Sashe 12
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dasauri ta tashi ta buÉ—e É—akinta ta nufi É—akin Junaid, cikin sa'a kuwa ta samu É—akin a buÉ—e ta shige, bincike ta soma yi a É—akin tana É—arÉ—ar kar yazo ya sameta, gaba É—aya drowers ta bubbuÉ—e da wardrobe amma bata ga alamar littafin da takobin ba, zama tayi a bakin gadonsa tayi tagumi tana tunanin aina zata samu takobi da kuma littafin, hankalinta ne ya dawo jikinta ta É—ago tareda kai eyes É—inta waran secret room, a ranta tace "wancan É—akin na meye neh? me ake ajiye wa a gurin? tabbas indai Yaya Junaid yaga waÉ—annan abubuwan to bazasu wuce can É—akin ba..."
tashi tayi a hankali take tafiya har ta iso saitin É—akin tasa hannu ta tura ko zai buÉ—u cikin rashin sa'a taji É—akin a rufe ansa masa key, yarfe hannayenta biyu tayi cikin nuna damuwa tace "kashhh..."
a ruɗe ta juyo ta nufi drowers tana checking key ɗin ɗakin, duk ta duba bata gani ba, har ta haƙura ta juya zata fice a ɗakin tayi tunanin ɗaga pillow bed ɗinsa, tana dubawa kuwa saiga key, a hanzarce ta ɗauka taje ta buɗe ɗakin, abunda ta fara gani shine ƙaton photon mahaifinta, shi ya ja hankalinta taje gaban photunan dake a mammanne a jikin bango ta tsaya, ganin photon mahaifiyarta kuma yasa ƙirjinta bugawa da ƙarfin gaske, kafin kace wani abu hawaye duk ya wanke mata fuska, tana kallonsu tana zubda hawaye ita har ta manta abunda tazo dubawa, tana cikin wannan halin taji motsin mutum ta wajen ɗakin wato bedroom, gabanta ne ya yanke tana faɗin "innalillahi wa inna'ilahi raju'un, nashiga uku ya dawo..."
Bayan shugowar Junaid cikin ɗakinsa zama yayi a bakin gado ya dafe kayinsa da hannayensa biyu yana kallon ƙasi kamar mai tunanin wani abu, yana cikin wannan halin yaji an turo ƙofa an shugo, ɗaga kansa yayi ya kalli Angel ya maida kansa a yanda yake tareda faɗin "jarababbiya kin dawo kenan.."
Zama tayi daf dashi tace "my man daman kai nake jira ka dawo, akwai wata alfarmar da nake so kayi mun.."
ÆŠagowa yayi yana kallonta yace "ina jinki..."
tace "daman! daman!! daman so nake na duba cameran tsaro na gidan.."
yamutsa fuska yayi yace "mezaki duba?..."
cikin shagwaɓa take magana tace "inason duba fice da shige na mutane a ranar shagalinka.."
Ba tareda ya kalleta ba yace "akwai abunda ya faru ne agidan?.."
Kamar zata yi kuka tana yarfe hannu tace "kaiii Ogah Junaid I can't answering your questions is too much.."
juyowa yayi yana kallonta cikin yanayin jin bacci yace "ok leave my room if not.."
tana turo baki tace "toh daman akan case É—in Ayush ce..."
girgiza kai yayi sannan yace "daga ke har ita banida lokacin ku.."
Da sauri ta durƙusa ƙasi ta ɗora hannayenta biyu akan cinyarsa tace "Please My man I beg you ka temaka mun na gano gaskiyar lamarin, dan Allah ita fah Ayush ko baka ɗauketa a matsayin budurwa ba ya kamata ka riƙeta a matsayin ƙanwarka ita fah marainiya ce batada kowa in baku ba, nasan dai bazaka bar ƙanwarka ta shiga cikin wannan matsalar kuma ka shareta ba...."
Dogon numfashi yayi sannan yace "maganarki gaskiya ne but Yushert tayi hurting heart ɗina da yawa, koda yaushe matsala take kawo mun, idan har bazata iya faranta mun ba nima kuwa bazata ga abunda take so daga wajena ba, especially video da aka turo mun nayi danasanin haɗuwa da yarinyar nan, naji bana ƙaunarta a raina, wallahi na tsaneta bana sonta tinda har zata iya aikata wannan ƙazantar da ƙazamin mutum irin wannan ɗan shaye-shaye haba tirr, Angel idan zakiyi maganar Yushert kada ki sake sakoni acikin wannan al'amarin, na riga da na yanke alaƙata da ita, kije kiyi binciken ki amma babu ruwana..."
Angel kanta a sunkuye kamar ta rausa ihu tsabar takaicin jin kalaman Junaid daƙer take motsa baki tace "shikenam insha Allahu bazan sake yi maka maganar Ayush ba, yanzun ina key ɗin ɗakin?.."
Ayush tana daga cikin secret room tana jin duk tattaunawar da suke yi akanta, sam bata jin daɗin furucin Junaid ba haka take kuka a hankali mai cin rai, jin Angel ta tambayi ko key ɗin ɗakin da take ciki yasa ta zabura ta samu bayan kujerar ɗakin ta ɓuya a gurin!....
Idon Junaid ne yayi jawur tsabar baƙin cikin da yake ji idan ya tuno da video Ayush, kamar ya fashe da kuka haka yake ji, a hankali ya furta "ki duba ƙasi pillow zaki ga key..."
