Sashe 17
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Angel tana fita taci karo da Doctor Samuel bata tsaya bin ta kanshi bama tayi wucewar ta, shi kuwa kallonta ya tsaya yi har ta ƙule masa amma bai daina leƙenta ba har yaje ya gwara kansa ajikin bango bai saniba, saida ya bugu tukun ya dawo hayyacinsa ya shige falon..
Ita kuwa Angel gurin sauro taje tana zuwa ta cankeshi da ƙafa saida ya dungura, duk fuskarsa ya kumbura tsabar mazgar daya sha, ɗago kansa yayi ganin Angel ce kawai ya fara tintsirewa da dariya irin mai ƙona rai ɗin nan, Angel ta gama fusata haka ta ɗauki wani katako ta fara jibga masa amma bai daina dariyar ba, duk da yana jin zafin dukan amma bai nuna mata ba haka yaketa mata gwaliyo yana dariya,
yana mata hakane saboda ya ƙuntata mata...
******
Bayan Doctor Samuel da mommy sun shiga ɗakin Junaid! tarar dashi sukayi yanata danna ƙirjin Ayush, ya buɗe bakinta yana hura mata iskar bakinsa sakamakon rashin numfashi,
Ga yanda jini yake fita daga bakinta amma haka yake haÉ—e musu baki guri É—aya yana hura mata iska,
Shima bakinsa yayi baje-baje da jinin bakin Ayushh
🤮🤮🤮🤮🤮🤮
Mommy da Doctor haka suka tsaya suna kallon ikon Allah,
shi Junaid bai ma san sun shugo ba, saida ya É—ago tukun yayi ido huÉ—u dasu
kana ganin shi kasan akwai damuwa a tattare dashi,
A fusace ya dakawa Doctor tsawa yana faÉ—in "toh tsayuwar mai kake yi, kazo ka dubata! banaso na rasata domin ita É—in bugun zuciyata ce..."
Doctor dasauri yayo kan Ayush yana dubata É—agowa yayi yace "batada jini pah.." yayi maganar ta harshen turanci,
Junaid miƙa masa hannu yayi yace "gashi kayi sauri ka ɗibi jinin..."
Doctor da saurinsa ya nemo allura da ledar saka jini ya soma jan jinin Junaid saida ya É—ebi leda guda na jini, tukun ya É—aurawa Ayush!
Junaid ana gama É—ebe masa jini ya shige toilet ya wanke jinin bakinsa yayi brush tukun ya fito yayi ficewarsa acikin É—akin...
______________ Angel kuma tana nan tana ta faman dukan mutuminta shi kuwa bai daina mata dariya ba,
dukansa take shi kuwa dariya yake mata duk ta faffasa masa jiki,
duk abunda yake yi kuwa Ogah Junaid yana tsaye a bakin ƙofa yana kallonsu, Angel har da kukanta tsabar takaici sai dariya yaketa mata,
Junaid ƙarasa shugowa yayi yazo gaban Sauro ya tsaya, alokacin ne Angel ta dakata da dukansa, shi kuwa Sauro ganin Junaid yasa yayi shuru da yin dariyar yana zazzaro da idanuwansa,
Junaid hannu yasa ya ɗago kujerar Sauro ya zaunar, shima kujera ya jawo ya zauna yace wa Angel ta miƙo masa jakar gefenta, acikin jakar kuwa tarukucen kayan horo ne har da su guduma ta miƙo masa ya ɗauko wani ƙaton almakashi na ƙarfe mai kaifin bala'i!
