Sashe 85
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mommy itama jikinta ba ƙaramin sanyi yayi ba, haka hawaye yake gangaro mata ba ƙaramin tausayi yaran suka bata ba...
Itama Amarya ta kasa buÉ—e fuskarta acikin mayafi duk tana jin maganganun da yaran suke yi, sun bata tausayi sosai tana daga cikin mayafin amma kuka take yi sosai...
Areeph shima matsowa kusa dasu yayi yace "na gaya muku Mommyn mu mutuwa tayi..."
Amriish tayi saurin katse shi da cewa "a'ah ba mutuwa tayi ba guduwa tayi ta bar mu..."
Angel itama cewa tayi "meyasa ba'a sanar mana ta mutu ba, kuma banga mutane sun taru a gidan ba, ta haifi ƙanin mu ta aiko mana shi amma ita taƙi dawowa saboda bata son mu...."
Amriish fashewa tayi da matsanancin kuka tana faɗin "ku daina mun maganar Mommy ciwo na zai tashi, na fara jin ƙirjina ciwooo...."
Itama Angel fashewa tayi da kuka tana cewa "kiyi haƙuri Amrisha bana son ciwonki ya tashiii..."
Shima Areeph É—in kuka ya soma yi ganin yanda Æ´an uwansa suke kuka kuma sam baya son ganin ciwon Amriish ya tashi...
Ogah Junaid shima kukan yake yi yakasa dakatar da yaran da maganganun da suke yi akan mahaifiyarsu jin Amrish tana maganar ciwonta zai tashi ba ƙaramin tsorita yayi ba, haka zuciyarsa take bugun uku uku, nan danan ya miƙawa mommy Khubayr dake hannunsa yana ƙoƙarin nufan yanda suke kar Amrish ta faɗi...
Mommy abun mamaki yake bata ganin yaran tsawon shekara biyu amma sun kasa cire abu a ransu...
Junaid ganin Amarya tayi saurin durƙusa gwiwowinta a ƙasi duk ta rungumi yaran su uku a jikinta tareda fashewa da matsanancin kuka mai ratsa zukata, kuka take sosai still fuskarta na cikin mayafi tana rungume dasu,
Yaran ganin yanda ta rungumesu tana kuka yasa suka dakatar da yin kukan suna kallonta,
Abun yayi matuƙar ɗaure wa Junaid kai shin tausayinsu ne yasa take kuka haka ko kuma mai?
Kunnuwansa ne suke jiyo masa wani irin sauti wanda zaiyi wuya ya manta kalar sautin? wato kukan da yake jin Amaryarsa take yi, haka ya matso kusa dasu hannu na kakkarwa ya janye mayafin kan Amaryar,
Cikin firgici da tsoro haka Junaid yaja baya a razane da ƙarfi yake furta "Innalillahi wa inna ilaihi raju'un...". sauran kaɗan ya faɗi ƙasi yayi saurin dafe jikin gini ido a zazzare yana kallon Amaryar...
ÆŠagowa tayi tana bin yaran da kallo cikin kuka har eyes É—inta sunyi jaa tsabar kukan data sha,
Areeph da Angel da Amrish zaro ido sukayi waje cike da fargaba duk suka haÉ—a baki wajen cewa " *MOMMY*.."
tana kuka tareda faɗin "ku gafarce ni yarana, dan Allah ku yafe mun! Nasan banyi muku daidai ba amma inasonku har cikin zuciyata, ina ƙaunar ku..."
Angel cikin kuka tace "Mommy kin dawo gare mu?...". ta rungumeta tareda cewa "na dawo yarana kuna nan a cikin zuciyataa..."
Amriish itama kukan take tace "mommy kika sa ciwona yaita tashi sauran kaÉ—an na mutu...". Cikin yanayin kuka ta jawo Amriish jikinta ta rungumesu sosai kamar zata mayarsu cikinta,
Areeph shi kam babu bakin magana yana rungume da Mommynsa shima yana kuka yace "mommy akace kin mutu ashe ƙarya akeyi baki mutu ba..."
Tace "yarona ban mutu ba, gani na dawo gareku bazan taɓa yada ku ba har abada..."
duk suna rungume da juna sunata kuka babu mai rarrashin kowa daga uwar har Æ´aÆ´an...
Ogah Junaid kam a tsaye ya ƙafe baki na kakkarwa cikin ƙinƙina yace "Yushertttt....."
wani irin sanyi taji a zuciyarta jin an ambaci sunan da ta juma ba'a ƙirata dashi ba...