Da sauri Angel ta tashi ta nufin gurin ta É—aÉ—É—aga pilolin bata ga key ba tace "My man nifa Banga key ba..."
Ɗago da kansa yayi da sauri yana kallon gurin, tunani ya shiga yi shifa a saninsa da hannunsa ya ajiye key ɗin nan, sai a lokacin ya fara bin ɗakin da kallo yana jinjina kai yace "da duk kan alamu an shugo mun ɗaki kuma anyi mun bincike.." ya kai idonsa gurin da ƙofar ɗakin secret room yake ya tashi yana takawa a hankali yaje gurin, hannu yasa ya turo ƙofar sai yaga ta buɗu,
zaro ido yayi waje da ƙarfi ya furta "whattt..."
ya juyo bayansa yana kallon Angel yace "kin shugo mun É—akin nan before?.."
Girgiza kai tayi tace. "wallahi ban shugo ba, girki nayi wa mommy..." kafin ta ƙarisa maganar ya katseta da cewa "bana son ƙarya fa da kuma munafurci..."
murya na kakkarwa Angel tace "wallahi tallahi Ogah Junaid ka yadda dani ban taɓa yi maka ƙarya ba, ban shugo bedroom ɗin nan ba sai yanzu..."
Girgiza kai yayi sannan yace "good...."
ya shige cikin É—akin yana kalle-kalle,
Ita kuwa Ayush tana bayan kujera tayi shuru ko motsi baka ji,. saida ya gama dudduba babu kowa yana tsaye idonsa suka sauƙa akan jan material ɗinta akwai ɗan zirin da bai gama ɓuya ba,
Junaid tsayawa yayi yana murmushin gefen baki irin na muguntan nan, ya É—auki pillow kujera ya jefa mata shi,
a tsorace ta tashi tana kuka a zabure tayo kan Junaid tana faÉ—in "ganan kuliyar kwanaki tazo zata cutar dakai Yaya Junaid, ta rungumeshi sosai!
hannu yasa ya finciketa tareda wurgata saman kujera yana zazzaro ido yace "meya kawoki cikin room É—in nan? me kika zo yi? sannan ki gaya mun taya kika san akwai É—aki anan?..."
tasowa tayi tana faɗin "dan Allah Yaya Junaid kayi haƙuri, ka daina jin haushi na, wallahi ban aikata abunda kake zargin na aikata ba...."
Junaid zuciyarsa ce ta hauro sosai ga takaicin bata amsa masa tambayarsa ba, cikin zafin nama ya cabki wuyanta ya gwara da jikin bangon ɗakin, ƙara ɗaya tayi ta sume a gurin tsabar bugun da yayiwa kayinta, zata faɗi ƙasi yayi saurin riƙeta ya mannata a saman ƙirjinsa ya ƙanƙameta sosai shima fashewa yayi da kuka,
Hajijiya ne yake shirin ɗaukarsa yana rungume da Ayush ya zauna daƙer akan kujera, ita kuma ko motsi batayi ido a rufe sai goshinta da yaketa ambaliyar jini, shima duk ya ɓata jikinsa da jinin da Ayush take zubarwa,
ya kwantar da kansa akan sumar kayinta yana ta faman zubda ƙwallah....
Angel tana zaune a bedroom taji shurun yayi yawa har zuwa wannan lokacin Junaid bai fito daga cikin wannan ɗakin ba, miƙewa tayi ta nufi ɗakin don ganin meke faruwa domin duk ihun da za'ayi a cikin ɗakin nan ba jiyo mutum za'ayi ba sakamakon ta cikin ɗakin akwai glass door,
shige cikin ɗakin tayi taga ta ko ina haske ne tana juya ɓangaren damanta taga Ogah Junaid yana zaune ya kifa kansa a tsakiyar kayin Ayush, ga kuma jini duk ya ɓata masa kayan jikinsa daman kayan milk ne,
Da sauri ta ƙariso gabansa tana faɗin "My man lafiya kuwa meya faru da Ayush? taya ta shugo ɗakin nan?
amma kuma jini yana zuba mata fah sosai yakamata aje ayi saurin tsayar mata...."
Ɗagowa Junaid yayi ya zame mata ɗan ƙaramin gyalenta wanda ta ɗan ɗaure gashinta dashi, ya ruɓanya gyalen biyu sannan ya ɗaure mata goshinta, yana kammalawa yabi doguwar kujerar ya kwanta ya kwantar da Ayush a samansa yana kallon sama ita kuma fuskarta yana kife asaman ƙirjinsa har wannan lokacin tana nan a sume...
Angel tsayawa tayi tana kallon ikon Allah tace "Ogah Junaid...."
Kafin ta furta wani abu taji ya katseta da cewa "Please bana jin daÉ—in jikina ga can computer ki duba abunda kike son dubawa"
tace "toh shikenam"
ta nufi gurin tana maganar zuci "oh Junaid da Ayush ikon Allah, wato duk wanda yace zai shiga tsakaninku ma shi zaiji kunya, toh yanzun me yayi wa Ayush ne?
ita kuma Ayush metazo yi nan cikin É—akin bayan tasan baya barin kowa ya shugo saida sanyewarsa..."
haka taketa tunanin nan har ta zauna akan chair tasa computer agaba tana ta faman daddannawa,
can kusan awa guda Angel tana duba lamarin nan kuma ta gano domin tana zargin da sa hannun mutane biyu..