Sashe 44
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Junaid ne ya ari bakin Dr yace "idan kuwa aka kaita asibitin mahaukata zata rasa sukunin ta ne..." Dr Mansur yace "tabbas hakane.."
Dr Hasheem kai a sunkuye yace "yanzu to Dr meka tsara akan wannan al'amarin?..."
Dr Mansur yace "Ni a yanda na tsara Lailah zata cigaba da zama a wannan asibitin, insha Allahu zan bata duk wani kulawar da take buƙata, zan san yanda zanyi na magance matsalar ta Insha Allahu..."
Dr Hasheem murmusawa yayi yana zubda ƙwallah yace "Nagode sosai Dr.." hannu yakai yana goge hawayen fuskarsa yana shirin miƙewa tsaye,
Dr Mansur yace "amma Dr Hasheem yakamata kaima ka tsaya a duba lafiyar jikinka ko? naga kaji raunuka sosai a jikinka..." Dr Hasheem komowa yayi ya zauna yana faÉ—in "Ok thanks"
Miƙewa Junaid yayi yana cewa "toh Ni zan wuce.."
Dr Mansur ne shima ya miƙe tsaye yana bashi hannu sukayi sallama, Junaid hannu yasa cikin pocket ɗinsa ya zaro damin kuɗi dollars dollars sun kai guda ɗari biyar ya miƙawa Dr Hasheem yana faɗin "ga wannan zaiyi maka amfani waran jinyar ƙanwarka..."
Dr Hasheem juyar da kai yake tsabar takaici kamar zai haÉ—iyi ransa, ba mutumin da yafi tsana a yanzu kamar Junaid, hannu yasa yana goge hawayen da yake zubo masa cikin É“acin rai ya miÆ™e tsaye yana fuskantar Junaid yace "a'ah ka riÆ™e kuÉ—in ka bana buÆ™atarsu domin nima inada fiye da waÉ—annan..." ya kuma haÉ—e hannayensa biyu tareda durÆ™usawa Æ™asi yana roÆ™an Junaid yace "dan Allah! dan darajar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ka fita daga cikin rayuwar mu, bama buÆ™atarka a cikin rayuwar mu, ni na rantse da rabbani waran da kake ma bazan biyo hanyar ba balle mu haÉ—u, duk abunda ya shafeka kuma na barshi har abada, asibitin mahaifiyarka yanda iyayena suka bar duniya haka nima na daina aiki acikin asibitin na, dan Allah Junaid ko a hanya ka gan mu kada ka nuna ka san mu ma dan Allah ðŸ™ðŸ™..."
Junaid kawar da kansa gefe yayi yana murmushi shi abun ma dariya yaso bashi, hannu yasa ya É—ago Dr Hasheem tsaye yana faÉ—in "okay don't worry dat is your concern, I'll do my own business..." yana buga kafaÉ—arsa a hankali ya kuma cewa "quick recovery..."
yana kaiwa nan ya juya yayi ficewarsa,
"kai É—in Dr Hasheem meya haÉ—a ka da Junaid kuma, naga ku É—in abokai ne kuma ma naji kana cewa kabar aiki a asibitin su shin kasan a yanda zaka samu aiki yanzu kuwa?...."
a cewar Dr Mansur wanda idonsa ke kan Dr Hasheem..
Ajiyar zuciya Dr Hasheem ya sake tareda faɗin "Allah ya wadaran irin wannan Abokantaka, abokin da bazai iya rufa maka asiri ba ai ba aboki bane, abokin da burinsa yaga ya ƙuntata maka ai ba aboki bane, abokin gaskiya bazai so a taɓa tsokar jikin ɗan uwansa ba da sunan duka amma yau gashi Junaid abunda yasa aka aikata mun, yanzu yabar aboki ya koma babban maƙiyi na..." ya ƙarasa maganar yana huci..
Dr Mansur girgiza kai kawai yayi yace "Allah dai ya sawwaƙe..." ya furta hakan tareda miƙa masa takardar maganunnuwan da zai siyo..
karɓa Dr Hasheem yayi tareda zabura da sauri ya miƙe yana tafiya daƙer yana jan ƙafa kamar wani gurgu da haka ya fice...
