Sashe 55
Asma'u Husnah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eh baki san ni ba, amman ni nasan dan har na cutar dake."
Kwalar idon ta ta goge ta ce
"Dan Allah ki yafe min."
Kallon Aslam, Asma'u tayi.
Shima kallon ta yayi ya kama hannun ta. Kallon Pretty yayi fuskar sa a hade ya ce,
"Malama kiyi mana bayani da zamu gane, da me kika cutar min da kanwata kuma matata."
"Aslam tinda na fara son ka kake fada min kana da mata Asma'u ni kuma a duniya na tsani Asma'un nan ganin irin son da kake mata. Duk inda naje ayiwa Asma'u abu sai ace bazai kamata ba dan ba a zaune take ba. Ina shiga damuwa na son ka ga shi kai baka san ma ina yi ba. Wannan yasa naje har nijar na samu bokan da yai min aiki har ka auren ka bar Asma'u."
Hannun sa Asma'u ta saki, tana mai zaro ido.
Hannun ta ya kara kamawa, Pretty ta ce,
"Na maka asiri ka manta da ita da komai nata, sai da naje kano kwanakin baya ake fadan irin halin da Asma'u ta shiga a sanadin rashi ka. Nayi dana sani nayi nadamar raba ku. Dan Allah ku yafe min. Dan naga darasi ga masu bin bokayr yanzu wai ni ke dauke da cutar HIV"
Ta fada tana kuka. Asma'u ma kukan take dan ita da wane ido ma zata kalli Yaa Aslam.
Aslam ne ya jata jikin sa yana lallashin ta.
Amman kuka take kamar me. Ganin ya kasa lallashin ta ya sanya ya kalli pretty ya ce,
"To kinji dadi kinzo kin ta dan hankalin mata. Tashi ki bamu waje."
"Kayi hakuri banyi haka da zumar bata mata ba. Nayi ne dan na wanke ka. Dan nasan ko yaya ne zata rike ka da abinda kai mata."
"Bana son jin komai tashi ki fita." Ya fada yana nuna mata kofa.
Hannun sa Asma'u ta saukar ta girgiza masa kai.
Kallon Pretty tayi ta ce,
"Ba komai na yafe miki haka Allah ya kaddara wa rayuwar mu sai dai kece sila amman Allah ya riga ya tsara. Na yafe miki. Ki nemi yafiyar ubangiji ki."
Sosai Pretty tai mamaki haka ma Aslam duk da yasan halin Asma'u ita komai a gun ta mai sauki ne inda zaka nemi yafiyar ta in ka bata mata.
Jikinsa ya jata yana rumgume ta sam, Da kyar Pretty, ta ce,
"Nagode Asma'u nagode."
Aslam ta kalla, ta ce,
"Kai ma ka yafe min."
Kai kadai ya gyada mata. Mikewa tayi jiki a sanyaye, ta fita.
Aslam kuwa tinda ta fita ya kara matse Asma'un sa a jikin sa yyana jin wani tausayin ta.
Daman yasan dole rashin sa ya sa ta a wani hali. Shima ya shiga halin mawuyaci Allah ne dai yayi da sauran sa.
"Baby nah!"
Ya kira sunan ta
Kasa amsawa tayi sai, 'Uhmm' da ta fada.
Dankwalin kan ta ya zame, yana shafa gashin kanta.
Magana ya fara a hankali ya ce,
"Baby na yanzu kin yadda ban rabu dake dan son rai na ba. Dan Allah kiyafe min. Wallahi ni mai son ki ne, ina kaunar ki Husnah"
Magana Asma'u ta fara a hankali, ta ce,
"ka yafemin don Allah ka yafe mu, muyi rayuwarmu cikin farin ciki, wayyo naa shiga uku na cutar da masoyinah, a rashin sani, duk bacin ran bari na da kayi ne, ka koyamin rayuwa dakai, lokaci daya ka guje ni, a lokacin nayi zaton mutuwa zanyi idan har baka tare dani, nasha wahala Yaa Aslam don Allah ka yafe mun ka gafararka mijina."
