Sashe 8
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sannan ta fice a É—akin ta nufi upstairs taje tana kwankwasa wa Ayush, saida ta É—an juma a tsaye kafin Ayush tazo ta buÉ—e mata, idon duk ya kukkumbura,
Angel tana ganinta tace "subhanallah Ayush meya sameki ne haka?.."
tana motsa baki daƙer tace "babu.."
Angel tace "kin fiye kuka da yawa, zakije ki sawa kanki ciwo ne, ke kullum kina cikin damuwa ba wargi, toh idan kika ce zaki biyewa Junaid ne mutuwa zakiyi murus domin Junaid asalin miskilin namiji ne, baya nuna damuwa akan abu, shawarar da zan baki shine ki zamo mace mai class, idan yaga bakya shiga harkarsa to shida kansa zai nemeki, amma yana ganinki kullum a haka duk saboda shi toh ya ringa gallaza miki kenam, ai namiji ba'a nuna masa tsananin so, kuma ma ai ke kika jawo agun baiko kika fetsare ido kika ce bakya sonsa alhalin son sa da kikeyi yafi wanda yake miki, ai yanzu ba maganar kuka, ki fito muyi night dinner..."
lips ɗinta ne yake kakkarwa daƙer tace "ni akawo mun cikin ɗakina..."
Angel tace "a'a wallahi ki fito yanzun nan muci acikin mutane, Allah ciwon zuciya zai kamaki Ayush, na gaya miki ki fito yanzun nan, mommy tana jira..."
tana kaiwa karshe tayi tafiyarta, saida ta duba room ɗin Junaid taga bai dawo ba har yanzu tukun ta sauƙa downstairs, ta tarar da mommy har ta fito,
mommy tace "me kikeyi ne tin É—azu?.."
tace "wallahi mommy na tsaya agurin Ayush ne, tana nan fitowa itama.."
Mommy ta kuma cewa "Junaid ya dawo?."
tace "a'ah mommy.."
Mommy tace "toh shikenam kibi É—akunan sauran kice su fito.."
ta amsa mata tareda nufan ɗakin Rumana tana kwankwasawa cikin ƙanƙanin lokaci saiga Rumana ta buɗe daga ita sai gajeran wando na sojoji ajikinta da black t-shirt, tana hararar Angel tace "ya akayi?.."
Angel juyawa tayi tareda faÉ—in "ki fito aci abinci inji mommy..."
Rumana bata koma ciki ba haka ta fito gaba É—aya ta nufi gurin dinning table tana press É—in wayanta, goshi kuwa duk anzagaye da bandeji...
Angel zuwa ɗakin Aditi ta nufa itama ta kwankwasa mata! da sauri aka buɗe ƙofar tana masifa ganin Angel yasa ta turɓune fuska tace "menene kodai dukan ne bai isheki ba?.."
Angel tace "ni ba masifa ce ta kawo ni ba, kizo inji mommy aci abinci..."
tana kaiwa nan tayi juyawarta itama waran dinner ta nufa ta zauna a kujerar kusa da mommy, itama Ayush fitowa tayi saida ta wanke fuskarta tukun ta zauna a kujerar kusa da Rumana, saiga Aditi itama tazo ta zauna a É—ayan kujerar gefen Angel ta toshe da earpice a kunnenta,
Angel ce ta buÉ—e kulolin gurin tana zuzzuba musu alokacin ne Junaid shima ya dawo, yana shugowa shima ya nufi gurin cin abincin domin wani irin yunwa yake ji, zama yayi a kujerar da yake fuskantar Aditi...
suna cikin cin abinci ba wanda yake kula kowa, ita kam Ayush bata ci sai faman juya spoon take, Mommy ce ta É—ago tana kallonta tace "Ayush lafiyarki kuwa, tin É—azu nake nura dake ba wani abincin kike ci ba, meya faru dake?.."
