Sashe 30
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mommy ji tayi Ayush tana wasu maganganu marasa kan gado,
Lokaci guda kuwa Ayush tayi wani irin razanannen ƙara ta kama kayinta ta faɗi saman kujera sumammiya.....
*AMMM NACE BAA HOW MARKET👋👋👋👋👋👋👋*
*Toh nidai na feceeeðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸ðŸƒâ€â™€ï¸*
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 35 âž¡ï¸ 36
Bayan kwana biyu da gama yaƙi Junaid yana zaune a bakin gadonsa na hotel ɗin sojoji dake ƙasar California, ga kuma Damusa a gefe guda yana kwance bayan ya kammala cinye kayan maƙulashe da aka kawo masa domin shi wannan Damusan baya cin ɗanyen nama,
Junaid yana riƙe da littafin da Narasimha ya bashi a halin yanzu bazai iya karantawa ba har saiya koma gida tukun, burinsa shine ya koma gida yaga Mommynsa...
Ga tunanin Ayush ya cike masa ƙwaƙwalwa gaba ɗaya ya kasa fahimtar ya lamarin yake, maganar zuci ya shiga yi yana faɗin "daman Yushert ɗiyar maƙiyina ne? daman mahaifinta ne ya turota akan tazo ta gane masa sirrikan mu? mahaifiyarta ta zauna damu ba da zuciya ɗaya ba sai don ta cutar damu gashi kuma tayi sanadiyar mutuwar mahaifina, sannan mahaifinta shine babban maƙiyi ne still aka sake turo Yushert domin ta kawo ƙarshen mu, good!..."
tunowa yayi lokacin da sarki Raamud ya turo kuliya ta kawo masa takarda a Æ™arshen rubutun yace a kula masa da Æingel..
A hankali Junaid ya furta "Æingel" yana jinjina kai, tareda faÉ—in "Yushert akwai abunda kike É“oye mana, kuma asirinki ya tonu tinda har na gane cewa ke wacece, tambayar dana daÉ—e ina miki kika kasa amsa mun saboda bakida gaskiya..."
ya ƙarasa maganar yana mai jin takaici a ransa, tunowa yayi da cewa su ɗin ƴan uwan juna ne, sannan ya tuno da mutuwar Uma Bara'at abun saiya ƙara ɗaure masa kai yace "what's going wrong, meyasa maƙiyiyata zata sadaukar da rayuwarta a kaina? shin meyasa maƙiyina zai tayani yin yaƙi? kenam maƙiyana sun koma masoyana?..."
ya ƙarasa maganar yana sharar hawayen da suka zubo masa, miƙewa yayi yaje ya lalumo wayarsa wanda tin zuwansu ya kashe wayar ya ajiye,
kunna wayar yayi ya duba cikin contact ɗinsa number mommy ya ƙira bugu ɗaya kuwa ta ɗauka a hanzarce dake lokacin tana kan sallaya ta idar da sallar lafula misalin ƙarfe 12 na dare tace "hello my son rabin raina ashe zamu sake ganawa da juna? nayi missed ɗinka my son yaushe zaka dawo?..."
ata ɓangaren Junaid kuma zama yayi a bakin gado yace "it's okay my mom insha Allahu a cikin satin nan zan dawo gida, domin sai an yanka mana Visa..."
Mommy tace "Allah ya dawo daku gida lafiya ashe Angel kam kwana ya ƙare ita da Rumana.."
Junaid yace "Please ki bari saina dawo saboda yanzu kaina ne yake ciwo, ina Yushert?..." ya tambaya murya à sanyaye...
Mommy tace "yanzu kam tana bacci a É—akinta bata da lafiya, tinda muka kalli video waÉ—anda suka mutu aka nuno photon Bara'at daga nan aka nemi hankalinta aka rasa, bansani ba ko sun san juna ko kuma Bara'at ta cutar dasu bayan mu, kodai na kai mata wayar?..."
rufe idonsa yayi sosai tsabar baƙin ciki yace "ok ki barta tayi baccin ta idan na dawo zamu yi magana..."
