← Book details Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 95

Sashe 18

Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Madam Hindu da Haleesa na zaune a _dining table_ Janet na gefen su tsaye yayinda Haleesa ke ta fama jujuya spoon d'in hannuta zuciyarta cike da zullumi yadda za ta ci abinci da ke gabanta.
A hankali yake taka stairs hannaye shi na cikin aljihu "black Jean's d'in da yake sanye da shi jikinsa na fitarda k'amshin turare intense man fuskarshi a had'e tamkar tsohon soja kallon d'aya Haleesa ta yi masa ta kauda fuska, yayinda shi kuma ko kallo bata isheshi ba da sauri Janet taja masa kujera ya zauna wani wulaqantace kallo ya watsawa Janet ya doshe hancinshi yana yatsinar fuska tuni Janet ta nisanta da shi saboda ta fahimce da ita yake madam Hindu ta dube shi tana murmushi tace son me ke faruwa naga ka doshe hancinka"?
"Very slowly yafara magana mom bakyaji yadda parlour nan ya gume da odour"?
Humm! Habeeb rigima sarki 'yan kyayami ni ba abunda naji tajuya wurin Haleesa tace Haleesa ko ke kinji wari a parlour"?
Girgiza kai Haleesa tayi cikin rawar murya tace nima mommy ba abunda naji.
Cike da jin haushin Haleesa Yaja tsoki sanin halinshi da mommy tayi yasa da kanta tayi mishi "serving yatsine yake cin abinci sai wani ya6ata fuska yakeyi, sai lokacin madam Hindu ta lura da Haleesa bata cin abincinta Haleesa ki ci abinci ki mana
Haleesa tad'ago ta dube mommy tace toh! Ta tsurawa abincin idanu fried rice with pepper chicken da had'e com slow a sama sai d'an uban Bama cream da Janet ta yaya6a mata duk duniya ba abunda Haleesa ta tsana irin Bama cream masifar wari shi takeji, tun ranar farko zuwanta Lagos yaya masa'ud ya yi musu take away na jallof rice aka saka shi tanaci saida tayi Amai kunya takeji tace da mommy bataci Bama cream kada wannan Mr arrogant yadauke ta a matsayi _villager_ Haleesa ta sauke numfashi ta ciko spoon ta kai bakinta runtsi idanuta tayi ta hadiye abinci yasoma ratsa throat nata duk iya k'ok'ari Haleesa nagani abincin yashiga hanjinta abun yagagara sakamako wani amai da yataso mata da sauri ta furzar da na bakinta tasoma kakari a firgici madam Hindu tarik'o ta "what's worry Haleesa"?
Haleesa takasa magana sai faman yun'kuri amai takeyi madam Hindu tajuya wurin Habeeb da ke cika yana batsawa jin yakeyi tamkar ya shak'o Wuyan Haleesa ya gagaura mata dirty Slave's tace "please son halp me with glass of water
Cikin zafin rai Habeeb ya mik'e yature kujera yafice daga dining area a zuciyarshi yace in har sai na bata ruwa ta mutu madam Hindu ta mik'e da kanta tadauko robar ruwan faro ta mi'kawa Haleesa da sauri ta k'ar6a tasha tad'ago idanunta da sukayi jajir madam Hindu tace sannu Haleesa murmushi mai cike da jin kunya Haleesa tayi tace yauwa mommy"
Yakamata na kira doctor Elizabeth ta duba ki.
Haleesa ta girgiza kai had'e da cewa no need mom dama banaci wannan abin duk lokacin da naci shi sai nayi amai ta'karsa magana had'e da nuna Bama cream da yatsanta dariya mommy tayi sosai Haleesa na tayata daga bisani ta tsagaita dariyar nata ta dungurewa Haleesa kai tace next time in har zuciyarki bayaso abun karki kara ci kinji"?
Haleesa tad'aga kai madam Hindu tasake yi mata serving d'in wani abinci, hankali kwance Haleesa take ci abincinta
Kinga kin kore mana wannan sarkin kyakyami abun kad'an ya haddasawa Habeeb tashin zuciya shi mutum ne matuk'ar tsafta gaske tsaftarshi har ta zarce ta masu hankali har madam Hindu ta dasa aya a zanceta Haleesa tana kallonta......
[05/09 9:48 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```44```

