Sashe 35
Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Matuk'ar na kirga 3 ba ki fito ba wallahi zan kira Baffa a waya na Fad'a mishi abunda ki ke shirin aikatawa nasan duk iya shegenki kina tsoro Baffa"
Sosai Haleesa ta tsorota da jin furucin Aunty Juwairiyya ba shiri da mik'e ta bud'e k'ofa suna had'a ido da Aunty Juwairiyya wance ta cika ta yi fam cike da takaici ta gallawa Haleesa uwar harara d'auke kai Haleesa ta yi kamar ba ta ga Aunty Juwairiyya na harara ta, ta ra6a gefen ta za ta wuce cikin Zafin nama Aunty Juwairiyya ta fisgota ta igizata cikin "bathroom koma ciki don gidanku ki yi Wanka ko kina nufi bara ki yi Wanka ba"?
Idanuta taf da kwalla tace to ni Wanka me zan yi"?
"Bansaniba Aunty Juwairiyya tafad'a a zafafe tacigaba da magana ta hanyar nuna tsanani 6acin ranta wallahi Haleesa ki kiyaye ni sai na yi mummuna sa6a miki idan ki ka sake kwatata irin Wannan shashanci so ki ke mutane duniya su zage mu ace mu yi miki Aure dole.
"Haleesa ta shar6e hawaye had'e da k'argame k'ofa kuka takeyi sosai har ta gama Wanka tana kuka, idanuta sun yi luhu-luhu tana fitowa Aunty Funke tafara aikin nata na tsatsara mata Make-up ta kece raini ta yi matuk'ar kyau Aunty Funke ta fito da "Wedding gown ash& black colour ta mik'awa Haleesa tace ga wannan ki saka Yatsine fuska Haleesa ta yi ta Wani turo baki da ya masifar K'ara mata kyau tace me zan yi da Wannan abar"?
Galala Aunty Funke ta yi da baki tana duban Haleesa "OMG! Ni kan banta6a gani "Bride da irin wannan hali ke da yakamata ki yi farin ciki wannan fa ranar ki ce "Humm Haleesa tafad'a had'e da kyabe baki bata k'ara bin ta kan Aunty Funke ta juya tasanya inner wear's daga bisani tasanya gown d'in Aunty Funke ta rufe mata zip ta daura mata "black colour head sai ga Haleesa ta yi dass da ita tubarakallah masha Allah" Zainab da wasu school mate d'inta suka take mata baya har Zuwa "compound d'in da za'a yi kamu gidan yacika taf ba masaka tsinke yayinda 'yan "police bands su ka k'awata wurin da kid'ansu mai matuk'ar dad'i da ratsa Zuciya Hannah tayi "Parking motar ta ta fito ita da k'awaye ta ta nufi "high table wurin Amarya Haleesa ta d'a yi hugging in ta Haleesa tasaki Murmushi yak'e Hannah tace "Wow! Ki yi matuk'ar kyau matar yaya Habeeb bara na d'auke ki "Pic's na turawa yaya Habeeb nasan dole yarud'e ya nemi natsuwa da kwaciyar hankali shi yarasa tana magana had'e da haska Haleesa da camera wayarta yayinda Fad'uwar gaban Haleesa ta yawaita Jin takeyi kamar za ta kurma ihu har Hannah ta gama budirinta Haleesa na bin ta da ido, "2 minutes matar yaya Habeeb Hannah tafad'a had'e da juyawa tana dannar wayarta tabar Haleesa cikin halin k'unci da tsoron yadda zata rayuwa da Wani d'a namiji ba yaya Habeeb d'in ta ba.
Cikin Salon tafiyar k'asaita da son nuna ita d'in 'yar wani ce ta tunk'aro "high table wurin Haleesa yayinda muk'arabanta suka take Mata baya a yadda tashigo da kuma yanayi tsarin Make-up in ta za ka yi tsanmani ita ce Amarya tun kafin tak'araso Haleesa ta gane ta a zuciyarta tace me kuma wannan 'yar iska ta zo yi anan"?
Maryam da Zeely suka k'arasa wurin Haleesa sauran muk'arabanta suka nemawa Kansu matsugunni daf da kunne Haleesa ta kai bakinta kamar za ta Fad'a mata abun arziki duk da Haleesa ta tsorata amma sai ta dake ba na zo nan ne don na tayaki murna nassara auren d'an masu kud'in da ki ka yi na zo ne na yi miki albishir da mummuna tanadi da na tanada miki zan bi kowace hanya domin gani na nisanta ki da duk Wani farin ciki da kike kwad'ayi samu a gidan Yaya Habeeb nayi alk'awali sai na mayarda rayuwarki, tamkar ta kare da ke yawo akan bola yana neman mushe sai kin yi danasani aure abunda na ke ```SO``` tak'arasa magana had'e da Murmushi ta wani kwanto a jikin Haleesa tace Zeely haska mu da camera Zeely ta saita camera wayarta dauke su photo Maryam ta shafi checks d'in Haleesa da d'an yatsata tajuya tana Murmushi Wanda da Haleesa za ta k'ura mata ido kaitsaye za ta gano na yak'e ne ga kuma zafafa hawaye shinfid'e a eye's ball in ta Zeely ta Mara mata baya suka fice daga gidan dama ba kamu suka zo yi ba sun zo ne don su aiwatar wa da Haleesa gargad'i mai cike da barazana Haleesa ta bi Mutane da ke Wurin da kallo tasauke ajiyar Zuciya mamaki da tsoro suka lullu6e ta k'irjinta na duka uku-uku kamar zai tsage gida biyu tafara zance zuci to ita wannan mai kama da "snooker stick me ta ke nufi da ni ne humm"?
