Sashe 23
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kallonta yake cike da mamaki yace "idan kuma naƙi fah?..."
Harararsa tayi sannan ta juyo zata nufi wardrobe ta ɗauki kayan da zata saka, hannu yakai ya riƙota tareda jawota jikinsa yana faɗin "Ni kike wa rashin kunya?..."
ƙoƙarin barin jikinsa takeyi shi kuwa ya riƙeta sosai,
kokuwa suka shiga yi yana faÉ—in "kika ce bakya sona koh? meyasa kika ce haka?.."
Kuka ta fara yi tana cewa "ka sakeni ni, wallahi bana sonka ka sakeniii..."
daƙer ta zame masa da gudun gaske ta juya zata gudu ƙafarta ya harɗe zata faɗi ƙasi yayi saurin riƙota, shima ruɗewar da yayine yasa suka faɗi a saman gado gaba ɗayansu...
tinda Junaid ya faɗa saman Ayush yayi shuru bai ƙara motsawa ba, gaba ɗaya ƙamshin jikinta duk ya kashe masa jiki,
haka itama daga lokacin bata ƙara motsawa ba, gaba ɗayansu kamar wanda ruwa ya cinyesu, saida suka ɗau lokuta basu motsa ba,
sai bayan nan Ayush ta ɗan motsa tana ƙoƙarin tashi, Junaid ya ƙara matseta ya kai fuskarsa saitin nata haka numfashinsu yake gaurayuwa, gaba ɗaya Junaid ya fita hayyacinsa haka ya fara kissing ɗin wuyanta zuwa saman lips ɗinta yana shafa sumar kanta,
Ayush kam tana jinsa amma ta kasa dakatar dashi tayi shuru itama tana shirin fita hayyacinta,.
Junaid ne ya kama lips É—inta yana socking kamar yaron da yake shan nono, ganin bazata iya shuru ba haka itama ta fara maida masa da martani,
lokaci guda taji wani irin tsananin ƙaunarsa ya mamaye mata zuciya, rungumarsa tayi sosai tana sumbatu tareda kama harshensa tana tsotsa cikin salo,
topah Ogah Junaid an daɗe ba'a haɗu ba, gaba ɗaya ba ƙaramin rikicewa yayi ba, ya ƙanƙameta sosai gaba ɗaya duk ya hargutsa mata sumar kanta, cikin ƙanƙanin lokaci duk ɗinsu suka ɗauke wuta,
sun daÉ—e suna romance daga baya Junaid yaja musu mayafi, duk ba wanda hankalinsa yake jikinsa,
Bayan ɗan mintuna kaɗan sai mukaji ihun Ayush! wani irin gigitaccen ƙara tayi lokaci guda kuma tayi shuru sai faman shure-shure take tana kuka ciki-ciki domin kukan ba wani jinsa ake sosai ba, sai yakushin Junaid take a baya tana faɗin "nashiga uku ka kyaleni zan mutu dan Allah, ka tausaya mun wayyo da zafi wallahi!
Yaya Junaid ka barni haka da ciwooo...." ta ƙarasa maganar tana sheshsheƙar kuka..
Shi kuwa Junaid sai faman aiki yake domin duk abunda Ayush take faɗi ba jinta yake yi ba, gaba ɗaya kunnuwansa sun toshe baya jin komai sai faman gurnani yake yana nishi sama-sama kamar wanda numfashinsa zai ɗage, ya shiga duniyarda tinda yake bai taɓa shiga ba, yanayin da ya shiga yafi ƙarfin ƙwaƙwalwarsa,
yana cikin wannan yanayin kwatsam numfashinsa ya É—age, lokaci guda ya daina motsi sakamakon sumar da yayi,
Ayush ganin nauyin yayi yawa kuma gashi baya motsi ga raɗaɗin da take ji a ƙarƙashinta haka tasa hannu ta tureshi da ƙarfinta, mirginawa yayi gefe guda,
Ayush numfashi take fitar wa sosai still tana kwance ta gagara tashi, jikinta duk yayi nauyi, ga Junaid a gefe guda yana sume...
