Sashe 62
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayush kasa rintsawa tayi! zuciyarta ba ƙaramin jagwalgwalewa tayi ba, tsananin kishi ne acikin zuciyarta bataso ace mommy da Abbah sun ƙulla soyayya ba domin tana taya mahaifiyarta kishi duk da bata raye, ta shiga kewar mahaifiyarta sosai,
kasa haƙuri tayi ta tashi da sauri ta buɗe ƙofar ɗakin ta fice lokacin misalin ƙarfe 12 da rabi ne na dare, kai tsaye falo ta sauƙo cikin rashin sa'a kuwa taga mommy ta fito daga kitchen da flask a hannunta ta nufi part ɗin Abbah,
wani irin ƙololuwar baƙin ciki ne ya ziyarci cikin kogon zuciyarta, daƙer ta iya haɗiyar yawu jiki a sanyaye haka ta ƙarasa saukowa falo kai tsaye ɗakin Hafzat ta nufa, tana zuwa ta fara knocking a hankali tana ambatar sunanta,
a lokacin cikin sa'a kuwa Hafzat tana kan sallaya ta gama idar da sallar dare tana cikin jan carbi taji kamar Muryar Ayush, cikin mamaki ta taso a hankali tazo dab da bakin ƙofar tace "waye ne?.." tayi maganar domin ta tabbatar ko ita ɗince, cikin kakkarwar murya Ayush tace "nice kiyi sauri ki buɗe mun..."
Jin haka yasa Hafzat tayi saurin buɗe mata, Ayush tana shugowa tayi saurin mayar da ƙofar ta rufe saboda bata son mommy tazo ta ganta...
Cike da mamaki Hafzat tace "lafiya kuwa Aunty Ayusher? ya naga kamar kuka kike meya faru?.."
dasauri Ayush takai yatsanta É—aya saitin bakinta tana faÉ—in "shuuuuuu kinayi a hankali kar a jiyo ki kinga dare ne..."
ta ƙarasa maganar tareda riƙo hannun Hafzat ta zaunar da ita a bakin gadonta itama ta zauna tana cewa "magana nake so nayi dake.."
Hafzat tace. "ina jinki Aunty..."
tace "akan mommy nakeso muyi magana naga kinfi kusanci da ita shin meye alaƙar dake tsakanin mommy da Abbah?..."
Hafzat bata ji komai aranta ba tace "soyayya mana.."
Ayush ta kuma cewa "shin meye hujjarki na cewa haka?.."
Anan Hafzat ta ƙwashe komai akan alaƙar dake tsakanin mommy da Abbah ta gayawa Ayush, har zuwansu hira can guess place dake cikin gidan ba tareda kowa ya saniba,
daga ƙarshe kuma ta ƙarasa maganar ta da cewa "idan kinason ƙarin bayani kije ki binciki wayar mommy ki shiga WhatsApp ɗinta ko wajen message zakiga an rubuta KING OF KINGS shine number Abba datayi saving dashi zakiga duk wani chatting da sukayi na soyayya abun saiya baki shauƙi...."
Ayush kamar wacce aka ɗauke mata wuta haka ƙwaƙwalwarta ya fara juyawa duk ta gama haɗa zufa, zuciyarta ne yake wani irin harbawa da ƙarfin gaske Fattt! Fattt!! Fattt!!! muryarta har harɗewa yake tace "kinsan bansan password ɗin wayarta ba saboda ban taɓa ɗauka ba ki gaya mun yanzu..."
Hafzat tace. "amma Aunty Ayusher meyake faruwa ne haka naga gaba É—aya kin fita hayyacinki?..."
tace "kedai faÉ—amun password É—inta kawai..."
Hafzat ta gaya mata cike da mamaki ganin yanda Ayush ta canza lokaci guda...
Dasauri Ayush ta tashi ta fice a ɗakin kamar taza fura sama, ita kuwa Hafzat girgiza kai kawai tayi tareda cewa. "Allah yasa muga Alkhairi toh..." ta tashi taje ta kulle ɗakinta sannan ta dawo ta rage kayan jikinta ta miƙe akan katafaren gadonta nan danan bacci ya ƙwasheta....
