Sashe 39
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
tana cikin flawowin gidan tana laɓe da akwatinta ta wajen bakin gate, tana jin wayanda Maigadi yake yi da Dr Hasheem ita damuwarta maigadi ya tashi daga gurin ta samu ta fice a gidan, ga ta ko ina hasken nepa ne,
can tana tsaye sai taji maigadin yana faÉ—in "wayyo marata fitsari ya matseni da yawa, bari na É—an zagaya nazo kuma na danna kwaÉ—o a gate nima na É—an yi bacci na.." yana barin wajen kuwa Ayush tayi saurin buÉ—e gate ta fice tana jan akwatinta da sauri,
daƙer ta samu napep a wannan daren ta nufi hospital yanda Junaid yake,
suna isa asibitin kafin ta sauƙa daga cikin napep sai ga motar Malam Lawan ya fito daga cikin asibitin ya wuce cikin gari, fitowa tayi ta sallami mai napep sannan itama ta shige cikin hospital tana rurrufe fuska kamar wata marar gaskiya, ajiye jakarta tayi a guri guda tukun ta ƙarisa shige cikin compound ɗin hospital, lelleƙa ɗakuna ta shiga yi amma ta rasa a wani ɗaki aka ƙwantar da Junaid, wani ma'aikaci ne yayi mata magana ta bayanta yana cewa "Hajiya wa kike nema ne?.."
juyowa Ayush tayi duk ta rufe fuskarta da mayafinta tace "am amm room ɗin da aka ƙwantar da Oga Junaid nake nema..."
yace "Okay zo na nuna miki" yayi gaba itama tabi bayansa.
suna zuwa wajen tayi saurin buɗe ɗakin ta shiga ganinsa tayi a ƙwance yana lumshe da ido alamar bacci yake, ga yanda aka ɗaura masa ledar jini a hannu, da sauri ta ƙariso gurin tana kuka tareda sa lallausar hannunta tana shafa masa fuskarsa,
Junaid kamar a mafarki yake jiyo kukan Ayush, motsi ya fara yi a hankali yana ƙoƙarin buɗe idonsa, dasauri Ayush ta miƙe tareda shiga bayan labule ta ɓoye, buɗe eyes ɗinsa yayi ya juyo yanda yake jin kukan yaga ba kowa, ƙoƙarin tashi ya fara yi daiden lokacin da Malam Lawan ya shugo hannunsa riƙe da ledojin abun ciye-ciye, ganin Junaid yana shirin tashi ne yasa yayi saurin ƙarasowa yanda yake yana faɗin "lafiya kuwa Junaid? zaka gotar da alluran hannunka fah..."
Junaid hannu yasa ya dafe kansa dake bala'in masa ciwo, duk anbi an zazzagaye kayin da bandeji cikin sassanyar murya yace "malam ina Yushert?..."
girgiza kai malam Lawan yayi yana murmushi yace "Junaid kenam tin farkon farfaɗowarka kake ta tambayar Ayshert, yanzu ma kayi bacci ka tashi da sunan Ayshert a bakinka, shin meyasa bazakayi haƙuri ka danne zuciyarka ba..."
Junaid ɗagowa yayi yana kallon Malam kamar zaiyi kuka yace "bazan taɓa cire Yushert a raina ba, haka kuma bazan taɓa rabuwa da Yushert ba, domin ita ɗin matata ce kuma jinin jikina..."
Malam ne ya dafa kafaɗarsa tareda cewa "komai ɗan lokaci ne Junaid, idan kayi haƙuri Ayshert zata dawo gareka, a halin yanzu bazata fahimce ka ba, ka barni da ita Insha Allahu zata fahimce ka, inaso ka sani fa mahaifiyarka ta ɗaura muku Aure ne a ɓoye indai ba waɗanda aka ɗaura a gabansu ba babu wanda zai bada shaidar Aurenku, amma Alhamdulillah akwai shaidu da yawa waɗanda a gabansu aka ɗaura acikinsu har da ni da kuma abokin mahaifinka Barrister Aminu, kuma sannan ga katin shaidar Aure an bugosu tin a ranar, idan na samu zama da Ayshert zan sanar mata cewa tayi tunanin lokacin da Angela ta musulunta, a lokacin a gabansu nayi waya da Hajia Fateema akan batun Auren, ita marigayiya Maryam ta fara mun tambayoyi akan maganar Auren da nake yi da mahaifiyarka, tabbas da Maryam tana raye ita zata fahimtar da Ayshert toh amma nima zanyi iya ƙoƙari na domin Ayshert ba ƙaramin tsanarka tayi ba..."
Junaid yana dafe da goshinsa yace "bani na kashe mata mahaifiyarta ba, wallahi bani bace! hasali ma in badan mahaifiyarta ba da yanzu bana raye a doron ƙasa, an kawo mun hali ta baya a daiden lokacin mahaifiyarta tazo ta shige tsakiya harin ya sauƙa akanta, ta ceci rayuwata,
taya zan kashe ta? bayan Mahaifinta har dashi ya taya mu yaƙan babban maƙiyi tabbas ya taka rawar gani sosai, daga ƙarshe aka kamashi a matsayin mai laifi, shin taya zan bari ya cigaba da zama a matsayin mai laifin? Bayan yanzu na tabbatar shi ɗin ɗan uwan mahaifi nane, kafin na dawo Nigeria saida nayi silar fitowarsa daga cikin maƙarƙama, yanzu haka yana can cikin masarautar sa cikin ƙoshin lafiya, amma Yushert ta gagara fahimta ta tasa wuta a gidan mu ta ƙona mun mahaifiyata, da wanne zanji a cikin zuciyata, nasan ciwon raɗaɗin mutuwar mahaifiyarta ne yasa nima ta rabani da tawa farin ciki, shiyasa na danne ƙonar dake cikin zuciyata a yanzu burina shine Yushert ta dawo gareni ta yadda dani sannan ta maye mun gurbin mahaifiyata data rabani da ita, nima kuwa na maye mata gurbin data rasa, to ya zanyi mata..."
ya ƙarasa maganar yana fashewa da kuka kamar wani yaro ƙarami...
