← Book details Katanga Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 69

Sashe 62

Katanga Complete Hausa Novel · about 6 min read

Aasad kuwa bayan ya kashe wayar,rotsata yayi da k'asa,wayarta sabuwa fil Aashiq ne ya siyo mata ita, anan ya bar wayar ya shek'awa Yusra wani abu,kafin ya d'auketa subi ta k'ofar baya, dama ta nan ya biyo ya ajiye motarsa,don haka ya sakata a ciki yaja ya nufi gidansa da ita,yana jinsa cikin nutsuwa, zai saka a rufe bakin Nusrat da k'anwar tata ne,kafin ya saketa,in yaso kawai Aashiq zai masa allurar da zata mayar da rayuwarsa tamkar ta yara,daga nan dole yasan zai saki Nusrat shi kuma sai ya aureta,dama har yanzu zuciyarsa tana nunfasa mata,kawai dai don yafi son DUNIYA da ita ne...
[6/24, 10:35 AM] Rabi: 49
Baba Hadiza da Farida kawai ya sauke a gidan Hajjaju,ya wuce da Nusrat gidansa,acan ne yakai Aashiq,bayan ya sume a gurin d'aurin auran,har lokacin Nusrat kuka take,tak'i bashi damar ma da zai tambayeta abinda ya faru,a falo ya tsaya ya nuna mata bedroom in da Aashiq in ke ciki, duk ma ko meye idan taje ta gaya masa,ba tayi tunanin ko Aashiq inne a ciki ba,ita dai ta bud'e k'ofar kawai ne ta shiga,don dama tana buk'atar kad'aici don yin tunani kan matsalar da ta kunno kai,rayuwarsu ita da Yusra ko kuma dai daituwar rayuwar Aashiq?Ba ta san wanne za ta zab'a ba,tana bud'e k'ofar ta mayar ta rufe,ta jingina da ita tana lumshe idanuwanta wasu sababbun hawaye masu zafi suka kuma biyo kuncinta,k'arar bud'e k'ofar da ta ji yasata bud'e kumburarrun idanuwanta da sukayi jajir a saitin gurin da taji k'arar,Aashiq ne ya bud'e k'ofar toilet ya fito,wanka yayi had'e da d'auro alwalar sallar azahar,a cikin idanuwanta nasa ya sauka,sai da yafara mayar da su ya lumshe kafin ya kuma bud'esu a kanta ,hannuwansa ya wara mata,alamun ta taho gareshi koma meye zaiji zai kuma yi rarrashin,kamar dama so take ta jita a jikinsa zuciyarta ta kuma karyewa,ta fashe da wani matsanancin kukan,tsam tsam ya shigar da ita jikinsa,yana shafa bayanta alamun rarrashi amman kamar k'ara zigata yake,da ita a jikinsa ya nufi toilet,ya isa gaban shower had'e da kunnata,jin saukar ruwan yasata yin shiru tana kuma shigewa jikinsa, yayin da shi kuma yake lalubar zip in rigarta,yana jinsa ya jashi k'asa,da yake gown ce a jikinta ta farin leshi sai ya fara k'ok'arin zame mata ita,ganin hakan da tayi yasata k'ara k'ank'amesa sosai,amman da yake k'arfin ba d'aya ba sai da ya d'agota ya zame rigar tayi k'asa gaba d'aya, ba ta bashi damar k'are mata kallo ba tayi saurin shigewa jikinsa,duk son d'agotan da yake tak'i bashi damar hakan, a haka yasa hannunsa ya b'alle fara k'al in breziyar da ke jikinta,ya zare hannuwan,kuma k'ank'amesa tayi,don ba ta son ya d'agota ta kalleta a hakan,had'uwar k'irjinta da nasa da babu riga sai da yayi kokawa da numfashinsa,kafin ya saukeshi a hankali yana kuma matseta sosai yanayinsa yana kuma sauyawa,hannu yasa yana zame undies had'e da pant in jikinta suma farare da su k'al,sai dai suna zamowa k'asa idonsa ya sauka akai sun d'an b'aci da jini,bakinsa ya saka dai dai kunnanta yace.
"Me yasa bak'wanki bai tashi zuwa ba sai yau da nake da damar kasancewa da ke?"
Bai jira me zata ce ba,don yasan ba zata ce d'in ba ya kuma rik'eta tsam yana jin kamar kar ya rabata da jikinsa,sai dai dole ne ya fita ya barta ta kimtsa kanta,don yaga alamun kunyarsa ba za ta barta sakewa ba,sai kuma shigewa jikinsa take,kuma ya san don kada yaga k'irjinta ne,ba ta san hakan da take kuma kunce saitin kansa take ba,a hankali ya fara rabata da jikinsa,ita kuma tak'i yadda da hakan.
"Zan fita na barki ki gyara ne,in kuma na gyara ki to?" Zamewa tayi daga jikinsa tana yin k'asa ta had'e guri d'aya cikin matsananciyar kunyarsa,kallon yadda fatarta take wani d'aukan ido yake,ruwan da yake sauka jikinta yana zirarewa saboda santsinta,kafin ya juya ya bar mata toilet in cikin yanayi na buk'atuwa,yana fita ta kashe shower in,kafin ta fara wanke undis da pant in daga bisani ta had'a da breziyar ma ta wankesu ta shanya a band'akin,ta yo wanka ta d'auro tawul mai d'an girma,ta d'aura wani a kanta da ya jik'e jagab,kafin ta fito toilet in,tana jin yadda sanyi yake shiga cikin k'asu suwanta, Aashiq kuwa toilet in falo ya shiga ya sakarwa kansa shower sai da ya d'an samu nutsuwa kana ya sake yo wani wankan had'e da d'auro alwala ya fito,idonsa ne ya sauka kan wayarsa da Asghar ya ajiye kan TVstand,dama yana da buk'atarta,don haka ya d'auka yayi musu online shoping,kafin ya shiga bedroom in da ya san na Asghar ne,ya duba wadrobe d'insa ya d'auki jallabiyarsa ya fito,ya tayar da sallah anan falon,bai jima da idarwa ba yaji nocking yasan kayansu ne suka iso,su d'inne kuwa ya anso kana ya nufo bedroom in da Nusrat ke ciki,tana gefen gado a zaune tana ta rawar d'ari,don sosai sanyin yake kuma shigarta,yana ganin haka ya d'au remort in Ac ya kashe, da kansa ya d'auko pant cikin siyayyar da aka yo musu,ya manna mata audiga a jiki,duk da ba tab'a yi yayi ba amman yana gani ya fuskanci abinda yake nufi,mik'ar da ita yayi tsaye ya saka mata pant d'in da undis kafin ya rik'ota zuwa gaban mirro ya zaunar da ita kan stool,ya cire tawul in da ta d'aura a kanta, handrayer ya jona ya fara busar mata da kanta, yana gamawa ya had'e mata shi a k'eya yadda bazai dameta ba, kafin ya d'auko doguwar riga ya saka mata,saboda bata da wani k'arfi,zazzab'in ya kuma rufeta ruf, da k'yar take bud'e idanuwanta da suke a kumbure sunyi jajir saboda kukan da tayi, akan gado ya kwantar da ita ya lullub'a mata bargo mai d'umi kafin ya fara kiran number Dr Sa'ad.