girgiza kai tayi tace "babu komai.." ta fara tusa abincin daƙer a bakinta tana ci kamar bazata ci ba...
suna cikin wannan yanayin sai wayar Rumana ta fara rurin ƙira, ganin screen ɗin wayar tayi tace "oh god.."
duk kallonta sukayi daiden lokacin ta kara a kunne tana faÉ—in "hello Ogah Sir..."
saiji sukayi tana cewa "okay Sir, yes Sir, yes Sir, Okay Sir, thank you Sir..." ta sauƙe wayar tana sauƙe numfashi, tana kallon mutanen wajen ɗaya bayan ɗaya,
Junaid ne ya kalleta yaga yanayinta har ya sauya yace "what's wrong with you?.."
ta kalle shi tace "yanzu zan tafi airport zuwa cikin dare zan isa Australia, ana neman mu agurin aiki wai akwai yaƙin da zamu fita next week zamu je mu fara shirye-shirye..."
murmushi Junaid yayi sannan yace 'ai daman nasan daku za'a fita yaƙin nan.."
ta kalleshi da blue eyes É—inta tace "kaima harda kai?.."
ya nuna Angel yace "tare zamu tafi da Angel ranar monday, tinda daman can ne gurin aikinta.."
Rumana kamar zatayi kuka tace "za'ayi asarar rayuka fa sosai, nayi weak da yawa..."
Angel ce ta tsomo baki tareda faɗin "dajin da kika sani a baya toh yanzu babu wannan tsafukan, babu aljanu a cikin ta, saidai bamu san ƙarfin ikon da yakeda shi ba.."
sake ƙiran wayar Rumana akayi a karo na biyu azabure ta tashi tana faɗin "sun sake ƙirana, bari naje na shirya.."
da gudu ta nufi room É—inta tana zuwa ta tuttusa kayanta a cikin akwatinta ta rufe da sauri ta fito tana jan akwatin, haka ta faÉ—o falo kamar daga sama ko canza kayan jikinta batayi ba,
gajeren wandon nan ne ajikinta mai kakin soja sai baƙar t-shirt, ta saka takalmin ciki irin na sojoji ta fito tana musu sallama..
Mommy da Junaid da kuma Angel nufowa gurinta sukayi da sauri, mommy tana cewa "toh ki tsaya mana, wani irin gaggawa ne haka.."
Rumana girgiza kai take tana cewa "mom sun bani time ne, sunce nan da awa biyu suke son ganina a Australian Headquarters..."
tana kaiwa karshen maganarta ta rungumi mommy tana mata bankwana, ta juyo ta rungumi Angel tareda sumbatarta a kunci, ta nufi dinning table ta rungumo Ayush itama ta manna mata kiss a gefen fuska, taje yanda Aditi take itama ta rungumeta tareda mata kiss a kuncin ta, tukun ta tafo ta rungumi Junaid sosai tana kuka, shima rungumarta yayi sosai yana rarrashin ta, daga bisani suka rabe da juna, Junaid É—aukar mata akwati yayi suka fita a tare domin shi zai kaita airport da motarsa...
Aditi kam sumar zaune tayi jin za'a fita yaƙar sarki zalimu, tasan dole suma harda sojojin ƴan ƙasarsu kuma harda ita za'a sako,
a matuƙar tsorace take domin shekarar data wuce sojojinsu sun kai farmaki can dajin amma ba soja ɗaya daya fito da rai, tana cikin wannan tunanin saiga hawaye zurzur asaman fuskar Aditi, daga yanzu itama zata fara tsammanin ƙiran waya daga wajen aikinsu na ƙasar china....
