Sashe 60
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan tafiyarsu Maimoon Doctor Hasheem yana ƙwance a ƙasi yakai kusan awa guda ba motsi ba kuma wanda ya ɓullo ta waran balle ayi masa temakon gaggawa, saida wani daga cikin prisoner yazo duba shi yaganshi shame-shame a kwance da gudu ya tafi ƙiran masu kula da su...
★★★★★★
Ata ɓangaren su Junaid kuma yana zaune da baƙonsa wato Soja Judan,
An aiko shi ne domin ya kawo saƙo daga ƙasar california shima ba sojan Nigeria bane daga can yake bayan rasuwar Angel ne aka bashi miƙamin Angel wato Commander California Army,
kafin ya isar da saƙonsa saida ya tambayi Junaid cewa "Ogah wannan yarinyar anan gidan take?..."
Junaid kallonsa kawai yake cike da mamaki yana zancen zuci cewar "abun zai ban mamaki gaskiya, shin yaushe Judan ya fara son mata? ni a sanina dashi bai cika kula mata ba ko kallonsu bayayi toh ya akayi daga haÉ—uwa da Hafzat har ya fara zaucewa haka...."
yana cikin tunani Judan ya katse shi da cewa "Ogah yadai kodai ka shiga tunani ne daban, wallahi Oga this girl she is a beautiful I like her.."
zaro ido Junaid yayi yana kallonsa ko ƙibtawa bayayi sai yanzu yayi ƙarfin halin cewa "Judan yaushe ka fara soyayya?..."
Murmushi yayi sannan yace "akan wannan yarinya na fara jin shauƙin soyayya, ina ido huɗu da ita naji wani irin sauyin duniya..."
kawar da kai Junaid yayi yana ƙunsar dariya domin ba ƙaramin dariya Judan ya bashi ba, ya kuma cewa "but Oga ina zaku bani ita?..."
girgiza kai Junaid yayi sannan yace "makaranta takeyi yanzu! kuma ai bani ne mai bayar da ita ba.." Judan yace "Ni ko ainane zanje a bani ita idan ta kammala karatunta..."
murmushi kawai Junaid yayi ba tareda ya kuma cewa komai ba,
Judan yakai kusan minti biyu bai ce komai ba idonsa a gefe guda sai faman zuba murmushi yake shi kaɗai, Junaid ganin zama shurun ya ishe shi haka yasa yayi masa gyaran murya tareda faɗin "toh baban love yanzu dai a sanar mun saƙona kafin ka shiga tunanin ka..."
Dasauri Judan yasa hannu a aljihunsa ya ciro wata takarda ya miƙa masa tareda cewa "gashi saƙone daga ƙasar california Chief of Army's yana son ganinka next month..."
Junaid cike da mamaki yace "meyasa Chief of Army's California yake son ganina alhalin ga manya-manyan sojoji ba'a nemesu ba sai Ni da nake Captain kuma zuwa yanzu kam na ajiye aikin..."
Murmushi Judan yayi sannan yace. "kai kafi cancanta a nema basu ba, sannan bakada labarin kowa an ƙaƙƙara masa matsayi acan california? nima yanzu haka miƙamin Angel aka bani,
yanzu dai ka buɗe takardar ka karanta saƙonda yake ƙunshe a ciki..."
Jinjina kai Junaid yayi tareda yin Bismillah ya fara warware takardar yace "Allah yasa muga Alkhairi"
Idonsa ya kafa akan rubutun ko ƙibtasu bayayi lokaci guda kuma ya miƙe tsaye a zabure yana zazzaro dara-daran idanuwansa dasauri yakai idonsa kan Judan yana masa kallon rashin fahimta,
Murya na shaƙewa yace "wai dagaske ne Judan kodai tsokana kazo yi?..."
Murmushi Judan yayi yace "haba Ogah yanzu saboda tsokana saina taso tin daga California nazo Nigeria? ka duba signing É—in manya-manyan mutane ne da kuma manyan sojoji a jikin takardar, yanzu ka zama babban soja mai faÉ—a aji..."
"toh amma meyasa sai ani za'a bawa wannan matsayin hakan ma a ƙasar da ba namu ba?..."
a cewar Junaid wanda gaba É—aya ya ruÉ—e ganin wannan letter.
tashi yayi shima Judan yazo har gabansa ya tsaya suna fuskantar juna yace "Ogah a duk faɗin ƙasar california da China da Pakistan da Italian da indian da Nigeria da duk sauran sojojin ƙasashe babu mutum ɗaya wanda aka samu ya iya yaƙar Babban matsafi kamar Munafurr ba sai kai, babu wanda ya iya yaƙar namun daji na tsafin Munafurr sai kai da kuma marigayiya Angel, sojoji waran trillions duk mun rasasu a sanadin yaƙin nan iya kai kaɗai ne kawai ka tsira da rayuwarka, kai ka cika babban jarumi! a duk ƙasar california da sauran ƙasashe duk suna alfahari dakai da kuma jarumtarka, yanzu haka kana shiga headquarters na ƙasar california zaka ga mutum mutuminka a mashigar facility, saboda haka ne yasa aka yanke shawarin zaka zamo General na sojojin california, wannan shine takardar shaidar...."