Ayush ganin Junaid baya motsi a tunaninta bacci yake yi, haka take ƙoƙarin tashi daƙer domin ba ƙaramin zafi farjinta yake mata ba, yaye mayafin gadon tayi daga kanta abunda ta ganine ya ruɗar da ita cikin firgici ta buɗe baki ta zabga uwar ihu tana zazzaro ido waje,
Jini ta gani duk ya malale gadon kuma daga jikinta, abun ya bata tsoro matuƙa, tana cikin wannan firgicin kawai taji ana buga ƙofar ɗakin tareda faɗin "Ayush lafiyanki kuwa, meya sameki kike ta faman ihu?..."
cikin tsoro murya a harharÉ—e Ayush tace "Mo mo mommy babu komai! Ma ma ma mafarki nayi..."
Mommy tace "toh da farko naji ihunki nayi tunanin mafarkin ne, kuma du yanzu na sake jin ihunki ba sau ɗayaba, ki rinƙayin addu'a idan zaki kwanta..."
Murya a shaƙe Ayush tace "toooh..." cikin yanayin kuka,
Mommy tace "toh karfa ki koma bacci saboda yanzu an kusan ƙiran sallar asuba, ki tashi kiyi sallar lafula..."
tana kaiwa ƙarshe tabar jikin ƙofa ta sauƙa down stairs ta koma ɗakinta.."
Ayush kasa motsawa tayi tana kallon shimfiɗar data ɓata da jini lokaci guda kuwa ta fashe da matsanancin kuka tana dafe da goshinta,
Sai a lokacin tayi nadamar biyewa Junaid, ƙololuwar baƙin cikine ya isheta, tanata rera kuka, ji take kamar ta rufa Junaid da duka "abun baƙin ciki ya rabani da budurci na, ya rabani da mutuncina wayyo kaico.."
juyowa tayi tana kallon Junaid cikin ɓacin rai lokaci guda kuma ta dakatar da yin kukan tana kallon bayansa duk ta jimasa ciwo tsabar yakushin da tayi masa, kawar da kanta tayi gefe tana ƙoƙarin tashi daƙer ta iya sauƙa daga kan gadon tana ɗingishi daƙer take iya tafiya ta nufi toilet, can sai gata ta fito hannunta riƙe da bucket na ruwan zafi ta ajiye bucket a ƙasin gado sannan ta ɗauko ɗan ƙaramin mayafinta tasa a cikin bucket ta tsame mayafin a cikin ruwan zafi tana ƙonewa da haka ta hau saman gadonta ta fara dannewa Junaid bayansa da ruwan tana ɗumama masa bayan, haka take wannan zirga-zirgar sauƙowa a gadon ta jiƙa mayafin ta hau ta ɗumama masa jiki da haka har ya farfaɗo, idonsa kawai ya buɗe yana lumshesu a hankali, jin yanda Ayush take ɗumama masa jiki yasa shi sauƙar da ajiyar zuciya yana jin daɗin matsar da take yi masa,
juyowa yayi da murmushi a fuskarsa, ya ƙara haske sosai fuskar yayi fiyau kamar wanda yayi rashin lafiya,
daƙer ya tashi zaune yana kallon Ayush, wacce itama tana zaune ta zuba masa ido cikin ɓacin rai ko Annuri babu a fuskarta, juyawa tayi ta sauƙa daga saman gadon ta ɗauki bucket ɗin ta nufi toilet,
Junaid ganin yanda Ayush take É—ingishi sosai yasa shi zabura ya zaro ido waje yana kallonta,
shi duk bai lura da gadon data ɓata da jini ba, sai a lokacin ya sauƙar da idonsa kan mayafin gadon duk a ɓace da jini a hankali ya furta "Innalillahi wa inna ilaihi raju'un, mena aikata haka?..."
