Sashe 16
Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
yadda za'ayi muje ka rakani a hanya sai mu yi magana, Habeeb ya yatsine fuska yace ni fa banaso yawo, salma tayi dariya had'e da cewa kadai shiga mota mu tafi tun lokacin da suka d'auki hanya Habeeb yake ta faman kame-kame ta wace hanya zai bi ya baiynawa salma mijin da yanemo mata daga bisani ya yi 'kundubala had'e da k'unar bak'in wake ta hanyar cewa aunty salma ina son ki saka fahimta a cikin wannan magana da nazo miki da ita ki gano cewa komai muk'addari ne daga Allah na zauna nayi nazari, ni nafi chanchanta da na zama aboki rayuwarki na har abada na amince zan aure ki aunty sal.....
Wawa birki da salma taka ne ya yi sanadi da Habeeb ya hadiye saura kalamai shi ta gangara gefen titi ta yi _parking_
Cikin yanayi mai d'auke da tsoro da mamaki take kallon Habeeb Sam bata amince da wad'annan kalamai da suke fitowa daga bakin Habeeb Lamido wai ita salma zai aura, da kyar salma tace Habeeb kasan abunda kake fad'a kuwa"?
Kwarai kuwa aunty salma kawai yanzu amincewar ki nake neman nan da d'an k'ank'ani lokacin matsalolinki sun zama tarihi.
Karka yaudare kanka Habeeb nima ka jefa ni a wasiwasi ni ba tsara aure ka bace I'm not your type Habeeb kada tausayi na, ya rinjaye zuciyarka daga baya ka dawo kana danasani marar amfani.
Auren ki ba zai ta6a jefani a danasani ba aunty salma ina tausayi ki ina da burin taimaka miki basan Inda zan je na nemo miki mijin aure ba, shiyasa na kawo miki kaina.
Dan Allah Habeeb kadaina fadar wannan magana, infact na girme maka ni ba tsarar aure ka bace in ka aure ni Habeeb ya za kayi"?
Kai yaro ne Habeeb ba lallai bane ka hango abunda nake hangowa cikin wannan al'amari salma ta'karasa magana had'e da share hawaye.
"I don't care all dis aunty salma don addini bai haramta ba kin girme ni so what's asalima ni sunnah zan yi domin kuwa Annabi{s,a,w} ya aure Nana khadeejat kuma ta girme shi karki kawo zance tazarar shekaru aunty salma kina kallona a matsayin yaro ba laifi, amma inason Kisani a yadda nake haka ba ke ba aunty salma kowace tafi ki shekaru zan iya sarafa ta.
Salma tazara ido tana duban Habeeb anyya kuwa, Habeeb bai zare ba iya sanita Habeeb baya shaye-shaye ballatana tayi tunani ko ya shawo shegiyar ne.
Tsawon _5 minute's_ salma tadauka tana k'arewa Habeeb kallo daga bisani, ta ya'ke zuciyarta ta hanyar furta ba zan ta6a amincewa na aure ka Habeeb domin nasan zan cutarda kai ne kawai nafi kowa sanin halinka nasan kalar mace da kakeso mallaka a matsayin matar aurenka _I'm not d one of them_ don haka mu yi closing wannan chapter banaso mu 'Kara tada wannan zance zan iya jure k'are rayuwata ba aure amma ba zan ta6a iya jure cutarda kai ba Habeeb.....
[04/09 8:20 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```
_❣the sweetest love_❣
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
```39```
Haba! Aunty salma in har kika ce ba za ki amince ki aure ni ba, kin butulcewa ni'ema da Allah yabaki ba addu'a da kike yi ne ba dare ba rana Allah ya tausayi miki yakawo miki ni a matsayin Wanda zai share miki hawaye ki amince da ni aunty salma nan da d'an 'kan'kani lokacin ki zama mallaki na.
Salma ta runtse idanu hawaye suka wanke mata fuska, wannan wane irin tausayi ta ne Habeeb yake ji"?
Cikin zafin rai salma tace Habeeb na 'Kare magana nace ba zan aure ka ba kuma kayi gagawa kafita min daga mota, Habeeb ya yi murmushi yace wai me kika d'auki kanki ne"?