Mommy ta amsa masa tana sharar hawaye da haka suka yanke wayar Junaid yayi wurgii da wayar yahau saman gado yana tunanin abubuwan da suke yawo masa a kayi...
Mommy itama tashi tayi daga kan sallaya ta rage kayan jikinta ta sanya marasa nauyi sannan ta hau saman gadonta tana mai jimamin rashin Angel, sannan Bara'at ta tsaya mata arai ganin tsohon ciki a jikinta amma da haka aka kasheta, tayi matuƙar tausaya mata, tana cikin wannan tunanin har bacci ɓarawo yayi awun gaba da ita...
ta ɓangaren Ayush itama a zaune take a tsakiyar gadonta ta naɗe sawayenta kamar mai cin tuwo, sai faman kuka take idon nan yayi jawur hatta fuskarta yayi jawur tsabar yawan kuka, Umanta ne take mata gizo! Babban tashin hankalin ma shine ganin Uma da tsohon ciki,
wani irin ƙololuwar baƙin ciki ne ya tsaya mata arai, wani irin haɗiyar yawu tayi tana kuka tareda faɗin "an cutar dani sosai, an rabani da farin ciki na, an rabani da rayuka biyu mafi soyuwa a gareni wato mahaifiyata da kuma abunda ke cikinta nasan babu mai wannan aikin sai Junaid, domin burinsa shine yaga bayan iyayena, sannan yana iƙirarin zai nemo ɗiyarsu itama yaga bayanta, nasan idan har yasan nice ɗiyarsu nima kasheni zaiyi domin bashida tausayi da imani ko kaɗan acikin zuciyarsa, zuciyarsa ta gama ƙaiƙà shewa babu sauran imani a tattare dashi tinda har zai rufe ido ya kashe mata da tsohon ciki innalillahi wa inna ilaihi raju'un Allah ya isa na tsakani na dakai Junaid, bazan taɓa yafe maka ba, na tsaneka wallahi, tinda har ya iya kashe mace da cikinta to nima kasheni ba wani abu mai wahala bane agurinsa, ga mahaifina wanda yanzu babu cutarwa a zuciyarshi shima nasan kashe shi za'ayi, tabbas idan Junaid baiga bayan mu ba toh mutuwa yayi don haka zamana a gidan nan ya ƙare, babu amfanin zama guri ɗaya da maƙiya, duk da shiɗin ɗan uwa nane kuma jinina toh amma a yanzu na haramta wa kaina yin tarayya dasu domin su ɗin cikakkun maƙiyana ne, kiyi haƙuri mommy bazan iya zama daku ba, domin nasan wata rana zan iya sawa araina zan kashe ku to ke banason ki mutu amma dole zan kasheki saboda Junaid ya ɗanɗani kalar baƙin cikin dana shaƙa kafin shima mutuwar tazo kansa,
Junaid wallahi wallahi sai naga bayanka, bazan ƙyaleshi ba, sai na ɗau fansar mutuwar mahaifiyata da cikin dake jikinta...."