*WANNAN PAGE ÆŠIN NA SADAUKAR DASHI A WAÆŠANDA SUKE MUN COMMENT*
*NAGODE MUKU SOSAI DA ƘARFAFA MUN GWIWA WARAN YIN TYPING, COMMENT ƊINKU YANA MATUƘAR NISHAƊARTAR DANI, INA SONKU SOSAI....*
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 11 âž¡ï¸ 12
washe garin ranar saturday da safe Mommy da Angel da kuma Ayush suna zaune a falo suna kallon film a Arewa 24, ita Ayush tana kallon ne amma tunaninta yana can gurin iyayenta,
Aditi tana ɗakinta a kwance itama gaba ɗaya ta suƙure jin farmakin da za'akai ƙasar california tasan babu wanda zai rayu haka taketa tunanin nan,
shima Junaid yana ɗakinsa a kwance idonsa a rufe kamar mai yin bacci amma kuma ba baccin yake yi ba, ƙarar message yaji ya shugo wayarsa ta whatsApp, hannu yakai saman drower yana lalumen wayar! ɗauka yayi sannan ya buɗe secuirity wayar yahau whatsApp, baƙuwar number ya gani an turo video, yana lumshe ido kamar mai jin bacci ya buɗe saƙon ya shiga kan videon abunda ya ganine yasa ya buɗe idonsa sosai a zabure ya tashi zaune zuciyarsa tana ɗarɗar, da ƙarfi ya furta "whatttt?..." wani irin bugu zuciyarsa tayi, "Yushert kuma? with bad boy? kuma acikin gidan nan hakan ma akan gadonta?..."
zuciyarsa ce take tafarfasa ya sauƙa daga kan gadonsa a fusace yabar ɗakinsa, da sauri sauri ya sauƙa down stairs bai bi takan su Mommy ba haka yaje gaban Ayush yasa hannu ya fincikota ya wurgar da ita ƙasin carpet yana huci yace "daman ashe ke ba mutumiyar kirki bace? ke ƴar iska ce karuwa?.."
Su mommy ne suka miƙe tsaye da sauri suna faɗin "lafiya kuwa?.."
É—aga musu hannu yayi yace "please mom karki dakatar dani" ya nuna Angel da yatsa yana faÉ—in "ke kuma karki kuskura ki saka mun baki..."
ya kalli gurin da Ayush take a zaune a ƙasin carpet yace "Allah ya rufa mun asiri da ba'ayi baikon nan ba, wallahi da kin cuce ni saboda ni ba abunda nafi tsana arayuwata irin a munafurce ni, tirr da halinki, bazan taɓa Auran karuwa ba irin ki kuma munafuka..."
Mommy ganin abun yayi tsanani ta dakawa Junaid tsawa tana faɗin "ya isa haka Junaid wani irin abune haka, kazo kana faɗan munanan kalamai akan yarinyar da bata san komai ba, yarinya mai haƙuri da juriya..."
mommy bata ƙarisa maganar ba Junaid ya katseta da cewa "Mom duk abunda kike tunani ba haka bane, wannan yarinyar shaiɗaniya ce ƙazama karuwa...." bai gama iddasa maganar ba Mommy ta zabga masa mari har sau biyu tana kuka tace "nace ka dakata haka ko, shin ka sanar mun meyake faruwa ne? kodai ka haukace ne?..."
cikin ɓacin rai yace "mom ba hauka nake ba amma zan nuna miki a zahiri..." ya miƙa mata wayarsa tareda faɗin "gashi nan ki kalla"
hannun mommy na kakkarwa ta karɓi wayar ta danna kan video, ta soma kalla da hawaye caɓa caɓa a fuska, itama Angel ido ta kai kan video ta zaro ido sosai,
Ayush tana daga zaune ta tashi da sauri taje itama tana kallon video, hannu tasa ta rufe bakinta tana kuka,
Mommy da Angel gaba É—aya juyowa sukayi suna kallon Ayush sun kasa cewa komai,
murya na rawa Ayush tace "wallahi tallahi bansan da wannan videon ba.."
Junaid wani irin kallo ya watsa mata yace "daman taya zaki san da wannan videon bayan asirinki ya tonu..."