Murmushi Haleesa tayi tace mommy yana da gaskiya tsafta cikon addini, madam Hindu ta tabe baki tace Tsaftar Habeeb ta fitar hankali ce'
A wannan karo Haleesa rasa abun fad'a tayi sai kawai tasaki murmushi madam Hindu ce tafara kamalla cin abinci ta mik'e tsaye tace Haleesa in kin gama ina downstairs parlour Haleesa tad'aga kai tana gani madam Hindu tafice ta ajiye spoon tadafe goshinta tafara zance zuci "how long zan dauka a gidanan"?
Miyasa duk lokacin da naga Handsome nake rasa peace of mind"?
hawaye suka cika mata ido a baiyane tace I miss you yaya Habeeb da kana tare da ni da duk banshiga wannan halin ba I really miss you yaya Habeeb no matter where I'm I'll never ever forget your memories"
Bayan hannuta tasaka ta goge hawaye fuskarta, ta mik'e tanufi downstairs parlour madam Hindu na zaune a two star yayinda Habeeb yake zaune a k'asa ya jingina kansa jikin kujera yayi "crossing leg's nashi ya lumshe, idanu kamar mai bacci Haleesa tayi chak tana tunani ta yadda za'ayi ta'karasa parlourn madam Hindu na d'agowa ta hango ta tsaye tace Haleesa ki 'karaso mana Haleesa tamkar za ta fasa kuka tasoma tafiya zuciyarta cike da tsoron Habeeb jikinta na shacking tashiga parlour Sam bata lura da 'kafafu Habeeb ba jin tayi kamar ta taki wani abu tana sauke idanu ta k'asa taci Karo da k'afarta akan k'afafu Habeeb saura kiris tasaki fitsari a tsorace ta dube shi still idanushi a rufe da sauri ta sauke 'kafarta tajuya wurin madam Hindu taga hankalinta na waje TV tasaki ajiyar zuciya ta zagaye k'afafushi tanufi kusa da k'afafu madam Hindu ta zauna a k'asa madam Hindu tace tashi ki zauna akan kujera girgiza kai Haleesa tayi cikin sar'kewa halshe tace "No mommy nan ya isa nima nafi jin dad'i zama a k'asa madam Hindu tayi murmushi tacigaba da kallonta cikin zuciyar Haleesa tace thank god da guy nan ya ji lokacin da na take shi "He' gonna kill me a karo na biyu ta'kara kallonshi idanu shi a rufe ta tsurawa lips d'inshi ido ta tabe baki had'e da fara zance zuci kalli lips nashi very pink da su maybe yana using lipstick yana matsayin namiji yana Shafa lipstick wannan ae abin kunya ne mtss d'an daudu kawai da sauri ta kauda fuskarta da bari kallonshi.
Duk abunda takeyi Habeeb yana kallonta ta 'kasan ido a zuciyarshi yace _what's hell dis crazy girl looking at my face"?_ ta taka min 'kafa but she staring me just like plasma tv mtss I hate dis girl for d first time my eye's saw on her.
Mtss Haleesa ta'kara
Jan tsoki a zuciyata tacigaba da zance zuci ta _I don't known why anytime my eye's Shaw dis arrogant man I feel like crazy_ wata zuciya tace da ita ke Haleesa ina ruwanki da shi ki yi abunda yake gabanki shi d'in He doe's Care about you lokacin da ya ganki Sam bai nuna yata6a saninki "so forget about him tak'ara satar kallonshi ta yatsine fuska watakila bacci yakeyi naga tun lokacin da nashigo parlour nan idanu shi a rufe kin ji ki da wani zance banza Haleesa da ba bacci yakeyi ba da you're d first person da za ki sani Co's da yanzu ya falla miki mari ko kin manta kin taka 'kafarshi Haleesa tasaki ajiyar zuciya mtss nagaji da wannan zance zuci zuciyata ki barni na huta ta sada kai k'asa.
A zuciya Habeeb yace oh! God mommy akwai kwashe-kwashe ko zama me wannan crazy girl takeyi a gidanan oho"?
Gaskiya nagaji da gani ugly face nata I'll pack my luggage to leaves dis House be for I loose my temper nayi mata rashin mutunci har wani sunan ta rad'a min wai aljani mai idon magge ni ban kirata da suna aljana ba sai ita ce za ta kirani da aljani k'aramar yarinya kawai.
Madam Hindu ce tayi nassara katsi masa zance zuci da yakeyi ta hanyar kiran sunanshi Habeeb bai dai bacci kake yi a zaune ba"?
Ya bud'e idanushi yace idanu na biyu mommy ba bacci nakeyi ba
Cikin tsanani tsoro Haleesa tad'ago dama guy nan idanu rufe su kawai ya yi ba bacci yakeyi ba na shiga uku ni Haleesa tuni jikinta ya jik'e da gumi Bala driver ne yayi sallama yashigo falon yana kyalla ido ya ga Haleesa yadaka wani uban tsalle yana murza idanu shi yace boss yakasa furta abunda yakeso fada sai faman maimaita sunan Boss yakeyi madam Hindu tadaka mishi tsawa kai! Bala wannan wane irin sakarci ne"?
Ina matuk'ar yabawa k'o'kari Habeeb da yake iya zama da kai wani abin mamaki duk inda ya jefa k'afa yana tare da kai.
Bala driver yacire fencing cap yasoma fifita da ita yace madam wallahi aljana nagani a parlour nan, mtsss Habeeb yaja dogon tsoki ya mik'e cikin zafin rai da sauri Bala yanufi wurinshi yace Boss dubi chan ka gani aljanarka ce a zaune dama ni nasan za ta biyo ka kasan aljannu sun fi so kyawawa irinku ka shiga uku boss aure ka za tayi cikin tafarfasa zuciya Habeeb ya wanka masa mari shut up Bala I think you are insane yature Bala ya haura sama da gudu a tsorace madam Hindu tajuya wurin Bala tace aljana kuma Bala ina aljanar take"?
Bala yanuna Haleesa da yatsa yace gatanan zaune kusa da ke madam sau uku muna haduwa da ita a Yobe kuma kowane haduwa da mu kayi da ita sai yadauki dogon lokacin kafin mu sake ganita
Madam ta kyalkyale da dariya tace Bala wannan Haleesa ce ba aljana ba amma zo ka bani labari yadda haduwarku ta kasance nan take Bala ya kwararo wa madam Hindu labari haduwarsu da Haleesa madam Hindu tace Haleesa abunda Bala yafad'a gaskiya ne"?
Haleesa tad'aga kai miyasa baki sanarda ni kinta6a haduwa da Habeeb ba"?
Mommy gani nayi haduwar batada mahimanci, tafad'a cikin rawar murya madam Hindu tayi shiru alamar tunani nan take zuciyarta tafara sak'a mata wani abu......

```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S```

Jeeddah Aliyu🌹
[15/09 12:28 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [07/09 8:03 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```45```

Note:- _Masoyan Ni da yaya Habeeb Ku yi hank'uri 2 day's kudaina gani post hakan yafaru ne a dalilin matsananci ciwon baya da nake fama da shi_
Chapter 18 · 0% Book details