Ayush dake bayan labule itama kuka take ba tareda ta bari kukan ya fito ba, duk ta gama jin tattaunawarsu a zuciyarta take faÉ—in "na yarda dakai Yaya Junaid, na yarda dakai, amma bazan iya cigaba da zama dakai ba, ni na kashe maka mahaifiya taya zanji daÉ—in cigaba da tarayya dakai,
nayi dana sanin aikata wannan zaluncin da nayi, nayi dana sani wayyo tirr dani! Mommy ta rufa mun asiri ta nuna mun kulawa kamar ƴar cikinta, Allah sarki matar arziƙi ki gafarce ni, na aikata babban kuskure a rayuwata, tabbas rayuwata bata da wani amfani..." ta toshe bakinta tana kuka ciki-ciki...
Malam Lawan daƙer ya samu ya rarrashi Junaid sannan ya buɗe ledar daya shugo da ita, ya fitar da gasassun kaji ya baza masa su a cikin ledar, sannan ya buɗe masa lemuka na fata dana ruwa..
daƙer yake lallaminsa yake ci cikin nutsuwa da kulawa..
Ayush ƙamshin kajin ne yake kawo mata hari, kwata-kwata bata ƙaunar jin wannan ƙamshin, zuciyarta ne yake ta faman tashi, da sauri ta toshe bakinta da hannayenta biyu sakamakon aman da ya tsaya mata a maƙogaro, sai faman zazzaro ido take waje, yunƙurawa tayi ta ɗanyi wani ƙara kaɗan..
wannan ƙaran aman ne ya sauƙa akan kunnen Junaid, ɗagowa yayi yana waige-waige,
Malam Lawan yace "lafiya kuwa?.."
cikin sassanyar murya yace "ƙara naji, kamar wani yana cikin ɗakin nan..."
murmushi malam yayi sannan yace "kai dai ba'a rabaka da mita, ni banji motsin kowa ba, kaide cigaba da cin abincin ka, so nake na samu na tafi gida idan ka kammala kaga yanzu ƙarfe 12 saura dare yayi sosai, amma ina tunanin barinka kai kaɗai.."
Junaid idonsa akan malam yace "dare yayi kam malam yakamata ka koma gida, asibitin akwai security sosai, ba damuwa..."
da murmushi a saman fuskar malam ya É—an shafi gefen fuskar Junaid yana faÉ—in "shikenam zan tafi ka kula da kanka, Allah yayi maka Albarka.."
Junaid jinjina kai kawai yayi yana kallon Malam har ya fice daga É—akin...
Bayan fitar malam ɗaukar ledar kajin yayi ya ajiye a gefe guda domin baya buƙatar cin komai, kawai malam ne ya takura masa akan yaci,
har zai kishingiɗa ya ƙwanta kuma du ya sake jin yunƙurin amai, fasa ƙwanciyar yayi yakai idonsa saitin yanda yaji ƙaran, fincike kalurar hannunsa yayi sannan ya sauƙo daga kan gadon ya nufi gurin, hannu yasa ya yaye labulen ƙwatsam idonsa ya sauƙa akan Ayush wacce take tsaye duk ta ɓata kayan jikinta da amai, hannayenta dake toshe da bakinta suma amai ne yake gangarowa, ganin yanda Junaid ya zuba mata ido ne yasa ta wuce ta gefensa ta shige toilet, kai tsaye wajen sink ta nufa taje ta cigaba da ƙwarara aman da bai gama fitowa ba, Junaid ne shima ya shugo cikin toilet gaba ɗaya hankalinsa ya tashi jin yanda take ta yunƙurin amai kamar zata amar da kayan cikinta ga bata ci komai ba..
ji tayi ya dafa kafaÉ—unta biyu cikin sexy voice ya furta sunanta "Yusherttt..."
itama É—agowa tayi a hankali tana kallonsa ta cikin madubi idonta yayi lufu-lufu sun kumbura tsabar kuka, fuskar nan yayi jawur murya a sanyaye take magana "Ni ni bana son jin warin nama!, banason jin warin nama!..."
juyar da ita yayi suna fuskantar juna yana kallonta cikin so da ƙauna, hannunsa yakai ta bayan rigarta ya soma zuge mata zip har zuwa ƙasa, ta saman kafaɗarta ya zamar mata da doguwar rigar har ƙasa ta zauna daga ita sai breziya da pant, haka suke kallon juna kamar zasu haɗiyi junansu daga baya Junaid yasa hannu ya rungumota kan faffaɗar ƙirjinsa ya manneta sosai da jikinsa yana shafar sumar kanta har zuwa gadon bayanta, yana cikin shafar bayanta ya ɓalle mata brezy,
itama hannu tasa ta bayansa ta rungume shi tana kuka...