Sashe 21
Nida Yaya Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da k'arfi Habeeb ya murde mata hannu yace kin tafka babban kuskure na shigowa rayuwata tuni nagano cewa kina bibiyana, kuma sai na tabbata miki da cewa bansan daraja da k'ima mace banza 'yar iska irinki mai bin d'an namiji har gidansu da wannan Neman gindi zama da kike yi a wurin mom da fitowa kika yi kika fad'a mata gaskiyar dalili zuwanki gidanan.
Haleesa ta zaro manya idanuta masu cike da tsoro ta hadiye miyau masu masifar d'aci ta rushe da matsananci kuka tace karka jefeni da mummuna kalma yaya Habeeb don ina zaune a gidanku bashi zai baka damar ka fad'a mini magana son ranka, ka tambaye mahaifiyarka za ta fad'a maka dalilin zama na a gidanku. Habeeb ya galla mata harara had'e da cewa ke! Munafuka ni fa nagano cewa abu biyu ne yakawo ki a gidanan kodai kin zo daukar famsa wulaqanci da nayi miki a baya ko kuma kin zo neman soyayyata jin wannan furuci na Habeeb yak'ara rud'a Haleesa ta runtse idanuta tana kuka kamar ranta zai fita saboda zafi biyu Habeeb Lamido yahad'a mata ga zafin murd'e mata hannu da yayi ga kuma na magaganu da yake ta faman gasa mata, yayinda Habeeb yacigaba da cewa bara na fad'a miki ko a k'afa aka daura min ke zan kwance na yar Co's nafi k'arfinki infact ban ta6a jin na tsani wata 'ya mace sai akanki don haka kidaina yaudara mom ta hanyar ihun da kike yi kina cewa yaya Habeeb ya mutu ba zai ta6a dawowa gareki wai ke ga ki 'yar duniya Haleesa ta bud'e idanuta tasoma watsawa Habeeb kallon mamaki daga bisani tace tir da wannan duk'usashiya kwakwalwa taka da har ta tasanya maka tunani cewa ni Haleesa ina sonka me zanyi da kai bana d'aya daga cikin shashashu 'yan mata da kudinka da kyakyawa surarka za su rud'a kuma yau d'inan zan bar maka gidanku bara ka k'ara ganina ba har abada Habeeb Lamido ya ja tsoki wulgar da hannunta da k'arfi ya juya cikin tafiyarshi ta k'asaita yafita daga kitchen d'in Haleesa ta dur'kushe 'kasan tile's tafashe da kuka tasoma danasani zuwa garin Lagos da kyar ta mik'e tsaye ta nufi room d'in Hannah tafad'a kan bed tafara zance zuci ashe Habeeb Lamido mahaukaci ne in banda hauka don kawai ya ganni a gidansu zai ce ina sonshi mtss shashasha kawai mai k'aramar kwakwalwa nan take tafara tunina rayuwarta da yaya Habeeb da yaya Habeeb yana raye me zanzo yi a garin Lagos da har wannan arrogant zai same damar wulaqantani, Haleesa tacigaba da shashekar kuka madam Hindu ta murd'a handle tashigo d'aki ta hango Haleesa kwance tana kuka da sauri tanufe ta Haleesa lafiya me kike yi ma kuka"?
Cikin muryar kuka Haleesa tace mommy gida zan tafi, inaso gani Ammi naa nagaji da garinan tak'arasa magana had'e da rushewa da kuka madam Hindu ta rungume ta tace haba Haleesa don kinaso zuwa gida shine za ki dinga kuka"?
Yi maza ki share hawayenki ki tashi mu tafi na ajiye ki gidan Juwairiyya gobe masa'ud yasaka ki a flight ki koma Yobe da sauri Haleesa ta k'ank'ame mommy tace na gode mommy Allah yasaka miki da alkhairi, madam Hindu tad'ago ta tana murmushi tace Ameen Haleesa 'yar gidan mommy jiki na rawa Haleesa ta had'a kayanta madam Hindu sai faman dariya take yi mata had'e da tsokanarta a haka suka fice daga gidan zuciyar Haleesa cike da farin ciki tabar ma Habeeb gidansu, suna isa gidan Juwairiyya tun kafin Aderwale yabude mata k'ofa ta bud'e da kanta tafito Aderwale yabud'ewa madam Hindu k'ofa tafito tana dariya tace Haleesa sai murna kike yi za ki tafi kibar mommy koh"?
