Sashe 76
Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_15 minutes later_
Habeeb yaturo k'ofa yashigo hannunshi d'auke da Leda fara Haleesa da ke kwance tana game a wayarta ta dube shi saida ya k'are mata kallo ya jefa mata ledar hannunshi ke! Dallah tashi ki kintsa jikinki ni karki yi min k'azanta anan wurin yana magana had'e da nuna bed.
"A Kunyace Haleesa ta mik'e zaune tadauki ledar tanufi bathroom, saida tayi wanka sannan ta kintsa jikinta tafito da sleeping dress d'in da ya siyo mata gud'a biyu babu ta kirki ciki zaro ido tayi kai amma fa yaya Habeeb d'an air ne tad'ago wata night gown light pink tasaka iya cinyarta gata trensperent komai na jikinta a baiyane ta ja tsaki dube ni dallah sai kace wata prostitute d'an duniya kawai.
''Jin tayi an turo k'ofa a tsorace ta dube bakin k'ofar Habeeb tagani tsaye fuskarshi a had'e _wai ke me ki ke jira ne a bathroom ko ana za ki kwana"?_
Girgiza kai tayi!
To wuce mu tafi yafad'a had'e da kallonta k'asa-kasa turo baki tayi kai kafara wucewa mana.
"Shu'umin murmushi ya yi yasake k'ofa yafita ta bi bayanshi, tana kakkare k'irjinta da hannayenta.
Ya kwanta akan gado yana kallonta ta k'asan ido ta ja tayi tsaye tak'i karasawa wai ke leesa bakisan cewa dare ya yi bane"?
Murgud'a baki tayi tanufi can! nesa da shi ta ra6a ta rungume hannayenta a k'irjinta Habeeb ya tabe baki yace wane dare ne jemage bai gani ba ki daina Wahalarda kanki kina rufe k'irji domin ba 6oyayye bane a wurina.
''Harara shi tayi tana murgud'a baki ta kwanta had'e da juya masa.
''Leesa matso ki ji wata magana zan fad'a miki mai dad'i gaske.
Please yaya Habeeb ka kyalleni in yi bacci yanzu nan ka gama k'orafi kana cewa dare yayi.
Za ki matso ne ko sai na matso da ke"?
Ta ja tsaki ta matsa kad'a tana tunzire baki tace gani yi maganarka.
Ki k'ara matsowa saboda kin mun nisa saida ta zuba mishi harara sannan ta k'ara matsawa.
Ya ja iska yana Shafa sumar kanshi fizga d'aya yayi mata sai gata akan k'irjinshi ya matse ta gam......
A kunnenta yarad'a mata ina fatar baki manta ba kin nemo dalilin da za ki gabatar mini da yasa na kira ki bakya picking daga karshe kuma, ki ka kashe wayarki nasan duk kinyi ne saboda ni oya tell me" meye dalilinki na aikata haka a gareni"?
Haleesa wance bacci yafara cin k'arfinta ta bud'e baki da kyar tace phone d'in nawa ne yakeda problem fad'uwa ya yi screen ya mutu ko an kirani baya ringing, shiyasa nayi switch off d'inshi.
Uhm...uhm...leesa yaushe ki ka fara k'arya"?
"Ni ba 'karya nayi maka ba in baka yarda ba ka tambaye Hannah.
Wai yaushe Ku ka qula sabuwar alaqa ke da Hannah"? Na fahimce nan gaba had'e mun kai za ku yi.
Jin tayi shiru bata bashi amsa ba sai kawai yacigaba da magana, leesa baki tambaya abunda nace zan fad'a miki in nafito daga wanka"? Duk da gaba d'aya wannan off d'in ya rusa mini budget.
Shiru bata bashi amsa ba.
Murmushi yayi ya daura hannu akanta yana shafa sumar kanta a hankali _zuciyata ta jima tana begenki leesa zan iya cewa tun daga lokacin da idanuna suka yi tozali da kyakyawar fuskarki narasa sukuni na tsundunma a tunaninki a zahari gaskiya leesa bansan lokacin da zuciyata ta kamo da zazzafar soyayyarki a da nayi wauta leesa sai nake ganin karancin shekarunki kamar bara iya sonki ba ashe shirme nake yi tuni sonki ya bi jinin jikina duk sanda na dubi idanunki sai naji sanyi had'e da kasala sun lullu6e ni idan kuma na shak'i k'amshinki sai naji sha'awarki ba ta lullu6eni nakan nemi natsuwata narasa *I LOVE YOU LEESA*_
_l love you so much I can't live without you_
_Nasan ni mai laifi ne agareki amma ina rok'onki kiyafemin ki taimake ni leesa ki cuto rayuwata kidaina son margayi Habeeb ki cike gur6inshi, da ni a zuciyarki bara iya cigaba da gani kinason wani ba ni ba ki tausayawa rayuwata leesa ki fitarda wannan Habeeb d'in a zuciyarki saboda inasonki sosai shiyasa nake mugun kishinki duk lokacin da naji kin kirani da suna yaya Habeeb sai naji wani mashi yadak'i zuciyata sai naga kamar da wance Habeeb d'in ki ke sai naji na tsani sunana har nakeji kamar na canza suna.....[truncated by WhatsApp]
[9:47PM, 13/12/2016] Hafsat Yau Abdullahi: [12/12 8:04 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```
_❣the sweetest love_❣
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
```®NWA```
°°°°```In Dedication```°°°
*To Shehu Aliyu family's*
```91```
_sallam ina mik'a d'inbin godiya ga masoya wannan labari ,na ni da Yaya Habeeb kad'an daga cikinku sun fara complain akan ina jan musu rai wasu kuma suna cewa yakamata Jeeddah takawo end d'in wannan labari to ina muku albishir lnsha Allah labarin ya zo karshe thanks 4 the love & support love u all"_
~~Jin shiru nata ya yi yawa yasa ya kira sunanta can! K'asan mak'oshi leesa, leesa ko kin yi bacci ne"?