Sambatu kawai take ita kadai, tana kuka, kwantar da kanta ya karayi saman kirjin sa, tana shessheƙar kuka, ji tayi yaa kara matseta a kirjinshi, yaa daura hannu saman kanta.
"Baki min komai ba Asma'u duk a rashin sani ne. Na yafe miki Asma'u bazan taba kin yafe miki ba. Ke da abinda kika min da wanda zaki min a gaba duk na yafe miki Asma'u. Ina kaunar ki Asma'u nasan bazan taba iya hada son ki da wata ba. Nai miki alkawarin daga ke ba kari ni naki ne ke kadai. Kamar yadda kike tawa ni kadai. Ina kaunar ki Husnah"
Kuka kawai Asma'u take. Dago da fuskar ta yayi yana lashe hawayen fuskar da harshen sa.
Sai da ya tabbatar da ta daina kukan sannan ya dago ta sukai daining a cinyar sa ya daura ta ya dinga bata abinci a baki.
Sai da ta koshi sannan, ya fara ci yana ci yana santi.
Suna gamawa suka koma falo. Rungume juna suka karayi, cikin wani irin yanayi na so da kaunar juna.
**** ****
Drop ur comment.
*MS Indabawa*
[1/18, 14:41] Maryam S Indabawa🥰: *LABARIN RAYUWAR*
*ASMA'U HUSNAH*
PART *2*
BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*
*HAJOW*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
DEDICATED TO *MY LOVELLY MUM*
*116-120*
**************
Da dare nan Asma'u aka kalkale jiki aka sha gyara akai wanka cikin ruwan turare masu dadi da rikita duk wanda ya shaka.
Dan ko da Aslam ya ganta kasa gigicewa yayi. saida sukayi sallah raka'a biyu na godiya ga ubangiji, sun dade Aslam na kwararo musu Addu'o'i, na zaman lafiya da zuri'a dayyiba, sannan suka shafa ya tashi ya barta har lokacin tana addu'ah.
Sai data gama ne yace
"wannan irin dadewa haka? Me aka rokar mana ne?"
Murmushi tayi ta ce,
"Ina roka Allah, ya kare mu da sharin mai sharri ya raba mu da duk wani rashin fahimta dazai shiga tsakaninmu, kaine mutum na farko, kuma kai kadai na fara so a zuciyata, ina fatan zamowa matarka har a aljanna. Sannan uwar ya'ya."
Yace
"Ameen Allah yasa, farin cikinah, idan har Aljanna a tafin kafata take, na rigada na daga miki, ina Sonki sosai Husnah na!"
Hannunta yaja yahadata da jikinsa yafara kissing din bakinta, wuyanta da goshinta nan yafara rudata da soyayyarsa tareda janta zuwa gado acikin dabara ya rabata da kayan jikinta nan yafara shakar kamshin dake fita ajikinta, wasannin daya saba yi mata yafara amma na yau yasha bamban dana kullum nan Asma'u tafara fita hayyacinta saboda wahalar yadda yake murza nafulanin ta.
Duk kukan da Asma'u take yi bai sashi kyaleta ba dan idon sa ya rufe, sosai yake kokarim shigar ta.
Asma'u ta jigata sosai ga azabar datake ji ajikinta, dakyar Aslam yadan kyaleta ta huta in banda hawaye babu abinda take yi, tana dan hutawa Aslam yafara shafarta tareda kokarin maimaita abinda yayi domin ba karamin rudashi Asma'u tayi ba.
Nan kuma tafara kokarin hanashi amma takasa dan jikin ta yayi sanyi, sai da yajishi zamzam sannan ya iya hakura amma dakyar ya iya barinta, dakyar tayi masa magana da dasasshiyar muryarta, bani ruwa nasha cikin sauri Aslam yadauko mata babbar robar ruwa yabata tana karba tafara sha bata ajiyeba sai data shanye ruwan ciki tas.