Ba shakka wannan mugun nufi ta kala d'aya ne da na Habeeb Lamido a duk lokacin da ya yi nassara lullu6e Zuciyata da zazafa kalamai daga karshe sai ya wanke ni da Murmushi mugunta ita ma Wannan girl friend in shi haka ta yi min Wannan ke nuna tafiyar su d'aya lallai kuwa akwai kwaram tsakanina da ita in har shi Habeeb Lamido ina tsoronshi ae ita bana tsoronta zan nuna mata cewa ni ma ba kanwa lasa bace, sai na tabbatar mata kalamanta duk burgace da rashin samu nassara Haleesa ta yi kyaci cike da buri k'ara aragama da Maryam.
Sai daf da sallah magariba aka watsi daga kamu Hannah na manne da Haleesa sai faman zuba mata surutu take cike da gajiya da surutu Hannah Haleesa tace ni kuwa Hannah in tambaye ki mana"?
Hannah ta washe hak'ora had'e da daga kai''
Haleesa ta gyara zamanta ta yi k'asa da murya Hannah wacece doguwar yarinya nan mai sanye "dark blue lace wance na hango ki tsaye da ita ina nufi Ku na da alak'a da ita"?
Murmushi Hannah ta yi tace ta yi miki Wani laifi ne"?
A'a kawai na tambaya ne saboda na ga tana da kirki da son mutane kuma ga ta da saurin sabo Haleesa tak'arasa magana tana kyabe baki kafin Hannah tafara magana saida tasauke ajiyar Zuciya tace k'anwar marigayiya Salma ce matar yaya Habeeb wance tarasu.
Shiru Haleesa ta yi tana nazari kalman Hannah daga bisani tace amma ba wata alak'a tsakaninta da yaya Habeeb"?
Hannah ta tsorata da wannan tambaya da Haleesa ta yi mata nazari take yi irin amsa da za ta bata shigowar Aunty Juwairiyya ce ta yi sanadi katsiwa Hannah nazari da sauri Hannah ta mik'e tsaye Matar yaya Habeeb zan wuce gida me ye sak'onki a wurin yaya Habeeb"?
"Haleesa ta ja 'yar siririya tsoka karaf ta had'a ido da Aunty Juwairiyya gani irin mugun kallon da ta watsa mata batasan lokacin da tace "My regear to him"
Bata fuska Hannah ta yi haba! Haleesa gaskiya gaisuwa ta yi kad'an ki d'an k'ara da wata kalma wance za ta hana shi bacci ta k'are magana tana 'yarfe hannu shiru Haleesa ta yi tarasa abunda za ta furta ga Aunty Juwairiyya ta kafe ta da ido jira take ta ji abunda za ta Fad'a chan dabara tafad'o mata ta rok'o hannun Hannah zo mu je na rakaki a hanya na gaya miki abunda za ki fada masa suna fitowa Haleesa ta mitsine mata hannu ashe bakida kunya Hannah a gaban Aunty Juwairiyya kike irin wannan Zance"?
Hannah ta kyalkyale da dariya tace cab! Lallai kuwa Haleesa kinada aiki domin yaya Habeeb mutum ne mai son rayuwa jin dad'i gaba d'aya tsarin rayuwarshi ta turawa ce gwara tun wurin ki koyi yadda ake tarairaya miji a gaban kowa ki yi fatali da wannan kunyar taki cike da takaici Haleesa ta ja tsoki "You know what"?
Hannah ta girgiza kai "Bana son yayanki Hannah babban wulak'anci da zan yi wa kaina na yi sake Zuciyata ta kamu da sonshi ballatana ina da yak'ini cewa Zuciyata bara ta6a son wani d'a namiji a dalilin na mallakawa marigayi Yaya Habeeb ita zan aure yayanki ne saboda Mahaifyarku ba wai don ina sonshi ba kamar yadda shima banida muhalli a zuciyarshi tana k'are magana ta juya cikin zafin rai da tafarfasa zuciya Hannah tasha gabanta karki biyewa Zuciyarki Haleesa tasa ki aikata abunda zai sanya mutane su gano cewa ba aure soyayya Ku ka yi ke da yaya Habeeb hakan wata dama ce da za ta ba wa mak'iyaki nasara akanki''
Yatsine fuska Haleesa ta yi daga bisani tace " I don't care what's they people say oll I know banaso Habeeb Lamido kamar yadda shima baya sona na tsane shi kamar yadda ya tsaneni that's oll tana kare magana ta ra6a ta gefen Hannah tashige cikin gida Hannah ba ta yi mamaki jin wad'annan zafafa kalamai daga bakin Haleesa, domin tasan za'a yi haka ta yaya mutane da ke jinyar Zuciyoyinsu ace za'a had'a su aure da wannan zance zuci ta ja motarta ta nufi gida saukin ta d'aya tuni ta sallame k'awayeta da yanzu a gabansu Haleesa za ta furta wad'annan kalamai masu zafin gaske.
```HABEEB LAMIDO ```