Sashe 46
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Around 2:30pm Junaid suka iso gida a wahalce, parking yayi a wajen space parker ya fito da saurinsa ya zagayo ya buɗe Ayush, hannu yasa ya kikkimeta suka nufi cikin babban falon da zai sadasu da ƙananun ɗakunansu na ƙwanciya, kai tsaye upstairs ya haura, yana zuwa ƙarshen stair ya sake shan ƙwana ya ƙara haura stairs na biyu, yana kaiwa ƙarshen nan ya kuma haura na uku ana ukun ne ɗakinsa da ƙafarsa ya tura ƙofar da ƙarfi ta buɗu, yana shiga ya zaunar da Ayush a bakin gado, gaba ɗaya duk ta rarrame ta fita hayyacinta, har tayi duhu kaɗan ga rigar jikinta tin data tafi bata canza ba saboda iya shi kaɗai take da duk yayi datti yayi baƙi ƙirin, sumar kanta shima ya cakurkuɗe babu gyara duk yayi ƙura da datti, haƙwaranta har sun canza kolo saboda datti, ita kanta rabon da tayi wanka tin data bar hospital gurin Junaid, sai hamami take tayi.
idanu sunyi lufu-lufu sun shanye kamar wacce tayi maye haka take bin Junaid da kallo, shima durƙusawa yayi a gabanta ya ɗora hannayensa biyu saman cinyarta haɗe da riƙo hannayenta yana murzasu, cikin takaici yake kallonta fuska ba Annuri daƙer ya iya cewa "Yushert shin abunda kikayi kin kyauta mun kenam? shin kinyi wa kanki adalci? dubi yanda kika koma fa kamar wata marar gata, kin cutar dani sosai kin ƙuntata mun matuƙa sannan kin wahalar mun da yarona wanda baiji ba bai gani ba why Yushert?...."
kuka ne ya kuɓuce mata tana ture hannayensa daga cikin nata tareda faɗin "Ni ka ƙyaleni! rayuwata a cikin dajin tafi mun komai daɗi, bana son kasancewa da kowa guri ɗaya..."
Girgiza kai Junaid yayi sannan yace "amma kina sane da igiyar Aurena akan ki?..."
ƙura masa ido tayi tace "daman tsawon watannin nan baka sakeni ba?.."
cije leɓɓensa yayi yana kallonta yace "meyasa zan sake ki? alhalin keɗin rayuwata ce"
katse shi tayi da cewa "duk da kashe maka mahaifiya dana yi?..."
rufe idonsa yayi sosai yana cije lips ɗinsa wani irin tafasa zuciyarsa take yi kamar wanda ake hura masa wuta a ciki ya danne yayi ƙarfin halin cewa "please Yushert ki bar mun wannan maganar, mahaifina ya mutu ata sanadiyar iyayenki, mahaifiyarki ta mutu ata sanadiyata, haka kuma mahaifiyata ta mutu ata sanadiyar ki, shin acikin mu wa akafi cuta? Yushert inaso ki sani cewa ƙaddara bata taɓa tsallake bawa, yakamata mu rungumi ƙaddarar mu muyi haƙuri mu zauna...." bai kai da ƙasara maganar ba ta katse shi da cewar "saboda baka kishin mahaifiyarka? nifa da hannuna na kasheta har lahira..." zabga mata wani irin gigitaccen mari yayi saida ta kife akan gadon, ɗagowa tayi tana kuka tace "Ni ka sakeni, na haramtawa kaina zaman Aure, bazanyi rayuwar Aure da kowa ba, nifa ƴar ta'addace da hannayena nayi kisan kai...." ta ƙarasa maganar tana fashewa da matsanancin kuka harda majinar ta, ta miƙe tsaye tana ƙoƙarin guduwa ya riƙota yana cewa "Yushert ki saurareni, idan kika fita yanzu kasheki zasuyi..." ita kuwa ƙoƙarin ƙwacewa take tana faɗin "Ni ka sakeni nafi son su kasheni daman na gaji da zaman duniya, ka sakeni ko na kashe kaina, wallahi zan kashe kaina, zan kashe kaina idan baka sakeni baaaa....". tana kuka tana maganganu marasa lissafi ganin taƙi dawowa hayyacinta ne yasa ya kuma zabgeta da mari a ruɗe ta hautsina saman gado ta kifu da cikinta, dafe cikinta tayi tana kuka haɗi da cewa "wayyo Allah nah cikinaaaa..."
