Sashe 43
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan Ogah Junaid ya iso zuwa yayi ya zauna akan kujerunsu ya ɗora ƙafarsa ɗaya akan table dake gabansa yana jingine da jikin sofa,
wasu sojojin suna zaune a wajen wasu kuma sunata kai kawo a wajen, Junaid idonsa a lumshe ya ƙira sunan ɗaya daga cikin yaransa sojoji yace "kaje ka tafo mun da wancan mutumin dake kulle ka kawo mun shi yanzu..."
wanda aka aika ne ya gyara tsayuwarsa sannan ya sara masa tareda faÉ—in "Yes Sir..."
daga nan ya tafi da saurinsa,
ɗaya daga cikin manyan sojojin wajen ne wato canal Ahmad yana fuskantar Junaid yace "wato Oga Junaid Wannan gayen ba karamin buguwa yasha ba, har na tausaya masa wallahi kuma shegen yaƙi faɗan gurin da yarinyar take..."
Sergeant Adams ne ya ari bakin Canal yana faÉ—in "toh daman akwai wanda zai shugo cikin headquarter ya fita lafiya ne?..."
Captain Junaid gyara zamansa yayi yana fuskantar su sannan yace "wannan mutumin gaskiya yake faÉ—a bai san yanda yarinyar nan take ba, na daÉ—e da sanin hakan just na rabu dashi ne saboda dalili É—aya..."
Canal yace "toh amma kasan da hakan kuma ka barshi aka raunana shi haka?..."
Captain Junaid murmushi yayi yana motsi da lips ɗinsa a hankali cikin sassanyar murya yace "na tsani raini a rayuwata, hannu yasa ya daki Captain ɗin sojoji, shine dalilin dayasa na ƙwanta akan gadon hospital, but a lokacin na kyale shi ne because of my partner of mind...." ya ƙarasa maganar yana cije lips ɗinsa,
Sergeant ne ya zabura ya miƙe yana faɗin "whatt? Ogah shine tin a lokacin baka sanar mana mun dagargaza masa ƙwaƙwalwa da bullet ba, kutt gaskiya ya gama rainaka Ogah..."
Captain Junaid ya sake yin smile yace "no na ƙyale shi ne saboda girman Abokantaka tin yarinta amma in badan haka ba da tinin na yanke masa hannayensa duk biyun..."
Canal yace "gaskiya sai an ƙara hukunta shi domin abu ne mai wuya ace mutum yasa hannu yayi kokuwa da solder, solder ma babba acikin sojoji impossible..."
Commander Nazif dake zaune sai faman chatting yake duk yana jin tattaunawar da suke yi sai a wannan lokacin ya ɗago yana faɗin "toh shi Captain ina yake gani har ayi masa dukan da za'a ƙwantar shi a gadon asibiti? kodai daman hurarin banza ne babu ƙarfi...."
ya ƙarasa maganar yana tintsirewa da dariya, haka sauran sojojin wajen suma suka fara dariya...
Oga Junaid a fusace ya wurga masa key ɗin motar hannunsa ya miƙe tsaye yayo kan Commander yana shirin kai masa naushi!
a ruɗe Commander ya riƙe hannun Junaid yana faɗin "Please and please forgive me our Ogah, nayi kuskure..." fasa naushinsa yayi ya hankaɗa shi ƙasi ya faɗi daga shi har kujerar,
Junaid kallon sauran yayi yana nuna su da yatsa yace "ku kiyaye ni wallahi, idan na rikice muku bazaku gane kaina ba..."
haƙuri suka soma bashi suna faɗin "sorry Oga tiger we'll not try to hurt you again, please colm down! colm down!! colm down!!!..."
Junaid ransa a ɓace ya zauna yana huci daiden lokacin aka kawo Dr Hasheem, Junaid juyawa yayi yana binsa da kallo da farko baiyi tunanin Dr Hasheem bane saida ya ƙareshi da kallo tukun ya iya gane shi, Junaid miƙewa yayi tsaye yana faɗin "meye wannan nake gani?..."