Ita kuwa Ayush tana fita daga ɗakin Hafzat kai tsaye ɗakin Mommy ta shige cikin sanɗa har zuwa yanzu mommy bata dawo ba cikin sa'a kuwa ta samu wayarta asaman gado dasauri taje ta ɗauki wayar ta buɗe cikinta daga nan ta shiga waran duba saƙonni, kamar yanda Hafzat ta gaya mata, saƙonnin ta fara karantawa tana kuka tsantsar soyayya kawai suke sha, kuma tana mamakin yanda Abbanta ya iya kalaman soyayya har haka, saida ta kammala karantawa tass har sun gama yanke shawarin yin Aure,
Girgiza kai Ayush ta soma yi tareda faɗin "impossible wallahi babu maganar Aure, bazan taɓa barin faruwar haka ba, saboda Ummana bata raye shine za'a ci amanarta? toh bazaiyu ba..."
tana maganar zuci tareda ƙoƙarin buɗe WhatsApp ɗinta, jin motsin mutum yana ƙoƙarin shugowa ɗakin ne yasa tayi saurin wurgi da wayar akan gado gudu² sauri² haka ta shige cikin toilet,
Mommy ce ta shugo ɗakin cikin farin ciki da annushuwa tana daga tsaye ta zamar da hijabin jikinta ta ajiye shi sannan ta zauna a bakin gado tana tunanin gobe zata sanar da Artaff maganar Aurenta da Sarki Raamud, har sun gama tsaida maganar sadakinta sannan suna tunanin kota ɓangaren yaransu ma basuda matsala, domin zasuyi farin ciki da wannan haɗin shiyasa sukeso suyi bazata,
ita kaɗai sai murmushi taketa zabgawa tana murza zoben zinaren yatsanta, juyawa tayi tareda ɗaukar wayanta tana son turawa Artaff saƙon domin bazata iya barin gari ya waye ba tsabar ɗauki, kuma dake hausawa sunce a bari ya huce shi ke zama rabon wani! hakan yasa bazata haƙura zuwa gobe ba,
tana buÉ—e wayar taga tana kan WhatsApp cike da mamaki mommy take kallon wayar,
murya a bayyanai tace "WhatsApp kuma? Ni yau kwata² ban hau WhatsApp ba amma taya zan ganni akan WhatsApp alhalin ban shiga ba..."
Juyar da wayar ta somayi cike da mamaki gira a haɗe, shiga cikin wayar tayi taga har waran saƙonninta aka duba dake wayar duk yanda mutum ya shiga a wayar za'a iya gani daga baya, itama Hafzat dake tasan kan wayar mommy da zaran tayi shige-shigenta take goge duk yanda ta shiga,
ita kuma Ayush ganin babu lokaci ne yasa bata tsaya yin waÉ—annan goge gogen ba kawai ta ajiye wayar bayan tahau kan WhatsApp...
Ayush tana cikin toilet gaba É—aya harta gaji da tsayuwa ga cikinta yanda yayi mata nauyi sosai bata iya juran tsayuwa,
Mommy jikinta ne ya bata cewa akwai wanda ya shugo room ɗinta, ajiye wayar tayi akan drower sannan ta miƙe tsaye tareda nufan hanyar toilet har takai hannunta zata buɗe taji wayarta tana ringing juyawa tayi cikin zumuɗi ta nufi wajen wayar dasauri domin tasan King ɗinta ne, ɗaukar ƙiran tayi tareda karawa a kunne tareda faɗin. "Assalamu alaikum My King..."
amsa mata yayi tareda sanar mata cewar takai masa maganin ciwon kai da kuma zazzaɓi domin baya jin daɗin jikinsa jurewa kawai yake bayan mommy babu wanda yasan bashida lafiya..
itama amsa masa tayi cikin rashin jin daÉ—in rashin lafiyarsa tace "gani nan zuwa my king .."
jiki a sanyaye ta fice daga É—akin kai tsaye medicine room ta nufa zataje ta haÉ—o masa maganunnuwa...
Ayush tana toilet jin wayarda sukayi yasa ta fashewa da kuka ciki² kar a jiyota, jin alamun mommy ta fita yasa itama ta fito tana maida numfashi, haka kawai taji bata ƙaunar soyayyar mommy da Abbah tafison kowa ya Auri nasa a waje can ba lallai sai sun haɗa zumunci ba....
tana cikin wannan tunanin tayi firgit ganin lokaci yana ƙure mata dasauri taje ta buɗe ƙofa tayi ficewarta cikin sanɗa tayi hanyar upstairs dazai sadata da ɗakinsu,
kwatsam taji an ƙira sunanta tsayawa tayi da tafiyar domin tasan mommy ce kuma bata son kallonta saboda idan ta tuna irin soyayyar data ga suna sha har kunya take ji da kuma haushi...