a tsorace Junaid yayo kanta yana ƙiran sunanta a kiɗime "Yu Yu yuu yuushertt kina lafiya ko? Please am sorry, so so srrrry my Yushert...." ganin yanda take juyi tana riƙe da ciki ga kuka yaƙi tsayawa yace "Yushert kina so ki kasheni ne?..." wani irin ƙara yayi ya dafe saitin zuciyarsa ya dungura shima akan gado tareda ɗauke numfashinsa ido a rufe, Ayush jin Junaid yayi ƙara kuma ba motsi yasa tayi saurin ɗagowa ta nufi yanda yake da rarrafe akan gadon tana ƙiran sunansa da ƙarfi cikin tashin hankali "Yayaaa Junaid! Yaya Junaidd!! wayyo Allah Yaya Junaid karka mutu ka barni dan Allah, dan girman Allah Yaya Junaid ɗina ka tashiiiiii wallahi inasonka, ina ƙaunarkaaa zan zauna dakai a matsayin matarkaaa...." sake fashewa tayi da kuka tana jijjigansa da ƙarfi, kamar ranta zai fita haka take faman ƙiran sunansa cikin kuka, kifar da kanta tayi a saman ƙirjinsa ta rungumeshi sosai tana faɗin " shikenam tinda ka mutu nima rayuwata bata da wani amfani, gwara nasha poison nima na mutu inyaso azo a kwashi gawar mu a tare..." ta tashi cikin ƙarfin hali har cikin zuciyarta ta ƙudurta hakan, tana kuka taji an riƙe mata hannu da sauri ta kalli hannunta taga Junaid ne ya riƙe mata hannu sai faman tintsirewa yake da dariya yana kallonta, haushi ne ya isheta cikin ɓacin rai tace "daman wasa kake yi Yaya Junaid?..." ganin yanda yake mata dariya yasa takai hannu tana kai masa duka da hannu bibbiyu tana kuka daga ƙarshe ta rufu akansa tasa hannu ta rungume shi sosai tana kuka tareda faɗin "inasonka sosai Yaya Junaid, ka gafarce ni nima ba'a son raina na tafi na barka ba, inason kasancewa a tare dakai, duk da nasan yanzu hukuma nemana suke..." ta sake fashewa da kuka..
Junaid hannayensa biyu ya zagayo dasu ta bayanta ya rungumeta shima bakinsa a saitin kunnenta yake mata magana a hankali ta sigar rarrashi,
daga baya tayi shuru tana jin yanda yake ɗan bubbugan bayanta a hankali, saida sukayi kusan awa guda a haka tukun Junaid ya mirgino da ita ya ƙwantar ta idonsa cikin nata yace "wait for me bari naje na haɗa miki ruwan wanka koh..." ya ƙarasa maganar tareda yi mata sigina....
tashi yayi ya shiga cikin toilet can ya fito yazo ya É—auki Ayush suka shiga ciki tare,
yayi mata wanka sosai da ruwa kala uku kuma ko wanne ruwa da kalar ƙamshin turarensa, haka ya wanke mata kayinta tass ya koma asalin yanda yake baƙi ƙirin sai sheƙi yake yana ɗaukar ido, yayi mata shevin gashin hammatar ta sannan shi da kansa yayi mata sheving farjinta, saida ya gama mata wanka tukun shima ya cire yayi wankansa cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, a yayin da yake wanka ita kuma Ayush tana gefe tana brush....
