Sashe 53
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bayan isar su guess su Mommy suna zazzaune akan kujeru, Junaid ne ya fara ganin Ayush da sauri ya miƙe ya nufi wajenta yace "Yushert..." rungumarta yayi tare da faɗin "nayi kewar ki Yushert, i missed you my Yushert..". itama rungumarsa tayi sosai tare da fashewa da kuka ba tare da tace komai ba, su Mommy suma miƙewa tsaye sukayi ko wannensu da damuwa a fuskarsu ganin Ayush a cikin wannan halin,
shi kam sarki Raamud yafi kowa shiga damuwa domin har da Æ™wallarsa yana maganar zuci "wai yau Æingel ce a prison? ban taÉ“a tunanin yarinyata zata shiga cikin wannan halin ba, innalillahi wa inna ilaihi raju'un..."
Junaid ne yasa hannu ya raba jikinsa dana Ayush yana nuna su Mommy tareda cewa "Yushert kin gane waÉ—annan?..."
Ayush kallonsu take ɗaya bayan ɗaya tadai gane malam Lawan amma sarki Raamud sam bata gane shi ba, still idonta ta sauƙar akan Mommy sai murmushi take tayi amma a cikin zuciyarta ta damu sosai ganin Ayush a prison...
Zaro manya-manyan idanuwanta tayi sosai kamar zasu faɗo ƙasi tasa hannu ta ƙanƙame Junaid da ƙarfi, leɓɓen bakinta har rawa suke haƙwaranta na dukan na juna sam ta kasa furta komai sai jikinta dake kakkarwa idonta kuwa akan mommy,
Itama mommy zaro ido tayi waje cike da mamaki take kallon tumbin cikin Ayush, tin zuwanta bata lura ba sai yanzu, cikin ɗaga murya mommy tace "Junaiddd!! yaushe ka bata ciki? har ta kusan haihuwa innalillahi..." haka ta baza idanu ta kalli Junaid sannan ta maida idonta kan cikin Ayush still ta kuma kallon Junaid haka ta rinƙa yawo da eyes ɗinta,
Junaid kuwa tsabar kunya kawai da kansa gefe yayi ga mutane a wajen waɗanda aka kawo musu visit, yana jin yanda Ayush take ta bubbugansa tana so tayi masa magana amma yaƙi juyowa,
Ita kuwa Mommy sai cewa take "Junaid! Ayush!! wai yaushe kukayi cikin nan ne kam ku mun bayani mana, amma bayan tafiyata kukayi wannan cikin koh? Alhamdulillah Allah yaga zuciyata gwara dana É—aura muku Aure bansani ba ashe a matse kuke..."
haka mommy take ta wannan surutan gashi ba'a hankali take magana ba kowa sai jiyota yake,
waÉ—anda suke gefen can duk hankulansu ya dawo kan su Mommy,
Malam Lawan da sarki Raamud kam ficewa sukayi suka nufi waje saboda mutanen dake wajen,
Junaid kamar ya nitse ƙasi cikin takaici yace "Oh my god haba Mommy sai kace wata ƙaramar yarinya..."
sake baki mommy tayi tana kallonsa tace "ahhh ku kam ai kun girma, tabbas na yarda kun girma kun wuce ace muku yara gashi har zaku haifi yara ai kun zama manya tinda har kuka aikata abun manya..."
kamar zai rausa ihu yace "eh ai ba bad pregnant bane..." Mommy tace "eh ai nasani tinda ni da kaina nasa akayi muku Aure, ikon Allah kenam gashi har ka samu damar É—ura mata ciki...."
Junaid hararar Mommy kawai yake kamar zaiyi kuka ita kuma Ayush sai jijjiga shi take juyowa yayi yana faÉ—in "wai ke É—in menene kam?.." cikin kakkarwar murya tace "Mommy ce ko Fatalwa?..."
yace "Da fatalwa ce zaki jita tana wannan surutai ne, ni sake ni! my headache ta dawo gaba ɗaya ta ɓata mun raii..." haka ya zamar da hannunsa daga jikin Ayush yabar wajen yana gunaguni...
Mommy ce tayo kan Ayush tana faÉ—in "Oyoyooo my Ayushertttt..." ta rungumeta sosai a jikinta,
Ita kuwa Ayush tinin ta ƙafe a wajen tsabar tsoro saida tasau fitsari a jikinta tana daga tsaye.....
*ASSALAMU ALAIKUM ƳAN UWANA BARKA DA WANNAN LOKACIN, INA MAI MIƘA GODIYATA A GAREKU NAJI DAÆŠIN ADDU'O'INKU AKAN ÆŠAN UWANA WANDA YA RIGAMU GIDAN GASKIYAðŸ™ðŸ™ðŸ™*
*BAZAN TAÆA MANTAWA DA WANNAN HALACCI DA KUKA MUN BA INA GODIYA SOSAI...*
*YAU DAI NA DAURE NAYI MUKU UPDATE, NACE BARI NA SAMU NA KAMMALA MUKU KAR NIMA NA MUTU DA HAKKIN KU AKAINA, INA ROƘON ALLAH DA YA ARA MUN RAYUWA HAR NA KAMMALA MUKU LITTAFIN NAN SAKAMAKON ÆŠARA RANKU DA KUKAYI AKANSA INA MAI JINJINA MUKU MASOYANA NA FILI DANA ÆOYEðŸ™ðŸ™ðŸ™*...
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 59 âž¡ï¸ 60