Haleesa ta rufe fuskarta da tafin hannuta Juwairiyya nagani su tafara washe hak'ora saboda kullum sai yaya salman ya kira waya ya tambayi Haleesa, madam Hindu ta zauna a parlour yayinda Haleesa tanufi d'akinta juice da ruwa masu sanyi Juwairiyya takawowa madam Hindu ta tsiyaya mata, a glass cup ta mik'a mata kur6a d'aya zuwa biyu madam tayi ta ajiye cup d'in bisa stool tajuyo tana facing Juwairiyya, tace Juwairiyya akwai magana mai matuk'ar mahimmanci da nakeso zanyi da ke akan Haleesa.....
```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```
Jeeddah Aliyu🌹
[15/09 8:00 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [15/09 4:50 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```
_❣the sweetest love_❣
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
```49```
Tun daga lokacin da nadaura idanuna akanta naji tashiga raina matuk'a, nayi matuk'ar tausayawa Haleesa a dalilin labari rayuwarta da yaya Habeeb da tabani gani halin da take ciki da Kuma yabawa da ingantaciya tarbiya da takeda ita yasa na yi wa d'ana Habeeb sha'arwata ko ba komai tarasa Habeeb ga kuma wani Habeeb yadawo watakila ko don sunan Habeeb kadai zai iya saka tarage tunani marigayi Habeeb bansaniba ko iyayyenku za su amince su ba wa Habeeb aureta har madam Hindu ta dasa aya Juwairiyya tana mata kallon mamaki daga bisani tace mommy karki ce na katsi miki hanzari sai naga kamar Haleesa bata dace da Habeeb ba saboda mu talakawa ne duk zuri'armu ba mai kud'i Juwairiyya tak'arasa magana had'e da sada kai k'asa, madam Hindu tayi murmushi tace Juwairiyya Yakamata ki bada kyakyawa sheda akaina da zuri'arta bana d'aya daga cikin masu kud'in da ke kyamar talaka a wurina mai kud'i da talaka duk d'aya ne shawara na zo neman a wurinki ya kamata ki k'arfafa min guiwa domin na cima aikin alkhairi da nayi niyya karki manta shekaru biyar a baya da suka wuce Habeeb yarasa matarshi a waje haihuwa, dalilin haka yakasa k'ara aure Juwairiyya ina buk'atar Habeeb ya yi aure saidai duk lokacin da na tuntube shi da zance aure sai yace na nemo mishi matar aure, ni kuma narasa yarinya da zan nemo masa wance za ta soshi tsakani da Allah ba don kud'inshi ko kyakyawa sura da Allah yabashi sai gashi kwatsan Allah yakawo min Haleesa har gida, kuma ta cika duk wasu sharudd'a da nakeso matar Habeeb ta kasance da su Juwairiyya tasauke ajiyar zuciya tace shikenan mommy sai kifara sanarda Habeeb in ya amince da Haleesa a za6inki daga bisani sai a sanarda iyayyenmu domin su ne kadai a halin da Haleesa take ciki za su iya tankwarata ta amince da zance aure.
Habeeb bashida matsala Juwairiyya duk abunda nakeso shima yanasonshi bamu ta6a samu sa6ani ra'ayi, Haleesa ta d'aga hankalinta tana buk'atar ganin Ammi karki hanata tafiya ni kuma zanyi amfani da wannan damar naje Yobe na nemawa Habeeb aureta.
