Sashe 2
Auren Kwangila Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaki yaja a karo na ba adadi yana kallon wrist watch nashi.
"Wai Helen are you sure yau yace inzo? Wannan wulaqancin dame yayi kama, ace Tun seven thirty inanan yanzu har nine thirty?"
"Please kayi hqr sir, wlh nima narasa dalilin rashin zuwanshi haryanzu kuma wlh boss Beda African time"
"Mtcheew, wannan ai wulaqanci ne, ki kirashi mana, mutane sai wucewa suke suna Kallona wannan ai ba girmana bane"
Waro idanu tayi tace "me? Kace injawa kaina firing, kawai kayi hqr, kamayi hqrin kwanaki bare yan awwanni"
Ya bude baki zaiyi magana, maganar ta maqale sanadin shigowarsu.
Saurin gyara zama yai yana sakin fuska.
As usual, fuska a tamke yashigo, ko kula da Helen mai gaisheshi beyiba bare Alhaji daketa yaqe baki.
Wucesu yayi mutane hudu na takemishi baya, daya daukeda suitcase dinshi while others na empty handed.
Saida yashige sannan Alhajin ya kalli Helen yace "to ya? Nashiga?"
Harara ta 6alla mashi batareda tasaniba.
"Lallaima sir, babu iso babu komai?"
Daidai nan qattin dasuka rakashi uku suka fito banda daya Wanda Dama ba bodyguard bane ko ga yanayin shiga zaka gane.
Tattara wasu files tayi tace "5mins sir"
Kada mata kai yayi yabita da kallo harta shige, ajiyar zuciya ya sauke yana addu'ar samun nasara cikin zuciya.
Bayan minti goma, sai gata tafito daukeda wasu files din.
Binta da kallo yayi harta ajiye saman desk dinta sannan tajuyo tace "Sir kana iya shiga"
Gabanshine yafadi, ya rasa dalilin nervousness din dayakeji Tun wayewar garin yau.
Miqewa yayi a sanyaye ya nufi kofar
Knocking biyu yayi sannan akayi mishi iso.
Ahankali ya tura kofar yana summoning din courage dinshi.
Da sallama yashiga, amsa sallamar dayan mutumin dake ciki kawai ya iyaji shiko gogan ko dago kai beyiba.
"Bismillah" inji dayan mutumin yana nunamishi kujerar dake facing dinsu.
Ja yayi ya zauna sannan ya miqama mutumin hannu sukayi musabaha, juyowa yayi wajen gogan ya miqamishi hannu shima don su gaisa.
**************************************
Duk yadda take zaton aikin zai ca6emusu yawuce hakan.
Sosai suka Zage wajen tantance sabbin ma'aikatan tareda rarrabasu bangarorin da yadace.
Idan Kaga Saudart lokacin saita burgeka sbd kazar kazar dinta, ga iya mu'amala da jama'a, take ta saye zuqatan sabbin ma'aikatan, haka taita zagaya bangarorin bakery din, idan ka ganta Baka cewa itace mai bakery din don har 6il6ishin flour ke akwai ajikin apron dinta.
Haka sukaita zagaye suna distributing aiki...✍
Ummin fasihu ce🧚♀
🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Allah ka yayemana wannan cuta (covid19)
Ya Allah karka barmu da kanmu🤲
Story written by Ashaanty love
(Ummin fasihu)
004
Kallo yabi hannun dake sagale a iska kamar Wanda yaga kashi sannan ya maida kallonshi kan system din gabanshi yana cigaba da danne dannenshi.
Wani Abu Alhaji shamsu taji ya ratsashi Daga kai zuwa tafin kafa, ga wani dunkulalen Abu daya tokareshi a maqoshi.
Tunda yake ba'a ta6a wulaqantashi irin nayauba, he felt totally embarrassed.
Saurin kama hannun da har yanzu yakasa ajiyewa dayan mutumin yayi yana yar dariya.
"Sorry Alhaji shamsu, kasan yanzu musabaha is so risky sbd wannan cuta (covid19), he's trying to be preventive ne"
Murmushin yaqe Alhaji shamsu yayi Wanda iyakarshi le6e yace "hakanma Nada kyau"
"To ni sunana Sadeeq Umar, P.A na wannan companyn, wannan kuma is the C.O.E na A.A ENTERPRISES, MR ASHRAF AUWAL by name" inji mutumin cikin sakin fuska.
