Sashe 22
Matar Damisa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Angel tace "Sorry Mom, munje gidan Malam Lawan ne.."
Mommy tace "ai nayi waya da shi malam lawan bai ce mun kuna gidansa ba,"
Angel tace "wallahi Mom a gaban mu ai kukayi wayan naji kuna maganar É—aurin Aure,
toh Amma Mom ni Auren wa za'ayi?.."
Mommy kawar da kanta gefe tayi tace "bansani ba kinyi laifi kuma kin saura da tambaya na abunda bai shafeki ba..."
a ranta kuwa cewa take "kaji mun ƴar banzar yarinya zata tona mun asiri nida nake ɓoye maganar auren..."
Ayush kuwa tin shugowarsu falon ta zauna a ƙasin carpet tana maida numfashi, domin ba ƙaramin gudu suka sha ba, gwara ita Angel ta saba da motsa jiki..
Junaid ne ya taso yana faÉ—in "Mom bani dorinan nan, jikinsu zai gaya musu ai..."
Mommy har zata miƙa masa Angel tayi saurin fizgewa tana cewa "tabɗin jan ai wallahi impossible, haba Mom keda kanki zaki goyi bayan a daka mu kamar wasu karnuka tab.."
Junaid ne yayo kanta yana faÉ—in "ki bani dorinar nace.."
Angel tana turo baki tace "haba dai soja ce fa niɗin, har zan bari ana dukana kamar wata non living thing, duka ai saina yaƙi idan munje mu.."
Junaid yana kallonta yace "Ni kike gayawa haka?..."
ƙara turo baki tayi, hannu yasa ya jawo lips ɗinta yana faɗin "zan yanke bakin fah"
Mommy kuwa nufo gurin Ayush tayi tana cewa "wannan ƙaton hijab ɗinki bazaki jiƙa mun carpet ba wallahi..."
haka tasa hannu ta cirewa Ayush hijabin jikinta, ta buɗe ƙofa taje ta shanya shi ta dawo...
Ayush kuwa da gudu ta tashi ta haura upstairs ta nufi É—akinta saboda doguwar rigane a jikinta na bacci mai hannun breziya,
Junaid tsayawa kallonta yayi har ta ɓace daga ganinsa,
Mommy ce tace "wallahi Junaid kayi mata dukan tsiya indai bata faÉ—i abunda ya zaunar da su har wannan lokacin ba..."
Angel tana turo baki tace "haba Mommy abun farin cikine ya samu fah.."
Mommy tace "meye abun?.."
tana dariya tace "Mom na musulunta dai"
Junaid haÉ—e girarsa yayi cike da mamaki yake kallon Angel,
Ita kuwa Mommy zaro ido tayi waje tace "Angel musulunta kuma? Aina?..."
Angel tana kallonsu É—aya bayan É—aya tace "to kodai bakuyi murna ba?..."
Mommy tace "bawai bamuyi murna ba, kawai dai unsuspecting..."
Angel tace "wallahi tallahi Mommy wutar jahannama indai ƙarya nake..."
Junaid jin kalar rantsuwar da Angel tayi yasa dariya ta kuɓuto masa, dariya ya shiga yi harda kama ciki, zaman yayi akan kujera yana dariya, daƙer ya iya dakatar da dariyar yana faɗin "wato yanzu kinsan wutar jahannama koh?.."
Angel tana kallonsa tace "eh mana yanzu nasan wutan jahannama..."
Mommy tace "toh banda abunki Angel ai saiki sanar mana koh, nima naso ace a gabana kika musulunta ai..."
Angel tace "ai mommy munyi video lokacin da nake musulunta, Ayush ce ma take mana video na sanyawa kaina suna Maryam..."
Mommy cike da farin ciki tace "kaiii amma naji daÉ—i wallahi, sannu maryamu..."
Angel tana dariya tace "ai abunda yasa muka daɗe saboda an koyamun karatun Alkur'ani irin short short ɗin nan wanda zan rinƙa karanta su a cikin sallah amma saika fara karanta fatiha tukunna.."
Mommy tayi hamdala cike da murna...
Junaid yana kallon Angel cikin damuwa yace "wani irin ƙalubale zaki fuskanta idan har iyayenki suka ji kin musulunta?
