Sashe 64
Katanga Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zuwa safiya Baffa k'arami ya samu labarin kama Aasad,inda yake ta banbami da bala'i,sai dai kuma yaje har police station d'in sun k'i saurararsa,amman sun gaya masa wanda uasa su kama shi,inda yazo ya samu Baffa ya gaya masa,shi kuma ya dinga kiran wayar Asghar sai dai tak'i tafiya gaba d'aya. Nan gidansa Asghar ya d'auko Malam ya kawosa,a gaban Nusrat da Yusra da ta tashi k'alau da ita babu ciwon komai a jikinta ya cire k'asimbar da ya saka da suma,a kusan tare suka furta. "Babaa" Jinjina musu kai yayi,yayin da suka tsaya kallon kallo tsakaninsu. " 'Yar baiwa nine,mahaifinku ne ni,ban mutu ba,k'arya likitan nan yayi muku sun so dai kasheni,kinga wanda ya cece ni nan." Yakai k'arshen maganar yana nuna Asghar. "Dama kai suka so yiwa allurar mutuwa kenan,kamar yadda nayi zato?" Jinjina mata kai yayi,wasu hawaye ne suka biyo kuncinta sai dai hawayen farin cikin kasancewar mahaifinta a raye bai mutu ba.
"Tunda na ganka nake jin kusanci tare da kai,har Yusra na gayawa tace mun tunda ka mutu me zai dawo da kai? Me yasa ka b'oye mana kanka Baba?"
"Saboda tsira da rayuwata da taku,sun riga sun san ina raye,kuma ba su hak'ura da neman inda nake ba,sai dai ba su san cewa ina cikin estate d'insu ba,Asghar ne ya taimake ni,ya b'oyeni a cikin gidan nan ba tare da sanin kowa ba,har zuwa sanda ya fuskanci ni d'in malami ne,shine ya rok'i in dinga yiwa d'an uwansa rubutu,ya gaya mini halin da yake ciki, yanzu ba lokacin tambayar me ya kawoki nan bace, camerar da nace ki d'auke mini zaki bani,domin akanta ce suke neman rayuwata."
Shiru Nusrat tayi,tunda yace ta d'auko camerar ta ajiye zai dawo,ba ta tab'a bud'e wa ba,ta dai k'ulle a leda ta saka cikin kayanta,tana yawan d'auka ta kalla ta ajiye,wani b'ari na zuciyarta yana gaya mata kamar yadda yace zai dawo,ashee zai dawo d'in,shirunta yasa gaban Babaa da Asghar fad'uwa,don sun tattauna akan camerar,kuma itace hujjar da suke da ita wacce zata tona asirin Aasad da masu goya masa baya.
,"Tana nan na ajiye kamar yadda ka umarce ni,sai dai Baba wanda yaso akasheka shi yaso a kasheni nima,ya kuma sace Yusra,saboda suna neman ruguza rayuwar Aashiq,matan da duk yake aurq suna mutuwa sune suke kashesu." "Ban fahimci komai ba,don Allah ku fahimtar da ni." Cewar Aashiq yana kallonsu,Asghae yace. "Zaka fahimta ne a yau d'in nan,duk wani me neman durk'usar da rayuwarka zamu ganshi za'ayi walk'iya kowa ya gani."
Sanarwar taro akayi a cikin estate d'in,duk wani me rai da motsi da yake ciki ana buk'atar zuwansa, sai kuma ga zuwan Baffa Ibrahim da mahaifansa,kakannin Aashiq na gurin uwa kenan,da mahaifan[6/27, 10:55 PM] Rabi: 51
Ko kad'an tunanin Baffa da Baffa k'arami,bai basu cewar asirinsu ne ya tonu ba,don haka zuciyarsu d'aya suka nufi gurin taron,Aasad ma 'yan sanda sunzo da shi gurin,yayin da Asghar ya fara bayanin dalilin had'a taron, akan masu kisan matan Aashiq ne da yake aura suna mutuwa,insha Allahu a yau Allah zai tonu asirinsua k'atuwar TV aka saka vidion kisan Falisha,iya gurin kisan nata suka kunna don wancan yayi muni da yawa. Baffa ne ya tashi yace."To ai cikin wanda sukayi kisan babu fuskar ko d'aya daga cikin estate d'in. "Na sani Baffa babu fuskar kowa a cikin nan da muke zaune amman na tabbata akwai fuskar wa'yanda suka saka su." Baffa k 'arami ya kasa katab'us gumi sai mugun keto masa yake,musamman idan ya d'aga ido ya kalli fuskar Aasad da ke k'ulle da sark'a,shirin fad'ar gaskiya yake,yadda ta kwab'e mishi ta kwab'ewa kowa ma,Baffa kuwa banbami ya shiga yi ya hau Asghar da fad'a."Ni ba na son rashin hankali banda hauka da shiri rita ina kake da hujja,har da zaka zo ka tara mu a nan,shi Aasad in da ka saka aka kama ubanka yayi maka,na gaya ma tun wuri ka saka masu bak'ak'en kunnuwan can su sake shi,mutuwar matan Aashiq kuwa mun barwa Allah,wannan videon zai iya yuyuwa ma ba na gaske