Bansaniba fice min kawai daga mota Habeeb ya bud'e k'ofa yafita ya lek'a cikin motar yace na fita daga motarki aunty salma amma Kisani ba zan ta6a fita daga rayuwarki ba da k'arfi Salma taja mota ta tafi Habeeb ya bi motar da kallo tsanani tausayi salma na 'kara ratsa shi, salma batayi wani nisa ba tayi reverse tadawo wurin shi Habeeb yasaki murmushi domin yasan ba za ta iya tafiya tabar shi cikin bacin rai idanu ta sunyi jajir tace shigo mu tafi, Habeeb ya tabe baki cikin gadara yace ki tafi kawai"
Banaso iskanci Habeeb za ka shigo mu tafi ko kuwa"?
Kallon 'kasan ido Habeeb ya aika mata da sauri ta kauda fuskarta, ya bud'e k'ofa ya shiga ta'kara Jan mota suka d'auki hanyar gida Habeeb yace naga kin dauki hanyar gida kinfasa zuwa inda za ki je ne"?
Na fasa tafad'a kaitsaye har suka isa gida ba Wanda yak'ara magana suna k'arasawa salma ta balle k'ofa tafice da sauri tashiga gida, Habeeb ya shafi sumar kanshi, yasoma tunani 'kalubali da yake tunk'ara tabbas tun nayi niyar magance miki matsalarki ba abunda zai sanya na sauya ra'ayi na.
```BAYAN SATI D'AYA ```
Tsawon wad'annan kwananki Habeeb bai k'ara neman salma ba sai kawai salma tayi tunani sabul da baka ne ya yi domin tasan ba abunda zai yi da ita,
Kasancewar duk 'karshen wata {month} "family majeed Lamido kwai su da kwarkwata suna had'uwa a family house domin gudanar da family meeting kallo d'aya Habeeb ya yi wa salma ya kauda fuska, bayan an gama meeting d'in Habeeb yace yana da magana nan take yafara kwararo zance ina son nayi amfani da wannan damar domin in sanarda ku abunda yake faruwa tsakanina da salma gaba d'aya nutane da ke wurin suka d'ago suna masa kallon mamaki yayinda Habeeb yacigaba da cewa ni da salma mu kasance muna tsanani son juna saidai Salma tace ba zata aure ni ba saboda tafi ni yawan shekaru, gaba d'aya parlour yadauki surutu mutane da kyar sukayi shiru salma ta sada kai k'asa tana sharar hawaye domin tasan Habeeb yana yunkuri d'aukar Dala ba ganwo, bayan dogon sarhi da kace-nace da yabiyo baya, daga bisani babban d'a marigayi majeed Lamido da ke matsayin kamar uba a garesu kuma duk abunda yafurta ya zaunu yace, aje anemo masa dabino nan take yadaura auren Habeeb da salma ya kuma biyawa Habeeb sadaki, shi kanshi Habeeb ya girgiza da wannan hukunci na Alhaji Bello lamido, domin so ya yi sai ya sanarda madam Hindu yanzu me zai ce da ita saidai kash aikin gama yariga ya gama bakin al'k'alami ya bushe tun lokacin da aka watse meeting salma tanufi gida, tashige room d'inta tana aikin kuka domin tasan Habeeb ba sonta yake ba kawai dai tausayinta yakeji, batasan yadda za tayi da k'anwarta Maryam da ke masifar son Habeeb tana cikin wannan tunani Hajiya khareema da Maryam suka shigo kowane su fuska a had'e Maryam ce tafara magana cikin muryar kuka kin cucu ni aunty salma kin rabani da yaya Habeeb wane boka ne kika samu da ya yi miki asirin da kika mallaki zuciyar yaya Habeeb"?
Salma tad'ago idanu ta taf da kwalla tace boka kuma ni me yahadani da boka"?
Ke! Hajiya khareema tadaka mata tsawa kin shiga uku salma dama tsawon wannan lokacin da kika dauka k'unshe a d'aki ashe kina nan kina sak'a burin da yafi 'karfinki ke banda abin kunya ina kuda balle rumo sa ina ke ina Habeeb"?
Salma ta'kara fashewa da kuka Hajiya khareema ta ri'ko hannun Maryam tace zo mu tafi Maryam duk tsutsu da yakira ruwa shi ruwa kan doka.
Tabangare Habeeb kuma da kyar yasamu madam Hindu ta amince da salma acewarta sam salma bata dace da shi ba amma tunda yaji yagani shikenan, bayan kwana biyu da daura aurensu Salma ta tare gidan Habeeb, saidai wani abin mamaki da salma taci karo da shi.....
```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```
Jeeddah Aliyu🌹
[04/09 3:34 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [04/09 11:57 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```
_❣the sweetest love_❣
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
```40```