Dr Mansur kallonsa yake har ya fice kawar da kai yayi yana murmushi,
(kuna ji ana cewa Dr Mansur toh ba tsoho bane, haɗaɗɗen saurayi ne fari kyakkyawa mai yawan murmushi, wanda kuɗaɗe suka ratsa shi, mahaifinsa asalin maloniya ne ya sanu a ko ina, wannan asibitin kuma mallakin Dr Mansur ne wanda dawowarsa daga ƙasar Egypt ya kammala karatun master's ɗinsa a bangaren likitanci hakan yasa ya buɗe babban hospital ɗinsa wato *IHSANN GENERAL HOSPITAL ABACHA ROAD ABUJA*..)
*****
________ Bayan fitar Junaid daga hospital cikin gari ya nufa yana yawon nuna photon Ayush ko akwai wanda yasan a yanda take,
amma har yanzu shuru babu amon labarinta, miƙar hanyar express road yayi wanda yake tsakanin Abuja to Kaduna tafiya yake a hankali da motarsa yana kallace-kallace ko zaiga Ayush, har ya soma barin cikin garin, kana ganinsa kasan akwai damuwa ƙarara a saman fuskarsa yana tafe yana maganar zuci "Allah Ubangiji ka haɗani da wannan baiwar takan, aina zan ganki Yushert?..."
tafiya yayi mai nisan gaske har yabar cikin garin Abuja sosai, parker motarsa yayi a gefe guda sannan ya fito ya tsaya a jikin motarsa yana kallece-kallece, acikin daji yake tsugugu domin ba alamar motsin mutane, ba kuma gida ko ɗaya sai kukan tsuntsaye ga kuma wani irin zugugun sanyi da akeyi, lokaci guda Junaid ya ƙanƙame jikinsa da hannayensa tsabar sanyin da yake ratsa shi, ba shiri ya shiga cikin motarsa ya ɗauko rigar sanyi da face mark ya sanya su tareda ɗaukar torch light ya saka a aljihunsa sannan ya shiga cikin dajin, tafiya yake ba ƙaƙƙautawa har saida duhu ya soma shiga, ya haɗu da macizai sunfi a ƙirga amma saidai ya wuce su yana ƙwalla ƙiran sunan Yushert, tazararsa da bakin ƙwalta tafiya ne mai nisan gaske a yayin da duhu ya biyo baya, domin ko gabansa baya iya gani kunna hasken torchinsa yayi ya cigaba da tafiya yana haske-haske duk yabi ya gaji, jikinsa har ciwo yake, ganin bazai iya cigaba da tafiyar ba ya tsaya a guri ɗaya ya haɗe hannayensa biyu a saitin bakinsa ya soma ƙwallah ƙiran Ayush a cikin dajin nan,
"Yushertttt! Yushertttt!! Yushertttt!!!..."
yana cikin ihun ƙiranta ne yaji ta bayansa ance "Yaya Junaid..."
da sauri Junaid ya waiwaya da murmushi a fuskarsa yana haska wacce ta ƙira sunansa, ganin Ayush yayi a tsaye tana sanye da doguwar riga kayinta ba mayafi, itama tana tsaye sai faman murmushi take, da saurinsa ya nufi gurin da take yana faɗin "my Yushert Ina kika shiga ne inata nemanki, kin wahalar dani sosai..." yakai hannu zai rungumeta gani yayi ta ɓace ɓattttt!
a firgice yayi baya ya faɗi ƙasi a zaune sai faman zazzaro ido yake jikinsa na kakkarwa, a ruɗe yake lalumar yanda torchinsa yake a yashe, cikin sa'a ya sameta yana ƙoƙarin tashi tsaye saiji yayi dajin ya soma ɗaukar dirin dariya, dariya akeyi ta ko ina, cikin ƙatuwar murya da kuma siririyar murya nan take muryoyi da yawa aka fara ƙiran sunan "Yushertttt! Yushertttt!! Yushertttt!!! Yushertttt!!!!" ana kokkoyan sunan da Junaid yake ƙira!