Ba matsala mommy duk yadda kika ce haka za'ayi'
"Madam tayi murmushin farin ciki tace kira min Haleesa mu yi sallama, Juwairiyya ta mik'e tsaye tana washe hak'ora kamar mai talla toothpaste Haleesa na kwance Abba na bisa cikinta yana wasa doki, Juwairiyya tana dariya tace wannan k'aton yaro za ki aza bisa ciki yana doki sai yafasa miki ciki, Haleesa ta mik'e zaune tace Abba naa ba k'ato bane, Juwairiyya ta tabe baki had'e da cewa ki taso Ku yi sallama da "mommy za ta wuce Haleesa ta mik'e tsaye suka fice tare Madam nagani Haleesa ta'kara fad'ad'a murmushinta tace Haleesa ni zan wuce ki gaida Ammi kafin nazo mu gaisa.
"To mommy zai taji na gode sosai da d'ibin alkhairi ki agareni madam ta zuge zip handbag d'inta tafito da bundle na dubu d'ari ta mik'awa Haleesa gashi Haleesa ki yi wa su Ammi tsaraba Haleesa ta girgiza kai had'e da cewa hidima da kike yi da ni mommy tayi yawa ba zan kar6i kud'inki ba.
Madam ta mik'e tsaye ta mik'awa Juwairiyya kud'in Juwairiyya takasa k'ar6a kad'a kai "madam tayi batare da tace komai ba ta ajiye kud'in bisa hannu kujera, tajuya tafice cikin sanyi jiki Haleesa da Juwairiyya suka Mara mata baya da sauri Aderwale yafito ya bud'ewa madam mota, tashiga Haleesa ta dafa k'ofa tace mommy narasa da wance kalma zaiyi amfani da ita wurin gode miki, banida abunda zan saka miki da shi mommy saidai, zan cigaba da yi miki addu'ar fatan alkhairi ke da zuri'arki.
Madam tayi murmushi da ke nuna taji dad'i kalamai Haleesa daga bisani tace ba komai Haleesa ni na d'auke ki tamkar Hannah, Haleesa da Juwairiyya suna tsaye har motar madam tafice daga gate d'in gidan sannan suka juya zuwa cikin gida, Haleesa tafad'a bisa kujera ta ja wata doguwar ajiyar zuciya Juwairiyya ta zauna kusa da ita cikin sanyi murya tace Haleesa meyasa kike so komawa Yobe alhali da bakinki kika ce sai kinyi _3 week's_ za ki koma gashi _1 week_ kawai kika yi kince za ki koma ko anyi miki wani laifi ne"?
"Ba abunda akayi min kawai dai nagaji da garinan
Shikenan bara na shirya na rakaki kasuwa gobe sai ki bi morning flight"
Murmushi Haleesa ta yi, cikin zuciyarta tace hakan shi zai saka Habeeb Lamido yagano kwakwalwa da zuciyarshi sun cuce shi da suka haska masa cewa na zo Lagos ne saboda shi, ta yatsine fuska a baiyane tace _disgusting_ Juwairiyya ta zaro idanu tace lafiya kike Kuwa Haleesa"?
"Yes am absolutely fine
Murmushi Juwairiyya tayi ta mik'e tsaye had'e da cewa ki je ki d'auko mayafinki mu tafi batare da ta jira amsar da Haleesa za ta bata tashige bedroom d'inta.
Yinin ranar sun k'arace shi ne a yawon siye banza siye wofi ba su ne suka dawo gida ba sai ana kiran sallah magariba, don haka a gajiye suka shiga cikin gida kaitsaye kowane su yanufi bedroom d'inshi Haleesa ta jefarda mayafinta bisa bed tanufi bathroom tayi alwala bayan ta gama sallah ta zabga tagumi tasoma tunani Habeeb Lamido zuciyarta cike da mamaki shi wai ina bibbiya shi to me zan tsinta a wurinshi mtss mahaukaci kawai marar tunani, da kyar ta samu ta rinjaye zuciyarta tabarta ta gabatarda sallah isha dawowar masa'ud yasa tafito parlour ba rarrashin da banyi mata akan tayi zamanta koda _1 week_ ne ta'kara musu amma Haleesa ta k'ek'ashe k'asa tace ita dai tafiya za tayi dole masa'ud ya kyaleta......
[15/09 8:00 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```
_❣the sweetest love_❣
```®NWA```
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
```50```
```WASHE GARI ```