Sashe 56
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin macewar jiki sarki Raamud yakai hannu ya dafa kafaɗar malam Lawan sannan yace "Artaf kayi haƙuri nasan na aikata babban kuskure a rayuwata, nima kawai ina rayuwa ne amma bana jin daɗinta, na tsani kaina! idan na tuna cewa nine nayi sanadiyar mutuwar mahaifin mu sai naji kamar na rataye kaina, idan na tuna cewa ni nayi sanadiyar mutuwar ɗan uwana sai naji kamar nasha guba na kashe kaina, idan na tuna cewar ni nayi sanadiyar tarwatsewar rayuwar matata da kuma ɗiyata sai naji kamar nake gaban trailer ta murƙusheni, idan na tuna cewa ni nayi sanadiyar wargaza rayuwar Junaid da kuma sanya mahaifiyarsa cikin damuwa sai naji kamar na nasa wuta ajikina, idan na tuna cewar ni nayi sanadiyar jefa matar mahaifina cikin jinya sai naji kamar na datsawa kaina wuƙa amma idan na tuna cewa Allahu gafurur Raheem sai naji nutsuwa a raina, amma kuma idan na tuna cewa Allah baya shiga tsakanin bawa da bawa saidai idan wanda ka zalunta ya yafe maka sai naji kamar naita ihu, idan har haka ne aina zan samo Babana ya yafe mun? Aina zan samo Ɗan uwana ya yafe mun?..."
kuka ne ya ƙwato masa mai cin rai, da ƙarfi yake wannan kukan, shima Artaff rungumar ɗan uwansa yayi yana tayashi kukan,
Gaba ɗaya jikin mommy ne yayi sanyi babu ƙarfi ko kaɗan, Junaid kansa a sunkuye ko ɗagowa ya kasayi sakamakon hawayen da suka wanke masa fuska,
Ayush itama jin yanda Mahaifinta yake kuka yasa itama ta fashe da matsanancin kuka duk idanuwanta sunyi jawur kana ganinta kasan ba tin yanzu ta fara kukan ba,
Artaf yana kuka ya ƙarasa musu labarin da cewa "Matata ba ƴar nan ƙasar bace, ƴar ƙasar Iran ce ƴar ƙanwar mahaifiyata aka Aura mun, muna zaman mu acan na ɗaukota muka dawo nan Nigeria saboda iyalan Ƴan uwana wato Máahmud da Ɗansa da kuma Matar Raamud da Ɗiyarsa, saboda ku na dawo Nigeria da zama sakamakon nayi Alƙawari wa kaina cewa zan kula daku, zan riƙe ku Amana, bazan bari ku tozarta ba, duk rintsi duk wuya ina tareda ku, shi Raamud ban damuba saboda nasan Amanar Mahaifinmu yana tareda dashi wato Narasimha...."
anan ya ƙara fashewa da kuka....
Sarki Raamud shima ƙara volume kukan yayi saboda abunda ya wuce a baya ba ƙaramin tayar masa da hankali yake ba,
Ga muryar Ayush itama yanda take ta kuka bugu da ƙari ma ta tuno da mahaifiyarta,
Mommy jin yanda suke ta kuka ne yasa itama ta fashe da kuka ta tuno da mijinta,
Junaid jin yanda suka hargutsa cikin É—akin da kuka babu mai rarrashin kowa yasa ya tashi yabar É—akin domin a halin yanzu bashida sukunin da zai iya rarrashinsu, kuma acikinsu baisan wazai fara rarrashi ba,
shin Uncle Artaff zai rarrasa ne ko kuma Sarki Raamud ko kuma Ayush ko kuma mommy wacce ta fara yanzu?.."
haka yana ji yana gani ya barsu ya fice abunsa....
*TAPAH ASHE ƳAƳAN SARKI ZAID SU UKU NE MUKA MANTA DA ƊAYA ACIKINSU, WATO ARTAFF MALAM LAWAN KENAM*
*JINI BAYA ÆUYA SAI WANDA BAI LURA BA, SHIMA ARTAFF BAMAI GANINSA YACE ÆŠAN NIGERIA NE, HABA BIRI YAYI KAMA DA MUTUM*
*MÃAHMUD ZAIDULLAH HUSSEIN*
*RAAMUD ZAIDULLAH HUSSEIN*
*ARTAFF ZAIDULLAH HUSSEIN*
*And their kids*
*JUNAID_KHAN MÃAHMUD ZAID*
*MAYUSHERT RAAMUD ZAID*
*with two kids from Artaff*
*Zaid Artaff Zaid*
*Maryam Artaff Zaid*
*Sumaiyah Artaff Zaid*
Sumaiya mahaifiyar su Sarki Raamud kenam yayi mata mai suna da mahaifiyarsa da kuma mahaifinsa.....
