser sai farar top mai fadadden kafada wanda yaba smooth kafaddunta damar fitowa
Kanta sanye da jan hula hakama qaffafunta sanye suke da jan takalmi sai tashin qamshi mai fitinnanen dadi take
Tana kusan isowa wajenshi ta shagwa6e fuska
Sauke kafarshi yayi ya waremata hannu, ganin haka yasa ta qarasa da sauri ta fada jikinshi ta qanqameshi ga mammakinta saiji tayi idanunta sun kawo ruwa
Shima rungumeta yayi yana cusa kanshi a gefen wuyanta yana shaqar daddadan qamshin dake tashi ajikinta
Sundan jima ahakan sannan ya dagota yayi cupping din fuskarta ya hade goshinsu yana kallon cikin kwayar idanunta dake kyalli saboda ruwan dasuka taru ciki
Manna ma jan lips dinta dake maiko don lipgloss kiss yayi yace
"What are this for?" Yafada yana huremata idanu hakan yasata saurin lumshesu wanda hakan yaba hawayen damar gangarowa
Komawa tayi jikinshi ta maqaleshi ta turo baki cikin shagwa6a tace
"I miss you"
Murmushi yasaki sannan yasa hannu yana shafan bayanta yace
"Miss you too"
Sundan jima ahakan sannan ta tashi zaune a cinyarshi ta manna mashi kiss a kumatu tace
"Welcome back, hope baka gajiba?"
Cikin jindadin tattalinshi datake da tarairaya yawani lumshe idanu ya bude yana wani narkewa yace
"Am so tired"
"Oh sorry" tafada tana Zamewa qasa ta ida ciremashi safar sannan ta 6allemashi boturan riganshi ta zaremashi ita yarage saura singlet a upper part dinshi
Wucewa tayi a dining area ta bude fridge ta dauko mashi ruwan gora masu sanyi ta doro a tray da cup tazo ta zubamashi tabashi
Amsa yayi yace
"Thank you"
Murmushi kawai tayimashi tana kallon yadda ya kafa kai ya shanye yasake miqomata ta zubamashi ya sha fin rabi sannan ya ajiye yana komawa jikin kujerar
Dauke kayan tayi tace
"Wanna bath before eating?"
"No fara kawo abincin sai muyi wankan daga baya, ga wadannan ma kiwuce dasu" yafada yana nuna mata ledojin daya shigo dasu
Amsawa tayi da to sannan tayi yadda yace
Binta da kallo yayi yanajin wani qaunarta acikin zuciyarshi
Be ta6a tunanin zatayi saukin kai kamar hakaba, bakin gwargwado tana mashi biyyaya tana kuma nuna kulawa agareshi sosai wanda hakan kesashi qarajin be iya nesa daita
Shi dama can dan son tarairaya ne kodayake kowane namiji yanason a dinga nunamashi kulawa da tarairaya, idan mace ta ajiye girman kai tajawo mijinta ajiki ta nuna duk duniya batason abinda zai ta6ashi ba qaramin samunshi zatayi a tafin hannunta ba
Ki kama mijinki ki shagwa6a shi ya kasance komai ke kemashi harta da Kai ruwan buta a bayi ya kasance yana mashi wuya don yasaba ke kemashi to wlh hakan babban sirrine don zaki zama 6arin jikinshi, ko nan da can kika matsa zasu shiga cikin matsanancin kewarki, irinsu ne ko tafiya ta kamaki na kwana saikiga kafin ki dawo kewarki takusan kasheshi yaji babu abinda kemashi dadi duniya, sai kiga shikadai yana sambatunshi 'da tananan da tamin kaza tamin kaza'
Akwai mazajen da duk abinda zakimusu basa yabamaki agaban ki ko su nuna sunajin dadin hakan, saidai a qasan ransu tarin yabone da begenki wanda sai bakinan kinyimashi nisa walau tafiya ko rabuwa ta har abada (mutuwa) sannan zaita amayosu yana jin kewarki na nuqurqusar ruhinshi
Hakama idan kuka samu sa6ani da miji kar hakan yasa ki fasa yimashi abinda kika saba yimashi koda kuwa shine da laifi.