Sashe 52
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A lokacin dasu Mommy suka bayyano kowa saida ya tsorita da ganinta wasu kuma suka guggudu daƙer aka fahimtar dasu suka dawo hayyacinsu, Allah ya temaka General yana nan domin baya zaman nan, saida yazo ya shigar dasu Officer ɗinsa sannan yasa aka je buɗe Junaid,
Bayan shigar dashi Officer mommy tana ganinsa tayi saurin miƙewa tsaye tana faɗin "subhanallahi meya samu yarona? me kuka masa?..." tayi saurin riƙe shi ta zaunar dashi,
General ya dubi waÉ—anda suka kawo shi yace "daman bashida lafiya ne? shine baku sanar ba?.." girgiza kai suka yi tareda faÉ—in "wallahi bamu sani ba muma yanzu muka tarar dashi a wannan halin, dake ba wanda yake shiga cikin É—akin sai wanda yake kaiwa abinci da zarar yayi bacci..."
Jinjina kai General yayi tareda sunkuyar da kansa domin baisan mezai gaya musu ba, mommy durƙusawa tayi a gaban Junaid ta riƙo hannayensa tana kuka tareda faɗin "my son kayi haƙuri na aikata maka laifi, na tafi na barka ba'a son raina ba gashi na jefa ka a cikin mawuyancin hali ka gafarce ni my son...."
Junaid idonsa a lumshe kamar a mafarki yake jiyo muryar Mommy, a hankali yake buɗe idonsa kansa a sama yana kallon ceilling yana daga zaune ya sunkuyo da kansa idanuwansa suka sauƙa akan mommy, a razane yakai hannunsa biyu yana murza eyes ɗinsa ko mafarki yake ganin a zahiri yake kallonta yasa ya miƙe da sauri yana zazzaro ido waje,
Mommy itama tashi tayi tana cewa "ka ƙwantar da hankalinka my son nice momminka ban mutu ba..."
ta ƙarasa maganar tana yowa kansa da gudu ya juya yana ƙoƙarin fita daga cikin officer sai ga Marshal shima ya shugo cikin rashin sani sukayi gwarai, Junaid baya ya yo yana riƙe da goshinsa shima marshal riƙe goshinsa yayi yana kallon Junaid tareda cewa "wannan wani irin ganganci ne haka..." shi kuwa Junaid bai wani damu da gwaran da sukayi ba tsabar hankalinsa yana kan mommy, malam Lawan ne ya nufo kanshi yana faɗin "kaga Junaid ka kwantar da hankalinka mahaifiyarka ce ta dawo gareka ba mutuwa tayi ba, ta samu agajin gaggawa ne yanzu kuwa ta samu sauƙi ta dawo..."
ya ƙarasa maganar yana dafe da kafaɗarsa shi kuwa idonsa akan mommy baki na kakkarwa yace "are you sure? ka tabbatar mamana ne? bata mutu ba?..." Malam Lawan ya nuna sarki Raamud yace "kasan wancan mutumin?..." Junaid idonsa yakai kan sarki Raamud yana jinjina kai tareda faɗin "wannan shine Baban Yushert..." malam Lawan yace "tabbas shine kuma Baffanka, a lokacin da mahaifiyarka take neman agaji Narasimha ne yazo ya ɗauke ta sukayi mata magani..."
cikin rashin fahimta Junaid yace "wanene Narasimha?.." malam Lawan girgiza kai yayi sannan yace "haba Junaid kodai duk firgicin ne ya hanaka tuna komai? na gaya maka komai akan su ai, sannan shi Narasimha shine malaminsu kuma likitansu kuma mai basu kariya..."
sai a lokacin Junaid ya sauƙe nannauyar numfashi yace "wayyo Allah nah! na fahimta Allah na gode maka daka ceci mahaifiyata..." itama mommy kuka take tayo kansa tana faɗin "Junaid my son.." tasa hannu tana goge masa hawaye, cike da farin ciki Junaid yake kallon mommy yana dariya tareda zubar da hawaye yasa hannu ya rungumeta lokaci guda ya fashe da matsanancin kuka yana ƙiran sunan mommy, shi da mommy gaba ɗaya kuka suke yi babu mai rarrashin juna, Sarki Raamud ne ya zo yanda suke yasa hannu yana bubbugan bayan Junaid a hankali yana rarrashinsa, ɗagowa Junaid yayi yana faɗin "Mom meyasa zakiyi nisa dani, meyasa zakiyi tsawon watannin nan baki dawo gareni ba, na shiga damuwa sosai na rashin ganinki ga Yushert bansan a wani hali take ciki ba, shin sun kasheta ne ko tana raye, Mom Ina cikin damuwa..."