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 61 to 65
Bayan fitar Junaid da minti talatin sai gashi ya shugo hannunsa riƙe da tray na Apple har guda goma, kowanne saida yaje gabansa tukun ya bashi Apple, kowa acikinsu yaci amma banda Ayush wacce ta ɓare baki tana kuka kuma taƙi karɓan Apple cikin dabara Junaid ya ɗauki gudan Apple ya cusa mata a cikin bakinta yana mata alamar tayi shuru da yatsansa, itama shuru tayi tana ajiyar zuciya tareda gutsiran Apple,
A wannan lokacin dai babu wanda yayi wa kowa magana da haka aka sallame su suka koma gida,
Gidan da Junaid yake anan suka sauƙa saidai kowa an ware masa part ɗinsa,
Mommy da ɓangaren ta daban, shima Sarki Raamud da nasa ɓangaren, sai part ɗin su Junaid da Ayush dake can saman Upstairs....
Bayan an gabatar da Ayush a kotu tareda wanke duk laifukan da ake zarginta da aikatawa a lokacin akayi nasarar fitar da Hafiza daga prison, Amma Mommy ba ƙaramin ɓatar da kuɗi tayi ba a wannan case na yarinyar nan,
Iyayenta sunyi matuƙar farin ciki sosai da kuma yin nadamar Aurar da ɗiyarsu a gurin da ba'a ƙaunarta, haka Hafiza ta cigaba da zama agurin su Mommy bayan iyayenta sun koma garin Kano,
Ogah Junaid shi da kansa yasa Hafzat a makarantar sacondary, Hafzat ba ƙaramin farin ciki tayi ba kasancewarta dasu Mommy ga suna bata kulawa yanda ya kamata duk abunda ta nema bata rasa shi duk da tana da filako sosai dake bafulatana ce,
Yau Saturday ranar weekend Hafzat tana zaune a babban falo ta ƙurawa plasman ido ana showing indian film mai kyan gaske, ita kaɗai sai murmushi take ganin an nuno masoya biyu sunata shan love, har Ayush ta sauƙo falo Hafzat bata sani ba, Ayush tayi sallama shuru har ta komo tana gyaran murya amma ko motsi Hafzat bata yi ba, saida Ayush ta ɗauki remote ta chanza Film ɗin tukun ta waiwayo da sauri tana son ganin wanda ya canza mata,
ganin Ayush a tsaye tasha doguwar riga da gyalen kayan tayi kyau sosai tasau murmushi tana faÉ—in "laaa Aunty Ayusher kece?..."
Ayush girgiza kai tayi tana cewa "uhmm uhmm bani bace ke ce..." Hafzat É—an turo baki tayi sannan tace "wallahi Aunty Ayusher bansan kin shugo ba, yanzun ina zakije na ganki da shirinki har haka?.."
"ina zaki san na shugo kina kallon yanda ake romance, mommy tana part É—inta ne?.."
Hafzat tace "a'ah bata dawo daga hospital ba...".
"Okay Abbana pah?.." Ayush tayi maganar tana nuna part É—inshi da yatsa..
"wallahi bansani ba ko yana nan, amma naga shiÉ—in baya fita ko ina ai.." a cewar Hafzat..
Ayush tace "Hmmm! Abbana kuwa ina ya sani a Nigeria, bari naje na dubo shi, daga nan zan wuce hospital ne zanyo scan, ita kuwa Mommy nasan zamu haÉ—u acan..."
Hafzat tace "toh Aunty a dawo lafiya"
Kai tsaye part ɗin sarki Raamud ta nufa wanda yake da tazara sosai da falon, tacan cikin falonsa akwai hanyar fita waje, tana shiga falon ta tarar baya nan, daga nan ta wuce bed room ɗinsa a bakin ƙofa ta tsaya tana knocking a hankali, daga ciki akayi magana tareda cewa "waye?"
Cikin sassanyar murya tace "Ni ce Abba..."
"Ok shugo mana" daga ciki ya bada permission..
tura ƙofar tayi tareda sallama ta shige ciki da murmushi a fuskarta ganinsa akan sallaya da Alkur'ani mai girma a gabansa, zuwa tayi ta zauna a kusa dashi tace "ina kwana Abbana.."
shima da murmushi a fuskarsa ya amsa mata cike da zolaya yace "Æingel Maman twins.."
zaro ido tayi tareda toshe bakinta da hannayenta biyu ciki² take faɗin "haba dai Abba twins kuma, a'a ni da guda ɗaya ɗaya zan haifa saboda samun sauƙi na..."
Dariya yayi tareda girgiza kansa idonsa akan Kur'ani yana shirin rufe shi yace "Æingel kenam har yanzu dai bakiyi wayo ba, yanzun sai ina?..."
ɗan turo baki tayi cikin shagwaɓa tace "hospital zanje.."
yace "a'a toh tashi kije kar lokaci ya ƙure miki, nima yanzu wanka nake son shiga.."
tashi tayi tareda cewa "toh Abbana saina dawo"
★★★★★★