"Nice meeting you, am ALHAJI SHAMSU AHMAD KANKIYA by name, c.e.o na A.S GALLERY"
"Na'am, satin daya gabata kazo mana dawata magana Wanda bamu idataba kasancewar Mr Ashraf bayanan, so yanzu zamuso ka sake fadin dalilin zuwanka idan ba damuwa"
Ajiyar zuciya Alhaji shamsu yasaki ya d'an saci kallon MR ASHRAF dake busy operating din system dinshi.
"Like I said earlier, company na ne yake cikin barazanar bankruptcy, akwai tarin bank's loan damukebi gashi abubuwa suna ja baya sakamakon wannan cuta ta covid19, yanzu haka bank are on our necks, ga sauran shareholders naneman janyewa sbd yanayin abubuwan shine nazo kozan samu loan awajenku sbd preventing company na from collapsing" ya ida yana addu'ar samun nasara cikin zuciyarshi.
Shiru ne ya d'an ratsa office din sannan Mr sadeeq yace
"Idan na fahimceka bashi kakeso mubaka ko?"
"Yes, haka nake nufi"
"So kamar nawa? Kuma yaushe zaka biya?"
"Inason kamar 30million Naira idan so samune"
"30million?!" Inji sadeeq yanadan ware iso
"Eh, cos zanyi settling din bank da 20million kingin kuma zamusa mu fargado da company din" yafada cikin nutsuwa
Shiru yasake ratsa wajen kuma haryanzu gogan ko dagowa beyiba.
"Ok sir a ganinka zuwa yaushe zaka biya? Cos the money is so huge da bazamu so sa6a alqawariba"
"Insha Allah nan da shekara daya. Bazaima kaiba idan an samu yadda akeso kuma insha Allah babu sa6a alqawari tsakaninmu" yafada acikin zuciyarshi kuma tantama yake akan anya wancan ba kurma bane?
"Ok sir, zamu duba, kana iya dawowa jibi idan babu damuwa don jin yadda muka tattauna akai"
Miqamashi hannu Alhaji shamsu yayi yana cewa "Shikenan, Allah yakaimu, am grateful"
"You're welcome" sadeeq ya amsa da murmushi fuskarshi.
Bankwana yayi dasu sannan yafice Daga office din zuciyarshi Tabb da wasiwasin ko buqatarshi zata biya ko A'a.
Motarshi yashiga be zarce ko inaba sai company nashi don settling wasu abubuwa.
***********************************
"Good, yanzu sauransu Sufee's su za6i kalan cake dasukeso, ki turamusu wadannan samples din su za6i choice dinsu, shikuma na sir Wilson afara hada komai da ake buqata, kinsan kwana uku kawai ke garemu" inji Saudart dake danne danne akan system din gabanta.
"Yes ma'am, yanzu given za'a aika na hotel din?" Inji maryam
"Ehh, ai saura finishing touch, idan bamu idaba yau nasan zuwa gobe mun kammala, yanzu kije kiyi sending din samples din sannan kiyi listing din abubuwan da bamu dasu"
"Ok ma'am" inji maryam a ladabce sannan tafice.
Cigaba tayi da danne dannenta tanayi tana sipping din tea kakaura, rurin wayarta ya katse mata abinda take...✍
Please manage babu chaji🙏
Ummin fasihu ce🧚♀
🤵🏻👰🏻AUREN KWANGILA👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Allah ka yayemana wannan cuta (covid19)🤲
Ya Allah ka ji6anci lamuranmu, karka barmu da kanmu🤲
Story written by Ashaanty love
(Ummin fasihu)
005
"Assalam alaikum" tafada cikin fara'a
"Wa'alaiki sallam shalele" shima ya amsa cikin fara'a.
"Dad, you sound happy, how far?" Ta tambaya cikin zumudi
"Hhhh, komai daidai Saidai kin dawo, akwai labari"
"Really! Please d'an fesamin dad, komai yatafi daidai?!"
"Eh.. Kusan hakan, Saidai kindawo kawai"
"To Dad kana ina yanzu?"
"Ina office, ina settling din wasu abubuwa"
"Ok dad, saina dawo din, take care uhn?"
"Ok sweetheart"
Ding.. Ta katse kiran
'Seems yasamu nasara, he sound happy' tafada cikin ranta.
Maida hankali tayi ga abinda take, ba ita tasamu kantaba sai lokacin closing.
As usual bakwana tayi da staffs dinta sannan ta nufi gida looking very exhausted.