Kinsan mahaifinki tsohon soja ne hakan yasa ya ɗoraki akan aikinsa saboda iya ke kaɗai suka haifa, idan kuwa mahaifinki yaji toh acikin biyu ne za'ayi ɗaya! ko ya kashe kansa ko kuma ya kasheki domin babu abunda yafi tsana kamar musulunci ke kuma kinason mu'amala da musulmai gashi har takai kin musulunta, Angel mahaifiyarki zuciyarta zata iya bugawa saboda ita ɗin pastor ce a babban church ɗin ƙasar ku, toh mezai faru kenam?..."
Hawaye ne suka fara gangaro mata tana sharar hawaye haɗe da murmushi tace "bazan sanar musu yanzu ba sai mun kammala yaƙin da zamuje, da zarar mun dawo zan ɗora video musuluntar danayi a social media kowa ya gani, duk hukuncin da iyayena suka yanke mun shikenam, idan ma kasheni za'ayi naji zan amshi hukuncin, idan kuma sune suka mutu zan nema musu gafarar Ubangiji, idan korana sukayi ai nan ma gidan mu ne, idan inaso nayi hutuna zan rinƙa zuwa nan Nigeria ina hutawa na..."
Mommy tayi matuƙar tausaya mata itama saida ta zubda hawaye tace "Maryam kiyi haƙuri kinji koh babu wanda zai kashe ki, ni daman na ɗaukeki a matsayin ƴata wacce na haifeta a cikina, zaki zauna damu anan idan kuka kammala yaƙin ku domin ajiye aikin soja zakiyi saboda ki kare mutuncin kanki na ƴa mace, musulunci yanada ƙa'idoji da yawa, zan Aurar dake a duk wanda kike so...."
Mommy taja dogon numfashi sannan ta kuma cewa "ni yanzu ma na rigada na yanke hukuncin zan haÉ—aki Aure da Junaid da zarar kun dawo..."
jin haka saida ƙirjin Angel ta buga da ƙarfi, maganarta har yana harɗewa tace "Mom mom mommy Aure kuma da Ogah Junaid? to to Ayush fah?..."
Mommy tace "duk ba damuwa zai haÉ—aku ku biyun..."
Angel ta kalli Junaid yanata danna wayarsa shi ko alamar nuna damuwa baiyi ba
tace "toh Mommy shi Ogah Junaid É—in yanada ra'ayin hakan ne? baki tambayeshi ba.."
Mommy ta kalli Junaid sannan tace "toh Ogah Junaid shin ka yadda zaka Auri Maryama?..."
Murmushi Junaid yayi yace "duk abunda kika yanke Mom..."
Angel dai har yanzu hankalinta bai kwanta ba saboda Ayush
tace "Mom toh Ayush fah? bazata yadda da hakan ba, kuma inajin tausayinta...."
kafin Angel ta rufe baki saiga Ayushert ta katseta da cewa "Aunty Angel ki daina sakani a lissafin ƴan matan Yaya Junaid, kedai idan zaki Aure shi ki Aureshi amma ni bana layin matan da yakeso, ni bazan taɓa Auransa ba, kuma bana ji araina zan Aureshi kuma shima haka, meyasa kuke son haɗa soyayyata da nashi alhalin bama son junan mu..."
Mommy sake baki tayi tana kallon Ayush, acikin ranta take magana tace "mai wannan yarinyar take faÉ—ane haka, bayan an rigada an É—aura muku Auren..."
Junaid shima kallon Ayush yake yana maganar zuci "nidai har cikin zuciyata ina matuƙar ƙaunarki Yushert, amma dole zan fitarki a zuciyata saboda zargin da nake miki na rashin gaskiya shin ke Aljana ce ko mutum?..."
Ayush ce ta tsaya a gaban Angel tana goge mata hawayen da yake zubo mata tace "gaskiya na matsu sosai danaga ranar Auren nan! Aunty Maryam da Yaya Junaid Allah ya nuna mana lokacin, Allah ya sanya alkhairi..."
ta ƙarasa maganar tana dariya ta juya da gudu ta koma ɗakinta, tana shiga ta rufe ɗakin ta faɗa saman gadonta, wani irin kuka ne ya zo mata, kuka take na gaske tana jin yanda soyayyar Junaid yake mata raɗaɗi acikin zuciyarta,
tana faÉ—in "innalillahi wa inna ilaihi raju'un nashiga uku, soyayya zai mun illa, duk tsawon lokuta dana É—au ina renon soyayya yanzu na tashi a tutar babu,
Wallahi bazan iya haɗa soyayyata da wata ba, bazan iya juran ganin soyayyata tana hargutsuwa dana wata a zuciyan mutum ɗaya ba, wallahi na haƙura da Yaya Junaid, na haƙura wallahi! na haƙuraaa..."
haka take ta rera kuka ita kaÉ—ai a É—aki...