miƙewa tayi a fusace ta nufi wardrobe ɗinta ta ɗauko akwatinta ta tuttusa duk kayanta a ciki sannan ta zuge akwatin ta rufa mayafinta ta fice a ɗakin tana riƙe da jakar ta, har zata sauƙa down stairs ta fasa saida ta shiga ɗakin junaid ta fara yimasa bincike ko zataga wani abu mai muhimmanci, zuwa tayi ta tura wannan secret room cikin sa'a ta sameshi a buɗe, ta hanzarta ta shige ciki tareda kunna light ɗin ɗakin tsayawa tayi tana kallon photon mahaifiyarta da kuma mahaifinta tana zubda hawaye, nan danan ta fara bincika ɗakin tana kuka amma saidai abunda take bincikawa bata gani ba,
domin tin bayan É—auke takobin da akayi Junaid ya gano hakan yasa ya É—auki littafin yaje ya bayar wa malam lawan domin ya adana masa,
Ayush buga jikin gini ta fara yi tana kuka a fusace ta juyo tana wargaza shirgin ɗakin, su computer duk ta faffasa su, wasu abubuwansa masu amfani duk ta lalata masa su, fita tayi da gudu ta sauƙa falo kai tsaye kitchen ta nufa taje ta ɗauko galan petur ta dawo ɗakin Junaid ta wawwatsa petur sannan ta dawo falo nan ma ta watsa petur har su kitchen daga nan ta kunna gas saida ta kaishi ƙarshen number wutar yayi over da gudu ta ɗauki akwatinta ta buɗe falo tayi ficewarta, gudu take sosai har ta isa bakin gate cikin sanɗa ta buɗe gate ɗin ba tareda an jiyota ba, tayi ficewarta da gudu...
Kitchen É—in ne ya fara yin bonding daga nan wutan ya fita falo saiya haÉ—u da wayar nepa lokaci guda falon ya kama da wuta duk kujerun falo sunata ci da wuta, gobara gidan ya fara yi ta ko ina wuta yake badawa har zuwa room É—in Junaid da Ayush gobara ne
Mommy tana bacci ta fara jin warin petur ga wani baƙin hayaƙi da yake shugo mata,
Kafin ta Ankare ƙofar ɗakinta ya fara ci da wuta, ganin abun yayi yawa kamar a mafarki ta buɗe idonta da sauri, ganin da gaske ne ƙaurin wuta takeji hakan yasa ta tashi a firgice ganin yanda ƙofar ɗakin yake ci da wuta yasa ta zaro ido waje tace "innalillahi wa inna ilaihi raju'un, wuta kuma? Ayushert Allah yasa dai tana lafiya, mun shiga uku..." tana rufe bakin saiga ƙofar ɗakin ya faɗo ta ciki nan danan gadon da take ya fara ci da wuta, ko ina ya kama da wuta, Mommy ɗaukar wayarta tayi ta nufi cikin toilet da gudu ta kulle sakamakon babu hanyar fita hatta falon ma ta ko ina wuta ya cinye, kuka take sosai tana ta jero addu'o'i tareda danna wayarta tana ƙiran number Junaid waran sau uku bai ɗauka ba,
Dabara ne ya faɗo mata nan take tayi ƙiran gaggawa daga asibiti tana faɗin "dan Allah ku temaka gobara a gidana, ga can yarinya itama nasan ɗakinta ya kama da wuta emergency please...." ta katse ƙiran tana maida numfashi sama-sama sakamakon wani irin hayaƙi ne ya dabaibayeta ko numfashi bata iya fitarwa sai tari take tayi, ko gabanta bata iya gani tsabar hayaƙi lokaci guda hasken nepa ya ɗauke sai duhu daya biyo baya,
Mommy daga wannan lokacin ta nemi hankalinta ta rasa, ga ƙofar toilet shima ya kama da wuta,
tari take sosai kamar zata haɗiyi ranta har ta fara tarin aman jini, jini ne yake fita daga bakinta tsabar tari, sulalewa tayi ta faɗi ƙasi, ga wani irin ƙunan wuta da yake ratsa jikinta, ba abunda take furtawa sai sunan "Ayush! Ayush!! ku temake ta, Ayush kar ta mutu..." daga nan numfashi ya tsaya,
Daiden lokacin da motar kawo agajin gaggawa ta iso tana bada jiniya, da gudun gaske suka shige da wayar feshin ruwa,
Baba maigadi shima fitowa yayi ganin yanda gidan yake ci da wuta ne yasa ya fara ihu yana riƙe da kansa, domin ba'a tunanin za'a samu mutum mai rai a ciki saboda ta ko ina wuta ne yake ci.....
*******