Idonta a lumshe a hankali take buɗe su har eyes ɗinta suka sauƙa akan Junaid wanda shima idonsa akanta yake,
A hankali ta ɗago da yaran daga jikinta duk ta sumbace su akan goshi sannan ta tashi ta nufi gurin da Junaid yake tsaye, wani irin kuka ne ya kuɓuce mata tayi saurin shigewa jikinsa ta rungume shi sosai tana kuka,
A ruÉ—e ya soma yin magana yana cewa "shin mafarki nake yi ko kuwa abunda idona yake gane mun gaskiya ne? Dan Allah idan mafarki nakeyi kada ku tashe Ni har sai na kammala ganawa da Yushert É—ina..."
Muryar mommy yaji yo tana cewa "ba mafarki bane gaskiya ne, tabbas Yushert É—inka kake gani a zahirance ba mutuwa tayi ba tana nan da ranta..."
Junaid É—ago da ita yayi suna fuskantar juna yace "tayaya hakan zata faru tsawon shekara biyu uwa tabar Æ´aÆ´anta, mata tabar mijinta...".
Ayush kasa cewa komai tayi sai hawayen dake gangaro mata,
Mommy tace "Ba laifinta bane nasan bazata taɓa barin ƴaƴanta har tsawon wannan lokacin ba, sannan tana ji tana gani bazata iya haifar jariri ta barshi atafi mata dashi har tsawon wannan lokacin bata ƙara ganinsa ba,
WaÉ—annan tambayoyin da zakayi inaso ka adana su zuwa gobe da safe duk zakaji abunda ya faru, yanzu dai kabar uwa ta gana da Æ´aÆ´anta kaima miji ka gana da matarka...."
Ta kalli Ayush tace "ganan jaririn ki har ya isoki girma..."
Ayush tana kuka tasa hannu ta karɓi yaronta a hannun mommy tana faɗin "Khubayr my son, nayi kewarka tin haihuwarka kullum tunanina akan wannan yaron da kuma sauran ƴaƴana da mijina duk nayi kewarsu...."
Khubayr har yayi bacci yatsa a baki sai tsotsa yake kamar wanda ya samu Nono, duk da yanzu ya wuce shan Nono two years now,
Mommy ficewa tayi daga É—akin ta basu guri, around 11:30Pm yanzu...
A wannan daren Ayushert da Ogah Junaid kwana sukayi basu yi bacci ba a yayinda sauran Æ´aÆ´an suka jeru duk sunyi bacci gasu akan gado gaba É—ayansu, sunyi kewar junansu sosai.....
Washe Gari kowa na gidan ya hallaru a babban fadar masarauta, ga sarki ga Mommy, uncle Artaff shi da iyalansa sai Ogah Junaid da Ayush ga yaranta duk sun mamaye ta...
Uncle Artaff ne ya kalli Junaid sannan yace "kayi haƙuri Junaid mun san munyi maka laifi, mun ɓoye maka abunda baka sani ba,
Ayshert ta shiga wani irin yanayi na ciwo wanda har anyi tsammanin ta mutu bayan ta haifi Jaririnta, har anyi mata wankan gawa an suturtata acikin likkafani za'a bisineta akaga ashe ba mutuwa tayi ba, saidai ta haɗu da ciwon hauka da kuma mantau hakan yasa muka tafo da iya Jaririnta, saboda babu halin shayar dashi domin bata san a yanda take Bama, sakamakon Jinn da suka raɓeta na cikin masarauta, sihirin dake jikinta na cewar babu wani Jinni dazai raɓeta ya karye hakan yasa tarin manyan Aljanu suka bibiyeta kuma niyarsu su rabata da Duniya saboda Aljanun da mahaifinta ya ƙoƙƙona su ta hanyar tsafi sune suka bibiyi Ayushert domin ɗaukar fansa, sun juyar mata da ƙwaƙwalwa, sun sa ta mance da ƴaƴanta, sun sa ta mance da mijinta, inda ace mun kawota nan yaranta bazasu samu nutsuwa ba sannan idon Aljanun zasu karkata zuwa kan yaran hakan yasa muka barta acan sannan muka sanar maka cewa ta mutu,
Malaman garin Makkah sun taya mu da addu'a sosai, da maganinnuwa na Musulunci saida aka dage da roÆ™on Allah tukun Allah ya bata sauÆ™i amma taci azaba bana wasa ba, kaima kanka Junaid bazakaso kaga Ayushert a wannan yanayin ba, domin ta koma tamkar Aljana, ason ransu in har basu kasheta ba toh kuwa zasu mayarta jinsinsu na Aljanu kuma zasu iya É—auketa su mayar da ita duniyar su na Aljanu, a gaskiya ka godewa Allah sosai, Addu'a itace makamin mumini kuma itace ta ceci Ayusher daga hannun Azzaluman Aljiin, wannan tsawon shekara biyun duk ana fama ne dasu amma yanzu Alhamdulillah ðŸ™, yanzu babu wata matsala dazai Æ™ara afkuwa mana kumadu....
