← Book details Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 95

Sashe 14

Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Numashin Haleesa ya tsaya "chak ta d'auki tsawon 4-5 minutes tana nazari daga bisani ta zare jikinta daga jikin madam Hindu, tajuya ta dube gefenta "still yana tsaye hannaye shi zube cikin aljihu wando "Jean's d'in da yake sanye da shi karaf sukayi 4 eye's yadankara mata harara Haleesa ta'kara d'imaucewa ta runtsi idanuta gam madam Hindu tarik'o hannaye ta ta girgiza ta cikin sigar rarrashi tace _come on Haleesa open ur's eye's look at me_
Da kyar Haleesa ta bud'e eye's nata ta tsurawa madam Hindu idanu.
Haleesa kidaina tsoro shi mutum ne _He is my son Habeeb, u can call him yaya Habeeb Co's He is urs brother_
Haleesa ta'kara rud'ewa ta rikice iya rikicewa "she can't believe abunda madam Hindu take fad'a sai kawai tafashe da matsananci kuka cikin murya kuka tafara magana _No mommy dis is not my yaya Habeeb, yaya Habeeb is gone He is death_ ta'karasa magana had'e da sakin matsananci kuka mai ratsa zuciyar mai karatu, madam Hindu ta firgita da gani wannan hali da Haleesa tashiga ajiyar zuciya tasaki yayinda goga naku yana gefe yana aikawa Haleesa kallo mai cike da tsana wani wawa tsoki yaja yafisgi handle ya bud'e k'ofa yafice daga d'akin zuciyarsa na tafarfasa kamar, ruwan zafi a "kettle.
madam Hindu ta duk'a gaban Haleesa wance take dur'kushe a k'asa tana kuka kamar ranta zai fita, ta rungume ta Haleesa tace mommy yaya Habeeb ya mutu yatafi ya barni, narasa farin cikina banida saura jin dad'i a rayuwa mommy yaya Habeeb shine bugun numfashina banida Wanda zai so ni yabani farin cikin da yaya Habeeb yabani"?
Saboda haka mommy kidaina kiran wannan mai ido magge da sunan yaya Habeeb shi ba yaya Habeeb bane madam Hindu tarasa mafita sakamako yadda kalamai Haleesa suke sauka a kunnenta saida ta jajirce ta hanyar kawarda tsantsa rud'ani da take ciki tace kidaina kuka Haleesa kuka baya magani komai saida yak'ara jefa D'an Adam cikin wani hali, kiyi tawakalli a yanayi da kika riske kanki a ciki kowane tsanani yana tare da sauki matuk'ar kika jinginar da al'amura ki a wurin Allah{s,w,t} sai ki ga yayi miki sauyi da abunda baki ta6a tunani za ki samu a rayuwa bansan labari rayuwarki ba Haleesa amma da gani yanayi da kika shiga a yanzu na tabbata akwai, 6oyayye al'amari mai matuk'ar ban tausayi a tare da ke.
Haka madam Hindu tacigaba da rarrashin Haleesa da kalamai masu dad'i har tayi nasara shawon kanta tadaina kuka, saidai kuma zazza6i mai zafin gaske yarufe ta sai rawar sanyi take madam Hindu ta tashe ta tsaye a gefen bed ta zaunarda ita _panadol extra dauko tabata tasha daga bisani tace kwanta kiyi bacci Haleesa da kin falka za ki ji ki normal_
Haleesa ta bi umurni Madam Hindu ta kwanta domin ita kanta tana buk'atar kwanciya musanmman yadda kanta yake sarawa kamar zai rabu gida biyu, madam Hindu ta lullube ta da blanket ta kashe mata Ac had'e da ja mata k'ofa tafice, Haleesa ta lumshe idanuta kamar mai bacci tasoma backwards d'in kalamai mommy a firgici ta mik'e zaune sai yanzu ta fahimce inda kalamai mommy suka dosa tanufi mai idon magge d'anta ne sunanshi Habeeb, tadafe goshi cike da zullumi ta koma ta kwanta tana tunani makomar rayuwa ta anan gaba da haka har bacci ya sace ta.........
[31/08 7:48 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```35```