Sojan daya kawo Dr Hasheem ne yace "Oga mutumin da kace ayita dukansa nan ne..."
Junaid taɓe baki yayi yace "kuma sai nace ayi masa rauni har haka?.."
Junaid ƙare wa Dr Hasheem kallo yake tin daga sama har ƙasa gaba ɗaya sun faffasa masa jiki tsabar duka da sanda, ga gefen kunnensa tabo guda ya fashe wannan fashewar gurin wani ne daga cikin sojojin ya maka masa waren ƙarshen bindiga a wajen kunnen, yana tafiya yana ɗingishi sun gurɗe masa ƙafa baya iya tafiya sosai,
Girgiza kai Junaid yayi sannan yace "ina Lailah?..."
Dr Hasheem daƙer yake motsa bakinsa tsabar ciwon da yake masa, baki yayi tsayi sai jinin dake burtsowa a hankali yace "tana asibitin Doctor Mansur..."
"meya faru da ita?..." Junaid ne yayi tambaya cike da mamaki domin yanaso ya kamota yayi mata hukunci daidai da abunda ta aikata domin ya rigada ya binciko itace ta watsar da duk bayanan Ayush wa Æ´an jaridu....
Dr Hasheem fashewa yayi da kuka mai cin rai..
Junaid ne yazo kusa dashi yana faÉ—in "it's okay no anything can happen to you okay..." yana rarrashinsa yasa hannu ya É—auke shi a saman kafaÉ—arsa suka nufi hanyar waje,
Junaid yana jin ɗaya daga cikin sojojinsu yana faɗin "ai wannan hukuncin mai sauƙi mukayi masa da sauran kaɗan mu yanke masa sawayensa ai..."
Junaid ko kula shi baiyi ba,
fita waje yayi ya buɗe murfin motarsa ta baya ya saka Dr Hasheem sannan shima ya shige ciki lokacin wani sojan ya fito yana cewa "Oga! Ogah ka manta key ɗin motar..." karɓa yayi sannan yaja motar suka tafi,
Kai tsaye Asibitin da aka ƙwantar da Lailah suka nufa daga nan shima Doctor Hasheem za'a duba lafiyarsa......
*ALLAH SARKI DOCTOR HASHEEM ÆŠINAAAðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜*
*JUNAID KAI DA SOJOJINKA ALLAH YA ISAN MU...*
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 49 âž¡ï¸ 50
Bayan isar su Junaid asibitin da aka ƙwantar Lailah, kai tsaye room 8 suka shiga da wani Doctor wanda ya rakosu har ɗakin da Lailah take, ganin ta sukayi akan gadon tana zaune ta naɗe sawayenta kamar mai cin tuwo, ido a rufe tana ta jujjuya hannayenta biyu tana wasu surutai marasa kan gado,
Doctor Hasheem ne ya nufo gurinta da gudu yana ambatar sunanta haÉ—e da kuka yake faÉ—in "Lailah! Lailah ki dawo hayyacinki dan Allah, haba Autar mama da Abba..." kuka ne yaci ransa sosai yana rungume da ita,
Shi kuwa Junaid yana tsaye ya zuba musu ido, ganin Lailah a cikin wannan halin ba ƙaramin tausaya mata yayi ba, suna cikin wannan halin saiga babban likita ya shugo wato Doctor Mansur, zuwa gefen Lailah yayi ya zauna yana faɗin "please Doctor Hasheem ka daina kukan nan kar ka hargutsa mata lissafi.."
Dr Hasheem ɗagowa yayi da rinanan idanuwansa yana riƙe da hannun Lailah yace "Doctor ba yanda za'ayi Lailah ta dawo hayyacinta?..."
Doctor Mansur ne ya dubi Dr Hasheem yace "kaima ai kana buƙatar dawowa hayyacinka, ka duba kaga yanda ka dawo Dr Hasheem? kamar ba kai ba, dubi fuskarka kamar dattijon biri, Ni tinda ka ajiye Lailah a asibiti tsawon ƙwanaki baka dawo ba na shiga ƙwanƙwanto sai daga baya aka cemun kana hannun sojoji ne..."