Itama mommy kuka take tace "a'a my son Ayush tana raye, na dawo kenam bazan ƙara tafiya na barka ba my son,
ka duba kaga yanda ka koma? duk ka fita hayyacinka akwai rashin kulawa a tattare dakai my son..."
Junaid kallon yanda Marshal yake yayi sannan yace "Mom sun zalunce ni, suka kulleni tsawon wata uku banji iskar duniya ba, nabar aikin nan bazan ƙara zuwa aikin nan ba, gwara naita zama a gida amma babu ni babu aikin soja na ajiye, kuma daman ai sun koreni...."
Mommy tana shafar fuskarsa tace "it's okay my Omomo duk yanda kace haka za'ayi tinda basu kula mun dakai yanda ya kamata ba...."
General dake zaune yana sauraronsu ya katse su da cewa "a'ah Junaid bafa koranka akayi ba, an ɗan dakatar dakai ne kuma yanzu an dawo dakai bakin aikinka..." kafin ya iddasa maganar Junaid ya katse shi da cewar "impossible! bana juran wulaƙanci, da a wulaƙantani gwara na ajiye komai nawa sabida haka na ajiye aikina...." yana ƙarasa wa yaja hannun Mom yana faɗin "please Mom mu tafi am not feeling well..". ya jata sukayi waje, malam Lawan da sarki Raamud kuwa haƙuri suka tsaya bawa General kafin suma suka fice, duk ba wanda ya gane sarki Raamud sakamakon yayi shiga irin na hausawa, danƙararriyar gizna ne a jikinsa da babban gariya sai kuma hular daya ɗora akansa bayan rage tsayin sumar kansa dayayi,
suna fita suka tarar da Junaid da Mommy a bayan seat suna zaune zaman jiransu, malam Lawan da sarki Raamud kuwa gaban motar suka shiga malam ne mai driving kai tsaye gida suka nufa, Junaid ganin gida ake shirin komawa yayi saurin dakatar dasu tareda faÉ—in "bazan koma gida ba saida Yushert É—ina..." murmushi malam yayi sannan yace "okay mu wuce prison kawai..."
Mommy abun ya bata mamaki sosai tace "my son wai yaushe ƙullaliyar soyayya ta shiga tsakaninku har haka ne?...".
kawar da kai Junaid yayi yace "Ni ina fushi dake mommy tinda har zaki É—aura mun Aure ba tareda sanina ba..."
Murmushi mommy tayi sannan tace "Hmmm! a lokacin wahalar dani zakuyi shiyasa ban sanar muku ba amma tinda yanzu kun gane da kanku shikenam..." suna cikin hirar su har suka isa gidan prisoner, wani ne daga cikin security ya shugo dasu har cikin prison aka kaisu wajen da zasu zauna, shi kuwa ya tafi ƙira musu Ayush...
Ayushert tana ƙwance a ɗakinsu sakamakon ciwon cikin dake damunta, ga yanda cikinta yaketa motsi shi kaɗai ita kuma Hafizat taje tana musu wanki, wata mata ce christal ta shugo cikin ɗakin ganin Ayush a cikin wannan halin ne yasa tazo gabanta da sauri ta tsuguna tana faɗin "sorry kinji koh, cikinki na miki ciwo ko sorry, tashi maza kinji..." Ayush daƙer ta iya tashi saida christal ta temaka mata ta kuma cewa "cikin ki yanzu wata nawa ne?.."
Ayush tana kallonta cikin sanyayyar murya tace "jiya likita tazo dubani ta ce yanzu ya shiga wata takwas ne..." Joy tace "wow halalluya kin kusan haihuwa, yanzu aka sanar mun cewa kinyi baƙi suna can guess place...". Ayush zaro ido tayi tana dafe da ƙirjinta tace "daga kotu ko? sun zo dubani ne da zaran na haihu su ratayeni.." Joy tayi murmushi tace "ki ƙwantar da hankalinki babu abunda za'a miki, wannan baƙin bana kotu bane tashi muje ko.." ta riƙe hannun Ayush ta tallafa mata ta tashi daƙer take tafiya tsabar girman cikin,