Junaid gaba É—aya ya ruÉ—e wani irin haÉ—iyar yawu yayi duk ya haÉ—a gumi still muryar mutane yake ji ta saman bishiyoyin jejin,
Miƙewa yayi a razane ya soma cin uban gudu ko waiwaye baya yi, gudu yake sosai har saida ya daina jin dariyar mutanen daiden lokacin yayi tuntuɓe ya faɗi ƙasi, ɗagowar da zaiyi ƙwatsam sai yaga wata mata sai birgima take a ƙasi tanata ihu da tsohon cikinta, haskata yayi a ruɗe yace "Yushert?..."
ita kuwa Ayush kuka take tana ƙiran sunan Junaid "dan Allah Yaya Junaid ka temake ni, wayyo cikina ciwo zan mutu wayyo Allah nahhhh..."
da rarrafe yazo ya ƙaraso gurinta yana faɗin "Yushert! Yushert ki ƙwantar da hankalinki gani nazo gareki kinji koh, ki daina kuka..."
Ita kuwa cewa take "wayyo Yaya Junaid haihuwa zanyi ka danna mun cikina, raÉ—aÉ—in nake ji haihuwa zanyi, bazan iya motsawa baaa..."
Junaid hannu ya ɗora akan cikinta yana matsawa a hankali ga torch kuma a gefe yanda ya ajiye shi, yana cewa "zaki haihu yanzu ki kwantar da hankalinki, da ɗan mu zamu koma gida cikin ƙwanciyar hankali..."
Ayush tana nishi a hankali tace "yauwa Yaya Junaid yaro na É—aya ya fito, cigaba da matsa mun cikin wayyo yaro na biyu ya fito, ahhhh yaro na uku ya fito, i love You Yaya Junaid ashhh yaro na huÉ—u ya fito, yauwa! yauwa!! cigaba ahhh yaro na biyar ya fitoo..."
Junaid zaro ido yayi waje ganin jarirai har guda biyar yace "Yushert har yara nawa zaki haifo mana ne?..."
Ayush tana murmusawa a hankali tace "yara Ashirin ma sun isa..." a wahalce Junaid ya aɗiyi yawu yace "Yushert yara Ashirin sunyi yawa ai...." kafin ya ƙarasa maganar yaji tace "yauwaaa yara biyar sun fito a jere, mammatsa mun cikin sosai yauwa yara biyu sun fito suma a jere, ahhssh ahhhh wayyo sauran kaɗan sauran yara takwas su fito..."
Junaid gaba ɗaya baya cikin hayyacinsa kawai matsa mata ciki yake lokaci guda kuwa tayi wani irin yunƙuri saiga sauran jarirai takwas sun wantsilo, ajiyar zuciya tayi sannan tace yauwa Masha Allah sun gama fito wa, yanzu zamu iya tafiya gida ko?.."
Junaid a tsorace yake ja da baya ganin yanda jariran nan suke miƙewa tsaye ƴan ƙananu dasu sai manya-manyan kayuwa, kayin jariri ɗaya yayi biyar ɗin kayin Junaid, duk ɗinsu haka suka tashi su ashirin suka nufo gurin Junaid suna kuka suna faɗin "Babaa! Babaaa!! Babaaa!!! Baban muuu!!!!..."
Junaid ja da baya yake sosai sai faman hashaska su yake, a firgice ya kalli yanda Ayush take a ƙwance yaga ta washe baki har zuwa kunne tana masa dariya ga babu haƙwarai a bakin sunyi ɓaɓurka.
Da gudun gaske Junaid ya miƙe ya fara gudu kamar zai fura sama haka yake wannan gudun ceton rai, torchin ma bai san lokacin da ya jefar shi ba,
yana zuwa saitin wani bishiya kawai ya kama yahau kan bishiyar nan, saida yaje kusan ƙarshen bishiyar tukun ya tsaya yana fitar da numfashi daƙer, yana ganin kamar ya tsere daga hannun jariran nan, haka ya ƙwantar da kayinsa kan bishiyar ya lumshe ido yana haki can yaji kamar ana taɓa shi da sauri ya buɗe idonsa yana buɗewa yaga wannan matar mai haihuwar nan ne a gabansa akan bishiyar, idanuwanta sun koma green ga yanda take wani irin dariya bakinta har kan kunnenta, ga babu haƙori ko ɗaya a bakin, bakinta kuwa duk jini a firgice Junaid yayi wani irin ihu a razane ya zamo daga kan bishiyar ya faɗo ƙasi, kansa ne ya bugu da wani dutsi nan take ya sume a wajen.....
******