Direct 'karamin parlour madam Hindu tanufa zuciyarta cike da tausayi Haleesa, kwance yake akan _3 star_ ya hard'e k'afafushi a wuri d'aya madam Hindu ta tsaye tana kallonshi daga bisani tayi murmushi tadauke kanshi ta aza bisa ciyoyinta, a hankali take shafar sumar kanshi tace son yaushe ka shigo gidanan"?
Idanushi na lumshe cikin muryarshi mai matuk'ar dad'i yace _around 8:00 o'clock_
Madam Hindu ta tabe baki tace kai dai har abada ba za ka daina halinka"
Ya gyarar kwance shi ya kuma bud'e idanushi cikin shagwa6a irin ta sagartatu 'ya'ya yafara magana "please sweetheart bacci zan yi wance mahaukaciya 'yar aiki taki ta hanani bacci ke kuma mommy kinfara 'korafi akaina Allah za Ku haddasa min "headache
"Humm ba headache ba anything zai iya kama ka saboda ka k'i aure da kanada iyali ba Wanda zai dinga hanaka bacci please son ka manta da rayuwarka ta baya tsawon shekaru biyar da rasuwa salma ka kasa mantawa da ita ka daure kanemo life partner kai ma za ka fi jin dad'i.
I told you hundreds time's mom ki nemo duk wance tayi miki ki aura min Co's I don't have choice koda Janet kika ce na aure zan amince saboda banida za6i da yawuce naki yak'arasa magana had'e da Jan karan hancinta.
Madam Hindu ta buge mishi hannu tace "God forbid me za kayi da Janet"?
In har mom d'ina za ta sonta nima zan so ta kinsan duk abunda kike so nima ina sonshi.
"Look son I'm tired da wadannan kalamai naka kullum nayi maka zance aure sai ka buge da yi mini dad'in baki na tabbata da mahaifinka yana, raye da ba zai fad'a ka k'i ji farin cikina shine kayi aure Habeeb ka manta da kata6a rayuwa da salma.
"Mom please stop saying dat koda ace Dad yana raye ko ba ya raye I'm ready to follow urs instructions saboda ke mahaifiyata ce I'll do anything just to make you happy"
Madam Hindu tayi murmushi jin dad'i tace I know Son za ka iya yi komai akaina, baka ta6a sa6awa umurni na shiyasa nake alfahari da haihuwarka.
Habeeb yasaki tsad'ad'e murmushinsa kumatushi da k'asan geme shi suka lotsa yad'ago ya sumbace kumatu mommy yace "I love you mom
Madam Hindu tana murmushi ta mayar masa da cewa "I love too son.
Habeeb yak'ara shigewa jikinta tamkar k'aramin yaro
madam Hindu tace son!
A sanyaye yace"Humm!
Haleesa ta yi matuk'ar bani tausayi 'I think akwai wani babban al'amari a tare da ita har madam Hindu ta dasa aya idanushi na lumshe batare da ya bud'e su ba yace wacece da wannan sunan"?
Ita ce yarinya da na baro a bedroom"
"Humm mom karki d'auki damuwa 'yar aiki kisaka a ranki saboda nasan halinki da mayarda damuwa wani naki'
Saida madam Hindu tasaki ajiyar zuciya daga bisani tace Habeeb Haleesa ba 'yar aiki bace k'anwar juwairiyya matar masa'ud manager ce nan take, madam ta kwararo masa labari dalilin zaman Haleesa a gidanta tacigaba da cewa inaso nasan labari rayuwar Haleesa musanmman a yadda naji tana kiran sunan yaya Habeeb zan so nasan waye Habeeb a wurinta.
Habeeb ya yatsine fuska kamar ya ga kashi yace ki tambaye ta mana ni miye nawa a ciki"?
Cike da jin haushi madam Hindu ta shafi fuskarsa tace babu dama kai damuwa wani ba zai ta6a zama naka ba.
Habeeb ya yi murmushi had'e cewa tun da kinsan haka mom ki kyale ni nayi bacci,
Shikenan son na kyaleka kayi baccinka Habeeb ya lumshe idanu bai dogon lokacin ba yayi bacci yayinda madam Hindu tasoma tunani rayuwarta da ta gudan jininta Habeeb......

```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```

Jeeddah Aliyu🌹
[04/09 3:34 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [02/09 10:23 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```36```

```WANENE HABEEB???```
Chapter 14 · 0% Book details