Doctor Hasheem ne ya fusata a tsawace yace "Please Doctor am asking you about my sister..."
Girgiza kai Doctor yayi sannan yace "kaga ka firgita ƙanwar takan ko.."
Lailah ƙanƙame rigar Doctor Mansur tayi tana kuka tareda surutai tana faɗin "ku temake ni!, ku temake ni!! ku temake ni!!!..."
Doctor Mansur ne yake faman rarrashinta yana cewa "kinga kinga Lailah kiyi shuru kiji wani zance..." ya kawo bakinsa saitin kunnenta yana mata busa haÉ—i da shuuuuuu...
lokaci guda tayi shuru tana sauraron Doctor,
Dr Mansur nuna Hasheem yayi yana faɗin "Lailah kin gane waye wannan?.." girgiza kai ta soma yi da sauri tana cewa "a'a! a'a!! a'a!!! ban sanshi ba, ni ban taɓa ganinsa ba, kar ku barshi ya tafi dani, banason ganin fuskarsa irin na gwaigwai..." ta ƙarasa maganar tana kifa kanta akan lap ɗin Dr Mansur,
ɗagota Dr yayi yace "okay kiyi haƙuri zan koreshi yanzu, ɗago kika shin kinsan wancan?.."
ya nuna Oga Junaid wanda ya tsaya yaci bomm hannayensa a goye kan ƙirjinsa idonsa a kanta,
Lailah ɗagowa tayi takai idonta kan Junaid, da sauri ta kanne idanuwanta da ƙarfi tana ihu tana faɗin "ku fita mun da wancan dodo, banason ganinsa, Lailah batason ganinsu gaba ɗaya, Lailah zatayi kuka idan ba'a fitar mun dasu baaa, wayyo Allah nahh dodonni...."
Dr Mansur ne ya ƙwantar da ita yana rarrashinta ya taso yana ce musu "dan Allah kuyi haƙuri Oga Junaid mu fita mu bata wuri ko zata samu nutsuwa..." haka Dr yasa hannu ya ɗago Dr Hasheem suka yi waje yana kuka yana ƙiran sunan Lailah..
Lailah bayan sun fita shuru tayi da yin kukan tana ƙwance tana fuskantar ceilling idonta a ƙafe ko ƙiftasu bata yi, duk fuska ya kokkoɗe ido sun tuttuje babu alaman ƙwalli, ga sumar kanta a baje duk ta fiffige shi, a halin yanzu Lailah bata san kowa ba sai Dr Mansur shima don koda yaushe yana tareda ita ne shiyasa, tana yawan ganinsa amma bayan shi ko wasu likitocin ne suka yo kanta ta rinƙa yi musu ihu kenam har sai sun fita mata a ɗaki...
Haka Dr Mansur yaja su Junaid zuwa office ɗinsa a lokacin ya basu kujeru suka zazzauna shima ya zauna yana fuskantarsu daga baya ya soma yin magana yana cewa "a gaskiya bazan ɓoye muku ba Lailah tana buƙatar temako, ta shiga wani irin halin da itama kanta bata san tana ciki ba, kuma wannan halin da take ciki ba haka kawai ta shige shi ba dole akwai abunda ya faru da ita, kodai an buga mata wani ƙarfe akanta ko kuma an gwara mata kai a jikin wani abu..."
ya ƙarasa maganar yana kallon Dr Hasheem,
Jinjina kai Dr Hasheem yayi sannan yace "eh tabbas ta buga kanta a ƙasan floor ne.."
Dr Mansur yace "saidai idan bugata akayi, saboda idan buguwa tayi ita kaɗai ƙwaƙwalwarta bazai juye har haka ba,
a baya mun yanke shawarar kaita asibitin mahaukata ne a ɗorata akan sakatiri amma yanzu na canza shawarata baza'a kaita ba saboda tana buƙatar nutsuwa a yayin da take cikin kaɗaici wanda babu hayaniya a gurin, ta hanyar nan zamu samu nasarar magance matsalar ta, idan kuka fuskanta bata buƙatar hayaniya da takuri..."