Sauro yana ganin ƙarfen da yake hannun Junaid ya fara zaro ido waje yana fitar da gumi,
Itama Angel tana tsaye tanason ganin shin wani irin hukunci Ogah Junaid zai aikata,
Fuskar Junaid ko Annuri babu haka ya kamo hannun Sauro ya saita ƴar ƙaramar yatsansa tin daga dungun da wannan ƙaton almakashin ya datsa yatsar,
Wani irin ihu Sauro ya ƙwallla su mommy suna can cikin ɗakin Junaid saida suka razana da wannan ihun,
Itama Angel rufe idonta tayi sosai bata son ganin wannan hukuncin,
Ɗan ƙaramin yatsar Sauro ne ya faɗo ƙasi, yatsunsa sun zama guda huɗu kenam,
Haka Sauro yake ihu kamar ransa zai fita, haka Junaid ya kamo ɗayan hannunsa yana ƙoƙarin yanke ƙaramin yatsar kuma du,
Haka Sauro yake magiya yana roƙonsa akan ya kyale shi haka, roƙonsa yake yana haɗashi da girman Allah yace "wallahi tallahi Lailah ce ta sakani amma ni bansan yarinyar bama sai a lokacin, Lailah ce ta bani dubu hamsin tayi mana video bayan ta bata ƙwayar maye da kuma tada sha'awa, amma banida laifi kayi mun rai Ogah Junaid...."
Itama Angel riƙe kafaɗar Junaid tayi tace "kayi haƙuri My man hukuncin yayi tsauri ka barshi haka, ka gundule masa yatsa ɗaya ka temaka karka yanke ɗayan..."
Junaid baice musu komai ba haka ya miƙe yana ƙoƙarin ficewa yace wa Angel "ki kunce shi yayi tafiyarsa idan zai iya, idan kuma bazai iya ba sai ki sa a nemo tifa a ɗauke shi...
Daga nan yayi ficewarsa.....
*DAN ALLAH KUYI MUN COMMENTS IRIN NA JIYA, ALLAH JIYA NAJI DAÆŠIN COMMENTS ÆŠINKU...*
*MASU FITA YAƘI KU AJIYE KAYAN YAƘI TUKUN DOMIN AN ƊAGA TAFIYAR SAI AN HUKUNTA LAILAH🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹*
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 21 âž¡ï¸ 22
Junaid fitarsa daga gida kai tsaye gidansu Lailah yayi,
yana zuwa ƙofar gidan ya sauƙo daga cikin motarsa ya fara knocking da ƙarfin gaske, maigadi ne ya buɗe yana masifar "wai waye wannan baƙon buga gate ne? haba jarababbu kawai.."
yana buɗewa yayi kucuɓus da Oga Junaiddd yanata huci, maigadi zaro eyes yayi waje jikinsa na ɓari yake furta "innahu min sulaimanu wa innahu Bismillahi rahmanu rahiiiim, ƙalu innalillahi wa inna ilaihi raju'unnnn...." bai ƙarasa addu'ar ba Junaid ya zabga masa wani irin gigitaccen mari har saida ya dungura, yayi wucewarsa ciki ba excuse..
yana zuwa ya tura ƙofar falo cikin sa'a kuwa yaci karo da Lailah tana kwance akan kujera tana chatting,
jin bugar ƙofa yasa ta tashi a razane tana bin Junaid da kallo, wani irin haɗiyar yawu tayi tana girgiza kai tareda faɗin "Ogah Junaid.."
wani irin tsawa ya daka mata yace "shut up! bana buƙatar jin kalmar ki ko ɗaya..."
yasa hannu ya finciko ta yana janta zaiyi waje da ita,
Ihu Lailah ta fara kurmawa cikin ƙarfin hali ta zame hannunta ta miƙe da gudu ta nufi ɗakinta, shima binta yayi yana cewa "yau ba abunda zai hana na hukunta ki Lailah, zan kaiki can gidan mu..."
turo ƙofar ɗakinta tayi zatasa key daiden lokacin ya ƙaraso da ƙarfin gaske ya tura ɗakin saida ta hautsina ƙasi tsabar bugar da ƙofar yayi mata, tana kuka tana magiyar "dan girman Allah Ogah Junaid ka kyaleni na tuba, wallahi bazan ƙara ba.."