Kafin zuwan Dr Sa'ad jikin nata ya kuma rincab'ewa sai wani irin surutai take,cikin surutan nata Yusra kawai yake fahimta,har yayi tunanin kiran wayar Yusran sai dai yajita a kashe,allurar da zata saukar mata da zazzab'i da kuma ta bacci Dr Sa'ad yayi mata,kana yace zai aiko masa da magun gunan da in ta tashi za'a bata, insha Allah za ta samu sauk'i,kafin ya mishi sallama ya tafi,shi kuma ya d'auketa suka koma bedroom d'in,ya kwantar da ita ya rufeta da bargo, mintina kad'an sai ya duba kai kawon nunfashinta yana tsoro sosai yana tsoron ta tafi ta barshi don bai san hakan me zata haifar ba.

"Idan nace maka Nusrat 'yata ce ta cikina zaka yadda?"
cewar Baba me amsa sunan Malam a gurinsu yace da Asghar. "Zan yadda mana,saboda akwai kama ta jini a tare da ku,kuma ta tab'a gayan tana jin kusanci da kai sosai, banda mahaifinta ya rasu za ta iya cewa kai d'in mahaifinta ne,tun daga nan na fara tunanin akwai alak'a tsakaninku sai dai na bari ka sanar mini da kanka." "Mutum a fuska baka sanin zuciyarsa Asghar,wannan dalilin ne yasa nayi shiru da bakina, na bari sai zuciyata ta nutsu da kai, nayi matuk'ar mamakin ganin Nusrat cikin estate d'in nan,sai dai babu halin yi mata magana idan ina son mu tsira cikin estate d'in nan, yanzu dai kafin kaji komai ina so kaxo min da ita."
Chapter 62 · 0% Book details