Mommy tace "keÉ—in daga ina kike?..."
shuru tayi ba amsa har saida mommy ta sake maimaita mata amma still shuru tayi mata,
Mommy har zuwa dab da ita tayi tace "Ayushert bai kamata kimun shuru ba, shin ina kika je a wannan daren...?
Juyowa Ayush tayi tana kallon mommy fuska a haÉ—e tace "toh mommy banda abunki ai baza'a rasa wajen zuwa ba..."
Mommy tace "A wannan daren?.." cikin ɓacin rai tace "to kema mommy me kikeyi a wannan daren bakiyi bacci ba?..."
cike da mamaki mommy take kallon Ayush Lokaci guda kuwa jikinta yayi sanyi domin taga Ayush daga cikin ɗakinta ta fito kuma duk yanda akayi ita ta ɗauki wayar har ta karanta saƙonnin ta da aka tutturo mata na soyayya, jin irin amsuwar da take mata ne yasa ta cewa "Ayush kinada hankali kuwa? shin yakamata kimun irin wannan maganar na rashin ɗa'a?...."
Ayush ko kula mommy batayi ba ta cigaba da tafiyarta harta ƙule wa ganin mommy,
Mommy ƙirjinta ne ya fara bugawa domin taga rashin nasara a idon Ayush ƙarara bazata yadda da maganar Auren nan ba, mommy jikinta ba ƙaramin sanyi yayi ba haka take jan ƙafa daƙer ta nufi part ɗin sarki Raamud.....
Ita kuwa Ayush pillow ta ɗauka ta ƙwanta akan doguwar sofa tana cikin tunani da nazari har bacci ya ɗauketa,
A daren yau mommy bata samu yin bacci ba saboda tsananin mamakin maganganun da Ayush tayi mata, kuma tana tunanin halin da zata shiga in har bata Auri sarki Raamud ba, gashi duk abunda Æingel take so shi Sarki Raamud yakeyi idan kuma tace bataso to kuwa ko Æ™asa da sama zasu haÉ—e bazaiyi abun ba....
★★★★★★
Washe gari da safe bayan ta idar da sallar asuba tashi tayi ta fara kai kawo a cikin É—akin, tana zirga-zirga ta kasa zama har gari yayi wasar a lokacin Junaid ya samu daman dawowa tin fitar sallar asuba ya zauna a masallaci ne domin karatun Alkur'ani,
Tana gani ya shugo amma ko kulata baiyi ba balle ya tambayeta dalilin yin zirga-zirgarta,
haka ya shige toilet har yayi wanka yayi brush sannan ya fito amma still tana wannan zirga-zirgar, abun yayi matuƙar ɗaure masa kai amma sai dai bazai kulata ba saboda rashin mutuncin data masa jiya,
Har cikin ranta tana son sanar masa abunda ke faruwa amma saidai tana fargaban abunda zaiyi mata saboda jiya da fushi ya ƙwana,
Shima har ya gama shirye-shiryensa yazo zai fita tayi saurin shige gabansa tana faÉ—in "Yaya Junaid dan Allah ka tsaya ka saurareni, akwai abunda zan gaya maka ne..."
kamar bazaiyi magana ba haka yake kallonta cikin fushi yace "idan baki ban hanya ba sai nayi ƙwallo dake awaran wallahi...."
Tace "dan girman Allah kayi haƙuri wallahi ina cikin matsala ne, ka gafarceni mijinaaaa..."
Jin ta ambaci girman Allah da kuma fashewa da tayi da kuka yasa yaɗan sauƙo yace "inajinki toh..."
dakatar da kukan tayi sannan ta kora masa jawabai akan mommy da Abbah ta ƙarasa maganar da cewa "yanzu haka ma har sun tsayar da maganar Aurensu...."
tinda Ayush ta fara magana Junaid ya kafa mata ido jin labarin da take bashi na soyayyar mommy da Abbah zaro da dara-daran idanuwansa yayi cike da mamaki yace "Whatttt! Aure kuma tsakanin mommy da Abbah?..."