ɗagota yayi daga ƙasin ɗakin ya wurgata saman gadonta sannan ya juya ya rufe ƙofar ɗakin yasa key tareda juyowa yaje bakin gadon yana daga tsaye ya ɗora ƙafarsa ɗaya akan gadon, ƙafa ɗaya kuma a ƙasi ya riƙo ƙafar Lailah ya jawota gabansa tareda zaunar da ita yayi mata alamar tayi shuru yatsarsa akan lips ɗinsa yace "shiisssh kimun shuru, idan kuwa ba haka ba zan ƙwaƙule miki eyes yanzun nan..."
Lailah da sauri tasa hannunta ta rufe bakinta tayi shuru gurin yayi tsitt kamar ba mutane a É—akin, ga gumin da yaketa yarfo mata,
shi kuwa binta yake da kallo cikin ɓacin rai yace "meyasa kika aikata hakan? amsa ɗaya zaki bani..."
Ita kuma Lailah sanin halin Junaid yasa bata tsaya masa wani inda-inda ba tayi saurin cewa "wallahi saboda inasonka ne, ina bala'in kishinka...."
bata ƙarasa maganar ba ya daka mata tsawa tareda faɗin "you're an ingratitude fool Lailah, saboda kina sona shiyasa zakiyi haka? toh da kikayi hakan shi zai sa na soki kenam?..."
Girgiza kai tayi a tsorace,
hannu yasa a cikin aljihun wandonsa ya ciro wata ƴar ƙaramar wuƙa yana goge ta yace "ai saboda kinada idanuwa ne yasa kike aikata haka ko, toh yanzu zaki rabu da eyes ɗinki sai muga yanda zakiyi munafurci zuwa gaba..."
Lailah ganin Junaiddd yana saito mata wuƙa saitin idonta yasa tayi saurin sumewa a wajen ta faɗi a saman gadonta ta baya,
Sauƙe numfashi yayi yana kallonta,
miƙewa yayi ya ɗauko bottle na ruwa akan mirror yazo yana watsa mata ruwan a kan fuskarta a gigice ta farfaɗo tana sauƙe numfashi sama-sama, ganin fuskar Junaid yasa ta ƙara komawa sumar still ya ƙara watsa mata ruwa ta tashi zaune, kuma du ta juyar da idonta zata ƙara sumewa a tsawace yace "wallahi tallahi kika ƙara kwanciya mun saina faffasa miki ido da wuƙannan, a tsorace ta dakata jikinta na kakkarwa ta buɗe baki zatayi kuka ya ɗauketa da wani irin gigitaccen mari a gigice ta tashi da gudu ta nufi bakin ƙofa yayi saurin riƙe rigarta ta baya cikin rashin sa'a kuwa rigar ta ɓere gaba ɗaya tsabar riƙon da Junaid yayi mata,
fincikota yayi zai wullata saman gado shima ƙafarsa ta harɗe suka faɗi a tare kan gadon, yana saman kanta suna fuskantar juna, Lailah riga ya yage daga ita sai breziyya, rufe ido Lailah tayi sosai jin yanda Junaid ya faɗo mata a jiki! jin shurun yayi yawa ne yasa Lailah buɗe idonta a hankali, gani tayi Ogah Junaid ya kafa idonsa akan ƙirjinta ko motsi ya gagara yi, ita kuwa ganin haka yasa tasa hannu ta bayanta ta ɓalle rigar brezy ɗin ta saiga manya-manyan breast ɗinta sun wantsilo, ganin haka yasa Junaid ya ɗago yana kallonta cike da mamaki yace "Lailah are you stupid?..."
dogon tsuka yaja sannan ya É—ago daga kanta yana faÉ—in "bazanyi mamaki ba duk abunda akace kinyi, look bafa nayi miki hakane don saboda na rikice ba, nayi miki hakane saboda naga kalar taki tarbiya, yarinya ba kunya..."
tashi tayi a tsorace kamar zatayi kuka tana ƙoƙarin rufe jikinta da rigarta, tace "dan Allah Ogah Junaid kayi haƙuri..."
Murmushi yayi sannan yace "Hmmm! Lailah kenam..." yasa hannu yana ƙoƙarin cire belt ɗin kunkuminsa,
zaro ido Lailah tayi tace "dan Allah Ogah Junaid kar kayi mun fyaÉ—e..."