← Book details Asma'u Husnah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 61

Sashe 56

Asma'u Husnah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Momy na fadawa baki da lafiya ta aiko mana dashi"
Da sauri ta dago ta marairaice fuska ta ce,

"Kece me yake damuna?"
Murmushi yayi ya ce,
"Abinda ya faru man.!"

"Wayoo Allah na, na shiga uku, Kai Yaa Aslam yanzu haka kacewa Momy"
sai ta sa kuka.

Lallashin ta ya fara yi, ya dauko ta ya zaunar akan kujera.

Wayar sa ce tayi kara, dauka yayi, ya ce,
"Ki shigo sai ki shigo kofar dake hannun dama."

Yana rufe baki sai ga sallamar ta nan. Amsawa yayi.

Asma'u dake jikin sa idon ta arufe ta bude idon ta.
Murmushi ta sakarwwa Dr Yasmeen.

Zama Dr Yasmeen tayi, suka gaisa da Aslam.
Asma'u ta kalla suka gaisa. Aslam ta kalla ta ce,
"Me yake damun ta ne?"

"Duba ta nake so kiyi, taki bari na na duba ta."
Ya fada yana mikewa.

Fita yayi ya barsu a dakin. Bedroom suka sshiga.

Duba tayi ta girgiza kai. A ranta tan cewa,
"Dr Aslam sai kace ba likita ba."

Kallon Asma'u tayi ta ce,
"ina zuwa?"

Ta fita. Aslam na ganinta ya mike ya ce,
"Lafiya?"

"Eh taji ciwo ne zan dauko abu a gida."
"A'ah ga first aid box nan."

"No traditional ones za ai amfani dashi."
"Ok"
Kawai ya ce ta fice.

Daki ya shiga ya tadda Asma'u kwance. Sannu yai mata. Murmushi tayi masa.

Tausaya ya dinga mata. Dr Yasmeen bata dade ba ta dawo.

Sai da ta sanar masa sannan ta dawo dakin.

Bandaki ta shiga ta hada mata ruwa sannan ta taimaka mata ya shiga cikin ruwan.

Sai da ta gasa ta sosai sannan ta hada mata wani ruwan maganin.

Sai da ta kara gasa ajikin ta sannan ta dawo daki tana wata irin tafiya.

Zama tayi akan gado, sai da tai mata dinki. Abin tausayi Asma'u dai hawaye take. sallama Dr Yasmeen tai masa, tana fada masa magani da allurar da zai mata.

Dakin sa ya shiga, ya dauko First aid box magungunan da zaiyi amfani dasu ya diba ya tafi dakin ta,

Dakin ta ya shiga, tana ganinsa ta sunkuyar da kanta,
"Sannu Baby na ga magani nakawo miki kinji,"

Fuska ta bata ya ce
"please kiyi hakuru ki sha kinji."

karba tayi na dan taso ba tadauki ruwa tasha maganin, ya ce,
"To sauranki allura."

Ai kuwa nan tace bata san zance ba, maganin ma dan tana jin jiki ne.

Kuka ta saka masa, rumgume ta yayi cikin dabara ya zame zanin jikin ta ya tsira mata.

kuka ta saka masa bakin ta yai saurin rufe wa da nashi wata iri sumba yai mata.

Sai da ya tabbatar tai shiru sannan ya kyale ta.

Ranar dai yinin jinya yayi, komai shi yake mata.

Abinci kuwa daga na safe har rana da dare Momy ce ta kawo musu.

Washe gari da rana suna zaune a falo Asma'u kwance tai dai dai da ita kan Aslam, suka jiyo knocking.

Mikewa yayi ya buda kofar Momy ya gani. Nan da nan ya bata hanya, yana amsa jakar ta.

Asma'u na jin muryar ta ta mike, a hankali ta karasa wajen ta ta rumgume ta.

Zama sukai, Aslam ne ya kawo mata lemo da snack duk dan kar Momy ta gane tafiyar Asma'u.

Momy bata dade ba ta tashi ta ce tafiya zatai. Hijab har kasa Asma'u ta saka ta rakata bakin mota.

Amman duk da haka sai da Momy ta gane tafiyar ta ba dai dai ba.

"Ciwo kika ji a kafa ne?"
Momy ta tambaya.

"Eh dan bigewa nai dazu."
"Ayyah sannu kina kula, zan aiko miki da musu aiki ma."

"Kai Momy nagode amman ni zan iya ai ba wani aiki."

"Kin tabbata?"
Kai ta gyada ta ce,
"To duk da haka dai zan kawo miki ko daya ce ta taimak miki da wani abun."

"To Momy."
"Sai ku ajiye ta a boys quaters ko?"

Kai ta daga. Sallama sukai ta tafi tana mai musu addu'ar zaman lafiya.

Duk yadda Aslam yake jin bukatar ta hakura yayi dan yasan yai mata aikin rannan sosai

Sai da ta watsa ke sanna ya fara nuna mata bukatar sa.
Sosai Asma'u ta tsorata amman kuma ba yadda zatai hakkin sa ne.

Tin yamma yake rawar jiki da lallabata.
Da dare bayan sun ci abinci, da kansa ya dauke ta sukai bangaren sa.

Tare sukai wanka duk da Idon Asma'u a rufe yake dan ita wata irin kunyar Yaa Aslam take.

Tana mamaki in yana mata wani abu. Takan ce daman haka Yaa Aslam yake.

Ya iya soyayya mai tsawa a zuciyar wanda akai wa.

A wannan ba karamin wahala Asma'u taji ba, dan ji tayi kamar daren su na farko.