ba ne,don haka kowa ya watse daga shirmen taron nan,idan ka kuma d'aga maganar nan sai na tsine maka wallahi." "Babu inda za'a je domin ni nan nine hujjarsa." "Kai kuma dalla can daga ina,security kuzo ku fice mana da wannan mahaukacin." "Bashir" Baffa Ibrahim ya kira sunansa. "Borin kunyar da ka fara tun yanzu ya isa, ni kaina akan maganar nazo,da kuka rufe mini baki yau Allah ya bud'e mini shi, bawan Allah muna jinka wata hujja ce da kai?" Yakai k'arshen maganar yana kallon Baba,yayin da Baba ya shiga koro musu bayanin duk abinda ya faru,tun daga kan yadda camrra tazo hannunsa,ya kuma d'ora da Aasad shine shugabansu,yasan komai da ke faruwa harma da wanda suke samansa,yayin da Aasad yaga bashi da wata mafita illa ta ya fito da gaskiyar abinda ya sani don bazai bari ta kwab'e mishi shi kad'ai ba,shine ya shiga bayyana musu duk abinda ya faru,ya kuma d'ora da Baffansa da Baffan Asghar su suka saka aka kashe Baffan Aashiq,sannan su sukayi tsafin da duk matan da yake aura suke mutuwa,Falisha ce tsafi ya nuna bazaiyi aiki a kanta ba,Alisha kuma taji yana waya ne za'a kashe Falisha,shine garin tazo ta gayawa Aashiq tayi hatsari ta mutu,kuma Maminsa ita ta sakawa Ammin Aashiq guba a abinci taci ta mutu,da jin wannan batu tuwa jikin kowa ya mutu,mamaki gaba d'aya yabi ya kashesu,yayin da Baffa da Baffa K'arami jikinsu yake ta mugun rawa suna rarraba idanu,ita kuwa Mami a zaunen da take gudawa take ta fesarwa,Asghar kuwa tunda yaji bayyanar sunan mahaifinsa cikin abinda bai tab'a hasasho hakan,kuma gashi ya kasa musawa ya kasa k'aryata hakan,daga ganin yadda take muzuru sun aikata d'in,abinda Aasad yake yawan gaya masa kenan,baiyi k'arya ba don kwa yaga abinda zatonsa bai tab'a zata ba,kuma hakan ya tab'ashi sosai,yayin da 'yan sanda suka kad'a kawunansu zubewa yayi a gurin,haka ma Hajja wani irin kuka take,ba ta tab'a tunanin mijinta zai iya aikata hakan ba,ko a fuska ba ta tab'a ganin ya nuna yana k'in Aashiq ba,sai ma nunawa yake kamar yafi sonsa akan Asghar,ashe duk makirci ne,k'annen Aasad suna gani police suka tisa k'eyar Mahaifinsu,mahaifiyarsu,yayansu,wani irin kuka suke na kaico da halin nasu,basu so suka zo a haka ba,ga Kakanninsu sai tsinewa Baffan nasu suke,suna wadaran da haihuwar irinsa,har Mami da Aasad d'inma ba su bari a baya ba suna ta jifansu da mugayen kalamai,ko wani suka gani ya cutar da Aliyu ba su san hukuncin da zasu iya yi mishi ba, sai gashi d'an cikinsu ne ya aikata hakan saboda CIN AMANA,duk abinda yayi masa yayi musu bai gani ba,burinsa dukiyar da ba guminsa ba ta dawo hannunsa, ko wani ne ya bawa Hajjaju labarin Bashir da Hamza zasu aikatawa Aliyunta haka,tabbas za ta k'aryata da gasken gasken duba da aminci da soyayyar da ke tsakaninsu tun k'uruciya shi da Hamza,Bashir kuwa darajar mahaifinsa wanda yake wan Hajjajun Aliyun ya duba ya janyosa jikinsa,da kuma jininsu da ya zamto d'aya daace mahaifin Bashir d'in zai dawo yaga abinda d'ansa ya yiwa d'anta ta tabbata sai yayi wadaran da haihuwarsa,mahaifiyarsa da 'yan uwansa ma in suka ji zancan duk sai sunyi Allah wadarai da shi,Aashiq kuwa ya rasa me yake masa dad'i cikin duniyar kawai yana zaune ne gashinan,bai tab'a tunani ko hasashen akwai saka hannun wani cikin lamarin rayuwarsa ba,yanzu ko wani laifi yayi musu ya can canci cusgunawa da musgunawa rayuwarsa da suka yi,bayan sunyi silar zamtowarsa maraya tun daga k'uruciyarsa,suka hanashi karatu,suka kuma hanashi aure,saboda kar ya samu nutsuwq da jin dad'in rayuwa,duk da kasancewarsa mabuk'aci da bai rik'e kansa ba da yanzu yayi k'aurin suna gurin aikata zina,duk da sunyi amfani da damuwa da k'uncin zuciyar da yake ciki,ya karb'i tayin shan giya da cocaine d'in da sukayi masa,yanzu meye ribarsu,wani dad'i suka ji da zamtowarsa hakan?dukkaninsu bai tab'a ganin ko alamun tsana ko d'igo daga garesu ba,sai ma soyayya da kowa yake k'ok'arin nuna masa ashe nan duk gaibu ce.