Nan ma shiru bata amsa ba ya sausauta rungumar da ya yi mata yad'ago fuskarta Omg! Dama leesa tayi bacci shine tabarni ina ta zuba, kamar burgage famfo"?
Yana murmushi ya ja karan hancinta leesa kin kashe ni ya tuna tun yana Japan yake rehearsal irin Kalamai da zan fad'a mata Wanda za su tabbatar mata da yakamo da sonta ba kad'an ba.
''Mtsww.....ta kowane fanni leesa ta rusa min budget amma ba komai gobe, ma rana ce Haleesa tayi wani juyi tak'ara shigewa k'irjin Habeeb hankalinta kwance tacigaba da sharar baccinta.
"Yak'ara gyara mata kwancinta akan k'irjinshi yana mamakin yadda son Haleesa yayi masa mummuna kamo, ya sumbace goshinta ya karanta addu'a kwanciya bacci ya tofa mata yana shafar gashin kanta har bacci ya dauke shi.
_7:44am_
Habeeb ya tashi yana yada ganinshi akan wall witch ya zaro, manya idanunshi yana mamaki abunda yahana shi tashi da asuba.
"A kasalance ya dube Haleesa wance ke nad'e akan k'irjinshi yayi murmushi a hankali, ya rabata da jikinshi ya janyo pillow ya aza mata kanta karaf ta rik'e masa hannu da sauri ya dubi fuskarta still bacci take abunta, ya d'an ja hannun nashi tak'ara dank'ewa.
"Ya girgiza kai yasaka d'ayan hannunshi yacire hannunta ya sumbaceta ya sauka daga kan gado yanufi bathroom yayi alwala yafito har zuwa lokacin Haleesa bata motsa ba.
" A zuciyarsa yace kai wannan yarinya akwai bacci tsiya, idan tana bacci za ka iya sace ta batare da ta falka ba ya shinfid'a pray mat yayi sallah.
"Yana gama sallah yadawo kusa da kanta ya zauna yana Jan casbi fuskarshi na bisa fusksrta yana murmushi.
"Yayi ajiyar zuciya ya ajiye casbinsa akan bedside yadauki phone d'inshi, yadinga daukarta pic in gaji da wannan waya ya ajiye ya dauko wata motsin da tayi yasa yayi sauri ya ajiye wayan.
"Idanuta a rufe tashiga lallube Habeeb ya zaro ido a tunaninshi ko shine take nema sai kawai yaga ta firzgo pillow ta manna a k'irjinta, ta rungume pillow gam.... Hararan pillow k'irjinta yayi sannan ya mik'e yayi mata peck a goshi da saman lips ya canza kayan jikinsa zuwa farar Jallabiya ya bud'e k'ofa yafita so yake ya d'an motsa jikinsa yanufi gym room da ke cikin hotel d'in.
_20 minutes later_
Habeeb ya gama motsa jiki yafito daga gym room yanufi d'akinsu a tunaninshi zuwa wannan lokacin Haleesa ta tashi, yana bud'e k'ofa yayi tsaye turus.....tana nan yadda yabarta yacire jallabiya jikinsa yayi saura daga shi sai boxer.
"Knocking akayi yanufi k'ofar had'e da fulrta "yes! Ya bud'e k'ofar room service yagani tsaye d'auke da Food d'in da yayi musu ordering ya kar6a had'e da furta thanks"!
"You're welcome sir! Room service d'in yafad'a had'e da juyawa.
"Ya ajiye abincin yashiga bathroom yayi wanka yafito ya dubi kan gado idan leesa ke, kwance tana sharar bacci ya girgiza kai a baiyane yafurta yanzu kan dole ki tashi.
"Kaitsaye yanufi wajenta yasoma bubbuga hannunta yana had'awa da kiran sunanta, a hankali ta bud'e idonta wannan wane irin bacci ne sai kace kinsha cough syrup"?
Yatsine fuska tayi tana turo baki ta tashi zaune, tayi mik'a had'e da doguwar hamma k'irjinta ya bank'aro.
Mutuwar tsaye Habeeb yayi yasaki baki kamar dolo yana kallonta, kamar ance tajuya taga gaba d'aya Imaninshi yaraja'a akan k'irjinta a hankali tadawo da ganinta akan k'irjin nata ko za taga abunda yake kallo haka.
Zaro idanu tayi a rikice ta rarume blanket ta lullu6e jikinta Habeeb yatabe baki yace daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa, abunda ki ka sake a fili tun ina kallo yana bani sha'awa har yadawo bani kyakyami yana magana ne had'e da yatsine fuska.