HOURS LATER
zaune suke a dining sunacin abinci, saudart sanye cikin loose gown while Alhaji cikin ash din jallabiya, kallo daya Zakayi musu kasan suna tattauna wani Abu mai muhinmmanci ne.
Ajiyar zuciya Saudart tayi tace "dad karka damu insha Allah zasu baka, just be hopeful"
"Allah ya yadda, don wlh Sune last hope dina, yanzu ace misali bansamuba ya kike tunani zanyi da tarin basussukan kaina? Kinsan banki basusan qaddaraba, idan nace in biyasu gabadaya rubdugu zanma company din, ga kingin Masu hannun jari, dame zan biyasu kudin dasuka zuba a kamfanin? Kashi ba wasu qadarori nataraba, zan shiga chakwakiya ba kadan ba"
"Kabar fadin haka dad, insha Allah hakanma bazai faruba. Kaidai ka dage da addu'a insha Allah komai zai warware cikin sauqi" tace cikin sigar lallashi.
"Allah ya yarda shalele, kidai dinga tayani addu'a"
"Insha Allah"
"So ya bakery, Mrs chef?" Yafada cikin sigar tsokana
"Kai dad, bakery alhamdulilah, komai na tafiya daidai..."
Nan tashiga bashi lbrin yadda bakery din, ahaka har suka gama cin abincin, sannan sukayima juna saida safe kowa yawuce makwancinshi.
Tuesday was uneventful a 6angaren Dad, while Saudart a 6angarenta yauma she's busy, bata samu kantaba saida yamma liqis.
Haka takoma gida tasamu Dad dinta cikin tarradadin yadda gobe zata kasance.
Kamar koda yaushe kwantar masa da hankali taitayi har saida ta tabbatar hankalinshi yadan kwanta, haka ta raya Rabin Daren tana yimashi addu'ar samun nasara.
WEDNESDAY
Dayake yau haduwar marecene sa6anin na ranan, yau Saudart kadai tafita dasafe, saida ta tabbatar yaci abinci kuma ta qara kwantar mishi da hankali sannan tafice bakery dinta.
**************************************
"Wannan kwalailaita ko mace sai haka, please Ashraf kayi da jiki mutafi, Wai halan Baka duba time ne?" Inji sadeeq cikin qosawa.
Ko nuna alamun yajishi beyiba bare ya tanka.
"Ni wlh narasa gane kanka, kaida bakada Africa time Amma akan wannan mutumin kazama wani.."
"Ohhhh! Please sadeeq🙏 Wai kai bakinka baya zugine sbd surutu? Dan Allah free me, Dan Allah" ya fada kamar zaiyi kuka.
"Oh nine.."
"Dalla shut up mallam, nace shut up, mgnarce bana so, zaka samun headache, idan bazai iya jiraba then off he go, bani nakawoshiba so bazan hanashi tafiya haka zalika bazai hanani harkan gabana ba, idan ka takuramin sai in Daga appointment din zuwa next month, try me and see" yafada daringly.
Daga hannaye sama sadeeq yayi alamun surrender sannan yajuya yacigaba da kallon t.v sbd yasan qaramin aikinshine ya aikata abinda yace din.
Saida yaqara wasting kusan 30mins sannan yagama shirya wa, izuwa yanzu qiris yarage sadeeq yafashe don haushi.
"Shall we?" Inji Ashraf yana gyara necktie dinshi.
Banza yayi dashi saima tashin dayayi fuuu yawuce waje.
Ta6e baki Ashraf yayi sannan shima yabishi abaya.
Mota daya suka shiga da sadeeq dayan kuma bodyguards dinsune aciki suka cilla kan kwalta.
**************************************
"Sir munyi nazari akan buqatar ka, kuma mun yarda zamu Baka adadin daka buqata ko fin haka, Saidai da sharadi Bamusan idan ka amince" inji sadeeq
Murnar Alhaji taso komawa ciki, kallon sadeeq yayi sannan ya maida kallonshi kan Ashraf dake faman jujjuyawa kan kujera idanunshi lumshe.
"Inaji, wane sharadi kenan?" Inji Alhajin
"Bansan yadda zaka dauki zancennan ba but believe me, it's just business, bamuda wata manufa akan hakan, zamu Baka loan na 30 million Naira ko fin hakan na shekara daya zaka maidosu ciff babu d'ori babu ragi Saidai kamar yadda kasani bakada abinda zamuyi holding akan idan Baka biyamuba zamu fanshe ta wajen, koba hakaba?"
"Hakane" inji Alhaji