Ajiyar zuciya ta sauke. Ta lumshe ido, bacci wahala ya dauke ta.
Zuba mata ido Aslam yayi yana kallonta hakika Asma'u ita ce sashe na rayuwarsa,
'Allah sarki yau namiki rashin tausayi Asma'u,'
Ya fada acikin zuciyarsa, magana yacigaba da yi, a ransa,
"Lallak Asma'u ta daban ce, komai nata daban ne, haka ma ni'imar ta da ban ce, dan yasam ba kowa ke da irin ta matarsa. Yadda yaji ta ya kara dada masa ganin darajar ta da kimar ta. Ta wuce duk inda yake tunani.
Amman yasan yai mata ba dai dai ba, tana budurwa yayi sau biyu a lokaci daya. Duk da shi likita ne,
To ya zaiyi ya kasa controlling kan sa ne, kallon ta yayi ya ce,
"Allah sarki Husnah ki yi hakuri."
Juyi tayi, tana mai kara saukar da wata ajiyar zuciyar dan ta sha kuka.
Tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yai alwala. yafito yasa kayan baccin sa.
Sallah yai tayi ta godiya da Allah ya jima yana sallah kafin ya hau kan gadon yaja ta jikin sa.
Wani bacci mai dadi wanda ya dade yana mafarkin irin sa ya dauke ta.
Sai da Asuba sannan ya tashi yayi sallah amma bai tashi Asma'u ba. yazauna zaman jiran Asma'u ta farka, gefenta ya kalla duk wurin yagama baci kai
'Asma'u yau kinsha wuya'
yafada yana shafa gashin dake kwance a hannunta ahankali tabude idanuwanta wadanda sukayi ja kamar jini.
Jin jikinta a mace kanta tadauke bata kalli Aslam ba tai Yunkurin saukowa daga kan gadon tayi amma ta kasa.
Aslam yai sauri ya karasa gun ta yana fadin
"Sannu kin tashi."
Hararar sa tayi tafara saukowa ahankali amman sai ta kwala wata irin kara.
Toilet ya kai ta ya hada mata ruwa dai dai wanda zata iya shiga.
Yana saka ta, ta kwala kara ta kamkame shi tana zubar da hawaye.
Duk yadda taso ya cire ta a ruwan ki yayi, sai da ya ji ya huce sannan ya kara hada mata wani ruwan. Nan ma kuka tayi masa. Sai da yai mata ruwa uku duk tana kuka sannan ya barta.
Ko a haka ya tabbata yayi aika aika kenan.
Wankan tsarki ya taimaka mata tayi yai mata wanka sannan ya fito da ita ya shirya ta.
Doguwar riga da hijab ya saka mata. A zaune tayi sallah.
Kan gado ya dauke ta ya mayar. Baccine ya daukesu wanda yake cikeda nishadi da annashuwa sai wurin 11 sannan Asma'u farka.
Aslam baya dakin kasa sauka tayi daga kan gadon.
Idon ta ta runtse, sai ga hawaye. Dakin aka bude, daga kai tayi tana kallon sa.
Da sauri ya karasa wajen ta yana ce mata sannu.
Daukar ta yayi ya kai ta bandaki.
Ruwan wanka ya hada mata. Shi yai mata wanka ya fito ya nado ta cikin towel.
Kwantar da ita yayi, ya zare towel din jikin ta, da sauri ta kamkame jikin ta tana masa kuka.
Jawo ta jikin sa yayi ya ce,
"Husnah ba abinda zan miki, duba ki nake son yi."
Kuka ta saka masa. Ba yadda zai yi haka ya kira Dr Yasmeen dan tazo ta duba ta.
Kwalliya yai mata ya saka mata kaya falo ya dauke ta ya kai ta.
Kirchen ya shiga ya dauko basket. A kasa ya jere musu kayan abincin.
Janyo ta jikin ta yayi ya hada mata tea.
Doya da kwai ce, sai farfesun kayan ciki da kunun gyada.
Kallon sa tayi ta ce,
"A ina ka samo abinci?"