Duk jikin ta ciwo, washe gari da asuba tare sukai wanka ya tafi massalaci tai sallah a gida.

Bacci suka koma sai sha daya ta tashi ta janye jikinta ahankali tayi kissing din kumatunsa tatashi ta shiga.

A hankali take tafiya tana dingusa toilet ta shiga tayi wanka tafito ta shirya ta tsara kwalliyarta cikin wata yar doguwar riga mai hannun shimi ja bata da nauyi ta bi shape din jikinta. Ta feshe jikin ta da turaruka masu kamshi.

Kitchen ta tafi ta hada musu break, ta jere su, tadawo dakin inda Aslam yake lokacin ya bude idonsa, hannu ya mika mata cikeda kunya ta karaso tashiga jikinsa. Dan in ta tina yadda suka kasance a jiya wata kunya take ji ita kadai.

Kiss yafara bata tako ina yana shakar kamshin jikinta wanda yayi mutukar rudashi, gashin kanta yafara shafawa, ahankali tace
"kaje kayi wanka kaji,"

"uhm uhm nidai kece zaki yimin."
yafada cikeda shagwaba dariya Asma'u tayi tasake kamkame shi.

Sai da ya gama jagwalgwala ta sannan suka shiga wanka suka cudi junansu sannan suka fito suka shirya, sabuwar kwalliya Asma'u  tayi cikin material kore mai kyau wanda yayi mata kyau tayi kwalliya sosai tasha turare shi kuma Aslam kananan kaya yasa thee quarter da bakar riga, hannunta yakama suka fito falo.

Dining suka nufa, ya zaunar da ita asaman cinyarshi, abinci ya zuba musu soyayyiyar doya da kwai da farfesun kaji da kunun shinkafa ga wainar da kayan tea, abaki yafara bata har ta koshi. Sannan ta fara bashi a baki wani lokacin idan ta bashi sai yaki sakin hannun nata ko ya dan cijeta da haka tagama bashi.

Daukarta yayi yakaita cikin falo ya ajiye ta akan carpet ya kwantar da ita ajikinsa hannunsa yasa acikin rigarta yafara laluben na shanunta ganin rigar jikinta zata rage masa jin dadi yasashi janye zip din rigar hannunsa Asma'u ta rike, ta ce,
"Yaa Aslam kabari mana dan Allah "

Dariya yayi ya cire rigar ya dora bakinsa akan dukiyar fulaninta yafara wasa dasu da harshensa haka ta kyaleshi har yagama sha'aninsa sannan ya rabuda ita, wunin ranar nan Aslam bai iya koda leka kofar gida ba. Jin sa yake kamar yau ne ranar amarcin su.

Don't forget to vote pls

*MS Indabawa*
[1/18, 14:41] Maryam S Indabawa🥰: LABARIN RAYUWAR*
*Asma'u Husnah*

Part *2*

Na *Maryam S Indabawa*
*Mans*

🌐 *HAJOW* 🌐

Dedicated to *My lovelly Mum*

*121-125*

washe gari tunda wuri ta tashi tafara gyara gidanta, da falo tafara ta gyarashi fes sannan ta gyara part din ta da nashi.

Ta shiga kitchen ta gyara, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya.

Dankali ta dauki ta fara ferayewa, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga Aslam ne,  tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, ajiyar zuciya ta sauke,  duka takai masa ya goce, ta ce,

"shine zakazo ka tsorata ni ina aikina?"

"Am sorry my Baby love, nima aikin nazo na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba."

Murmushi ta dan yi, ta durkusa ta ce,
"Ina kwana?"

Kallon ta yayyi ya ce,
"Ba irin wannan ba."

Ya fada yana jan ta jikin sa.
juyawa tayi taci gaba da aikinta.
"Ni dai ka bari na gama aiki na tukkuna."

Hannun sa ya daura akan dukiyar fulanin ta, juyowa tayi ta ce,
"Haba Honey love,"

"Ni ki barni na gaisa da su."
Hararar sa tayi ta juyawa, ta ce,
"Kai dai Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata,"

Murmushi Aslam yayi ya ce,
"Ina jin kunyarki mana."

"A hakan?"
Ta fada tana yin aikin ta.

Kara jinsa tayi a jikin ta. Ta ce,
"To yau baka jin yunea ne?"

Murmuahi yayi ya kashe mata ido ya ce,
"Indai zan same ki ai ba wata yunwa da zanji."

Juyawa tayi ta tana murmushi.
Shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba.

Fita Aslam yayi zuwa harabar gidan har an share an bawa shuka ruwa.

Ciki ya koma ya nufi  kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta Aslam ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa ta ce,
"zo muje muyi wanka."

Jan hannun Aslam, tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi cikin so da kaunar juna. suna fitowa ta shiryashi cikin Ash din trouser da bakar t-shirt ta fesa masa turaren ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink and ash colour ta gyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja.

Aslam da ya zuba mata ido ya kasa ko da motsi dan kyaun da tai masa. Juyowa tayi ta sakar masa murmushi.
Hannun sa ta kama jikin sa ya ja ta ya rumgumo. fuskar su ya hada da ta shi, light kiss ya manna mata a wuyan ta.

Murmushi ta saki ta ce,
"Allah love na biye maka baza ka bar mu muci abinci ba."

Murmushi yayi ya kama hannun ta suka nufi falo. suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, Kai ya makale, ya ce,
"A'ah ni ki bani."

Murmushi tayi ta fara bashi a baki suna ci yana zuba mata shagwaba.
Chapter 56 · 0% Book details