Sarki Raamud yana hawaye yace "haÆ™iÆ™a na Æ™ona Æ´aÆ´an Aljanu ba adadi hakan yasa na nemawa Æingel sihiri wanda babu Aljanin dazai raÉ“eta sai gashi an wayi gari babu sihirin ashe kuma Aljanu sun É—ana mun tarko akan É—iyata .......
Haka suka zauna sunata tattaunawa duk acikinsu babu wanda baiyi kuka ba,
Da haka har kowa ya koma part É—insa...
After one Month
Ayushert taje ɓangaren swimming pool yawon shakatawa tana sanye da doguwar riga baƙa mai botula har ƙasi ta gaban rigar,
tana tsaye a bakin ruwa ga sumar kanta a baje ya sauƙa har gadon bayanta, ita kaɗai sai murmushi take tayi kwatsam taji an dafa kafaɗarta a tsora ce ta waiwaya tana faɗin "innalillahi wa inna ilaihi raju'un....". daiden lokacin da ƙafarta ya zame tayi baya zata faɗa cikin ruwan a ruɗe shima yakai hannu zai riƙota tayi saurin cabko rigarsa suka faɗa cikin ruwan a tare,
Saida suka nitse cikin ruwan lokaci guda suka ɗago da kayuwansu suna maida numfashi, Ayush turo baki tayi tana kallonsa cikin yanayin shagwaɓa tace "ka tsoratar dani over...". ya rungumeta tareda cewa "toh Sarkin tsoro...".
Bugan ƙirjinsa tayi tana dariya nan suka fara wasa a cikin ruwan kowa yana watsawa kowa, suna cikin wannan yanayin shauƙin saiga triplets suma sunzo wajen har da Khubayr wanda yake binsu da gudu duk yanda suka je,
Areeph yace "Daddy mommy me kukeyi acikin ruwan?..."
Ogah Junaid yace "wanka muke yi mana..."
Haka duk suka haÉ—a baki wajen cewa "muma zamuyi wankannn...."
Yace "toh shikenam duk kuzo...". Duk suka cire kayan jikinsu daga su sai pant, shima Khubayr cire masa sukayi suna zuwa duk suka faffaɗa cikin ruwan, Khubayr kam Mommynsa ce ta ɗauke shi acikin ruwan saboda shi bai iya ruwa ba, ana ajiye shi zai nutse ciki, haka suka rinƙa wasa a cikin ruwan nan Iyaye da ƴaƴa duk ɗin su,
Saida suka kammala suna daga cikin ruwan Ogah Junaid ya É—auki Areeph akan wuyansa, sannan ya É—ara Jarumarsa wato little Angel akan kafaÉ—arsa, itama Amrish ya É—auketa ata É—ayan hannun,
Ayushert kuma tana É—auke da Khubayr ta shige tsakiyar Ogah Junaid itama,
*NI KUMA ASMEETAH WACCE NA KASANCE MAI ÆŠAUKARSU A PHOTO NA SAITA KAN CAMERA TA NAYI SHUTTTTT NA ÆŠAUKE SU A PHOTO.....*
Alhamdulillah ðŸ™
Alhamdulillah ðŸ™
Alhamdulillah 🙠ala kulli hali...
Allah ina mai ƙara gode maka daka bani damar fara rubuta littafina mai suna Matar Damisa yanzu kuma ka bani aron kwanaki na gama littafina cikin ƙoshin lafiya,
Ya Allah duk kuskuren da mukayi acikin littafin ina mai neman yafiyarka,
Astagfirullah
Allah ka bani ikon fara New book É—in na cikin kwanakin nanðŸ™ðŸ™
Masoyana Nagode sosai da Addu'o'inku ðŸ™
Allah Ubangiji ya haÉ—a kayuwan mu agidan AljannaðŸ™ðŸ™ðŸ™