A tare suka fito yana sanye da gajeren wando mai kama da pant, bayan shi babu komai a jikinsa ya fito yana ɗauke da Ayush a hannunsa wanda ita kuma towel ne a ɗaure saman ƙirjinta, ajiyeta yayi a bakin gado ya ɗauko creams kala² dana gyaran gashi duk ya mulmulka mata, yayi mata ƙwalliya sannan ya gyara mata gashin kanta yayi rolling da gashin saboda tsayin yayi yawa, ya feffesheta da turaruka kala² masu ƙamshin gaske, saida ya kammala shiryata tsab sannan ya nufi wardrobe ya ciro wata farar jallabiya na mata a cikin akwatinta da sauran ƙananun abubuwanta yazo ya sanya mata su ya ɗauki Hirami mai zanen fari da baƙi ya naɗa mata a kanta ya fitar mata da tsolon gashinta ta waje, ya kuma ƙara fesheta da turare, ɗakin duk ya kaure da ƙamshin turaruka kala-kala, a gaskiya Ayush ba ƙaramin kyau tayi ba, kamar wata kyakkyawar balarabiya ƴar ƙasar madina, Junaid tsayawa yayi yana kallonta kamar ba Yushert ɗinsa ba, sai faman murmushi yake baki yaƙi rufuwa,
daga baya shima ya shirya cikin wata danƙararriyar gizna water fruit, yasha hula kalar gizna takalmi jinin sarauta kalar gizna shima ba ƙaramin kyau Oga Junaid yayi ba,
Ayush sake baki tayi tana kallonsa ita tinda take da Junaid bata taɓa ganin shi acikin manyan kaya irin haka ba, saiya fito a mazannin Alhaji Junaid,
rufe bakinta tayi da hannunta tana dariya, shima tsayawa yayi yana kallonta yace "Ni kike wa dariya ko..."
tace "daman kanada shaddodi da giznoni ne?..."
Murmushi yayi har saida dimple ɗinsa ya lotsa sosai ga saje baƙi ƙirin a kwance saman fuskarsa zuwa gemunsa ba ƙaramin haɗuwa yayi ba yace "ke nifa yanzu na zama Baba dole na riñƙa shiga cikin manyan kaya yanzu, amma ba kullum ba domin har na fara takura wallahi, jikina yayi mun nauyi ni cire kayan zanyi ma..."
ya ƙarasa maganar tareda sa hannu zai cire rigar Ayush tayi saurin zuwa gabansa tana riƙe da hannunsa tace "a'ah dan Allah mijina kayi kyau sosai kar ka cire..."
dariya yayi tareda riƙe ƙugunta yace "toh shikenam matata na bari, yanzu jirani bari naje na nemo mana abunda zamu ci koh?..."
kaɗa masa kai tayi cikin shagwaɓa tace "ehhh Baby na jin hungry..."
hannu yakai yana jan dogon hancinta cikin wasa yace "haka itama mommin Baby na jin hungry..." yana kokkoyan yanda tayi shagwaɓa, cikin jin kunya takai masa naushi kan ƙirjinsa a hankali tace "uhmm uh uhmmm nasan Daddin Baby shima na jin hungry..." duk ɗinsu suka tintsire da dariya cikin zolayan juna suka rabu shi Junaid yayi waje zaije restaurant domin nema musu abunda zasu ci,
Ita kuma ƙwanciya tayi akan gado tana shaƙar A.C cikin ɗakin da murmushi saman fuskarta da haka bacci ɓarawo yayi awun gaba da ita....
A ɓangaren Doctor Hasheem kuwa yana ƙwance a bayan kanta sunyi masa jinajina har gagara tashi yayi, yana ƙwance ido a lumshe sai fitar da numfashi yake a hankali, domin ba ƙaramin wahala yake sha ba, wannan karan kam tsabar duka jini har ta hancinsa yake fita, ga sun cire masa haƙori ɗaya ta gefe, jibi kuma za'a shiga kotu.....
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 53 âž¡ï¸ 54