Itama Angel ɗakinta ta nufa da kuka tana shiga tasa sakata ta haura kan gado tana kuka da jiƙaƙun kayanta ko damar ciresu bata samuba,
ita kukanta shine bata son Ayush da Junaid su rabu da juna, kullum yaƙinta shine ta shawo kayuwansu su zama masoyan asali lokaci guda kuma mommy ta tarwatsa komai....
Mommy tana tsaye akan Junaid tace "ni waÉ—annan yaran ban gane musu ba, ita Ayush ta tafi tana dariya ita kuma Angel ta tafi tana kuka..."
Ajiyar zuciya Junaid yaja ya miƙe tsaye yana faɗin "ki rabu dasu Mom, kawai kije ki kwanta..."
yana kaiwa nan ya haura upstairs,
Ita kuma mommy wucewa É—akinta tayi itama.....
Toh nidai Abincin da aka bari a dinning table, gaskiya readers kuzo muje mu cinye kawai domin basa cin abincin daya kwana🙄🙄🙄
Haka kawai muna ji muna gani bazamu bari muga ana amobazanci da Abinci ba atohðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
ð‘¡ð‘¦ð‘ð‘–ð‘›ð‘”âœï¸
ð— ð—”ð—§ð—”ð—¥ ð——ð—”ð— ð—¨ð—¦ð—”
the wife of a tigerðŸ…ðŸ…ðŸ…ðŸ…
ð™¼ðšŠðš•ðš•ðšŠðš”ðš’ðš— ð™°ðšœðš–ðšŽðšŽðšðšŠðš‘ âœï¸âœï¸
ð™¿ðšŠðš’ðš ðš‹ðš˜ðš˜ðš”
ðšŒðšŠðš•ðš• ðš˜ðš› ðš ðš‘ðšŠðšðšœð™°ðš™ðš™ 09065443871
*💫💫{{N W A}}💫💫*
Book two
C̶h̶a̶p̶t̶e̶r̶ 27 âž¡ï¸ 28
Ayush tashi tayi daga kwance ta shiga toilet domin watsa ruwa ajikinta..
Shima Junaid ɗakinsa ya shige kai tsaye toilet ya nufa ya watsa ruwa ajikinsa shaf-shaf sannan ya fito ya mulmulka cream ajikinsa mai ƙamshin gaske, ya nufi wardrobe ya zaro ƙananun kayansa three-quarter da t-shirt ya sanya su, zama yayi a bakin gadonsa yayi shuru kamar mai tunanin wani abu, lokaci guda ya miƙe tsaye ya wurga wayansa saman gadonsa ya fice a ɗakin...
Ayush fitowa tayi tana ɗaure da towel a ƙirjinta zuwa gwigwarta bayan ta mulka cream a jikinta tsayawa tayi a gaban mirror tana kallon kanta, amma saidai da tunanin da takeyi, hawaye ne yaketa faman gangaro mata! tana cikin wannan tunanin taji an turo ƙofar ɗakinta ta cikin madubin ta hango wanda ya shugu ganin Junaid ne yasa ta juyo da sauri tana fuskantarsa, wani irin haɗiyar yawu ta yi! idonta ta kai kan agogon ɗakin taga ƙarfe 12 da mintina,
Ƙarasowa gabanta yayi ya tsaya suna kallon juna yace "kina son tambayata meya kawo ni ɗakin ki a wannan daren koh?.."
Ayush kallonsa kawai take ta rasa bakin magana,
Shi kuwa sai ƙareta yake da kallo daga sama zuwa ƙasa, jikinta kamar ƴar bebin roba tsabar fari ga yanda yake ta sheƙi yana ɗaukan ido,
hannu ya kai ya dafa kafaɗarta, a zabure Ayush taja da baya tana faɗin "ka daina taɓani saboda babu wata alaƙa da yake tsakanin mu.."