Da sauri ya sauƙa daga kan gadon shima ya nufi toilet, yana shiga ya tarar da Ayush tsaye a gaban madubin toilet tana ta faman rera kuka..."
zuwa gabanta yayi dasauri cikin nuna damuwa yace "Yushert dan Allah kiyi haƙuri, banyi miki haka dan na wulaƙantaki ba, ki gafarceni dan Allah..."
Itama juyowa tayi tana fuskantarsa cikin kuka take faÉ—in "Yaya Junaid ba abunda zanje maka sai dai Allah ya isana tsakanina da kai, ka tozartani sannan ka cuceni, ka zubar mun da mutuncina ka kawar mun da budurci na,
toh daman ƙiyayyata har takai haka a cikin zuciyarka?
Yaya Junaid shin laifin dana aikata maka har na cancanci wannan hukunci? wallahi naji na tsaneka wallahi na tsaneka bana ƙaunarka bana ƙaunar mai irin halayenka...."
lokaci guda ta fashe da kuka,
Junaid sam baiji daɗin kalamanta ba haka ya jure ya riƙo hannayenta biyu yace "Yushert meyasa kika amince dani? meyasa a lokacin bakiyi ihu a kawo miki agaji ba?
Yushert ki sani har yanzu ina sonki kuma bazan daina sonki ba har abada, koda da lokaci ɗaya ban taɓa tsanarki a cikin zuciyata ba..."
a fusace Ayush ta fizge hannunta daga cikin nashi tana faÉ—in "Ni na tsaneka wallahi, ka shugo mun É—aki ka keta mun haddi, wallahi sai Allah yabi mun hakkina, azzalumi kawai macuci..."
tana kaiwa nan ta ratsa ta gefensa zata fita kawai taji jini ya yanko mata, tsayawa tayi takai idonta saitin ƙafafunta taga yanda jini yake bin ƙafarta yana zuba, tsorone da firgici ya kamata! buɗe baki tayi zata kurma ihu Junaid yayi saurin toshe mata baki da hannunsa lokaci guda kuwa ta faɗa jikinsa take numfashinta ya tsaya cak ta sume a jikinsa,
Idon Junaid ne yayi jawur kamar zaiyi kuka haka ya ɗauki Ayushert ya ajiye ta a cikin bahon wanka tareda zamar mata da towel data ɗaura dake shiɗin bai ɓaci da jini ba,
fanfo ya kunna mata na ruwan zafi, ya barta a ciki ya fice da sauri ya koma bedroom yaje ya yaye mayafin gadon ya gyaggyara gadon sannan ya shimfiɗa sabon zanin gado, ya gyara mata ɗakin gaba ɗaya, ji yayi anata ƙiraye-ƙirayen sallar asuba anan hankalinshi ya ƙara tashi domin yasan dole Mommy zata zo tashin Ayush yin Sallah, kuma zataje ɗakinsa!
komawa yayi cikin toilet a ruɗe da zanin gadon daya ɓaci haka yasa a bucket ya zazzagi omo ya fara wanke zanin gadon, shi tinda yake ma bai taɓa yin wanki bama sai yau...
Ita kuwa Ayush jin yanda ruwan zafi yake ratsata ne yasa ta farfaÉ—o tana cikin baho ko kallon yanda Junaid yake batayi ba sai hawayen da yake gangaro mata, tayi shuru ko motsi batayi sai faman lumshe ido take...
Junaid da iya ƙarfinsa ya wanke bedsheet ɗin nan tas ya shanya shi acikin toilet ɗin dake akwai igiyar shanya a ciki,
yana gamawa da wannan ya nufi gurin Ayush, haka yasa hannu yana watsa mata ruwan ɗumi ajiki, itama saida ya wanketa tas ya ɗumama mata ƙasinta da hot water sannan ya ɗaura mata new towel daya ɗauko a cikin wardrobe ɗinta ya ɗauketa a saman kafaɗarsa suka fita bedroom,
Duk abubuwan da yakeyi tana jinsa bata ce masa komai ba, tsananin kunya ne ya isheta shiyasa ta kasa motsawa domin duk ya kalle mata tsaraicinta, gaba É—aya taji Junaid ya wanke mata a rai...