Junaid kawai binsa yake da kallo gaba ɗaya ya kasa cewa komai tsabar farin ciki sai cewa yayi "yanzu saboda wannan yaƙin da akayi ne yasa aka bani matsayin General? hakan ma na ƙasar california?..."
"ka cancanci haka ne shiyasa..."
jin muryar mutum ata bayansu ne yasa suka waiwaya da sauri suna son ganin ko waye wannan,
ganin sarki Raamud ne yasa Junaid ya nufi waransa da fara'a yana faɗin "Abbah saƙon ƙarin matsayi aka kawo mun..."
sarki Raamud yana murmushi yace "Junaid kenam ai nafika sani tinda nima saida aka kawo mun takardar nasa hannu..."
Junaid baki ya gagara rufuwa yace "kenam kaima harda signing É—inka acikin takardar?..."
Jinjina kai kawai sarki Raamud yayi tareda ƙarasowa cikin falon ya nemi kujera ya zauna, suma Junaid da Judan zama sukayi kowa da Annuri a fuskarsa,
sarki ya kalli Judan da fara'a a fuskarsa yace "sannu da isowa Judan kaine É—an aika kenam, kazo kuma matan gidan basa nan gashi ko lemo ba'a kawo maka ba..."
sai a lokacin Junaid ya tuna ashe dai ba'a kawowa baƙo ruwan sha ba, da hanzarinsa ya miƙe tsaye ya nufi kitchen cikin sa'a kuwa ya samu abinci a flask da miyan ferfesun chicken ya ɗora plate da spoon akai ya kawo masa kan dinnig table sannan yaje ya buɗe frig ya ɗauko lemon juice da farro na ruwa sannan ya haɗo masa da kayan fruits yazo ya jejjera kayan abincin, ya ɗauki wuƙa yayi slice ɗin kayan fruits akan glass tray,
saida ya kammala haÉ—a komai tukun ya É—ago masa hannu yayi masa alama da yazo yayi lunch, tasowa yayi da murmushi akan fuskarsa ya nufi wajen dinnig yanda Junaid ya haÉ—a
masa kayan food,
har ya fara cin abincin ya dakatar tareda cewa "kashhh ..."
Junaid har zai bar wajen yaji sautin Judan da sauri ya juya tareda tambayarsa "lafiya kuwa?..."
ÆŠan turo bakinsa yayi yace "banga wannan ruwan tea É—in da mommy take haÉ—awa ba,
cikin rashin fahimta Junaid yace "wani tea kenam, oh tea kakeso a haÉ—a maka?.."
Judan yace "No no nooo akwai wani tea wanda mommy take haɗawa ba tareda tasa milk da sauran haɗe haɗe ba, kuma akwai daɗi sosai domin ban taɓa shansa ba sai randa nazo gidan nan..."
ÆŠan tsuka Junaid yayi sannan yace "kace empty tea kake so mana"...
Judan rufe idonsa yayi tareda faÉ—in "Kashhh ka kasa fahimta ta..."
Sarki Raamud yana daga kan sofa yana jin draman da suke yi sai faman ƙunshi dariya yake, shi Junaid ne yafi bashi dariya da har baƙo ma yasan kalar girke girken Hajia Fateema amma shi har yanzu ya kasa gane wani irin shayi Judan yake masa magana akai ba,
ganin Junaid bazai gane ba yasa yayi gyaran murya tareda faÉ—in. "Junaid tsawon shekaru kana tareda mahaifiyarka amma baka san wani irin shayi takeyi mai daÉ—in gaske ba..."
Junaid yace "toh kunata cewa tea marar milk toh ai Ni bazan iya sha ba tareda milk ba.."
Sarki yace "yana nufin shayin na'a-na'a kasan akwai wasu saiwowi da take sawa masu daɗin gaske, sai sugar amma duk wanda yasha saiya manta ƙofar gidansu ....?
"Okayyy na tuna, wannan haÉ—in kam sai mommy don ni bansan yanda takeyi ba, saidai ka jira ta dawo tinda ba yau zaka koma ba..."
a cewar Junaid!
Girgiza kai Judan yayi tareda faɗin "gaskiya I can't wait, a ƙira Hafzat tazo ta haɗa mun..."
Sarki yace "ehh tinda tana nan ita saita zo ta haÉ—a maka, ai naga duk wacce ta zauna agurin Hajia saita koyi komai na girki da sauran abubuwan zamani..."
Junaid yace "ok bari na ƙira maka ita.." ya wuce yana jinjina kai shidai yasan wayon Judan kawai so yake ya kalleta shiyasa ya fake da hakan...
kai tsaye É—akin Hafzat ya wuce,